Sashe 123
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dik hanklinsu ya tashi ta bari har Saida suka kammala maganna snn tafara gaya musu cewa ai fada sukayi da Ahmed din kuma shine takaita asibiti daganan sukazo nan gidan akan yau ne zasu koma gida.
Hjiy maimuna bata karasa jin bayanan ba tace kawai yanzu yanzun nan maza maza sukoma gida at that moment suma gasunan zuwa gidan jimada din koma wani irin matsalata in sunzo za'a warware.
Zuciyarta na bugu ta amsa da toh kafin ta katse wayar,tay tunanin tajr dayan room din ta tada adiaha wani zuciyar yace mata hala tana bukatar baccin safen nan tunda likita yace jininta yahau.
Da tunanin hakan ta basar, wanka ta shiga jim kadan ta fito ta shafa mai ajikinta ta shirya tsaf snn ta fito agurguje ta musu tea da sandwitch ta kai dakin da Adiahan ta kwana aciki.
Sallama tay amma sai Shiru bataga kowa ba.
Aje farantin data shigo dashi din tay da tunanin hala wanka takeyi.
Saican ta lura da yadda aka gyara kan gadon kamar ba akwanta akai ba. Kofar bayin ta nufa ta kwanwaksa takuma kira sunanta sai shiru after some minutes ta bude ta shiga taga nan ma babu kowa.
Lokci guda taji hanklinta ya tashi arikice ta fito har ta bakin gate tana kiran sunanta anty reema, anty reema, anty reema.
Sai can mai gadi ya leko yake gaya mata cewa tun da asubahin fari Adiiaha ta fice amma tabar mata wani sako...
[7/21, 4:44 PM] SURAYYAHMS: Gaban yasrah ya faɗi ta juya a mamakance tana ta kallon mai gadin dake mika mata farar takarda ayanayin tuhuma ahankli tace "saƙo kuma?"gyada kansa kawai yay snn ya karaso da saƙon adan paper haka ya miƙa mata ta saka hannu ta amsa..
Short letter tagani an naɗeshi tsaf an linke shi. Bata budeshi cikin garaje ba cos Wani irin feeling na embrassement ta dingaji aranta alokacin, ajiyar zuciyane ya kufce mata har saida ta juya ta koma ciki snn ta bude letter tafara karantawa.
Farkon Abunda ta gani shine kalman..
"I am sorry yasrah! Kinyi karama da zaki fahimce dukkan abunda nakeji akan yayanki cos Love is not yet for children like u. my dear sister, nasan taimakona kike sonyi and i apreciate dat,amma kisani bana tsammanin ina bukatar taimakon ki ayanxu,pls i dont want u to take on my fight for me anymore, kituna fa kina da karatu agabanki, nikuma i seriously can't live witou my husband, he is my life.Cant u see I'm suffocating in here witout him?Dis marriage is all i have pls ki fahimce ni. shiyasa ako yaushe nice zan koma garesa na kintsa aure na dashi. I made a mistake and i want to take responsibilty of all my mistakes. Am not happy dat u hit him bcos of me jiya,no matter what 'i wll not hit him,Inma kashe ni zaiyi so be it,nide i love him..and i cannot longer hide here with u cos u will neva understand how i'm feeling witot him amma nasan idan kika kara girma kika samu wanda kike so aranki xaki gane mena ke cewa yanzu nide na koma wajen mijina..
Yasrah ta karanta letter yafi sau uku tanamai ciza laɓbanta cikin tsananin takaici sai can kafin nan wani nannauyar ajiyar zuciya ya kufce mata..
Nade letter tay ta zubashi a gwandan shara jikinta a sanyaye sosai dan bakaramin sace mata gwiwa Adiaha tay ba Coupl with wani haushin data soma ji aranta,cos Some of her words are not nice at all.
Tsintar kanta tay da jan tsaki akai akai haka kawai, cikin furzar iska tafara maganan zuci tana cewa "Lallai anty reeman nan,mutum ya ci mutuncinka ya bugeka yana kwallo dakai amma har shine kake karewa kana kiransa miji? Is love a slavery, or is marriage a death sentence? Tayaya ne wai mutum zai zauna acikin cutarwa batare da yana ganin aibunsa ba, Tsaki taja waima Metake nufine datake cewa i am just a child bazan gane komi ba? So idan bankai shekrunta ba shikenan hakan yana nufin bazan iya bata shawara ko in gaya mata gaskiya bane?
But Why did ppl think dat age is all about maturity? While in reality maturity has nothing to do with age, shi maturity halin mutum ne dake jikinsa.
Gabaki daya tarasa me zatayi dan sosai lamarin Adiahan nan ya karya mata duk wani hubbasan datake ji aranta na son taga tana taimaka mata akan case din an...
Damuwarta shine taga an karba mata yanci awajen Ahmed ta inda zainaa respecting dinta as a woman bawai dan ita matarsa ba, snn kuma mutum mai daraja, snn ya daina ci mata mutunci ko yana dukanta kwata kwata.
Shiru tay cikin nazari cos She was lost on tots of What to do next,sai can ta yanke hukncin kiran maryam suka gaisa snn suka fara tattaunawa akan maganan, nan ta gaya mata duk abunda Adiaha ta rubuta mata a letter hoping ita datake karatum law tare da ita tana da vision hala zata kara mata kwarin gwiwa na neman wa Adiaha respect da darajarta na dan adam.
Da mamakinta taga maryam kam dariya ma abun ya bata sosai,saida tay mai isarta snn taja wani tsaki cikin jin takaici tanamai cewa nide bana son ince maganinki kenan kawata but i hope dai kinkoyi darasi ko?Dama ai ba'a shiga tsakanin mata da miji duk wanda ya shiga Karshe shine za''a barsa da jin kunya!!"ke yanzu duk wahalan da kika sha din nan akanta jiya u mean she left u with dat stupid note? Who is the immature one here?
Yasrah tay shiru bata amsata ba idanunta a lumshe sosai.
Cikin kyabe baki Maryam tace, Hmmm inda ace ni kece wallh daga nan i wll just learn to mind my own business musmmn ma da tace miki bata son taimakonki ynzu, just let her be ai bawai babu iyayen su bane araye. why not kema kawai ki kyaleta dashi din kawai inma kasheta zaiyi yayi kamar yadda tace din and dats none of ur isshh Abeg.
Idon Yasrah a lumshe da wayar a kunnenta ahankli tace "NO WAY! Dats not right maryam.
Maryam tace what then is right? Ita abunda takeyi dede ne? Zakiyi forcing kanki ne akan matsalar da banaki ba? For god sake yasrah dat woman is totally blind bata ji bata gani, kibarta kawai... jikinta ne zai gaya mata ai Duniya budurwan wawa ne ai.
What ever she get will be as a result of her foolishness.
Yasrah Tace stop it maryam. Kifara fahimtar rauninta mana tukuna,for a woman to secrificed everything in her life for a random man dat means She loves him alot and unconditionally.
Maryam taja tsaki
Tace 'Dat is not love at all yasrah. I agree dat kowa zai iya fadawa cikin tarkon soyaya irin wann, but Love free the soul, not enslaved it. Ai Ka so a soka shine asalin soyayya.
Yasrah tace yes, amma da baiya sonta da bazai je ya auro ta ba tun farko!
Maryam tace eh ya auro ta,amma kuma ruwa baya tsami a banza ai..love is all about give and take yasrah not some cooked infatuation or some selfish mixed emotions,dayawa wanda sukayi aure azamanin nan basa sanin cewa ba real life partners dinsu suka aura ba sai har sun fara zaman aure da juna sai kuma sugane cewa basu dace da juna ba sam sam cos they are not even compatible.
Wasu basa taba sanin basa son mijinsu ko matansu har sai sun zauna a inuwa daya a matsayin ma'aurata.
mace itace ke rainon mugun halin namiji a duk a inda kike ganinsa yana bazawa mai kyau ko marar kyau agareta. If ur anty reema wants him to stop, then i think she can start dat by changing her ways of handling him, 'inkuma taga bai sauya ba then saita barshi ba ayima namiji dole period.
Cikin katseta Yasrah tace naji abar maganan soyayya tukuna,let take about humanity so are u in support of domestic violence?
Shin a lokacin da ake dukan wata ƴa mace agabanki Dauke kai zakiyi kiyi Shiru koko zakiyi wani abu akai?. Is it fair for a man ya dauki wann danyen hukunci akan matarsa na aure?
Maryama tace i am not saying is fair. Domestic violence musamnn ma ace mijine yake dukan matarsa haka in all ramifications is unfair kuma injustice ne
Yasrah tace good!
'U think is unfair, is injustice. Toh amma meyasa kike judging dinta ita kadai batare da kinyi tunanin tsayawa akan injustice din da akayi mata ba.
Maryam tace sabida itace take jawowa makanta.
Yasrah tace no, is becos is not hapenning to u and it won't affect u. But believe me dis attidude will speaks againts u and againts life itself. Hmm meye amfanin karanta law damukeyi?
Maryam tace to be in the legal system to fight againts crimes and not to fight for sumones else marital problems.
Yasrah tace hmm dats ur own opinion sabida ba akanki ko akan wani naki yake faruwa ba? Shiru maryam tayi batace komi ba.
Yasra tace if domestic violence is unfair why can't we help a sister? Doesnt matter if she is alwys wrong ko ita take jawowa makanta, amma kalar hukuncin da akayi mata fa? nide aganina mafi muhimmaicin dalilin dayasaka nake karanta law shine."to stand for justice! And i wll do just that. Maryam hatta Addininmu akan Adalci aka gina shi, adalci ba shiga damuwar da bata shafeka bane na amince amma kisani adalci fa shine kaso ma dan uwanka abunda zaka so ma kanka da yayyenka da kannen ka,Justice is selfless and humane baya bukatar sai ka san mutumin ko ka hada jini dashi..inkaga yana cikin state of helpleness stand with him, protest for him, try and prevent dat injustice from hpning to him, sabida yau idan baka kyamaci hakan ba gobe akanka zai iya fadowa.
snn kisani don ba'ayi maka zalunci da rashin adalci ayau ba, karkace da son ran wasu ne yake faruwa da su, snn dan bai faru dakai ba, kar kace babu ruwanka ko kayi shuru akai kace bazaka iya taimaka ma wanda yake faruwa dasu ba dan bai shafeka ba.