← Book details Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 157

Sashe 19

Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da kyar Anty mojun ta dagokai ta kalleta sabida tunanin dayay mata yawa duk jikinta yay nauyi..muryanta kasa kasa tace Ramouto matsala na nawa kuma Abubuwan dake faruwa damu a familyn nan bai isheki matsala ba?Bello's children has kicked him out of the big jimada mansion khadijatu ta riga ta gama da mu oooooo tana fada ta fashe da kuka sosai

Waje anty ramatou ta nema ta zauna snn tace
Haba Anty mojushola wai haryaushe ne zaki dena kuka akan wancan muguwar matarce ehhh

kina kallo fa tasaka yar uwarta tazo ta saka hajy fatihat a police station anci mutuncinsu upon all the juju da masifar da haj fatihat take dashi,ko kina so ne muma ta saka a kulle mu? Ahhhh Me i cannot go to prison ooo. Anty moju kibar maganan khadijatu for now, atleast lest think about brother bello, he need our help now. Kinsan mune muka sakashi acikin wann problem din da family so we cant abandon him now E pele o anty, sorry pls, nasan abunda zafi but u have to calm down
Ta fada acikin sigar lallashi.

Numfashi mai nauyi anty
Mojushola ta sauke cikin share hawayenta da suke zubo mata muryanta a dishe tsabar damuwa ta kyabe bqki tace.."menene yake faruwa da bello meyace maki?

Yace min yana jin yunwa wai he needs food now.
But He sound angry and desperate..

Anty moju tace ba yunwa bane is frustration,matar nan khadijat tay amfani da yaransa duka sun saka ma bello bakinciki, she is soo wicked ..It seems like itama tagama shirinta akanmu ne so when we strike her da tunanin zamu ladabtar da ita then tay amfani da yaran bello dan ta cusa mana bakinciki.

Dagangan ta kwace mansion din sabida tana so ta zamo oga pata pata acikin wancn babban gida..

Jiki a mugun sanyaye anty ramatou tace"Yes oo anty moju, nima haka nayi tunani it seems like ta riga tay planning komi bamu ko lura ba Tay mana wayo ne sosai. Tasan Brother Bello bazai ji dadin rayuwarshi idan yaranshi duka suka juya masa baya shiyasa tayi ma yaranshi asiri suka dawo sunajin magananta itakadai.

Tsabar bakinciki anty moju batace komi ba
Sai can data sauke nannauyar ajiyar zucya snn tace kije ki dubashi lets hear what the problem is.

Tace okay bari naje na dauko masa abinci natafi masa da shi.

Daga nan ta mike ta shiga dakinta ta dauko hijab sann tazo ta debe tuwon semo da sukayi da miyar vegetable ta saka a cooler ta kama hanyar gidan nashi dashi.

Tana isa gidan ta sameshi a a falonsa ya kwanta kamar wanda ruwa ya kwaso sa ko motsi baison yi tsabar yunwa data nakasa shi.

Duk wata tambayar da anty ramotou ta jefa masa bai amsa ba harsaida yacinye abincin tasss yaji dadai ajikinshi kafin nan Yace kafayat tay fushi ta gudu tabarni tace ita sabon mansion takeso, and i cant afford it now ooo.. kinga abinda ya faru dani baiyi kyau ba, none of my children call me haryanzu. They have abandone me.

Anty ramatou taace Brother bello yaranka fa basuda laifi..laifin duka na wancan matar kace khadijat..that woman is evil. Batason kwata kwata kayi rayuwa mai kyau mai dadi shiyasa take son ta raba aurenka da kafayat tun yanzu..

But brother bello, bai kamata ka kyaleta bafa, yaran nan ba nata bane nakane besides she is not even deir real mother ita barauniyace she stole ur children ta mallake su, kuma tazo tasaka kana shan wahala..yakamata ka tashi tsaye ka kwaco yaranka awajen matan nan fa brother.

Ransa a dagule Yace but how?Khadijat tana bori akan nayi aure na aure kafayat batare da sanninta ba kuma ranar saida nace muku zan gaya mata komi kafin ayi auren nan amma kukace min a'a bata isa ba,toh yanzu gashi bata fahimce ni ba tana ta fushi, yarana ma basu fahince ni. Me zanyi musu? I cant beg them oo. Nina haifesu yau ko mutuwa zanyi acikin talauci bazanje na rokesu ba.

Tace Ehrrn brother nasan laifin mune bamuyo planing komi dakyau ba amma ai abunda ya faru ya riga ya faru, pls let it go..yanzu dolene ne mu hada kai anemo solution me kake ganin zamuyi

Yace babu, nima bansani ba. Kafayat tana gidansu tace min bazata dawo ba saidan nakaita mansion nikuma bazanje can na rokesu ba fa.

shiru tay nadan wani lokci sai can kafin nan tace masa babu komi, zanje na samu anty moju..komi zai daidaita.

Bayan tafiyarta direct taje ta samu anty mojushola suka tattauna
Nan suka amince akan zasujesu lallabo kafayat ta dawo domin tana kulawa da dan uwansu kafin man su samo mafita.

Ata fannin su hjy fatihat dinma kusan abunda yake gabansu kenan neman mafita tanayi tana hadawa da jinyar yarta harta samu tafara takawa sosai..

Duk wani magiya da kiraye kirayen da su anty moju sukadinga musu basuyi responding ba.

Damuwa yay ma Kafayat yawa saita fara tuburewa tace sam saidai akashe auren, mahaifyarta kuma tace sam yanzu ne ma zasu fara buga wasarsu akan familyn jimada dan bazaiyu amusu two zero ba..kullum takan dauke kafayat daddare suje wajen goddess neman mafita amma haryau dai shiru goddess batace musu komi ba tukuna.

Gasu anty ramotu sun matsa akan lallai saidai kafayat tay hakuri ta dawo amma abun duk yaci tura, karshe dai haka suka dawo ciyar da dan uwansu dakansu wata rana ma agidan nasu yake kwana washe gari ya dawo gidansa ya zauna shikadai.

Haka rayuwar ta kasance ata kowani fanni anata gwarwmayan rayuwa cikin sabuwar yanayi mai wuyar fassarawa datake bibiyar rayuwarsu dana familynsu.

Bayan sati daya jikin hjy khadijatu yaki saketa kullum tanacikin bakincikin ganin yadda rayuwa yake kkrin sauyawa acikin familynta

Babu zaman lpya sam yaranta duk suna cikin damuwa da rashin nitsuwa akanta ita da mahaifinsu.

Ga brothr kazim yaki komawa bakin aikinsa a U.S yazauna anan yana kulawa da ita, gani take kamar rayuwar yaransu zai iya shigewa cikin matsala akan matsalar aurensu sosai anan gaba.

Ta duba taga yadda Ahmed yaki sam ya kula danashi auren.

Ta dade da sanin cewa duk wani muzguwan da suke wa adiaha dashi da yar uwarsa zainab sunayi saboda takaici da fushi da sukeji akan auren nan nasu dasuke zargin shine ya jawo musu komi.

Tay iya bakin kkrinta danta fahimtar da yaranta cewa duk abinda ya faru dasu na auren nan qaddara ne amma dukansu sunki su fahimce ta.

Rashin kwanciyar hanklin datake samu idan tagansu ahaka suna zama cikin takaici da fushi yasa jikinta yakiyin sauki sam, yar uwarta hajy maimunatu adan dole ta aiko akazo aka dauketa aka kaita garin katsina dan taje ta samu nitsuwa acikin zuciyarta sosai kafin nan ta dawo.

Bayan tafiyar ta katsina haka komi ya tabarbare acikin gidan nasu.

Adiaha ta zamo tamkar Yar aikinsu dan izuwa yanzu itace take yin komi harda yin musu wankin kayan makarantan yara wanke wanke ga goge ga kuma maganan banza da habaici. Yaransu suna yawan embrassing dinta da silly questions akan personal issures dinta wanda abakin iyayensu sukeji idan suna gulmanta.

Sai kaji yaro yana tambayarta meyasa bata kiran iyayenta awaya ko suna tambayarta ko meyasa ta dawo tana sallah yanzu..duk saita rasa me zatace musu wani bin saidai tay murmushi tay shiru.

Duk da haka iyayen ma basu kyaleta ba suna kan mata gori akan kayan sawa da bata dashi sai suce mata kullum tana memeci intasaka kaya ta fito saitaji anace ma kayan nata uniform.

Duk abun duniya yabi ya dameta ga yawan aiki datakeyi kamr jaka bata samun hutu,tay musu na safe na rana da na dare amma babu maice mata sannu bare madallah.

Lokci guda ta dawo abun tausayi duk batajin kanta daidai.

Walakanci da rashin kulawar da AHMED yake baiwa aurensun kuwa akullum karuwa yakeyi ba raguwa ba.

Tunda mahaifyarsa ta bar gidan yafara sauke dukan fushinsa akanta

Magana mai dadi baya giftwa tsakaninsu sai baqar magana musammn ma idan ace sister zainab tazo haka zasu hadu mata suta ce mata itace ta jawo musu duk wann matsalar da ke faruwa afamilynsu.

Lokaci guda adiaha ta zube, idanuwanta suka shige ciki tsabar damuwa.....
[6/7, 8:43 PM] SURAYYAHMS: Sati guda da sukaci acikin wann yanayi Adiaha bakaramin garuwa tay ba duk sai taga kamr hade mata kai sukayi gabaki dayansu agidan sunacin ubanta babu gaira babu dalili.

Inhar kaga tana dan murmushi to hjy khadijatu ne ta kira awaya aka bata suka dan gaisa taji lpyarta amma bayan nan batada wani katabus. Anty adizat da nurat sun gama raina ma ajinta wayo kullum nuna mata suke karara cewa su ba sa'ointa bane ata kota wani fanni.

Ahmed da yar uwansa kuwa har tsoronsu tafara ji agidan sabida tsabar masifarsu dan abu kadan zata musu sumaidashi babba.

wani bin Abokin Ahmed Banji shine kawai yake dan kiranta ya debe mata kewa yanamai gaya mata maganganu masu kyau akan Ahmed dan ya kara mata karfin gwiwa akan aurenta, sumtimes haka zaita lallabata da wayo dan tay hakuri dashi.

Ita kuma babu wayo sam daga taga banji ya kira saitahau fayyace masa duk abunda yake faruwa tsakaninta da Ahmed batada sirri ko kadan dan haka bata boye mashi komi harda yadda takeji ajikinta da bata tare dashi kowani dare.

Shikuwa banji badan hakan yake kiranta ba, yakan kirane dan ya rage mata zafin wann burden na wahala da abokinsa yake cusa mata by encouraging her akanta kara hakuri amma kuma daga yafara mata magana cikin salon lallami da nuna mata tausayawa sai ta sako mashi emotions dinta nan da nan sai kaga ta hau gaya masa komi da komi babu sakayawa

She even told him dat mijinta Ahmed bai taba kwanciya akan gado tare da ita ba. Da yadda take ji na bukatar hakan atsakaninsu.

Kusan duk sanda ya kirata sugaisa sai ta kawo mashi complain na cewa Ahmed bai taba kwana da ita ba and she want to feel like a woman acikin gidansa.
Chapter 19 · 0% Book details