Sashe 56
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
After a while ya bar mata dakin ya koma asalin main falon na gidan yafara neman layin babban dansa kazim kodama zasu tattauna ya lallabo masa khadijatu ta dawo dakinta cos he cant afford to loose khadijat, duk dama yasan aransa yanajin haushin ta amma baikai na wanda zaice zai rabu da ita ba. He dont care of she kills him, kawai dai aurensu ne baison ya mutu. Duk hanklinsa ya tashi ya rasa ta inane zai iya rayuwa agidan batare da khadijatu ba.
Kafayat kuwa tunda hakan ya faru ta kira mum dinta taji nata bangaren, ita so take kafayat din tay using wann daman tayi ciki ta haihu masa agidan dan sufara securing future na arzikunsu a gadon gidan jimada.
Cewarta zataje wajen goddess in har cikin zai shiga a bata ɗa namiji dan itama ta samu babban kaso awajen raba gadon gidan jimada.
Kafayat bata mata musu ba duk dama tasan ra'ayinsu yasha bambam dan ita aynzu bata shi takeyi ba, she have her own plans na amfani da wnn daman domin ta shige cikin rayuwar Ahmed da matarsa.
Hjiya khadijatu kuwa bata fadawa kowa acikin yaranta cewa akwai wata sabuwar matsala tsakaninta da babansu ba dan bata san tayaya zata soma gaya musu cewa yay forcing kanshi akanta ba, duk tambayar da suka mata saidai tace musu babu komi. Har suka fara tunanin ko hala kafayat ne take matsawa alhaj bello, shiyasa yake damunsu akan da cewa su roketa ta dawo gida.
Da wann harsashen suka shashantar da request dinsa dan har Ahmed saida yabi da lallami koda zai yin convincing dinta ta dawo.
Kwana biyu da su anty mojushola suka ga ya shiga damuwa sosai akan tafiyar hajiya khadijatu nan suka sako shi agaban da zagi da cin mutunci suna kiransa da suna mai kwadayin abun duniya,Dake kwana biyu jikin anty ramotun ya dan samu sauki Ahaka ahaka har suka cire masa tunanin matarsa aranshi sukace masa ai khadjitu tana masa walaknci da gorin arziki ne dan taga yar uwanta tana da kudi kuma babban yar siyasace shiyasa take son ta juya masa rayuwa. Ya dai bar maganan acikin ransa duk dama abun yana damunsa sosai dan kusan kowani rana sai ya tuna da ita.
Itama acan da kyar tay composing kanta duk dama takanji babu dadi aranta da rayuwarsu ya dawo hakan babu zaman lpya aciki, wani bin har tausayi yake bata sai dai tasan sihiri yana zuwa ya tarda halin mutum ne duk da hakan tanada yaqinin cewa babu wata macen da mijinta yake so aransa fiye da ita saidai ahalin yanzu bazata iya zaunawa cikin cin mutunci tare da karamar yarinyar daya kawo mata a matsayin kishiya ba. Addan ta ne kawai tasan iya kunci da damuwar datake ciki amma bayan hakan ko kawayenta ma kusa bata kyale sunsan da cewa akwai irin wann matsalar dake gudana tsakaninta da mijinta alhaji bello ba.
Sosai tay kkri wajen danne sirrinta akan aurenta domin kare mutuncin mijinta daga bakin duniya dana yayanta kuma.
Most of the time yayan nasu sune suke debe mata kewa wani bin intaga sun nace da kira takan musu nasiha akan da cewa suna kiran babansu shima karyana jin kansa shikadai a Abujan tunda bata tare da shi ayanzu.
Kullum acikin rashin jin dadi alhaj bello yake kasancewa ya rasa menene mafitar rayuwarsa gabaki daya musmmn ma da yaga kafayat tana ta hidimanta kamar batasan halin dayake ciki ba.
Daga can turkey kuwa shirye shiryen dawowar su suke kanyi kawai tare da shirin bikin dan autan hjy maimunatu wato sadik wanda za'a yi shine Anan Abuja.
Kan Ahmed sosai ya dau zafi cikin kwana biyun nan sabida yawan stress din dake cikin ayyukan dake gabansa da suka fara masa yawa.
Dan bayan nan ga hidiman aikinsa gana bikin babban abokinsa banji ga wanda yaketa kkrin farawa na hidimar dawowar antynsa hajiya maimunatu.
Rashin samun zuwan dan uwnsa sadik Nigeria akan lokaci Shine ya dada kwaba masa komi ya zamo baya samun lokacin kansa sosai.
Godiyan Allah daya da yasamu matarsa Adiaha tana mugun sakaltashi sosai komi itake take masa. Bayan kulawa da shi datakeyi wanka, wanki, guga, har motarsa itace ta dawo tana wanke masa in taga yay kura. Tamkar baiwar sa haka ta dawo dakanta shidai baida wani aiki agidan face ya dan biya mata bukatunta snn yana sakar mata kudi sosai musmmn ma in zai fita ya kwana awajen aiki
Kwana biyun Nan da stress yay masa mugun yawa baya wani samun daman kwanciya da ita sosai duk sai taji kanta a dame..
Tasaka ranta akan sa bana wasa ba,duk sanda zasuyi kwanciyar aure bata fiye nitsuwa duk sai ta nuna masa zakuwarta da zumudinta akansa, sha mata qamshi yakeyi dan yasani sarai tana mutuwar jin dadin yadda yake biya mata bukatarta
Akowani lokaci dan izuwa yanzu ta fara sabawa dashi sosai.
Shikuma mutum ne daya tsane ana takura mishi wani bin dagangan sai ya hanata kwana dashi yabi ya kulle kofarsa tun kafin ta zo zata samu har yay baccinsa batare da ita ba.
Ata dayan fannin kuwa tsakaninta da su anty nurat da anty adizat wani sabuwar rayuwar hassada da goggayayyar tsanan juna suka bude agidan dan tun ranar da Adiaha ta fara sako sabbin dinkakkun kayanta shikenan anty nurat tafarajin kanta kamar zata haukace.
Tun suna mata acikin habaici yanzu kam boro boro suka dawo nuna mata cewa suna jin tsananin kishinta Adiaha kuwa saita samu cikakken gangarar raina su agidan sosai.
Abun sosai yay musu zafi da suka fahimce cewa karya tay musu batun kudin kayan lefenta musmmn ma da suka fara ganinta tana fitowa fess acikin wasu iriin hadaddun kaya masu kyau da tsada wanda yaci uban nasu ga kuma dinkinta irinna na sister zainab wanda sukayi sukayi koda ahada su da tailorn aka ki.
Lokaci kalilan Adiaha ta dawo musu ciwon ido a gidan dan duk sanda ta dososu har wani faduwar gaba take saka musu duk dama haryau suna cika mata bakin cewa bata kai ba tunda da kudin mijinta take takama.
Satin da Adiaha ta fara zuwa islamiyya school aka fara shirin hidiman bikin banji, bawani hidima zaiyi ba its just a family and friends thing dake yasan ana kammala hidiman bikinsan zai bar kasarne tare da matarsa hidaya, dan haka yace baison ayi wani taron da zai jigatasu tun anan.
Ahmed da banky ne duk akan shirye shiryen bikin yanayi yana hadawa da nasu nacan katsina kudi sosai yake samun arziki wajen yan siyasan da dan uwansa sadik yake jonashi dasu wanda duk political Aides din hajya maimunatu ne.
Kudin tsara events da sauran tarkace in zasu turo masa sai anyi masa tripling din amount din har ya rasa me zaiyi da su sai yafara tunanin budewa Adiaha business din kanta tunda yaga cewa tana da burin hakan aranta sosai.
Zaman aure tsakanin Alhaj bello da kafayat ya zamo kamar an tsine masa dan izuwa yanzu kowa takansa yakeyi acikin gidan, bata kulashi shima baison shiga tsabgarta sabida rashin kunyar datake masa gashi duk ta kwashe kudinshi ya dawo yana kwasar walakanci awajensu anty moju shola akan ciyarda shi da sukeyi kullum lura da hakan ne yasaka Brother hamzat ya danne egon shi yajeshi agency ya nemo musu qualified male chefs guda biyu kamr yadda kafayat ta gindaya musu agidan.
jiya jiya suka fara aikinsu na girka musu abinci 3 square meals anty adizat ce ke kulawa da su dake kowa ya shaida cewa Ahmed shine zaina biyansu salary adiaha kam sam taki asakata acikin rabon abincin yamma agidan acewarta ita zatana girki wa mijinta ita kadai.
mostly idan sun kammala aiki har daki suke kai ma alhaji bello abincinsa kafin nan yake samun yaci abinci isashe cikin kwnciyar hankli.
Kafayat kuwa kullum acikin fita take sassafe bata dawowa gidan sai can dare tazo tay bacci inkuma tanajin sha'awar namiji yana kwance zata zo tasaka shi yay na dole ahaka yake dan samun nitsuwa ajikinta.
.. tunda tazo tafara lura da kamar intana kwana da shine sihirin sun yake dada tasiri akansa sai ta fara share taje ta siyo sex toys dinta masu kyau da tsada ta dawo dashi dan batason samun wani nanika daga wajensa yanzu, tafiso ne ta maida mind dinta akan Ahmed da Adiaha tunda ta samu cikakken dama.
9am kullum Adiaha take
Zuwa islamiya schl, 12 na yi narana sun tashi saita dawo gida,shirye shiryen bikin banji take itama, Ahmed ya bata isashen kudin siyen ashoebin aure harta siya takai wajen tailor zai mata dinkinta na kece raini duk dama bata da wata kawa haryanzu.
Baifi sau biyu ta taba haduwa da amarya hidiyat ba dan Ahmed ya hana kulluwar alakarsu sanin cewa basa wani jituwa da hidayat din sosai, snn bayason ta fara shiri da matarsa bare tafara zuga adiahar tana masa raini da rashin kunya, dan duk dama bai furta a fili ba amma har acikin ransa yanason yanayin zamansa da Adiaha, musmmn yadda ya zamo shine yake da cikken iko da datacewa a gidansa kowani lokaci ba matarsa ba.
This is extcly why he prefer marrying her akan kafayat dan yasan bayan tana mummunan sonshi a kowañi hali bazata iya saɓawa umarninsa ba sabida bata kaunar tagansa yana fushi.
He wants total control gashi nan na yasamu harda total submission dan kuwa sosai take bautuwa akansa, shi baya komi sai biya mata bukatarta agidan,she wll cook, clean, go to the market,komi dai ita takeyi agidan baya tayata da komi,tun bayan first nite dinsu ya dawo baya tarairayarta saidai ita tarairaye shi, gashi ya fara sabawa da baza mulki da nuna mata iko,
ko ruwa zaisha intana room yana falo saidai ya kwalla mata kira tafito tazo ta dauko masa ruwan ta bashi snn ta jirashi ya sha ta maida abun wajen zamansa.
wani bin har remote in tv idan zai dauka sai ya kirata tabar abunda takeyi a kitcehn tazo ta dauka ta bashi,ya gama raina mata wayo bana wasa ba. Do this, do that, bai taɓa daga ko cup din daya sha ruwa akasa ba, snn intay kuskure kadan baya ragar mata ya dinga mata surutu yana mita kenan ita kuwa sai dai tay ta lallabashi tana basa hakuri.