← Book details Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 110 OF 157

Sashe 110

Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kwance yasrah take tsakiyar gado tayi lub ayanayin ruf da ciki idanunwanta duka biyu a lumshe Wani mayattacen qamshin Abinci ne ya tada ta tana bude ido tafara jin sautin sallamar Adiaha wanda yasata mikewa zaune cikin sauri kunyar yanayinta yasa ta hau mutsike idanunta a dan shagwabe dan daga ita sai wata shararar riga wanda baikai gwiwa bama take kwance tana warware stress din schl

..Tun kan tayi gaisuwa Adiaha tarigata yin magana cikin sanyin murya tana murmushi tace sister kin tashi kenan..

har baki baki yasrah ta zamo daga kan gadon tana dan jajjan wuyar rigar dake jikinta cikin sanyin murya tace na tashi anty reema, where u looking for me?bacci fa ne ya kwashe ni.

Zama Adiaha tay a bakin gadon daf da ita ta kara da cewa.."its okay, dama i want you to give me An advice abt sumting.

A mamakance yasrah take kallonta tace okay sure anty menene matsalar?

Wani park ta ciro daga cikin hijab dinta ta miƙa mata yasrah ta saka hannu ta amsa.

Ba yabo ba fallasa tace open it saiki fada min ra'ayinki akai.

Yasrah bata sa komi aranta ba ta bude taga kayan sawa ne mai kyau
Na kanti irin prom gown din nan wanda suka taɓa siya da Ahmed farkon aurensu saidai aynxu jikinta yay lakatar bazai shigeta ba duk dama bata taba saka shi ba.

Yasrah tana shafa kan kayan tace "Wow" its so dashing!! And Its going to fit u anty..shine zaki saka yau?

Kallon yasrahn tay tana murmushi ahankli tace "thank u my dear, but its not for me,i think is gonna fit u more than me
Ki daukeshi a matsayin kayan dana siya miki saikiyi sauri ki shirya ki same ni a waje yanzu please..

Kasa maagana yasrah tay tsabar mamaki cos she love, love,unxpected gifts,da murna ayanayin ta tace ohh gosh anty reema ure sooo lovely tafada tana murmushi har zata budi baki tay godiya Adiaha ta tsareta da cewa "shussshhh" just get ready..wani irin dadi yasrah taji ba musu tace toh sannan Adiahan ta miqe ta fice..

Wani ajiyar zuciya ta sauke tana bin rufaffen door din da kallo can ta juya karaf idanunta suka cikaro da madubi kayan ta gwada ajikinta kafin nan ta aje agefe ta wuce bathrum ta kunna shower ruwan dumi mai yawa ya soma sauka akanta shaaaaaaa,sosai takejin dadin saukar ruwan sabida hnklinta dayake dada kwnciya.

Sabulan wanka na aveeno ultra da hydrating shower gel ta gogga ajikinta dats so soft and silky tuni yadau qamshi da qyalli Fuskanta ma sosai ta wankesa da scrub din neutrogena tayi brush tayi marmaza ta kashe shower ta dora towel ta dawo cikin dakin tahau shafa manfa da wasu antiaging creams dakema yana farfado da yamushewar skin tayi sumul tayi laushi,dadin sa ya saka sanda ko inan ajikinta yaji man sosai snn tay kwalliya sama sama snn ta dauko kayan ta saka ajikinta tayi juyi tana jij dadin kyautar aranta dan tamkar princess haka yay mata ajiki.

Ita duk batasan yaushe Adiaha tay tunanin ta siya mata gift ba, bayan ta saka gown din ta lillibe kanta da turban cap snn ta fito.

Wedge shoe ne mai kyau marar kara daya kara haskaka tsabar hasken da fatar kafafunta yay,a hnkli take takawa tana isowa cikin saibin jiki dan tamkar wacce kwai ya fashe mata aciki haka take sauke kafafunta akan kowani step tare da saukar numfashi jin jikin ta yanayi mata wani irin dadi.

Adiaha dake kallonta tana Murmushi wani wasai takeji acikin zuciyarta ga kaucewar jiri da yawan jin gajiya da dacan su suke bala'in addabarta sukesa ta jin tagaji da komi kamar rayuwan ne kwata kwata baiya mata dadi amma tunda ta cire komi aranta tafara jin normal rayuwarta na mata dadi sosai.

yadda waje yy shiru yasa yasrah kara ware Fararen idanunta tanamai zubasu cikin falon tana dan waige waige koda zataji motsin Adiaha

Adiaha na gefen switch tana ta kallonta.

ganin shiru yay yawa yasa ta kara kutsowa cikin falon aikuwa tana kaiwa tsakiya taji kyat an kunna hasken wuta nan da nan waje ya gauraye da wani irin uban haske taji kirjinta ya buga da wani irin karfi..

Tana daga kai taci karo da kan dinning ganin inda aka kawatashi.

Cake ne mai kyau ta gani a tsakiya agefensa kuwa banda qamshin abincin dake tashi akai..

Tun ba'a ce mata nata bane saida taji wani irin emotional rush na neman kashe mata jiki..

Kallon wajen take daga bayanta taji muryan Adiaha cheerfully tana cewa yee congratulation my Dear..

Yasrah ta juyo suka haɗe ido da Adiahan, she was looking vry nervous and quilty babu abunda take tunawa aranta face yadda ta tsaya mata a lkcin da kowa ya gujeta tay dakon ranar da zata repaying amma bata samu ba saiyau da Yasrah ta zo da result dinta mai kyau aganinta yanzu ne ya dace ta kulle zxyarta daga kishi ta amshe yarinyar da hannu biyu and maybe they wll find happiness with each oda, and she wll be her only sister and a friend tunda izuwa yanzu ta amince da hanklinta da kuma nitsuwarta.

Yasrah ita kadai ce acikin mutanen da sukasan kan labarin rayuwarta snn tabi ta bambamta da sauran matan wajen cigaba da bata girmamawa da taimakawa da xuciya daya batare da ta rainata ko tay mata gori ba.

Karasowa wajen ta tay cikin sanyin murya tace
pls accept my congratulations gift

Yasrah dake kallonta a daskare tace i dont undertstand anty all this for me? what the F?

Hannunta ta kamo wishing dat zata iya gaya mata cewa is not only about the result but abt her kindness and understanding.

Cikin sauke ajiyar zuciya cikin murmushi Tace Is not easy to be a 5 pointer
And i knw i have not been a good sister for u frm d beginning so i am sorry amma a matsayina na babba kinga ai dolene in kara miki karfin gwiwa dats whay i'm giving u dis cos the sky is ur limit my dear.

Kallonta yasrah takeyi Ahankli snn ta rungume
ta dukansu suna masu sauke ajiyar zuciya atare.

Muryan yasra a sanyaye tace This is the best motivation ive ever received thank u anty reema Allah ya kara miki lafiya and i apreciate evrything u did to me

Adiaha tay murmushi tanamai cirota ajikinta ahankli cos of how weird it feels snn tace its okay "can u make a wish and cut the cake?...

Atare sukayi murmushi
Yasrah ta karaso gaban karamin cake din tana shirin zata yanka ta rike wukar snn rufe idonta making wish silently na tsawon lokaci wanda ya saka Adiaha jin mamaki.

Koda ta kammala batace mata komi ba itama tay nata wish din.

Snn yasrah ta yanka cake din ta dauka zata bata a baki kenan sai ga Ahmed yay sallama nan da nan Adiaha ta juyata wajen shi taje tarbansa.

A ladabce sosai tace Ure welcome back hubby

Gefen fuskanta ya shafa kadan yace "how u babe?
Tace am okay, idonshi nakan yasrah ganin irin kayan data saka, he knws d dresss cos he chose it by himself duk dama Adiaha bata taba saka dominshi ba, ko juyowa yasrahn batayi ba, ya kalli Adiaha yace whats going on here..
tace ohh "im just cutting a cake for sister kasan result nata yay kyau she got 5 points. Cikin kyabe baki Yay kamr baiji ba Suna tahowa wajen tare muryansa kasa kasa yace And who organised all this? Tace i did..ajiyar zuciya ya sauke snn yace "gud,su sister manya!!

Dariya tay har suka karaso wajen yasrahn a tare ya dinga kallon yasrahn kamar bai taba ganinta ba babu yabo babu fallasa ta gaishesa
Ya amsa. Adiaha ta jawo sa tace ya tsaya awajen yanka cake din bai mata musu ba ya tsaya snn ta dauki wanda yasrah ta yanka ta kai ma yasran abaki tanamai mata Adua..sauran ta miƙa ma Ahmed akan shima ya bata, da kyar ma ya amsa yana babbarsarwa, yana kaiwa bakin yasrah ta dauke kai alaman bazata karba,Adiaha dake kallonta tace sister why?..cikin rashin son ta gane batason amsa daga wajenshin ne ta turo baki ashagwabe tace anty amma ai bangama cin wanda kika banba.

hannun Ahmed din dake rike da sauran cake din Adiaha ta kamo suka kai mata sauran cake din abaki adan dole ta amsa tana turo baki.

Okay now is time for u to give us.

Ba musu yasrah ta yanka mai dan yawa zata kai ma Adiaha abaki kenan hartadan kama da teeth dinta Ahmed yay saurin saka bakinshi daf dana wife dinsa ya kama shima suka gutsira atare.

Murmushi mai hade da bugun zuciya yasrah ta sauke dan its feels good daya nunawa matarsa soyayya a fili yau dan bata fiye ganinsa yana mata hakan ba saidai batasan meyasa takeji harda bugun zuciya ba.

Sosai ran Adiaha yay fari
Sai murmushi take kamr an bata kyautar wani abu

Hubby kamana picture ni da sister.

Sounding tired Yace i cant. Tace pleaseeeeeee

Yace okay Ina cameran?

Tace noo with phone pls

Yace amma bada phone dina ba.

Miko masa nata tay ya karba saida ya dauka musu kamar guda uku
Snn ya miƙa mata abunta
Ta kalla ganin sunyi kyau sosai tafara comenting lokcin yasrah tana ta murmushi shikuma yana daddana wayarsa yana dagawa sama kmr mai neman netwk ahaka yay capturing din fuskarta tana murmushi batare da saninta ba, can Adiaha ta karaso wajensa, suna hade ido ya sauke wayarshin kasa, tace "Babe what about u? Wai Bazaka shiga cikin photo din ba ne..cikin kyabe baki yace "me? No no am fine..kafin ya karasa jan maganan tace nooo pls kamana koda selfie ne.

A kasalance Yace kai babe kincika fitina wallh.
Haka ta jashi ya musu one beutiful selfie ita da yasrah agefe da gefensa snn yay musu su biyunsu shida matarsa.

Bayan nan suka zauna suka fara cin abincin da Adiaha ta dafashi tanaji yana kan warning dinta akan bayason tana yawan aiki mai gajiyarwa.

The food was quiet nice and tasty sabida Adiaha ma sosai ta iya sarrafa Abinci after a while Ahmed ya barsu akan dinning din ya shiga ciki domin yay alwalan sallan magrib.
Chapter 110 · 0% Book details