← Book details Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 81 OF 157

Sashe 81

Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Haka ta zauna da tunani kala kala a mind dinta har ta gaji tabar wajen ta wuce room dinta ta kwanta tana juye juye har wajajen awa biyu da fitarsu basu dawo ba abincin data bata lokacinta tasaka akai musu nakan dinning din har yanzu ko taba shi basuyi ba.

Takaici duk yabi ya isheta gashi batajin dadi aranta ko kadan idan Ahmed yana tare da yarinyar, tafara tunanin duk yadda akayi tasan hala su hjiy by now sun bar abuja sun tafi katsina kamr yadda dqxun ta fada datace musu katsina zasu wuce yau din kafin nan next week ta koma lagos.

Sama sama ta tura abinci badon ranta ya so ba karshe ma haka taje ta amayo dashi tass acikin bayan gida.

Wanka ta karayi jin jikinta
Ya mutu murus sabida aman datayi daga ita sai towel dinta ta daddafa ta karasa kan gadonta ta kwanta jin cikinta na mata wani irin azaban ciwo yana murdawa jim kadan wani wahallalen bacci yay awon gaba da ita.

A fannin alhaj bello kuwa tun bayan ficewar hjy khadijatu yake zaune turus ya wani irin lumshe idanunsa kansa ajingine da kan kujeransa na dakinsa,jikinshi duk a muce ya rasa abunda yake mata zuciyarsa dadi.

Now dat khadijat is gone bata tare da shi but still babu abunda yakeji ya canza arayuwarsa despite da cewa anty moju sunsha gaya masa cewa matsalar rayuwarsa kenan khadijat in bata tare da shi zai samu kwanciyar hankli da yayansa da kafayat but dats not clearly the case now.

Alakarsa da Kafayat has become worst than before yanzu tagama rainasa nema gabaki daya, yayansa kuma haryau basu wani dawo jikinshi sosai kamr da can ba. Sosai yaji kanshi ya kulle ya rasa tunanin me zaiyi guda daya yana cikin wann yanayin yaji an bako masa kofar gwafffff kamar ana yaki.

Tun kan ya bude idonsa yasan kafayat din ce ta shigo ciki, akansa ta tsaya tana diri tana gatsina masa harara.

Da wani irin kallon mamaki ya bi hannun da ta miƙa masa Snn ya gyara zamansa yana dubanta atakaice yace mata menene matsalarta data shigo ta tsaya mai akai, masifar da baisan kansa ba ta haura masa dashi, kullum cewarta inyaga matarsa rudewa yakeyi,nan ta dada hargitsa masa tunaninsa tace masa asirice shi akayi shiyasa baya iya kama kansa an maida masa agidansa gidan ajiyan karuwai.

Ta zazzageshi kamr bai haifi ukunta ba.

Bayan ta kammala tace ya bata rabonta dan taji ance matarsa ta kawo tsaraba harda kudi ta bawa kowa amma ita ba a bata ba..

Yace mata shi baima sanda haka ba sabida yana cikin gidan bai fita ba tace mishi sam bata iya ji ba, karshe ma ta cakume masa kwalar rigarsa tace masa saiya bata nata kason ko mutuwa zaiyi.

Ya rasa abunda yake masa dadi ga hawan jini nacinshi taciki baida wani karfin jiki sosai.

Dan kar ciwon ya taso masa haka ya dauki dan sauran canjin da yaransa suka tura masa na watan duka ya bata 200k duk tay transfering a act dinta bata bar masa ko da naira daya ba.

wayo ta masa ganin yana cikin tashin hankli ta amshe har pin din atm dinsa, Evry month brother kazim yana turo masa 100k Ahmed da brother hamzat suna bashi 50k each cikinsu babu wanda yake lattin turowa.

Da can dai sace masa kudin takeyi a boye amma yanzu da borin haukarta ya tashi gabaki daya atm din ta amsa ta tafi dashi snn tace masa inhar ya gaya ma yaransa itace mai amfani da kudin zata masa abunda baiyi tsammani agidan ba.

Jikinshi a sanyaye ya koma bakin gadonsa ya zauna bayan ta cika masa wuyarsa da kyar yabi ya rabza uban tagumi kamar wanda aka gama shanye masa kwakwalwa.

Damuwa da baqinciki ya taru ya masa yawa harya fara tunanin kawai zai tashi ne ya koma wajen su anty moju ne su kara duba masa lamarin kafayat din nan dan bai gane mata ba sam sam.

Ata fanninsu Ahemd kuwa tun fitarsu hjy maimunatu ta dinga jagorantarsu izuwa gidajen kawayenta suna ta sada zumunci anan har yasrah ta samu kawa mai suna maryama itama dawowarta kenan daga US an mata transfer da karatunta ta dawo abuja kusa da iyayenta sabida ciwon xuciya itama a base university din zata cigaba kusan ajinsu dayane da yasrah so its like a lucky day for them both dan maryaman tana da kirki sosai hatta Ahmed saida yaji dama dama aransa dayaga yasrah harta samu companionship ma yar uwarta mace.

A wajajen ziyara suka karaci zamansu kafin suka branching wajen cin abincin dik lokcin yasra ta gaji bata ci komi ba banda cokolate ice cream data shasha sai can yamma wajajen biyar da rabi Snn suka rakasu hjy airpot ta dinga kukan rabuwarsu duk sai tasa jikinsu yau sanyi.

Yanayinta nakin rabuwa da su ya jawo iyayen suka dinga nanata masa cewa bazasu yafe masa ba inhar ya bari ta walakanta rabuwarsun was soo emotional haushi duk ya cikashi.

Kuka ta dingayi ahankli acikin motar har suka dawo gidan ma bata lura ba, ji kawai tay an bude mata kofar ta daga kanta data kife a tsakanin cinyarta ta kallesa ganin yadda idanunta sukayi jaaa hawaye na sauka acikinsu duk sun haura yasaka yaji kukan nata
Na dukanshi Har acikin kokon ransa, atake yaji bacin rai mai tsanani ya kamashi..

Muryansa a dakile ya riko hannunta da dan karfi zai jawota waje wani kukan ta kara fashe masa dashi tana kkrin kwacewa snn ya sauketa har kasa ya jawota jikinshi tare da rufe motarsa hannunsa rike da nata suka nufi cikin bangaren nasan atare batare da ya kulata ba.

Tsabr ya tsana jin sautin kukan nata idonsa kusan a lumshe yake janta lokcin gidan yay wani irin shiru tamkar babu kowa aciki, ita kuwa Banda sheshhkar kukanta babu abunda takeyi ko kallon cikin falon gidansan batay ba dakinta direct yakaita dayake tashi da wani irin kamshin turaren room freshner mai dadi.

Tsaye tay abayansa batace mai uffan ba..

Shiru ne yadan ratsa tsakaninsu kafin nan ya juyo baya ahnkli yanata kallonta fuskansa a harde sosai.

Ganin irin kallon dayake mata yasa ta turo masa baki a sakalce Zata dauke kanta, saidai Kafin ta hankara taji har ya kwacota jikinshi ya matseta ji tay kamr numfashinta zai dauke cak.

Muryanta na rawa sosai tace "Yaa Ahmed"..bana so!.fuskansa a harde ya dada matseta yace baki son me?runtse idonta tay taki sam su hade idonsu waje guda da kyar ta iya budan bakinta ta bashi amsa sabida dumin numfashinsu dake gogan juna, tace "don't hold me!
Nide kadena rikeni bana so" yadda shagwaban ta yake ratsashi, wni dada janta yay ta mannu da kan jikinshi saida wani iriyar shocking ya debe su dukansu..wani kara ta saki jin ya kara matseta ajikinshi sosai tafara jin kamr zata masa ihun barawo har zata fashe da kuka ya zare mata ido
"Yace did u really want me to stop holding u? Da sauri ta gyada masa kai hawayenta da suke mugun kassara masa zuciya nakan zubowa.

Kallon kyakkwan fuskanta ya dingayi ahaka dan har wani jiyake kamar ya saka hannunshi akan fuskarta ya share mata hawayen amma duk baison raini ya fara shiga tsakaninsu

Saketa yay lokci guda yace"wipe ur tears and shut the fuck up..idan ba haka ba..i will squeez u and break dis ur tiny bones..ko kulashi batay ba ta hade rai hawayen nakan zubowa.Ki goge wnn hawayen nakin nace maki!!!. Tsawar da ya daka mata yasata fara goge hawayen da sauri sai tay shiru fuskarta aharde duk da haka saida yaji hanklinsa ya kwanta sosai.

Boyayyar ajiyar zuciya ya sauke yana kallon yadda ta maida kanta can kasa snda ya kare mata kallo cikin lumshe idanunsa snn ya budesu still aknta yana lura da ita snn ya fara mata magana gently kamr ba shi ba."Hey, This is ur room, so did u like it?Batare data kalle room din ba ta gyada masa kanta bata ko murmushi.

Hannunsa ya saka ya kara fizgota a mugun tsorace ta dago tace ive heard u yaa ahmed ai naji me kace.

Karamin Tsaki yaja "Shine bazaki bude bakinki ki amsa ni ba? See When ever am speaking u dont nod on me kina ji na? Yana rufe bakinsan ta kara gyada masa kan ko ajikinta...ya hade rai wato bakijin magana ko? Kafin ta dago yace Kina son na mareki?..bakinta ta turo gaba ahankli tace mishi "Me zance".Yace Oya answr me now, tace nifa banji me kace ba.

Dada rikota yay, ta runtse idonta sosai, snn yace i said did u like ur room?

Ta bude idon ahnkli ta kalle dakin sama da kasa komi yay mata amma taki sam ta nuna hakan ayanayin fuskarta tana juyowa kuwa suka hade idanunsu awaje guda.

Sarkafewa sukayi wajen kallon kyakkwan haliyyar fuskar junansu da Allah ya zuba ma kowannensu zuciyoyin su suna masu bugawa atare tareda shiga wani sabuwar duniyar na daban wanda sukansu basu isa su tantance shi ba.

Ji yay kmar ana sassaka masa jikinshi daga tsaye dan jin dikkan gabobin jikinshi suna amsawa taciki kamr bai taba tsintar kansa agaban wata ya mace ba. Kirjinta ne yake bugawa fat fat tarasa mey takeji guda daya adede wann lkcin.

Da kyar ta iya janye idanunta anashi ta saukar da nata can kasa ahankli ya saketa tare da juya mata baya kansa a dan daure. Murynsa mai sanyi gameda taushi taji yana ce mata.."Get some rest. Har yakai bakin kofa
Yaji sassanyr muryanta abayanshi atakaice tace mishi "thank you. Bai juyo ba yay murmushin bazata snn ya wuce ya fita.

Kallon inda yabi ta dingayi kafin nan ta sauke nannauyar ajiyar zuciya tafara karewa dakin kallo daki daki cos babu wani abunda bai mata ba musmmn ma yadda aka tsarashi.

Atake sai taji wani irin relieve dan yana daya daga cikin abunda yake saka mata qwiya inta tuna sai tazo ta gyara room dinta but alhamdullh gashinan komi an mata komi harma fiye da yadda take so.

Tafi rabin awa tana zaune abakin gadon nata da tunanin sabuwar rayuwanta data shiga ciki aynzu da mutane nadaban wanda bata saba dasu ba..
Chapter 81 · 0% Book details