← Book details Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 157

Sashe 12

Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Zai yi magana cikin tsare shi da bori da kuka cike da dakamai tsawa tace "kamin shiru", i am not doing again,ure soooo uselesss babu abunda kake so sai gindina.

Amma Jiya haka ka tsaya kana kallo aka walakantani aka walakantamin mahaifyata amma bakayi komi akan hakan ba... Ur son even slappped me hard agabanka haaaaaa
"bakayi komi ba, sai cin gindina,to wallh bazaiyu ba... Nace bazaiyu ba oooo

Infact i cannot leave in this old house, i want the mansion ,niba yar iskan ka bane da zaka ajeni a tsohon gida tsohuwar matarka kuma tana cikin sabo.. nide kasan yadda zakayi kamaidani cikin sabuwar gidan can dan bazan zauna anan na dawo sex machin dinka ba. And if u ever want me to have sex with u again u better go and bring back my mother ooo.

Daga kasan dayaketa kallonta bakinshi abude da mamakinta yace _a'a kafayat kilode?_ why are u shouting at me,why are u sounding frustrated kodan kinga ina son na kara ci ne kikeson kimin walaknci?

Rai abace tace shut up jare,"Ka kara me? Baka ganin halin da ka jefani acikine?

Yace wani hali na jefaki aciki bayan nagani jiyq cewa kin riga kin kinsaba da cin gindi. kafayat ure not a virgin now..wani wahala ne kika sha awajena kuma bayan kin saba?..ehen dat reminds me, nace ba ina fatan Dana Damilare bayacikin wadanda suka cicci gindin nan naki

Tace god forbid..Dami lare is a good boy tilll today i can swear that bai taba sex da wata ba, and he is definately not like u abeg, ure a frustrator.

Yace ahhhhh thank god gara da Damilare baiyi ba oo Dankinsan babu kyau yaro yay baba ma yazo yayi just wanting to be sure..

Da har yay shiru saikuma yay wani tunani yace amma idan damilare bashine ya kecinki ba toh suwaye kenan,kafayat dont tell me dat u have been following oda suga daddys ?Haaaaa ure a shameless girl Dama ɗana damilare kike son ki cuta kooo haaaaa Allah ya kamaki..ur plan has failed againts him...

Tsabar takaici sai Ta rasa mema zata ce masa Acikin bori da fushi da kuka mai balain yawa ta juya fuuuuu tay waje tabar masa gidan tana ta kuka sosai cos she cant bear all the insult.

Kayanta ma awajen taje tasaka tana dingisawa kamr wacce aka farka ta da wuƙa ta ciki ahaka ta daddafe harta kai bakin titi da asuba dan da kyar ta samu abun hawan dayakaita gidan mahaifyarta kafin ta isa duk jikinta yay tsami masu aikin gidansu ne suka riketa ta shiga dakinta ta kwanta akan gadonta wani sabon kukan ne ya kufce mata
Daga bisani tasha kwaya ta koma bacci.

Wajajen karfe shida da rabi na safiyar ranan hjy khadijatu tana zaune a idan tay sallah sanye da wani red colour hijab dayay mata wani irin shegen kyau, ta ajiye qur'anin data kammala karantawa kenan ta jiyo Addarta tana waya mai ban dariya dayasa ta tay murmushin dole badon taso ba.

Dan ajiyan bata wani samu bacci mai dadi ba kishi na damun zuciyarta no matter how she seem to push it away wani bin sai ta dingajin ranta na baci shikadansa idan ta tuna cewa mijinta yana can tare da yarinyar nan kafayat acikin daren suna rayuwarsu a matsayinsu na ma'aurata.

shi kishi halitta ne dayake jiinin kowacce ya mace da danamiji..

Kusan dolene kowa ya dandanin zafinsa musammn akan abunda kake so ko abunda yake da muhimmaci ga rayuwarka da zuciyarka.

Koba komi jiki da jini ai ya wuce wasa,alhaj bello shine farkon namiji arayuwarta shine kuma ya fara saninta a matsayin ta na ya mace har yau da sukakai shekarunsu 33 da aure.

Kusan ma tare suka gina rayuwarsu dan tazo gidanne a matsayin matarsa tun yaransa ba su wani girma sosai ba
Lokacin brother kazim was just 12yrs old yana jss 1, hamzat is 6,sai zainab tanada 3yrs shiyasa tasha wahala da su sosai har sukazo suka fahimce juna suka shaku da junasu sosai da sosai

Yau ko a mafarki aka ce mata alhaj bello zai iya cin amananta haka ta hanyar kaskanci da tozarci bazata taba amincewa ba.

Sosai abun yaki yay sanyi aranta duk tana son taga ta daure tabar maganan kawai kodama zata iya nitsuwa ta dauki dukkan shawararin da adda maimunatu da ta bata jiya ita da kawayenta.

Ajiyan Adda maimunatu tay mata albishir da jin mata sha'awar komawarta kan aikin gwamnati wanda dama ajiyeshi tay adacan sabida ta kula da aurenta duba da tazo ta samu mijintane da yaran da suke bukatar tarbiya da kulawar uwa, tazo gidan ne bayan mutuwar mahaifyarsu da shekara daya, then she decided to secrifice her whole career of being a civil servant dan kawai ta kula da future din yaransa tamkar yayan cikinta hakana ta rainesu babu hainci har Allah yazo ya bata cikin Ahmed itama ta haifi nata dan.

Tun jiya cikin daren take
Kkrin danne komi aranta amma haryanzu ta kasa jin sakat.

Wayar da hajy maimunta takeyi ne yasakata murmushi..

Ahankli ta mike ta karaso kusa da ita tazauna tun batay magana ba hjy maimunatu ta mika mata wayar tana dariya tanamai cewa toh rigimammiya aiga maman naki nan ta idar da sallah ai saiki tambayeta dakanki kiji dalilin rashin dawowa na

Hajy khadijatu tana murmushi ta amshi wayar, tace salam Alaikum auta? yasra tay murmushi mai sanyi snn tace "Small mumy na nakaina kin tashi lapiya ? sanyin muryan yar tasune ya sata lumshe idanunta jin yadda tafara gaisheta cikin girmawa da ladabatawa tace lpya na kalau yasra kefa?
....tace am fine mumy Alhamdullhi.

Hajy khadijatu tana murmushi tace Auta kenan,ashe haka kike da rigima ko?ai Inajinki kina bori wa big mum din naki kinga bawai fa taki dawowa gareki bane nice nan najanye hanklinta da prblems dina ayimana afuwa auta kinji? cikin tausashiyr muryanta mai dadi tace haba small Mumy ke ai bakyamin laifi,big mum ne kullum acikin min laifi take sabida bata sona sosai, tasan zan mata girki mai dadin tsiya aisaitace min bazata dawo ba, ta turo baki cikin shagwaba sosai mumy har kuka fa sanda tasaka nayi,ai ranan ma haka a schl dataki zuwa min open day tuitor nata tambaya wai ina mamana take ashe ma tazo nigeria ai tafison nigeria akaina.

Dariya sukayi dukansu dake duk sunajinta hjy khadijtu tace shakurumin ki..remain just few weeks kema ai zaki dawo nigerian aikinga bata da wani excuse din guduwa koina tabarki ko?

Wani irin kukan shagwaba ta saki mumy noo pls nifa bana son nigeria nan,nigerian weather is too harsh..
gashi ina kallon yan nigerian nan a social media sai shegen jiji dakai,da rigima sunajin kansu kamr sunfi kowa thery are soo rude..and all that.

Hjy khadijatu tana dariya tace wato yan nigerian nan,kaji min yar nan keba anan nigerian aka haifoki ba kodan zaman turkey ya rikeki?

Tace small mum wallh dagske nake nifa bana son zaman nigerian nan zan daure nazo ne kawai dan inzo inganki i miss u soo much mumy

Murmushi tay tace i missed u too yasrah ta,
Nima Allah Allah nakeyi kizo muzauna tare kina debe min kewa anan ma zakiyi karatunki har kiyi aurenki.

Dariyar bazata yasran tay tace "Aure?small mum yaushe nakai na aure kuma..big mum ne tafara cusa miki wnn ra'ayin ko? Uhm uhmm mumy Dan Allah karkibi ra'ayinta, nide kawai zanzo nigeria ne wajenki sai na zauna tareda ke agidanki muyita zamanmu abunmu ko

Dariya suka mata dukansu atare sukace ai zaki sani kuwa aure ya zama maki dole auta, hjy maimunatu tace Ko bakiso naga yan jika na?

Kunya ne ya kamata sai taki ta amsa maganan ahka suka dinga tsokanarta har saida wayar ya tsinke dankanshi.

Bayan sun kammala wayar ne hajya maimunatu ta tsaya tanata satar kallon yar uwar tata datake ta murmushi, ajiyar zuciya ta sauke snn tace haba khadijatu kokefa? Yanzu da kika saki jikinki kina murmushi harda dariya bakiji sanyi aranki ba?.
Khadija dan Allah ki yi kkri ki cire bakinciki da damuwar ɗa namiji aranki ki kuma fuskance rayuwarki na gaba kamar yadda na gaya maki jiya dan shine kawai maki mafita.

Cikin sauke ajiyar zuciya mai sanyi hajy khadijatu tace naji Adda zan kokarta abunne yaki ficemin araina inn ya fadomin nakanji kamr nasaka ihu na nadamar tulun lokcin dana bata akan alhaj bello ina bauta masa shida yan uwansa agidan nan

Hjy maimunatu tace kiyi hakuri ki mance kishare su kawai duk wann ya wuce, Yanzu wayake ta namiji ma Allah na tuba? Ai namiji buhun kayane duk wanda ya daukeshi akansa shine zaiji jiki

Nide na baki shawara run jiya,tun wuri ki nitsu kiyi banza da shi, ki debi tasharsu da shi da matar nasa ki watsar ki kama abunda zai ficce ki arayuwarki kawai.

Jikinta a sanyaye Tace hakane Adda, nasan ma muddin yasra tana nan atare da ni bazan ji kewar kowa ba..

Tace aikuwa dan babu abinda take marmarin zuwa gani akasar nan kaman fuskanki..yawwa nace kinsaka Ahmed ya duba maganam makarntar tan kuwa

Cikin dafe kanta tace kasshh Adda ina sane dashi amma kinsan lamarin auren san nan
Dayazo mana abazata shiyasa duk komi yay sanyi bamu samu isashen lokci dani dashi ba.

Hjy maimunatu tace ayya babu matsala..wai nace ba har ya fara shiga dakin matarsan nan ne?

Hjy khdijatu ta kyabe baki tace wallh bansani ba Adda, yarinyar ma dai kamar batason shiga cikin jama'a, sann inda Ahmed yake da zafin bacin ran banajin ma yana kulawa da ita sosai
Itama ai kwanan nan zakiga sun tasota agaba zasu fara nuna mata kabilanci..nide wallh babu ruwana, bazan ma jata ajikina ba, suje can kawai su karata.dan rainon dan wani bai karbeni ba..kar naxo na kashe jikina akan yarinya daga baya tazo taci uban dana ta hada hardani aini tun daga kan kafayat din nan na koyi darasin rayuwa

Hjy maimunatu tay shiru kafin nan cikin sauke ajiyar zuciya tace hmmm Toh Allah ya kyauta dai.
Amma fa da sakel akan lamarin Ahmed..tunda shi danmu ne aikinga kuwa bazamu zuba masa ido muna kallo agabnmu yana bautawa wata matar kabila ba.

Yan iskane dukkansu basu da dadi,in Allah yaso ya yarda koba yanzu ba matar Ahmed dai tanan zuwa yarbawan zasu sha mamaki.
Chapter 12 · 0% Book details