Sashe 92
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
He said it sternly amma haka nan Ta dawo tasaka hannu tanakan daukawa yace "its ur transport fare.
Tace thank you hubby.
Ta juya kenan zata wuce, yace "And?..tay sauri ta kara juyowa.
Hannunshi tagani yana reto a sama yace..
"The keys!!..
Kirjinta ne ya buga tarasa mema zatace kawai tace "which key hubby?..u mean "our house key"..
Wani tuwon harara ya watsa mata sama da kasa, agatsale Yace
.."no, my house key!
Ya kuma daure fuska, Don't waste my time haba..
Wani iri taji aranta snn Tace ohhh i am sorry, nan ta bude zip din jakarta ta ciro keys din duka ta miƙa masa hannunta na dan rawa ya karba batare da kulata ba sai bata motsa ba. Sai da ya raba keys din snn ya dauki guda daya tal ya miƙa mata ya rike sauran baice mata komi ba. Har tagaji da tsayawa ta tafi.. shagonta ta wuce direct bata damu da walaknciin san ba she is just wondering why he didnt even yell at her.
Ata fanninsu yasrah kuwa schl yafara daukar zafi sunada term paper assigment dat need to be submitted immidietly a washe gari da safe.
Gashi topic din yana da uban yawa, zasuyi 45 pages na report, tun after break dinsu na 10 suka tsaya ita da maryam suka fara discussing akai maryam tace mata ai su fahad can help, she have no choice face tabi ta ahakan,haka suka zauna ajikinsu yau cos omar ya iya abun sosai kuma tare suke yawonsu kut da kut da su fahad dan duk abokan juna ne.
Ganin yasrah acikinsu yasaka dukkan abokansa subiyar din nan suka mamaye wajen anata hira Yau na daban Fahad yake shige mata dan is a win for him data zauna acikinsu dik dama bata fiye son surutu akai akai ba.
Omar na gefe nakan taya maryam sunayi har suna musu shikuma fahad din yana gefensu yana ta kkri wajen quiding din yasrah
Dake ita ta nace takeyin abunta da kanta cos she loves to be independant sam sam bata son rainin wayo.
shide aikinsa awajen shine yake gaya mata me zatayi da yadda zatayi cos yana da experiance more than her akan topic din, tasha mamkinsa aranta,saidai bata nuna a fili ba,cos He seems too intelligent,kai he is a genious kawai,Allah ya basa baiwa sosai wanda saiyau taga iya abunda ya burgeta da shi kenan.
Ta lura yakan yi burga da jiji dakai sabida kyaunshi, kudin iyayensa da sunan dayay acikin schl amma baya taba burga da ilimin da Allah ya bashi which she find it intresting After all not alwys mutum yake da bad sides dolene da akwai wani abunda zai kasance unique ajikin kowani dan adam. Cos all humans are created unique, kowa da baiwar da Allah ya basa kyauta snn na wani baifi na wani ba, saidai wani kan iya fahimtar nasa da wuri wani kuma baiya ma fahimtar baiwarsa kwata kwata shiyasa har yasa yakejin kishi ko kyashin na wasu.
Yaune karo na farko da sukayi doguwar zama da hira dasu awajen karatu.
Har wajajen lokcin tashi basu kammala ba,yau Ahmed yay shifting meeting dinsa na musmmn ne domin yazo ya dauketa dan yanata son yaji sauran maganan abakinta,baiji dadi sam data boye masa abunda matarsaa take mata ba to wayasan ma ko tarawa take aranta in iyayensun sunzo taje ta ɓatashi awajensu kamar yadda ta saka babanshi ya masa surutu ayau agabansu da safe,aransa ya riga yasan Adiaha najin tsoronsa ko bai mata tsawa ba bazata kara yin gigin maimata hakan ba, yasrah kuma yarinyace karama dan haka icce tun yana danye ake iya langwasa shi..
Acikin sauri ya karasa parking acikin makarntar ya tsaya inda ya saba ganinta snn ya ciro wayarsa daga aljihunsa ya fara neman layinta agaggauce.
Sau biyu yay ringing bata daga ba,ana ukun sai aka daga,sallama yy as usual baiji an amsa ba "Yace "are u done? Fahad ya gyara zamansa a kasaitance snn yace no she is not done.,and Who is dis?..wani shiruuu na irin cak din nan Ahmed yay dan bai tabajin Abunda yaji yabi jikinshi ayanzu dayaji muryan namiji da wayar yasrahn ba. Bai yarda ba Har saida ya daga wayar a kunnensa ya dada tabbatar da cewa ita din ne ya kira ba kuskure yay ba snn ya maida wayar kunnensa Kirjinsa na bugawa da karfi yace"
"Ina me wayar? Kafin fahad ya amsa ya daka masa tsawa yace "are u stupid?..hand it over to her right now",yadda yay maganan a karsashe tare da tsananin kishin da ya mamaye yanayinsa shikansa saida yaji kansa awani yanayi na daban.
Fahad yay murmushi har ya bude baki zai amsashi kenan saiga su yasrah sun fito daga masjid har suna karaso ganin wayarta a hannunsa tasha mamaki batace masa komi ba ta karbe wayar daga kunnensa.
Tace "Assalamu Alaikum...Hello,..
Yanajin muryanta ya wani lumshe idanunsa sosai snn yace"Where the hell are u?Ina wasa dake ne da zaki ajeni ina jiranki? Yadda yay mata maganan da borin kishi da kuma gadara a voice nashi yasataji ranta ya baci atake a dakile tace mish.."i'm coming"..
Katse wayar yake shiriin yi tare da cewa "Come fast"Batace masa uffan ba ta katse wayarta ta maida wayartan ajaka.
Haɗe ran datay yasaka dukansu basu mata magana ba, books dinta kawai ta deba ta fara zubawa ajaka takai hannu zata daga term paper din kenan fahad ya danne da hannunsa ta daga ido suna kallon juna Yace "Let me help pls. fuskanta a dore tace but I dont need ur help..
Nan danan taja ppr ta wuce tay tafiyarta batare data musu sallama ba cos tsawan da Ahmed ya mata ya riga ya bata mata rai bana wasa ba dan ba'a saba mata irin haka ba gata bata tolerating shit.
Zata wuce ta gaban maryam Fahad yay sauri shi saiya fara binta abaya..tafiyarta take yana binta yana cewa "hey im sorry i picked ur call..kinbarsa ajaka ne yana ta ringing so i tot it was an emergency i dont mean to hurt u.
Yadda yy maganan in a matured way yasata ta dan sassauto tace its "okay aiya wuce..daga nan sai tay shiru yanata binta ya jera tare da ita suna tahowa..
Tana hango motar Ahmed din ta juya ta kallesa dan bata son su karasa har wajensa a tare..
Tsayawa tay tana kallonshi atakaice tace
"Thank you for ur help"
U can leave ai ko..
Yace no way, babu wnn tsakaninmu..ure just like my sis.. kintuna?
Smirks kawai tay snn tace to naji ammma ai
Zaka iya komawa daga nan anzo dauka na.
Lekawa yay ta bayanta yaga Ahmed ya zuba musu idon daga cikin motarsa yanata kallonsu duk kishi ya birkita masa kamanni sai huci dayake fetsarwa shikadai.
Daga nan fahad Yay masa wani irin murmushi
Mai ban haushi.. snn ya kalle yasrahn, lokci guda yafara mata magiya akan ta bashi term ppr din yaje gida ya karasa mata kawai since gobe sassafe ne zasuyi submiting dinshi.
Jayayya akan haka suka fara dashi yaja tanan itama taja dataga kmr zaiyi embrassing dinta
Hakanan dai ta miƙa masa papr din ya rike yana murmushi yana cewa woow i am honoured yan mata.
Murmushi tay masa atakaice tace thank u And hey, i Will definately return d favour okay?
Kafin ta juya sai taga fahad din ya fara mata Dariya cikin son ya kara batawa Ahmed din rai da lkci , yace "ure welcome but u knw i dont need u to do that... haba babe..kinfi karfin haka awaje na ai.
Yana kallo Lokacin har Ahmed din ya doso wajensu atakaice yasra tace mishi "duk da haka, cos i don't like owing one person too many thanks.
Tana gama rufe bakinta fahad yafara wasu killer murmushi nan saiga Ahmed din ya karaso wajensun fuskar sa ba asake ba..
Yana tsayawa ata bayanta yace ke!! Adan tsorace ta waigo ta kallesa sai dataji kirjinta ya amsa dan batay tsammanin ganinsa anan dinba.
Suna hade ido dashi ta dauke kai,Batace mishi uffan ba " fahad ya dubeta dagangan yace is he ur driver...?
Wani Cak Ahmed ya tsaya yana kallonsa
Cikin katseshi tace no.
Ahmed yace he is her brother...dump head.
Fahad ya sosa kai yace ohhh Ina wuni yayan mu... Ahmed ya masa wani irin kazamin kallo baice masa komi ba ya finciko hannunta saida ta kara razana yajata zuwa gaban motar ya turata ciki a fusace snn ya rufe ya juya daganan yanama fahad din wani irin muguwar kallon stay off her batare da ya furta ba.
Yana dauke kai ya koma seat dinsa yana zama yafara jansu suka bar schl din Fahad yanata kallon motar da murmushi akan fuskansa.
Wani irin fizgar motar yakeyi dan Asalin kishi mai shiga jiki da kwakwalwa bai taba ratsa masa hanyar jinin jikinsa ba saiyau.
Jan motar yake amma kwata kwata kamr baiya cikin hayyacinshi har yabi dasu wani hanya na daban inda babu mutane sabida horn din da mutane ke masa abaya cos he was driving roughly batare da ya sani ba.
Yasrah kuwa tunda ta kife kanta a tsakankanin cinyoyinta babu abunda takeyi sai kuka...
Duk reaction dinsa bai dameta ba abun da ya mugun bata haushi shine meyasa zai wani fixgota haka agaban Fahad sai kace wata baiwarsa.
Tunda ta kifa kanta a motar sai kuka take mishi kamr zata fitar da ranta,idonshi da sukayi jaaa kusan a lumshe yake tukin dasu, ji yake zuciyarsa tana tafarfasa dan shikansa kukan nata wani sabuwar azabane na musamman ga fadar zuciyarsa and its a whole lot of new feeling for him yafarajin kansa kamar zai haukace...
Ganin bazata dena azabtar dashi da sautin kukan nata bane yasaka shi yay wani wawan parking agefen titi ya tsaya wanda karar da motar tayine yasaka yasrah ta dago kanta badan ta shirya ba...
Jajayen idanunta dake cike da fushi ta zuba acikin anashi idanuwan dake ci bal bal da wani irin zafin wutar tsananin kishinta dayakeji aransa uncontrollably har yana fetsar da huci batare daya shiryawa hakan ba
She can't even begin to understand what is going on acikin idanunsan dan sosai taji kirjinta yana bugawa da karfi itama