← Book details Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 128 OF 157

Sashe 128

Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Hjy maimuna dake wajen ta rakasu da kyamattcen kallo، wai a dole hjy fatihat zatay habaici nan tafara gatsine tana cewa wai saidai agwada musu kudi gayyar siyen soyayyar miji da abun duniya. Saidai maganan banza daya tak hjy ta gaya musu duk ya tsoratsu snn ya kona musu zuciya musmmn ce musu datayi tasan sirrin kasuwancin uwarta na karuwaci snn dubun su na tsafe tsafe ya kusa cikawa.

A tsorace suka bar wajen dan basuyi tsammanin jin zancen nn abakin kowa ba.

Har su hjy khadija suka kammala suka bar gidan su kafayat basu kara lekowa waje ba suna dakin kafayat din suna shawara da kulle kulle na yadda zasu yi hubbasa su damki kudin aikin nan da aka bawa alhaj bello dan su cikawa rigarsu iska kawai tun kafin asirinsu ya fara tonowa.

After 4 months..

Rayuwa ya sauya taku sosai ata kowani fanni musammn a wajensu kafayat da uwarta da suke aiki ba dare ba rana domin suga sun dauke papern contrct din alhaji bello jimada wanda harma ya fara aiki akai shima yanzu bazama musu agidan yakeyi ba dan tuni yafara yin wasu yan tafiye tafiye yana zuwa state states din da vake aikin yanadan duba works din dake cikin contrct din.

Baya zama shiyasa basa samun wata cikakken dama nayin tsafi akansa dansu azabtar dashi har sai burinsu ya cika na kwace kudin hannunsan gabaki daya.

A farko They tot it wll be so easy tunda suna da goddess saidai wann karon gabaki daya aikin goddes baya ci akansa har suka soma zargin ko hjy maimunatu ce ta ganosu taje ta karya karfin sihirinsu na wajen goddess.

Yanzu Komin dubawan da sukeyi basa samun papern aikin bare kuma kudinshi dake cikin gidan wanda yake kashewa ahankli.

Kullum a birkice suke suna neman mafita cos the contract is worth the sum of 200 million idan akayi converting din ribarsa da zai samu izuwa nigerian naira kuma duka sukeson su kwace ahannuna su gudu dashi.

Sosai alhaj jimada ya hankara da su shiyasa tuntuni ya boye kudinsa da document dinsa a inda basu taba tsammanin zai kai ajiya ba. Gashi yaki sam yay muamalar aure da kafayat bare harma ta tsafe shi cikin dare wanda rabuwarsa da su anty moju shine yadada sakawa yafara iya karta musu iri irin rashin mutunci ita da uwarta kusan yanzu ba dadin aurensan yanzu kafaya takeji ba dan bamai dakatar da shi kudinsu ne kawai yaketa karewa awajen bokaye.

Dan acikin wata hudun nan sun kashe abunda yafi milayan biyar akansa dan har india da nijer saida sukaje neman buzaye da bakaken aljanu na biyan bukata amma duk abanza.

Yanzu wani sabuwar muguntar suke son su masa wanda ahalin yanzu suke shiryasa ta hanyar da baiyi tsammai ba.

Fanninsu Adiaha kuwa wani sabuwar rayuwa ce tazo mata mai cike da sabuwar salo mai wahalarwa da azabtarwa

Dan xata iya cewa wann moment din shine worst moment of her marriege life wanda bazata so Ta sake memeta irinsa arayuwarta ba.

Dan Bayan sabbin halayyar Ahmed dataci karo dasu na yawon dare da rashin son kwana agida ga kafayat ma dake zaman gidan yanzu ta sakota agaba tana shishigewa Ahmed takota wani hanya da sunan tana son su dawo da friendshp dinsu.

She wll mock her and tell her dat Ahmed is no longer happy with her adan dolene kawai yake zama da ita, ga iya salon kisisina da makirci haka kawai kafayat din tafara daukar ragaman wasu abubuwa agidan kamar kawo masa girki dan tana zuwa masa hirar dare while she is presnt.

Wani bin tun Adiaha bata farka a barci ba zatazo ta same kafayat a falonsu hartaci kwalliya tazo ta zauna dashi ko tana stalking din Ahmed da maganganu akan past dinsu, and she is alwys critisizing his marriage datake cewa babu farin ciki aciki kamar wacce bata da aikin yi anata rayuwar.

Ahmed baiya son kulata sosai amma for the fact that kullum sai tazo masa da wani abunda yakeso tun na yaranta yasaka baya dizga ta agaban adiaha..

They are bcoming close day by day despite basa wani shiri da junansu.

ita kanta Adiaha hauka ne kawai bai kamata ba musmmn data lura da cewa kamr infection da rashin samun kulawa ya kara wangale mata kofar gabanta, kofar shiga ya kara fadi,ayanxu koda tasha wahala ta samo kan Ahmed dan suyi sex haka zaita jan tsaki akanta kamr ana sakashi cinta na dole,sabida kwata kwata baijin komi ajikinta yanzu, duk ta kwararrabe ta lalace ataciki Babu taste babu matsin yanxu koya hauta bayajin dadin abunda yakeyi wani bin sauka zaiyi tun bai karasa ba.

Akan haka Depression ya fara kamata sosai ta dawo tamkar ba ita ba.

Ga nata matsalar gana kafaya gana Ahmed din shikansa.

Wani bin intagaji kuka kawai take zama ta fashe da shi for no reason cos she is tired.

yasrah ne still tay hakuri ta dawo tana rarrashinta a duk sanda taganta tana zaune tana kuka ko in taganta ta shiga wani halina damuwa mai tsanani ko na ciwo da rashin cin abinci.

Gashi da kyar take samun kakarta awaya dan ta bata shawarar akan haka but nothing is workng fast fast and she wants fast result sabida batason ganin yadda Ahmed yake behaving yanzu gashi bayason bata kudi mai yawa ynxu koda yana dasu.

Ata fanninsu Fahad ma plan dinsu da suka hadan shima ya tsaya cak ahanya bai gama kammaluwa tunda yasrah tafara canza salon takunta da kawarta maryam sanadiyar wani text message datagani sun aika ma juna akanta lokacin da suke case dinf Adiaha.

She realized dat they both lied to her akan tafiyar da sukace sunyi wancan lokacin.

Snn tagane cewa maryam is secrtly working for fahad akanta shiyasa kawai tafarajan baya baya dasu duk dama bata yarda basu san matsalar ba har yanxu, duk sun dauka sabuwar haline kawai take nuna musu na girman kai but she just cant trust dem anymore haka takeji aranta.

Ayanxu ta gwammaci da ta bata lokacinta da su maryam a schl gara tana taimakawa Adiaha da business dinta na jeweries a shagonta.

Last 2 month tafara xuwa shagon tana tayata aiki dake ta kori yaran shagonta dake suna mata ɓarna,yasrqh bata wani jima ba amma sosai sukayi improving din waje atare sabida tana da kyau gashi ta kwarance wajen iyayin classic celebrity dressing ma jikinta.

bayan kyantan dayake attracting musu new new customers masu kudi takanyi modeling ma Adiaha wasu jeweries dinta da dresses wanda hakan ya jawo social media page nasu ya fara daukar zafi da oder.

Duk da sabuwar yanayin shakuwarsun saidai har Yanzu yasrah bata yawan sake jiki sosai da Adiaha amma kuma bakaramin comforting dinta takeyi
Intana cikin matsala akan aurenta ba.

Yasrah become her only source of peace and comforts, ynzu takanso suyi hira mai yawa akan zamanta da Ahmed amma yasrah taki sam tanayi tanajan baya baya dan batason taxo ta bata wani shawara akan Ahmed bare ta sake juya maganan akanta ya dawo itace mai laifi.

alkwari ne intaga tana tunani haka zata zo and she wil make her smile kotana ko bata so ahnkli ahankli har suka fara farfado da shagon tare.

Iya part din Rayuwar Adiiaha dake mata dadi kenan, sai kwana nan da yasrah tafara koyama kafayat wayo agidan danta lura kamar ta raina Adiaha bana wasa ba.

Tunda yasrah ta tsiri mata iskanci shikenan ta rage zuwa musu gidan musmmn ma da daddare.

Ita bata fada ko mata rashin kunya amma daga zarar taganta ta shigo toh itama zataje ta kwakwlo wani abu tazo ma Ahmed dashi snn ta zauna atsakiyarsu ta hanashi jin maganan kowa sainata awajen.

He sooo much love it saboda yasan yasrah bata taba bashi attention dinta ba.

Ko assigment ko wani aikin na daban saita kawo masa wanda tasan zaina janye masa hankli daga hirar kafaya.

wani lokaci kuma sace wayarsa takeyi snn ta tsaya a kofa ta cema kafayat din ai baya gida a haka saida tasaka tay kwana biyu tana zuwa kofar bangarensu amma yasrah bata taɓa barinta tagansa ba komin nacinta, kuma tsawa kadan tay mata ta dinga janjana maganan kenan tana kukan karya har sai Ahmed yazo yay musu sharia ya bawa kafayat din laifi. Karshe ma harta saka yay ma kafayat din gori ranan datazo gidan sassafe wai ta kawo masa juice nan ma yasrah ta fito danata abincin tabi ta dinga bori ta zubar kima tace sam kafayat ce ta zubar mata da abincinta dagangan, gashi kafayat tana fara yi ma yasrah tsawa nan da nan zataga ransa ya baci ba kamr Adiaha ba, akan yasran yazo yace tadena zuwa sashensu kawai tunda batason zaman lafiya da yasrah.

Kusan sati biyu yasrah ta na mata hakan Adiaha tafara samun sauki sauki aranta atleast yasrah ta kora mata kafaya acikin sauki batare da angano cewa hadin baki sukayi akan hakan ba.

Yanxu shago kawai suke zuwa suna kulawa da aikinsu peacefully inta dawo gidan ne take fama da matsalarsu na aure dashi.

Bayan wasu kwanaki barin zuwa bangaren su da kafayat tay yasaka ta tattara kayanta tay tafiya.

After some days likitan Alhaj bello ya kirashi akan cewa yana son ya dubasa kafin ya tafi dan lokcin daf zaije kasar waje kammala aiki shida team dinsa na contract dake har sun kammala shi gabaki daya anata bikin rufe taron ne kafin nan suyi cashing out na kudin aikinsu.

Yace ya samu likita ana a day to yay tafiyarsa likita ya dubasa aka masa Allura aka masa komi.

Washe gari yay sallama da yayansa ya tafi kasar south africa yay kwana biyu inda sukayi shagaln bikinsu na kammalawa lafiya anan kowa aka gaya masa ranar da zaiga alert na kudin aikin sa sunata murna sosai.

Tunda ya koma hotel dinsa aranar yakejin gabobinsa na masa wani irin ciwo ahaka ahaka ciwon ya dinga karuwa har baisan ya akayi ya rufe idonsa ba, sai tun daga nan bai sake iya bude idon ba.
Chapter 128 · 0% Book details