Sashe 142
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tunani take if happiness really do exist then one shud find it within himself saidai bata san ina zata samo ba, nd right now ita kanta bazata iya tantance feeling din datakeji akan kanta ba, farinciki ko baqinciki duk bata jin radadin su acikin zciyarta
What she is feeling now is unxresspable Irin feeling din nan nan ne acceptance of wat eva it is..
Fuskanta yay fayau tayi shiru agaban mirror tana kallan kanta da kyau kamar wanda zatayi wakanta dakanta wani magana,Wani nakashiyar murmushi mai sanyi ne ya kufce mata snn taja ajiyar zuciya mai nauyi.
she stil looks good nd pretty with all the long face..fatar jikintta tagani wanda yay haske dayawa kmr na wanda ta tshi da zazzabi, tayi wani dau sulbanben fatar yana mugun zuba sheƙi da qamshi kamar na sabuwar amaryan gaske, Kawai dai irin stress din nan da razana datayi ta fama dashi kwana biyu yasakata ta zamto so pale idanunta suka dan fada ciki,duk sai batajin karfin jikinta..
ajiyar zuciya ta kara sauƙewa tasan tanada bukatar farfadowa cikin gaggawa jin dazu ance mata yaa Ahmed dinne dakansa zai zo duba mata lfyr jiki.
Sosai taga kkrinshi wajen tsaya mata a lkcin dake cikin jimamin radadi, shin wani irin rayuwa shikuma yake shirinyi da ita oho bata sani ba.
..she just dont knw why amma hakan kawai takejin nauyin shi acikin zciyarta ynzu..
She just tot that she can neva develop any emotions akansa so easily har haka sabida wani boyayyar halinsa na nuna mata kulawa da soyayya mai kama da ƙarya wanda data dade tana yawo ackin ajinin jikinsu.
Abangaren sa kuwa tunda ya dawo daga wajen kai baki airpot yake tunanin ta yadda zai fara jan ra'ayin matarsa ajikinsa,aransa shi kuma so ya ke ya koya mata jin emotions ko ta halin kaka ne dan ya sauya musu rayuwarsu gabaki daya harda na Adiaha.
Yana so ace yasra ji ta a ranta ko da bazai mata so irin na soyayya ba,
alkwari yay zciyarsa cewa zai iya samar mata da farinciki da kwanciyar hankli Ba don baya jin soyayyarta mai yawa a ransa ba,sai don yana so ya canza musu tsarin rayuwarsu shida ita da matarsa adiaha da iyayensu, snn yayi enhancing yanayin rayuwar su gaba daya ya kawo musu wani sabon tsari da kyakyawan sauyi a cikin tarayyar auren su wanda zaisaka su da iyayen su acikin halin farinciki ko yaya ne.
Ƙarfe 4 na yamma ya fito sanye da wani kananan kaya data mugun amsar dirinsa ta masa shegen kyau,Dark blue Sweat pant na kamfanin puma da rigar polo ta gucci.
fuskr sa tayi matukar kyau ta tsirirrance sabida zubewar dayayi..duk inda ya ratsa wani daddan qamshin turare ne ke tashi daga jikin shi a nutse yake tafiya har ya ƙaraso cikin sashen da su hjy khadijatu suke.
Waje ya nema ya zauna ganin babu kowa sai can da adda nafisa tazo daukar wayarta taganshi saita zo suka gaisa Ita take sanar dashi cewa hjy khdijan ta wuce gidan makwafta, dabaiji tace wani abu akan yasrahn ba yasan hala kenan tana can daki a kumshe kamr kullum.
...tuni Adiaha tagaya masa cewa yau din ma duk banda laulayin ciwo babu abunda takeyi.
Abinci Adda nafisan tasaka aka kawo masa yadan ci yau yana gama cin abinci Bai tsaya jin nauyin kowa ba ya wuce sama neman matarsan dakansa dan ya kara neman alfarmarta tun kafin yau manya suyi zama na karshe akan batun sakin nan nasu.
A hnkli ya bude kofar snn ya leka ciki,hangota yyi akwance acikin wani irin wahaliyar yanayi ta bude tulin suman kanta ta barbaje shi ta kuma kwanta a rigingine a tsakiyar gadon da trow pillow din a kan ruwan cikinta tana matsawa akan cikin ahankli.
Cikin kokawa da abin da zuciyarsa ke umartarn sa yay ya saci kallonta daga can nesa ganin yarda take mutsu mutsu tana mimmikewa yay tunanin hala ciwon ciki ne ko dai wani abu ne yake mata ciwo ajikintan.
Bai gama farfadowa cikin tunanin sa ba yaga ta mirgina ta sauƙo da gudu tay hanyar toilet tana kakarin amai wani irin juyawa cikinta yakeyi wanda tariga tasan bazai wuce al'adarta bane yake shirin tahowa.
Kofar bathrum din ta riƙe a jirgice jikinta na rawa tana sauƙe numfashinta a hankli idanuwanta kaf a lumshe a Hnkli sai kuma taji numfashin ta yana sauyawa izuwa na wani abu daban wani mayatccen qamshin turare ne dataji yana shirin tokare mata hanyar numfashin ta wanda atake yasakata saurin bude lumsashun idanunta da suka sauƙa akansa..
Suna hade idanun su waje daya ajiyar zciya ta kufce musu kusan a tare,runtse idanunta tayi da sabuwar kamnin sa data dauka ynxu dake cikin kwayar idanunta tana mai jin kamar yaune suka fara hade ido da juna.
Can cikin kwalwalnta ta tuna ashe rabonta dashi tun ranar data sume a hannunsa a sanadiyar jin labarin rasuwar hjyatta.
Wani nannauyar Ajiyar zciya ta sauƙe batare da sannin taba, a hnkli cikin yanayn karayar duka gabobin jiki ta sulale a ƙasa ta tsuguna daga wajen tanamai sadda kanta kasa.
Ƙarasowa yay cikin takunsa mai daukar hankli,ya isa har inda take snn ya tsaya, da mugun tausayinta ayanayin sa ya tsaya akanta yanata kallonta
..Acikin yanayin notsuwa da taushin murya ya dafa kafadunta kadan cikin kulawa sosai yace "hey, are u alright?..wani feeling din yarr taji ajikinta jin sautin muryan shi mai tsananin dadi dayay sending electric shock aduka sasan jikinta ya zaburar da ita zumbur ,wani irin rudaddyar feeling ta dingaji na sauka akan kirjinta kamar wanda ake tuntodoshi da ƙarfi,
bugawa da karfi kanta yay ,gamshinsa da kwarjininsa nabin har cikin kwakwanta yanai mata yawo xarrrr har cikin jininta da tafin kafafuwanta tanajinshi yana mata harrr kamar ma ba bazata iya wani motsi awajen ba.
Hawayen baxata su suka sauƙo mata ta saka hannunta cikin sauri tashare su cikin yanayin sassanyar rangwada da shagwabar da ita kanta ma batasan tayi ba.
A hnkli ta turo bakinta gaba gameda sauƙe idanunta ƙasa jin kamar bazata iya furta wani kalma agabansa ba har abada..ta tuna yanzu fa komi zai iya sauyawa a tsakanin su inhar ta amince Wai shine mijinta ayanzu..
Wani Ƙara runtse idonta tayi aranta tace ohni na shiga uku da wann rayuwar dan wani nauyin ɓude idonta ta kalleshi ma takeji duk nauyinshi taji ya lulluɓeta.
Ganin baida lokacin dazai bata akanta yasakashi fuskewa kawai ya tashi tsaye snn ya fara da aikin taimaka mata harta gama aman ta wanke bakinta tayi brushi snn ya dawo da ita dakin ya kwantar da ita akan gadonta gently yafara dubata yanamai tambayrta yadda takeji ajikinta.
ahankli take iya amsa shi bada garaje ba, kar karwa jikinta yakeyi tare da jin mummunan fargaba sai tanajin tamkar yaune ta fara saninshi arayuwar tan ma gabaki daya..
dan harga Allah batay tsammanin cewa akwai randa zucyrta zai fara kkrin ganinsa a matsayin mijinta ba dan bata san wani irin kalmomi ne zasu fara dauƙewa a bakinta cak ba.
Shiru mai ciƙƙe da tarin Sarkakkiyar zuci game da tarin nannauyar saƙoni masu nauyi a baki shiya cigaba da gudana atsakanin su.
He is still insisting na cewa bashine ya rubuta mata wnn sakin ba.
Snn yay mata alkwrin sabuwar rayuwa mai cikke da gyara da kuma girmamawa atsakaninsu.
Ciwon cikin ne kawai ya mata cikas daya dinga sakata motsawa kusan ince ajikinshi dan basuda wani rata mai nisa a tsakanin su,pillown daya shimfidata kusan rabi nakan kafarsa ne,ahnkli tana mutsuke mutsuke ta lura kamar gaba daya hanklinsa nakanta ne Komi datakeyi yana kallo kuma yana sane da halin datake ciki...
Duk sai taga hanklinshi ya tashi akanta wani lumshe idanunta tayi jin sasanyar qamshin turaren sa da ya xaro handchief dinsa daga aljihun wandonsa yana daddana mata shi akan Zufar dake tsattsafowa daga saman goshinta yana share mata shi gently cikin kulawa duk dama ya san koda yay mata wani magana game da amsan tarewar su ba amsa shi zatayi ba atake ba.ya lura kamar she is still in shock and confusion akansa.
Eida way dai yasan tanada bukatar lokacin amincewa dashi a matsayin mijinta
ya qudira aransa cewa bazai kuma rushing dinta ba baice mata uffan ba har sanda ta gama mutsuke mutsekn ta komo dan kanta tayi shiru...
Ƙwanciya tayi ajikin pillown dake makale da jikinshi ta lafe game da lumshe lumsatsun idanun ta, wanda Yasan Ba abin da zata bukata a yanzu sai mutstsikar kafa da jan yatsun kafar don warware jijiyoyinta da suka mimmike Wani bangare na zuciyarsa nahanasa farawa,wani kuma na ingiza sa.
Shidai yasan dai Idan ya biyewa yarintarta hala zasu shekara goma ma hala basu farfado cikin mugun zaman da suke shirin yi da juna ba shi kuma tuni yaji yagaji don shine kawai yke cutuwa yana so ya kawo karshen komai ne domin ya samr musu sukuni araywarsu duka.
Daga lokacin da ta mirgina akan pillow zuwa sanda ya gyara zama daga saitin kafafun ta bata ankara ba Saiji tayi kamshin jikin sa da ta riga ta haddace mai birkita mata lissafi ya ƙara bakuntar kofofofin hancinta.
.
Tafin kafarta ta dayaji xanen jan henna anzana mata wani kayataccen flower mai circle ta gani acikin tafin hannayen sa.
Zama yay adan gefen gadon haka akan dan cinyarsa ya ja farare sol din kafafuntan ya ajesu, dan lumshe idonsa yay kadan yana tausarsu yana mutstsikarsu a hankali daya bayan daya yana mikar mata da kasasuwarta a cikin yanayin sa na nutsuwa
Da lallami,gently yake danna matasu su wading off the stress yanabi da ita ahankli tamkar wadda ya kwarance aharkan dannan kashi.
Rawa rawa kawai jikinta yakeyi acikin birkitaccen yanayi tana so ta hana sa sabida yadda tausan yake shigarta har cikin kashi da jijiyar kwakrta, tana so ta dakatar da shi amma reliev nd pleasure din da take samu daga hakan dayakeyi mata is un expressable wanda bata taba tsintar kanta a kwatankwacinsa ba.