← Book details Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 60 OF 157

Sashe 60

Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Adiaha ta kyabe baki "okay fine,..can i atleast have ur number..if u need any thing zan iya taimaka maki da shi..i have the money, mijina ya bani 5million naira recently for my shop opening.. kuma business dina will soon start to flourish zan iya baki kudi kina turawa gida ma su mumy..

Urua tace.."No,i reject Anything dat has do with u, God forbid bad thing!!
Dani da su mumy bazamu taɓa wann tsinannen kudin naki ba.

"A'a urua now.. meyasa haka ne? Why r u treating me like this..kin manta cewa mahaifiyarmu daya dake?no matter what u call me i am still ur elder sister oo. Memakon kiyi min fatan Alheri na samu miji mai sona yana bani rayuwa mai kyau amma sai kina rejecting dina urua why now?

Urua ta ja tsaki,..tace rayuwa mai kyau i can see. Dama abunda ya kawo ki kenan kwadayin abun duniya. Ayanayin gatse tace "So what and what have u achieved in ur life so far.

Nan Adiaha tafara gaya mata ababen da Ahmed ya mata da yanayin yadda take ciki na wadata da kwanciyar hanklin rayuwa acewarta bata rasa komi awajen shi ba kuma bata da matsala da familynsa.

Duk ta dauka in ta fadi hakan urua zata fahimce ta hala tace tay making good decision data auri Ahmed. Amma ina, tana gama rufe baki URUA ta tuma tafara sheqa mata tsinuwa da buhunan zagi na cin mutunci tana ce mata kwadayin abun duniya ne dama yasaka ta juyawa Iyayenta, Addininta, da kabilarta baya tazo abuja tabiyo namiji.

Suna cikin yanayin wann cakwakiyar sai ga nan Ahmed yay parking motarsa ata gabansu dake muryoyinsu nadan tashi waje har mutanen dake wucewa aharabar suna dan juyawa baya suna kallonsu.

Yana kammala prking ya sauko tattare da mamaki akan fuskansa dan yasan dai matarsa Adiaha bata san kowa anan Abuja ba, dada kallonsu yake aransa yana cewa "then who is dat woman datake cacar baki da ita kuma.

Tahowa gefensu yake yana tunanin hakan aransa har saida ya kusa da su daf snn yaga kamminsu ta fuska nan ya fahimce hala wata yar garinsu ne dan shi baima san ya kamanin iyayenta suke ba bare kuma yasan na yan uwanta.

Tsabar musu da suke yi basu kula da isowarsa wajen ba harsaida yace "salam...

Wani cak Adiaha ta dauke maganan abakinta ta juya tana kallonsa duk idanunta yay ja alaman ranta ya baci sosai.

Fuskarsa ba asake ba yace whats going on here?

Tun kafin ta amsa shi
Urua taja masa wani irin hatsalallen tsakin tsana snn ta bishi da wani kyamataccen kallon sama da kasa tanaji kamar ta rufesa da duka.

Rai abace Adiaha ta fasa masa bayanin ta juyo kanta a hatsale "urua are u mad? how dare u hiss at my husband like dat ni sa'arki ce?

Cike da tsantsar rashin kunya urua ta dube Ahmed cikin ido tace mishi so ure the evil man..kaine azzalumin da ka raba sister na da iyayenta...it shall neva be well with u.

Adan dakile Yace excuse me..and who are u?

Adiaha tay saurin katseta tanamai cewa "hubby pls am sorry junior sister na ne, her name is urua..

Haɗe ransa yay Baice mata komi ba yaja tsaki, nan ta juya a dame cikin yanayin masifa tace urua meya hakane wai bazaki gaishe da mijina ba?

Urua tace ina miji anan?
Sister bari na fada maki dana gaishe da mijinki gara na je na gaishe da mahaukaci..Ahmed yace what? Cike da bacin rai ta dubesa tace yes na fada ure a mad man, dan inba mahaukaci ba wayene kai? A man is his right state of mind bazaije yay manipulating yarinyar mutane da kudi da looks dinshi dan ya rabata da iyayenta da addininta da komi nata ba...mr man ur just soo wicked..thunder will surely fire u..hawayen iyayena bazai sauka abanza ba" tana kuka tana cewa "u use ur money and looks to deceive my sister dan ka kawota nan tana bauta maka, it shall neva end well with u..u shall see, and all the evil uve done with my sister will come back to u in ten folds.

Wani irin tsawa ya daka mata saida wajen ya dauka da sautin kakkarfan muryansa.

a mugun razane dukansu suka ja baya sukaja suka tsaya awaje guda suna kallonsa ayanayin jin tsoro.

Ransa a mugun harde yace"Are you out of ur mind? Mani kike cewa haka..?"Ke waye, ke din banza jaka jaka dake ma arniya kazama....just look at u,..ure nothing..
"ure dump...Illiterate...

Yana diri yace "Inba aikin wawanci da dabbanci ba wata macece zata tsaya a bainar jama'a tana zagin na gaba da ita koni sa'arki ne?...ke babu tarbiya agidanku ku ko?

Kar kada kansa yay yana maicewa "Bazan sha mamaki ba,hala hakan iyayenku suka koya muku bunch of illitrates dan duk wata yarinya daka gani tana fetsara rashin kunya toh bincike uwarta ma haka take jaka,fitsararriya. toh wallh barikiji, karki sake ki kawo min shashanci, ni ba irin wayayen mazan nan bane,i wll screw the hell out of u and ur god forsaking family for all i care.. ure nothing, ku ba komi bane face bayi wahalallu aiba dole aka ma sisterki ta soni ba.Ko ce miki akayi ni na matse bakinta tace zata aure ni?..Ita tagani tace tana so,godemin ma zakiyi sabida temakon yar uwanki da nakeyi ina kulata ask her she wll tell u all dat,idan kuma tace ba haka ba is fine, ni ban damu ba...at any moment zan iya canza raa'yina in auro wata..so u better watch ur tongue stupid..yana kammala fadin hakan yabar wajen a fusace.

Dukansu a tsomare suka tsaya suna kallonsa har ya bude motarsa ya shiga ciki ya rufe kofar atake.

Urua dake zubda hawaye a idanunta kamar ruwa duk ta kasa motsi Adiaha ta riketa dam dam dan kar ɓarin datakeyi yasaka ta faɗi kasa...

Jikin Adiaha yay mugun sanyi da ababen da Ahmed ya kammala fada duk sai taji ta ruɗe akan shi sosai, hawaye ne suka cika a idanunta,Sai taga kamr Faɗar ma ai tsakaninsa da urua ne, toh mai zai kawo maganan gori, cin mutunci da zagin iyayen su aciki?..

Irin tsumammen kukan nan urua takeyi duk ta kasa composing kanta saboda zagin da Ahmed yay musun ya taba mata braim dinta ya kuma mata ciwo aranta bana wasa ba.

Cikin sheshkkarta sai cewa take .."me?dumb, illitrate?...Ni dabba..ni bani da tarbiya?...

Adiaha na kkrin rikota da sanyin jiki ta tureta ajikinta a mugun zafafe.

Jikinta na bari Kamr zatay kuka tace urua pls calm down now..i can assure u dat he dont mean it, ba haka Ahmed yake ba. Am sure is bcos u make him angry..duk wann abun da ya faɗa acikin fushine ba son ranshi ba ne. He is not like dat trust me.

Hannu Urua ta daga mata tana hawaye sosai
Snn ta dago jajayen idanunta tana kallonta da shi cikin bacin rai har kalman na rarrabewa abakinta tace".

"He...he insulted our parents..sister adiaha kina zama da namijin da yake kiran mahaifiyarki jaka,fitsarrayiya?ya kiramu bayi, wahalallu and ure still defending him?yace fa taimakonki yakeyi,to ina soyayyar da kike magana akai anan?
Agabana yace miki ure nothing to him,Chaiiiiiiiiiii chaii chaiiii Ahhhhhhhh, i wish i was dead bfr hearing all dis.

Adiaha ta lumshe idanunta sosai tanajin maganan na cakkarta har cikin kokon ranta dan yaune karo na farko dataji kamar Ahmed ya wuce limit dinsa da ita.

But for god sake meyasa zai fadi irin wayann manyan maganganun akanta da iyayenta..dats too harsh now..

...ranta taji ya baçi a akaro na farko da Taji aranta kamr Ahmed ya kaita makura.

Horn din daya doka mata alaman yana jira yasaka tabude lumsashunidanun nata da suka jiƙe da hawaye acikin sauri.

Jikinta bai karayin sanyi ba saida ta juya acan taga yar uwanta urua ta kama hanyar ficewa a harabar wajen tana tafiya kanta akasa tana kuka sosai hattana jan zuciya.

Hakan yasa taji takara tunzura hawaye masu yawa sosai suna saukowa daga idanunta.

Rai abace tazo gaban motar Ahmed ta tsaya tana diri..."muryan na rawa sosai cikin sautin kuka tace Ahmed u have to come out noww and apologise to my sister.

Dagata cikin motar yake kallonta ya kara turmushe ransa kamr bai san tanayi ba..fuskar sa a daure yace:

"Get into the car now"..

A zafafe tana diri tace bazan shiga ba..bazan shiga ba, sai ka sauka ka bawa sister na hakuri. Ta fada tana kallon urua dake kan tafiya lkcon harta kusa kai gate.

Baice mata komi ba kafin nan ta juyo har ya kunna motarsa,mamaki ne ya cikata ganin zai juya ya tafi ya barta awajen, jikinta har na rawa tafara kiran sunanshi a rikice tanabin motar kamar zatay hauka"Ameeeeed
Ahaamed?..Ahmed...
Ahmed..wait..ina zaka je.

Ko kulata baiyi ba yay winding up na glass din motarsa kafin ta kammala harsashen abinda zaiyi har ya jiya kan motarsa yayi waje anan ya barta awajen a tsaye tana hawaye.

Duk saita rasa abunda yake mata dadi dan ba'a taɓa mata abun da yaci mata rai kamar na yau ba..

Rawa rawa kawai jikinta yakeyi couple with the embrassment na dumbin mutanen dake ta satar kallonsu..

Kirar wayarsa ta dingayi takirashi yakai sau goma yana kallo amma bai kula ba taji kamr tasa ihu koda zucyarta zai mata sanyi, Gajiya tay ta tattaro kafafunta ta fito bakin gate dan ta nemi abun hawa domin ya kawota gidanta.

Daidai lokcin mijin urua yazo kenan da machine dinsa na logistic busines zai dauketa subar wajen
Harta hau kan machine din tabi ta sauƙa abunka da dan uwa.

a gurguje ta dawota wajen da Adiaha take tsaye lkci duk hanklinta baya jikinta bata hankara
Ba taji saukar hannun urua akan kafadarta.

Juyowa tay da mamaki suka haɗe ido "duk sai ta rasa haushin Ahmed din zataji, kona urua? Saboda aganinta ma ao urua ma tana da laifi meyasa zata fara gaya masa wann maganan?

Ckin yanayin kallon juna urua tace He left u sister
Yabarki anan ya tafi..Dat man does'nt love u, ure my sister, it pains me alot ina ganin rayuwarki ahaka..Pls come back home..come with me..
sister adiaha pls karki bishi gidanshi kizo mutafi, ...i am sure iyayenmu zasu yafe miki...pls dont ruin ur life futher with this man.
Chapter 60 · 0% Book details