Sashe 83
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tunda ta lura da hakan sai kuma ciwon cikintan yafara zuwa mata gadan gadan..
Murkusu ta dingayi akan gadon ta kasa iya tabuka komi dan rabonta datay ciwon period mai tasowa da tsananin zazzabi haka harta fara mancewa.
Idanunta a lumshe sosai ta rike kan mararta hawayen bazata na sauka mata daga idanunta tanamai tunowa da yawan cokolate din datasha jiya daddare kafin Ahmed ya kawo mata abinci da tsakar dare.
It wasnt even really her choice ita yunwa takeji a lokcin, Murkususu ta dingayi yi numfashinta na fita da kyar har safiya ya yi lokacn zazzabi ya rufeta sosai bata iya koyin motsi.
5am Ahmed Ya farka bai duba ko dayansu ba ya wuce masjid yay ibadan sa har izuwa 6 daidai na safe..
Ya rufe qur'aninsa kenan Wayarsa tafara ringing yasha mamakin gani hajiy maimuna da ssafe tana kiransa.
Daukawa yay suka gaisa acikin girmamawa ta tambayeshi lpyar yasrah yace mata yanzu ne zaije ya dubata jiya ta gaji tayi baccine da wuri.
Anan ma tuni ta dinga masa akan da ya dinga binta ahankli tun abun nasu na bashi haushi haryazo yafara gane cewa kawai tsananin emotional attachemtnt ne suka dora akan yarinyar dan itace kadai take tuno musu da dik wani presnce din yar uwarsu aminatu acikin rayuwarsu.
Ahmed ka tuna yasrah marainiyar Allah ce babu uwa babu uba, duk wani gatan da zamu bata a duniya bazamu iya cike mata wann gurbin na kasancewarta ita kadai a duniya babu iyayenta ba.
Amana ce agareka har bayan raina kona mutu ita amanace agareka inhar kuma kabi son zuciyarka kaci amananta saidai nace na barka da Allah, kuma kasani har abada bazan taba yafe maka ba.
Kusan koyaushe sukayi magana akan yasrah sai tay ta masa hawaye har sai tausayinta ya so ya fara kamashi sosai.
Life wsnt easy for her a matsayinta na babba acikin iyayensun tun suna yaran dai itace ta zame musu uba da uwa shiyasa duk abunda ya samesu yafi damunta fiye da kowa.
Lallabata ya dingayi yanamai assuring dinta cewa duk abunda yakeyi zaina yi yana kulawa da ita sosai shidakansa ma zaina kaita schl yana dawowa da ita kowani rana.
Bayan sun kammala wayar ajiyar zucya mai nauyine ya kufce masa da tunanin dukan wyann maganganunta nata nan ya tashi cikin sauri ya nufi cikin gidansan direct dakinta ya nufa, har saida ya murda kofar snn ya tina cewa shine ma ya kulleta ta waje da key inshi.
Dakinsa ya koma direct domin dauko keys din dan ya duba yaga ko tafarka tayi sallahn fajr duba da shida ya wuce.
A gurguje ya dauko key din ya iso bakin kofar ya bude kofar ahankli idanunsa ne ya sauka akanta har lokacin tana kwance idanunta a lumshe sosai tana sakin nishi ahankli sosai.....
[7/3, 10:07 PM] SURAYYAHMS: Kallonta ya dingayi vry closely har ya karaso ta gaban gadon snn yaja ya tsaya gabansa yaji ya dan fadi dayaga alaman bata motsi harya zauna agefenta bata san da shigowarsa ba, waje ya nema ya zauna ata bakin gadon yana kan kallonta, Sanyin hannunshi dataji akan goshinta yasakata tabude lumsashun idanunta ahankli suka haɗe ido tay firgit tana kkrin mikewa zaune ya maidata kan pillown ahankli.
Batace mishi komi ba ta lumshe idanunta sosai
Muryansa a tausashe cikin nuna mata kulawa yace mata "What is wrong with u Babu lafiya ne?kara lumshe idonta tay hawayen dake makale a idonta yafara gangarowa batasan ma ta gyada masa kai ba.
yanata kallonta baice komi ba tsawon mintina kadan yana observing dinta yadda take damke cikinta cikin yan mintina kalilan ya fara fahimtar metake ciki. Tambayarta yafara amma taki amsa shi sam, sai hawayen dake zuba a idanunta
Tunda ta gane cewa ya fahimce me take ciki taki sam ta hade ido dashi.
Batare daya kara kula shagwabarta ba ya tashi ya fice ya koma room dinsa within few mins ya dawo dauke da Allura da already ya haɗa ya ajesa acan gefe saman drwer snn ya kara tadata.
Suna haɗe ido girarsa na sama adage yace ai kina son cikinki ya dena maki ciwon ko?ta gyada kai ahankli, yace gud to zan maki allura yanzu..and i promise it wont hurt u.
A mugun rude ta tashi dakyar tace no pls dan Allah kayi hakri..bata karasa rufe bakinba ya wani jawota jikin shi bakaramin rudewa tay ba duk jikinta yafara rawa sai tutturesa takeyi dan neman kwace kanta da karfi amma ta kasa,ganin bai saketa ba ta fara kuka,daya dauki allurar tsabar tsoro har bata iya kallon yadda yay mata alluran akan jijiyar hannunta direct ba banda hawaye babu abinda takeyi jin kamr kasheta zaiyi, yana kammalawa ya saketa ta koma ta kwanta batare da ta kara kallonsa ba.
Zama yay dan bai saba
Da yin komi ba matarsa ce mai masa komi gashi yau shidakansa yanason ya haɗawa yar uwansa yasrah ruwan wanka dan ta warware. Adiaha is already giving him funy gestures, baison ma yaje gunta yansu bare ransa ya baci gashi bason mata daga mata murya sosai yake son yi msmn ayanzu datake da cikinshi ba.
Ganin zaman bazai ficce shi ba yasaka ya miƙe ya shiga bathrum din ya kunna normal ruwan zafi yanayi yana jan tsaki ahaka har ya tara mata shi a bath tube ya dawo ya sameta har tadan fara fidda zufa alaman zazzabin ya fara sauka, lumshe ido kawai tay ta kwanta yazo har bakin gadon ya tadata snn yay waje.
Alluran dayay matan yasaka taji dan dama dama tana sauka akan gadon ta waiga ahankli ta baya taga duk kayan baccinta yay stain sosai da jini, nan ta runtse ido tuna irin faduwar gaban data dingaji dayace zai mata allura dazu it wud have been the most embrassing moment of her whole life dayaga jinin nan, sauri tay ta cire kayan ajikinta tabi kan gadon sai ta duk inda ta kwantan ma yadan baci.
Cikin azama ta yaye bedsheet din tayo dashi kasa godiyan Allah da bai taɓa mata duvey dinta ba, Wani Jiri jiri take ji ga wani irin kasala dayake kashe mata gabobin jikinta sosai.
Duk kayan dayay stain din ta hada waje guda ta nannadesu ta aje anan gefen gadonta da zimman inta kammala wankanta zata zo ta dauka taje ta wankesu tunma kafin yadawo dan haryanzu batasan ina yay ba.
A ta fannin Ahmed kuwa tunda ya fice agidan ahankli yake tuki yana duba ko zaiga wani shagon daya fito a street dinsu dan baisan ya zaiyi ya fara tambayarta ko tana da sanitary pads ba and he knws she wll be needing it, aransa yasaka cewa zai kula da ita sosai dan baison ko kadan ne yasrah tafara kai complain dinsa ma iyayensun musmn da suke yawan jan masa kunne akan ta sosai.
Kasancewar Safiya ce saida yay dan nisa sosai da anguwarsun kafin nan ya samu wani foreing store a bude kusan ma sune first customers na ranan anan ya tsaya ya sissiya mata kala kalan tarkacen pads panty liners da tampoons, yabi sashen da ake hada packaged fruits salad yasayi wanda kankana da apples yafi yawa aciki ya siya snn ya biyasu ya kamo hanyar gida.
Cike da dauriya yasrah ta fada bathrum din ganin harya hada mata ruwan saida ta dan warming din jikinta ta dade acikin ruwan zafin snn ta haɗa asalin ruwan kumfa mai qamshi ta wanke jikinta sosai ta fita hakan yasa tay fiyeda kusan mintina arbain acikin batrum din.
Ta jima abayin kafin nan
ta fito daure da towel dayan kuma tana goge dogon gashinta dashi..
Sauri tay ta bude jakarta ta fito da pad dinta tabi ta saka ajikinta snn ta nemo riga da wando na cotton pjamas mai kauri ta fetsa masa turare mai sanyin qamshi ta sanya ajikinta tafara shafa mai kenan sai taji kamar ana knckng.
Aje man tay snn ta miƙe ta karaso gaban kofar tana budewa suka hade ido tay saurin dauke nata tare da juyawa ciki..
Wani iri ta dingajin kanta ahankli ta koma bakin gadon ta zauna har yanzu idanunta na kallon kasa,dan karamin ajiyar zuciya ya saki ganin jikin nata yadan saketa, babu yabo babu fallasa ya aje mata shoping bag din snn yace mata yana zuwa bai jira amsarta ba saiya fice a cikin dakin.
Har Bayan fitarsa bata motsa a inda take ba, sai can bayan yan wasu mintina snn ta jawo bag din ta gagga abubuwan daya siyo mata, cikin kyabe baki ta tarkatasu gefe snn ta bude fruit salad din tafara cinshi ahankli dan wani irin yunwa tafaraji sosai hartana jin jiri jiri.
Yana fita Direct ya wuce room din Adiaha lkcin ana neman bakwai da minti hamsin amma kamar yanzu ne ma darenta ya soma dan wani irin bacci mai nauyi takeyi hartana jan kwarti.
Da wani irin kallo yabita kafin nn ya isa kan gadon ya fara tadata da kyar ta farka suna haɗe ido tay firgit ta miƙe zaune ..
Kallon idanunshi daya watso akanta ta shigayi adan tsorace tarasa me zata fara cewa sai tace "g..ud..morning hubby.
Ya haɗe rai...."wann wani irin iskanci ne are u delibrately doing this?..
Muryanta nadan rawa tace "doing what?daga hannu yay kmr na wanda zai wanka mata mari tay saurin matsawa baya a mugun tsorace.".Ransa a murtuke yake kallonta cikin yanayin masifa..
Wato Nafara wasa dake ko?..Kinsamu waje yanzu so all u do is to eat like a horse and sleep like a donkey..akan bakisan da bakuwa agidan nan bane kome, a tsawace ya fada mata hakan saida ta kara matsawa baya a mugun tsorace..
"Are u taking advantage of me?... So this is how is going to be ko?Kanshi ya girgiza yanamai cizan labbansa "ki cigaba da abunda kike, dani kike ja wallh zanyi maganinki..
yana fadin hakan ya fice a fusace. Jikinta harna rawa da tsoronsa ta sauko kasa kamar zataci da baki.
Acikin sauri ta miƙe kasa zata biyoshi tana daga kafafunta taji wani abu tsurrrr kamar ruwa na sauka daga cikin pant dinta yana bin sawun kafarta gabanta ne ya shiga dukan tara tara ta tsaya cak tana son tagane menene tukuna kafin nan taji ko akwai cramps amma bata ji komi ba tana lekawa taga jini ne yake zubowa daga vaginanta for no reason..