Sashe 94
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wani irin lumshe idonsa yay yanamai rage speed din tukinsa Tunawar da yayi da fuskanta da yadda hawayenta ke gangarowa daga idonta ne yasashi saurin taka brake da karfi ajiyar zuciya ya shiga saukewa sai yaji gabaki daya bazai iya cigaba da tafiyar batare da yaje ya nemota ba....
[7/8, 7:01 PM] SURAYYAHMS: Tuki yakeyi cikin sauri ya juya motan hanyan da ya bar yasrah a wajen, yana isa inda ya bar ta ya duba yaga bata nan sai inner cap din veil dinta da bata san ya faɗi a kasa gun ba, fitowa yyi ya dauka ya jefa bayan motanshi, a hankali ya dinga bin hanyan, daga can nesa kan street ya hango ta tana tafiya tana share hawayen dake zubowa a idonta,karasawa yayi inda take yayi mata horn, bata juyo ba sai ci gaba da tayi da tafiyarta da sauri.
wani horn din ya sake mata amma bata juyo ba sai ma sauri da ta ƙara saurin take sabida tsoro, har gabanta yaje ya tsaya da motan, tana ganin shine taja tsaki, bude mata kofar yayi yace mata "get in," ko kallonshi bata yi ba taci gaba da tafiya, fitowa yayi daga cikin motan agaggauce yabi bayanta dan ranshi ya soma baci da ita, yana isa wajenta ya finciko hannunta ya jawota har wajen da motar sa yake, fixge hannunta takeyi anashi da karfi tana cewa"dole ne sai na shiga motar ka malam?.." bata ankara ba saiji tayi yasaka ta cikin motar da karfi, yyi banging kofar snn ya zaga ya shiga ya tada motan ya bar wajen kuka ta dinga yi a motar uwa wata karamar yarinya.
Ya gamq tsanan kukan nan nata ji yake kamr wuta take hurawa a saman zucyarsa, kara gudunsa yyi hade da dukan steering wheel din motan yace sai kace dukanki akayi, a ranshi fadi yake Duk iyayen nasu su ne suka jawo masa yana xaman zaman sa aka tashi aka hadasa da wann bala'i.
ganin har lkcn bata fasa kukan da take ba yasa yaji tausayinta ya fara kamashi, bai san ya akayi ya bude pidgin din gaban motar ya dauko tissure ya miko mata ba, kin karba tayi ta dada fashewa da kuka, wani haushi ya kuma kamasa ya mayar da tissure din a hatsale,tsabar ya damu har suka kusa wuce kofar gidan batace masa komi ba sai shessheka take, brake ya taka yayi horn a gate din yana jira a bude,yana tsayawa bata jira an bude ba ta fita da sauri ta shige cikin gidan tabarsa anan.
bin ta da kallo yyi cike da bacin rai ya kasa yin komi saida yafi minti biyar bai iyayin motsi ba.
Ana kammala bude masa ya shigo yana Allah Allah ya sauka yaje ya sameta idonshi ya fada kan jakarta dake ajiye, dauka yayi ya fito dashi, ya sameta zaune a bakin kofa ta takure kanta waje guda tana jan zuciya, tsayawa yay akanta yana kallonta jin hanklinshi na tsananin tashi da kukan dayaga tanayi. Boyayyar ajiyar zcyace ta kufce masa ahankli ya matso kusa da inda take, zucyarsa na bugawa yace "yasrah...?cmn yasrah is enough, kiran sunanta da yayi ne ya sashi jin wani iri ya juya yaje ya bude musu gidan snn ya taho ya kamota da karfi suka bar wajen tun kafin wani ya leko..
Yasrah Tana shiga gida ta kwace hannunta hanyan dakinta tayi da gudu, ta fada bathtum ta wanke fuskanta da kyau kafin nan ta shigo ciki taji sallamansa lkcin ba kowa sai su agidan tsoro taji ya kamata..
Kallonta yake kmr zai hadiyeta,deep inside his heart so yake ya lallasheta amma idan ya tuna rainin data masa sai yaji fargaban ce mata komi dan baison takara bata masa ransa.
Ita kam tsayawa tayi ko kallonshi bata sonyi ta dauke kanta.
Jakarta da cap dinta da ya kawo ya aje baice mata komi ba ya kama hanyarsa ya fita..
Zama tay a bakin gadonta tanamai sauke ajiyaf zuciya kafin nn ta kwanta dominta huta kadan,thank gudness fahad ya takura saida ya amshi assigment din da bata san me zatayi ba dan ji take ranta a dagule.
Juyi take Abubuwan da suka afkun suna dawowa mata kanta wasu su sata jin takaici da haushi wasu su sata hawaye.
Tunani tay inda iyayenta suna nan da duk hakan bazai faru ba, jakarta ta kalla, da tunanin she need to call mummy, mikewa tay atake snn ta ciro wayar tafara dialling lambar hjya maimunatu tay kusan sau hudu bai shiga ba, tafara neman layin hjya khadijatu yay ta ringing bata daga ba cos wayar na silent tana meeting.
Jiki a sanyaye ta maida wayar gefe, kanta ta kife ajikin gadon ahankli tanamai sauke ajiyan zuciya..
Wani tsakine ya kufce maga aranta tace If he thinks he can treat me anyhow then dan halak ka fasa" ..saina nuna masa iyakarsa wallhi.
Tana fadin hakan ta miƙe kai tsaye ta wuce cikin bathrum ta haɗa ruwan wanka mai dumi tare masifar qamshin dadi ta shige ciki ta kwanta tay lumui dumin ruwan tareda qamshinsa yanamai ratsa mata gangan jiki.
Lumshe idanunta tay na tsawon lokaci aciki batare da tasan tunanin me takeyi ba..
Ata fannin Ahmed kuwa tunda ya fice a dakin bai samu wata nitsuwa a ransa ba ya fita, yau a karo na farko dayaji lamarin wata ya mace ya mugun damunsa aransa.
Deep inside his heart yafara dan danasanin abinda yay mata, tambayar kansa yake meyasa yay over reacting dan yaganta da wani? And He didnt even ask her who dat is kawai yay concluding wani abu aranshi,dukan steering yay snn yace "damn it".
Wayarsa nata ringing dqn har lokcin meeting dinsa ya wuce bai daga wayar ba...
Tunanin yasrah ya cika masa zuciyarsa ya kasa tabuka komi sai tinaninta yake aransa daga ya runtse idonsa sai yaga fuskanta da idonta dayake bulbulan hawaye, he shudnt have make her cry dat much,will she ever stop crying? Duk sai yaji ya damu sosai.
Adaidai wani xclusvie food store ya tsaya acikin maitama yana isa ya fara kwasar mata ababen dayasan zata so cinsu aransa he was just looking fo a way to pacify her dan yasan bazai iya saukar da kansa kasa domin ya lallabata ba.
Haka ya lodo mata varieties of chops snn ya mata take away ya dawo dashi gidan..
Gani yay bata taɓuka komi ba dan kusan ayadda yabar kofar Abude hakanan ya dawo ya samu wanda ya bashi daman wucewa ciki kai tsaye, samu yay bata nan acikin dakin take yaji zuciyarsa ta wani harba yafara tunanin koma guduwa tayi ya shiga uku yau, a wani irin hanzarce ya aje ledar akasa.
Har ya budi baki zai kwala mata kira sai yaji sautin saukar ruwan shower daga bathrum.
shikansa Baisan sanda ajiyar zuciya ta kufce masa ba aransa yay hamdala Snn ya tsaya for a while idonshi a lumshe duk qamshin sabulai da turaren wankanta ya cika dakin tun ma bata fito ba.
Wayarsa ce ta kara ringing sai ya daga yaga director ne ke nemansa
Juyawa yay atake ya bar dakin yana rufe kofar baifi da minti biyar ba sai gata nan ta fito.
Dake bai jima da fita ba tana fitowa tafara shako qamshin turarensa ranta taji ya kara hargitsa ta fasa wucewa gaban madubin kawai ta jawo murfin wadrob ta bude ta dauko kayanta ta saka ta fara sallahn asr.
Bayan ta idar ne ta wuce gaban mirrorn lokacin tanajin hanklinta ya dan kwanta kadan, shafa mai tay ajikinta sama sama daga nan bata shafawa fuskarta komi ba ta nemi wani maternity gown mai kyau fari da jan flower ajiki wanda yay ma jikinta das das ta saka snn ta cigaba da aikin busar da suman kanta tay oiling dinshi kafin ta gama yunwa duk ya isheta sai ta shiga tattarasa alaman zatayi parking dinsa in a messy bun kawai.
Tana kan aiwatar da hakan idanunta suka sauka akan katon ledar abincin dake cikin dakin.
Ta mirrorn ta hanga sai ya mata kamr gizo tana juyowa kuwa taga ledan restaurant tareda fara jin qamshi qamshin abinci.
Dauke kanta tay har saida ta kammala abunda takeyi fuskanta ba asake ba dan tasan waye ya kawo,Tashi tay ta karaso har gaban ledan wanda tunkan ta bude shi wani daddan gamshin abincin ya gama cika mata ciki..
A nitse ta bude kowanne tagansu duk ababen da ranta yake so ne but she have no reason to smile dan bataga dalilin da zai kawo mata abinda take so bayan ya gama bata mata rai ba.
Tattara abincin tay kamr wanda ake tunkudata tana masifa acikin ranta.
Cikin kyabe baki tace lallai some Men can be really funnny dan inba rainin wayo ba sai da yagama cin zarafintane zai kawo mata abinci sai kace wata alamajira.
Duk dama tanajin yunwa amma gani take kamr intaci abincin nan wani sabuwar dama ta basa da zai na rainata, she can neva be among those women da za'a ci musu mutunci snn ayi pacifyn dinsu da kayan duniya intaci wann abinci ai kmr kaskantar da kanta tayi a idonsa and she cant afford to give him dis chance tunda kudin abincin baifi karfinta ba.
Tana kammala rufe ledar abincin ayadda yake ta miƙe tabar wajen ta koma ta bakin gadonta ta zauna tana tunani..
Some Things have to change definately...
She ave to start fending for herself...
Wayarta ta jawo ta shiga wajen tex kai tsaye ta rubuta ma kawarta maryama sako na ban hakrin yanayin data barsu sann ta tambayeta inda suke da delivery service na chops anan kusa.
Nan da nan kuwa maryam ta turo mata varieties of food vendors
Dake kusan cikin anguwar datake zama.
Link dinsu ta shiga tay odering stater da akayi da apricot da berries snn aka hada mata da eggs sauce patotoes,meat bags da kuma cinyar kaxa guda daya ta siya harda cold stone ice cream dinta, mikewa daga zaunen tay dan Batama san house number na gidan ba hakan yasaka ta saka hijabinta ta fito har bakin gate dinsu ta samu biodun na zaune suka gaisa ta tambayeshi address ya gaya mata..