← Book details Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 86 OF 157

Sashe 86

Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kwana biyun bakaramin spoiling dinta yakeyi ba, Sumtimes she feels its fun to be with him cos he is weird,haryau bata gane kansa sosai ba,all she knws is tanajin mugun takaicin conversation dinsu dan kusan kullum sai sun bata sun shirya sabida anan ne take dada fahimtar shidin wani irin dan rainin hankline, sabida yawan son bada odersa yasa itama sam bata tabuka masa komi hatta abinci siya yakeyi yazo yay serving dinta taci ta koshi.

Da safe haka zai kaita schl yabi ya dawo da ita kusan ma da dayan wayarsan kawai ta dawo tana amfani dake yana bata ta rike har schl tana iya zuwa dashi yawancin bata kiran kowa sai iyayen nasu sai kuma ta kalli videos a youtube da sauran ababen dayakeyi na aikinsa.

Ranar thursday da safe kamar yadda ta tashi jiya haka yau ma tayi da complte shirinta na zuwa schl ta sauko kitchen dinsan ta shiga hada makanta breakfast din daya saka aka kawo dan 8am yau take da lectures dinta batason ya bata mata lkci.

Abincin daya siyan tay serving duka a plate taga cinnamon pancakes ne da strawberry juice da wani fresh milk a babban gora.

Tanakan zubawa a plate a jikinta taji kamar ana kallonta daga bakin kofa, a darare ta juyo ta kalli kofan ganinshi tsaye tayi a bakin kofar yayi folding arms dinshi cikin wata arniyar blue suit data masa azaban kyaun yanata kallonta.

Dauke kanta tay akansa ta juya kenan talkaminta yay crooking saura kiris ta zube akasa cikin hanzari ya karaso ciki dun yayi maza ya kamota.

Duk ta tsrota Lkcin babu abinda jikinta yakeyi sai rawa, gashi ta kasa barin su hada ido a hankali ya jawota jikinshi tsam ganin ta tsorata har sai da yaga barin da jikinta keyi ya ragu sannan ya sassauta rikon da yayi mata yana kallon kyakkyawan fuskarta

Sai a sann yace dama ina zakije da kikeson fadawa kasa, wai ko kamanni na ne ya canja maki yau?"yafada irin tasan ya hadu in nan, tana gane manufarsa ta wani hade rai bata amsa shi ba, dan karamin bakinta ta turo snn ta dago kanta ta kalleshi atakaice tace toh meye xa ka tsaya a bakin kofa kana samin ido"..dariya maganarta ta bashi amma ya dake ya dago fuskarta da ta saukar, cikin basarwa yace "so what time kika tashi yau da har kika shirya..tace 5, yace u have early mrn lectures ko? kanta kawai ta gyada mishi, wuceta yayi ya koma inda suke zama suci abinci kafin nn ta biyosa as usual suka kammala ci a nitse yana ci yana satar kallonta.

Itakuwa Tunanin schl kawai takeyi akanta thinking of yadda zata coping da peer pressure dn taga kamr akwai competion sosai.

Shikuwa Aransa tunanin komawarsu gida yau yakeyi dan yana lura da dabiar matarsa na kwana biyun, duk da ma ya daga yasra agidan, but she is still tense,badama yazo mata ya fice kadan sai ta dinga binshi tana masa tambayoyi.

Tun ranar monday din dabai kwana agidan ba ji tay kamar zatayi hauka musmmn ma datasan tare da yar uwansa suka fita,tuesday ma sama sama yazo ya dubata ya fice da dare bai kara dawowa ba sai washe gari, hakuri kam ta bashi hartagaji amma sm yaki ya sake mata fuska duk yadda tay suyi magana akan yasra baya kulawa gashi batasan ma a ina yake kwana kwana biyun ba, all she knws is dat duk inda zai kasance dole a tare da yar uwansa yake, tsananin kishi na damunta and she just wonder why he took dat girl away with him gashi yaki yace mata komi sai yawan daure fuska dayakeyi da ita.

Kwana biyun kamr mai tabun hankli haka mood dinta yake kasancewa danko taje shagonta bata tabuka komi sai tunanin inda Ahmed yakai yar uwansa da inda suke kwana and worst part is bata da wanda zata yi maganan da shi.

Duk da yana zuwa sau daya a rana yana dubata amma still hanklinta baya kwanciya sam.

Sectaryn asibitin dayake aiki harta fara gane muryanta yanzu dan kowani dare takan kira office dinsa taji wai ko a wajen aikinsa ne yake kwana amma sai shiru sukansu basa bada information kasafai akansa dan sosai suka san halin masifarsa.

Wani bin harta gaji ta kira hjya khadijatu su gaisa for no reason wai koda ma zataji bayanin inda suke abakinta amma duk bata iyawa sabida tsoron kar maganan yaje ya dawo mata wani babba.

Yau alhamis din data farka duk batajin daidai a zcyarta, around 10 am ta fito taci karo da annoying face din kafayat, suna hade ido kafayat din taga haka kawai ta tuntsire mata da wata muguwar dariya marar dalili tana mata wani irin kallon da bata isa ta fassarashi.

Da takaicin hakan ta bar gidan tana tuki duk haushi ya cikata ta rasa da wanne ma zataji guda daya. Da can shagonta zata nufa kawai tay kwana ta wuce dayan asibitin wajen nurse din nan yar garinsu dan izuwa yanzu har waya suna yi from time to time suna gaisawa.

Suna hade ido da Nurse din tasan da akwai matsala amma harga Allah tausayin Adiahan takeji sosai,gashi bata son takara kaita Wajen tsohuwar can neman wani taimako duba da furucin da ranan tayi akanta na cewa kudinta kawai zatana ci.

Suna zama Adiaha bata boye mata komi game da lamarin zuwan yasrah gidanta ba duk ta fada mata har da yadda takeji aranta,nurse din kuwa ta bata shawara mai kyau tace mata ta saka zuciyarta daya karta kawo zargi, sabida zargi shine zaina hadata fada da mijinta ba yarinyar ba.

Adiaha tay kamar taji maganan for a while amma koda ta koma shagonta wani abu daban ranta yake saka mata ba wann ba...

she was thinking of faking sumting big da zai dawo mata da mijinta wajenta yau amma bata san yadda zata fara ba duba da tasan shima likitane intace cikin baida da lafiya he might found out dat she is lieying

zama tay cikin tunanin abunda zata ce mishi yau da zai sata samu cikakken attention dinsa cos she really want them to talk about it koma hkri zata bashi dan ya dawo daidai yana kwana agidan bata damu ba.

Bangarensu yasrahn kuwa ana daf saura minti biyar takwas ya cika daidai suka iso harabar base university tare da shi, wajen daya saba tsayawa yay dakata snn yay dropping dinta, nan ya ciro kudi yasaka mata a new bag dinta da suka siya, snn ya bata wayarsa datake rikewa dan in antashi dashi yake kiranta sai ta fito su wuce gidan atare.

4:00 tace mashi zasu tashi a lectures din dan suna da 8-10,dana 2-4 Kallonta ya key harta wuce Bai bar wajen ba har saida yaga ta bace ma ganinsa snn yaja motarsa ya wuce office dinshi dan shima yana da 8am meeting yasan dai dolene yau latti .

Around 11:30 Adiaha tasan dole yana office adede wann lkcin sai ta kira line din sectary tace ahadata dashi cikin cin saa kuwa yafito kenan daga meeting din ya amshi wayar, ta make masa murya ta harhada dan karya tace masa motarta ya lalace kuma tana son taje gida bla bla batason ta shiga motar haya batason ajijjigata.

Baice mata komi ba dai kawai yace ta jirashi zai kirata bada jimawa.

Karfe goma saura su yasrah suka fito daga first lectures kawarta maryama tace "Lets get something to eat frnd am hungry" yasrah tace "It's ok, suna tafe ne bbu me cewa komai cikinsu har suka iso wani guri da yan maza ke xaune, fahad shagari tagani da gangs din abokansa kusan su biyar biyu bakake uku kuma suna da haske kmr sa, hiran su kawai suke shi kuma yana duba wani textbook dake hannunsa.

Yasra ta dan hade fuska ganin yanda suka zuba ido suna kallonsu tun kan ma su karaso, suna Karasowa wani dake xaune gefen Fahad din yace ma maryama hey fresher!"maryam ta tsaya tana kallonshi tace "Hi omar, how you, yace fine ya lectures?ta amsa da alhadull, yasrah batace komi ba ta juya yabita da kallo, snn yace' the girl, Is she ur frnd? Soo Snubby of her!.

Sai a sannan fahad ya daga kai suka hada ido yasran ya bi da kallo don ko tsayawa bata yi ba ta ci gaba da tafiyarta, ya lumshe ido ya bude ya tashi ya fara binta abaya.

Sai can ta tsaya suka fara gaisawa da shi sama sama sai mamkin yadda tay kamr bata gane sa ba yakeyi aransa.

For the fact dat he call her babe gatsau kmr wata budurwansa shine ya fara bata takaici dan tsani rainin wayo..

Yace yace ashe har kin fara attending lectures kuma shine baki nema ba ko?

Ta masa wani irin kallo kmr zata fadi abun arziki
Sai tace"Why thou?.

Kwafa yy kawai snn yace "nothing! Batace mai uffan ba...shima yay shiru Aransa duk ya dauka bayani zata hau masa dan ya samu hnyar shige mata da jiji dakai yadda ya saba da sauran yan matan.

Hannunshi ya jefa a aljihunsa snn yace "So ya lectures din?...

Tace fine..Alhamdullhi.

Yace "dats gud,amma yakamata ki zaga kidan ga garin Abuja fa, amma Yaushe ne zamu hadu in taking dinki for a cool drive? ..

Girarta na sama a dage directly Tace masa i apreciate but no thanks.

Da mamaki ayanyinsa
Yace why?

Batare da ta kallesa ba tace "I am not intrested".

Da kallo dika abokansa suke binsu daga nan xoa sunajin duk abunda suke fada cos of micro chips na jin magana din da suke sawa a kunnensu musmmn in suna schl dan suna toasting mata kala kala suna latsa kowacce dan sunajin wata irice ita.

Maryama tana tsaye agabansu amma bata gane me sukeyi ba , kawai Gani tay a lkci guda yadda suka wani juya suna kallonsu yasrah atare lkcin datay turning down din request din fahad despite ba'a taba ce mishi no ba.

Maryam tayi murmushi tace "u see, she's not snubby! Kaga har tana magana da fahad, just dat ba ku saba bane.

Dayan guy din ya juya zai magana cikin katse shi tace "Well! We'll chat later, tabi takan omar tace bye for now muna da wani lectures yace "Ayt!
Chapter 86 · 0% Book details