Sashe 63
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
She wonder why Ahmed is nothing like his father and mother, suna da mutunci da hankli...but dansu Ahmed ,he is just arrogant and egoistic duk dama bata da wani abunda take so a duniya face shi.
Dagata dayan bangaren kuwa Brother hamzat da AHMED da hajya khadijatu suna ta shakar hirarsu awaya, hira yay bala'in dadi almost 1gud hour basu gaji ba, har brother kazim yay ta neman su yanajin busy har ya gaji ya hakura dan dama muhimin meeting ne ke agabansa alkcin
Bayan sun kammala wayar Ahmed ya je dakinsa yay wanka ya sauya kaya baiko kula da ya kunna wayarsa ba kawai yana kammalawa ya wuce wajen aikin da zaitaya mum dinsa a sabon office dinta dake mainland dan daga wajen ne zaije ya dauko sadik a airpot, ita kuma adda nafisar tasu zata iso ne da wuri probably kafin ya dawo ma sun isa gida.
alhj bello ne kawai atare da Adiaha a asibiti har yamma yana tare da ita sai can sann ya kyaleta ya koma gida yabarta ita daya akan zai aiko da sauran matayen gidan suzo dan kar abarta ita daya. Godiya ta dinga masa, dan sosai taga kkrinsa.
Bayan fitarsa babu wanda yake debe mata kewa face nurse din nan yar garinsu dake sundan san juna.
Tun da suka zauna sai kkrin tambayarta inda mijinta yake takeyi amma hakanan Adiaha take shashantar da magana dan batasan me zatace mata ba.
Damuwar rashin jin shi awayan ma duk saiyabi ya isheta duk hanklinta baiya jikinta sosai itadai.
5.30 pm jirginsu sadik ya sauko already Ahmed yana airpot din yana jiran sa, within 10 min aka kammala clearing dinsa ya fito ya saka hadadden suit ajikinshi fari da baki dtyi masa kyau sosai.
Duk dadewar da sukayi basuga junansu ido da ido ba bai saka sun kasa gane kansu ba, yanayin su iri dayane dan kana ganinsu zakasan yan uwan juna ne. Da fara'a akan fuskarsu suka tarbe juna Kafin nan Ahmed ya taya shi jan kayansa izuwa mota suka zuba a both atare suka kamo hanyar gida.
Hirar yaushe da rabo suka dingayi acikin motar kamar wanda suka shekara dari basu ga junansu ba.
Tun Ahnya sadik yake tsokanansa yana cemasa làllai aure ya karbe sa, Baice masa komi akan hakan ba saidai yay murmushi yace masa kaima ai kwanan nn zaka shiga daga ciki zaka taɓa kaji..sigar raha sadik yace masa hmmm aure na ai bakamar naku bane na masoya nifa hadani da yarinyar za'ayi banma san ya halayyarta yake ba.. Allah yasaka dai ta iya soyayya..
Ahmed ya dubesa yana kyabe baki yace
"Kai kuma dan son Soyayya ko?
Yace "Eh mana! Wazaiki love?..ya jingina kansa, ahankli yace" Mehn.., im sure u love ur wife and she loves u back inhar na samu haka shikenan.
Ahmed yace Allah ko? hmm, abar dai kaza cikin gashin ta kawai, just pray about it, Allah yasa hadin mumy ya zame maka alheri tinda harka amince..Dan Mudin ma da mukayi dakanmu sumtimes we wish we were single..
"wani irin kallo yay masa alaman bai fahimce inda ya dosa ba,sai kuma yaga ya waske "wai meyasa mummy tace sai daga baya zata zo ne? aida duk kunzo yau atare kunhuta, kaga zuwa wknds sai aje katsina afara shirin hidima.
Sadik yace hmm kaima kasan kwainanen mata ai ace for good one month wai haryau basu kammala tattare tattaren su ba, Yaushe ma mumy ta kammala bankwana da mutanenta bare ma azo kan yasrah? Kasan sun balain sabawa da zaman turkey din nan, Hmm Allah yasa ma dai jibin su iso dan ba abun mamaki bane suce maka sai a wknds din
Ahmd ya taɓe baki Allah dai ya kawosu lapya.
But i called ur line dazu kafin na taso akace min switch off.
Kanshi ya dan dafe yeah
Nakashe wayarne dan bana son distraction in nazo wajen mumy...
Sadik yay murmushi yace toh mumys boy..kodai kana gujewa clients ansan likitoci irinku da walakanci..
Dariya Ahmed yay yace shkann kuma bamu da rayuwa saina mutane ko
Sadik yace ni bance ba anyways kuna kkri ai to ya madam take.
Batare da ya kallesa ba yace tana lpiya,.
Yace good, sai munje Abuja zanganta i ques
cikin rashin son a zurfafa hirar yace Yeah of cous..
Daga nan suka canza topic ya dawo na hidima
Hirar da sukeyi kenan har suka iso gidan, mai gadi ne ya bude musu gate suna sauka masu aikin gida suka hau tattara manyan trolleys din sadik snn aka shigo masa da shi cikin gidan.
Daga waje suka tsaya suna kan karasa tadinsu sai ga farida nan ta fito da gudu zatazo oyoyo ma uncle Sadik dinta, ta sharo kwana kenan sai caraf suka haɗe ido da Ahemd wani muguwar kallon daya bita dashi yasaka taci tuntube ta fadi kasa taci da baki.
Atare suka dago suna kallonta, sadik ya kamo hanya yanamai cewa subhanallah da niyyar zai dagota, wani tsawar da Ahmed ya daka mata dagacan ya sata tay tsayuwar bazata tun bata shirya ma hakan ba.
Bari tafarayi ganin yadda ya harde ransa baima santa ba amma haka ya balbale ta da masifa.
Yana harararta yace "kina haukane? Katuwa dake kina mana guje guje acikin gida ba dolene ki fadi ba...Cmn, go back inside!! Da katon kanki awajen..get out joor.
A tsorace ta juya da gudu tabar wajen sai ganinta su hajya sukayi ta shige ciki da gudu jikinta na rawa tana rabza kuka....
Hajy khadijatu tace "ikon Allah farida, farida.. daga zuwa tarban sadik sai kuka Ita da wayene haka.
Anty nafisan na zauna tana cin abinci batace uffan ba dan tasan yar tata da rigima shiyasa batashan bakin ta ko kadan.
Hajiya Tana cikin maganan sai gasunan sun shigo cikin wajen.
Da nitsuyayar sallama abakinsu suka shigo cikin falon duk suka amsa musu sadik yazo da sauri ya rungume hajya khadijatu itama ta kankamesa tana shafa kansa cikin nuna masa tsantsar alfaharinta dashi.
Dan Albarka Dan Albarka ure welcome back my son our latest ango in town.. yafara dariya a kunyace yana cewa haba mumy abar wann maganan kawai.
A nitse ya gaisheta ta amsa shi tanamai tambayarsa lapyarsa.
Lokcin Ahmed ya zauna suka fara gaisawa da Adda nafisa, tace hmm Ahmed kenan bakada kirki wallh...mummy ki tambaye shi sau nawa ya taba kirana a rayuwarsa sai kace ni ba yar uwansa ba?
Ahmed ya rasa amsar da zai bata sai sosa keyarsa yakei Sadik ne Yace haba Adda nafi bakiji ance miki likitoci basu da lokcin kowa ba
Yace exctly ashe ka gane
Dariya suka fashe dashi su biyun..
Adda nafi ta rike haba babu shakka Ali yaga ali ai, bayana kiranka awaya ba ai dole ne kayi defending dinsa. Doctor my foot...to me he is still my younger brother.
Hjy khadijatu tace ki kyalesu kawai yata,
yanzun nan zanyi maganinsu, nace acikin ku wayene ya taɓa min jikata ne take ta kuka...?
Ahmed ya nuna sadik shima sadik din ya nuna Ahmed..
Tace kun raina makanku hankli....
Mumy guje guje takeyi a tsakar gidan shine sai ta faɗi Ahmed yay mata fada.
Tace Aidama nasani sarai Ahmed ne, inbashi ba wazai saka yarinya kuka ana zaune kalau.
Baice komi ba aka cigaba da hira, har suka bar wajen tare da Ahmed din,nan sadik yaje room dinsa yay wanka ya sauya kaya kafin nan ya dan warware gajiyan dake jikinsa..
Ahmed kuwa aikinsa kawai yakeyi a computersa bai neme kowa ba dan so yake ya koma Abujan amma sai bayan hjya maimunatu sun iso lagos ya hadu dasu..
Around irin bayan ishai din nan suka sauko suka ci abinci tare da family
..tsoron Ahmed duk ya cikawa farida ciki sai ta dawo shiru shiru, ko kallonta baiyayi bare ya dame sa, itama din yarinya ce sharr wanda bambamcinta da yasran baifi shekaru da kuma yanayin fatar jikinsu ba.
Yasra ta girme farida da kusan 3years amma dake tana da girman jiki bazaka yi saurin fahimtar hakan ba,snn ita ba fara sol bace saidai ace da ita wankan tarwada.
Tsabar yadda Ahmed ya daure fuska kusan a tsorace faridan ta gaishe sa akan dinning din anan ne ma yake sanin cewa ita yar adda nafisa ne.
Allah Allah take Ahmed ya barsu da uncle dinta sadik domin tay masa tambayoyi akansa amma hakan baiyu ba, tsoronsa take ji tun da ya daka mata tsawa kuma ta lura kamr shi sam baison sakewa bane bakamar uncle sadik din nasu.
A fannin alaji bello kuwa He was soo happy harya kira yan uwansa ya gaya musu cewa he is going to be a grand pa once again..
Su anty moju basu wani kulashi ba dan aransu gani suke kamar indai abu yakama daga bangaren hajiya khadijatu ne yafiye nuna zumudinsa a fili
Tun zuwansa wajen sai tambayarsa inda kafaya take suke tare da masa habaici mai zafi akan tafiyar da hjy khadijatu tay ta barsa anan Abuja acewar anty mojushola ai da shi dan halak ne da saketa zaiyi kawai ya huta ma ransa.
Maganganunsun yana masa ciwo amma haka ya sharesu ya taho gida
Har ya iso yana kan neman layikan yaransan dis time around bai samu ko daya acikinsu ba haryanzu wayar Ahmed akashe, Brother kazim yana meeting snn brthr hamzat is no longer reachable kuma ya matsu yanason koma yayane sudai gayama Ahmd halin da matarsa take ciki.
gajiyar jigilan asibiti duk ya nakasa shi amma Duk da haka bashine ya hanasa sauke buhun barkonon masifa wa su anty adizat daya koma gidansa ba, gashi yau duk basu dawo gidan da wuri ba amma masifarsa ne yasaka suka kasa samun nitsuwa haka duk suka wuce asibiti duba adiaha badon ransu ya so ba.
Wajajen bayan magrib sukaje suka samu daidai ana kara jona mata ruwa
Banda gulma da kananan magana babu abunda sukeyi agaban nurse din
A tsatsaye ma suka gaishe da Adiaha da jiki Dan already har sunji labarin cewa cikine da ita shiyasa aka bata bedrest akan gobe da yamma za'a sallameta, ko wani cikaken minti shabiyar basuyi mata ba suka kama gabansu suka dawo gida.