← Book details Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 42 OF 157

Sashe 42

Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A duk sanda magana ya taso akan hjy khadijatu they usually have nothing good to say about her dan kallon wata kashin wuya suke mata, wacce tasha gabansu ta tsare musu filin rawan gaban hantsi, komin yawan Alherinta basu gani, snn basu kuma tunawa da duk wani halacci datay musu arayuwa,su zallan laifinta kawai suke iya gani.

Tunda yazo musu da kukansa akanta da suka kafa chapter har saida sukaci kyakkwan nasaran cusa masa jin cewa asiri kawai tay ma yaransa dan tadauki mummnan fansa akansa akan maganan aurensa da kafayat.

Haɗe da frustration da damuwa dayake yawan damunsa he cudnt think straight, duk sai yaji kamar gaskiya kawai suke fada masa, anty mojushola tace lallai lkci yy da zasu tashi tsaye suyi yaki akan khadijatu dan haka gobe da safe tana son yazo zata kaisa wajen wani malami dan asan shirin da matarsa takeyi akan sa da shi yaransa da kuma Amaryansa kafayat.

anty ramoutou ma ta bige da ce mishi ai duk rashin zaman lpyar dayake samu da kafayat bana lafiya bace duk sharrin sihirin hajy khadijatu ne. Sai can dare wajajen karfe 10 kafin nan yabar gidan nasu ya dawo gida yazo ya kwanta. Tunda ya aza hakarkarinsa akan gadon sa yake neman layin kafaya saiji yake akashe.

Aransa haka kawai yaji ya fara tunanin ta sosai har baya iya runtsawa,da fushi ta fita tabar masa gidan kuma ba kowa ya jawo wnn batawar tasu face hjy khadijatu, juyi yake yana tunowa da zancen Anty ramouto wanda ya fara bayyana masa da kamar damshin gaskiya aciki dan inba sihiri khadijatu tay masa ta yaya ne za'ace yayan cikinsa sun juya masa baya, snn kuma ya kasa samun zaman lapiya tare da kafayat agidan.

Yau Da fushin khadijatu ya kwana aransa yana mamkin mugunta irinna mata dan izuwa yanzu duk wani tunaninsa kawai bashi tabbacin cewa itace take kulla masa komi .

A fannin Adiaha kuwa yau din tamkar wata dare ne wanda bazata taba iya manceshi arayuwarta ba, Dan bayan Ahmed yace zai sakata a islamic schl, ya kuma bata duk wata shaidar bude mata sabbon bank acct dayayi mai dauke da sabuwar sunanta na Reema bassey ajiki sann ya damka mata 850k din da familynsa suka tara mata dazu da safe yace ta aje kudin aciki kafin nan suyi tunanin abunda zatay da rayuwarta nan gaba.

Tsabar murna har Fiye da yadda ta sakalta shi jiyan haka tay masa yau Domin kuwa dare ne data samu kan Ahmed iya son ranta, ya murje ta itama ta murjeshi sosai. Acikin jin dadi sukayi bacci rungume da junansu.

Tsakar dare wajajen karfe uku kafayat da hjy fatihat suka daura fararen zannuwa akirjnsu suka isa gaban goddess.

Bayan dogon bayanai da sukasha akan aikin da aka musu na farko akan Ahmed da matarsa na rashin haihuwa, goddess tace ma kafayat hakuri ne kawai bata dashi, nan kafayat tace sam itadai tana son ayi mata wani sihiri mai karfi wanda zai bata ikon tarwatsa auren Ahmed da Adiaha cikin gaggawa batason ma Adiaha ta samu cikinshi agidan

Goddess tace mata hakan bazaiyu ba saidan abata maganin da zai kara mata power akan mijinta alaji bello ya kuma temaketa wajen zama acikin gidan cikin sauki domin ta cimma burinta akan Ahmed.

Bata wani so hakan ba amma haka ta amsa dan godess tace mata inhar batabi sharadinsu ta zauna agidan ba toh komi ma zai lalace mata.

Farincikin ta daya dayake goddess ta babbata maganguna masu karfi wanda zatana amfani dasu sosai.

Cikin daren suka harhada salon makircin su da uwarta Washe gari ta fara shirin dawowa gidan alaji bello da zimman cewa bazata kara ficewa agidan ba harsai ta cimma burinta na kashe auren Ahmed.

Washe gari da safe a fannin su Adiaha yau acikin matukar farinciki ta farka tana tuna tuna darensu na jiya mai cike da saka sanyin rai da nitsuwa.

Ahmed is just perfect in all aspect dan duk yawan mazan datay dasu bata tabajin kanta daban ahannun wani namiji kamar yadda takeji ahannunsa ba dan komin murzata da zaiyi batajin gajiya ko koshi dashi.

Daure da farin towel Ahmed din yafito daga bathroom din dake cikin hadadden lafiyayyan room 'dinsa farar fatarsa da mur'dadden jikinsa na cikakken namiji da hutu ya ratsa Sai qyalli takeyi..

Tsayawa gaban mirror yayi yana goge gashin kansa da qaramin towel can yaji anrungumosa ta baya ahankli ya lumshe fararen eyes dinsa tareda dago Kai ya qura Matasu ta cikin mirror.

Murmushi tasaki jin sonsa da qarin son datake mishi Yana sake shigarta tareda juyi tayi tanamai dawowa ta gabansa tana shafa masa mai akan faffadan qirjinsa ahankali cikin sigar Jan hankali..

Dauke gira daya yayi tareda bin hannun nata da kallo wani miskilin fitinannen murmushi na kufce masa, aransa yana cewa lallai wann yarinyar yar hannuce, yauma Baiyi tsammani ba yaji saukar hannunta cikin towel dinsa tanamai kkrin lalubo shi dan bataki ya xauna mata agidan yau ba,.nn ya dago ya kalli cikin kwayar idanuwanta da suke cike da wani irin jarabben sha'awarsa tareda Jan numfashi mai dumi.

Zame towel dinshin tayi ta jefar kasa tareda hade kyatacen qirjinta da nasa jin diran dukiyar fulaninta yasa yasaki wani malalacin nishi tareda matseta ajikinsa Yana shafo ta gefen fuskarta cikin nasa salon da qwarewa ta wannan fannin ya matso da fuskarta Yana shaqar numfashin dake fitowa hanci da bakinta kafin ya hade bakinsu waje guda

Fincike towel din dake nata jikin yayi tareda dagata sama while bakinsa na cikin nata har ya jefota kan gado yana cigaba da juyata son ransa, tun jiya suke cikin wann shaukin,Qanqame sa tayi cikin wani irin Jin Dadin abunda sukeyi sbd qwarewarsa da baiwarsa na iya gigita mace a wannan fannin.

Da safen ma saidata durzu iya durzuwa agurinsa kafin nan suka fara maida numfashi cikin Jin Dadi da kwanciyar hankali duk da wannan shine round na kusan biyu kafin safiyar tay.

Idonsa ne ya sauka kan katon agogon dake jikin bango,ahankli ya zabura adan rikice ganin wai har lkci ya ja nan ya mike yana cewa babe tashimin zanyi latti tareda miqewa ajikinta ya sauko kasa ya nufi toilet cikin sauri yayi sabuwar wanka yafito a gaggauce ya shirya cikin dark blue slim fit suit ya nufi gurin takalman sa ya dauko daya ya zauna bakin gadon ya shiga sakawa tareda daukar wayoyinsa da car key da wallet inda ya Ciro kudi dabaisan iyakarsu ba ya aje Mata a gefen gado dan ce masa datayi zataje kasuwa ta siyo musu sauran abubuwan abinci dabasu dashi.

Yana kammala hakan ya nufi qofa agaggauce Yana daura agogon phatek a hannunsa dan yaune karo na farka daya fara latti akan aikinsa.

A gajiye ta tallafo kanta ta mike"..hubby?...jin muryan ta yasa ya dan juyo ya kalleta fuskansa a dan dakile cikin sauri kamar ba yanxu ya gama murzarta ba yace "yane Meye?...Tace me zan
dafa maka kuma yaushe zaka na dawowa? Babu yabo babu fallasa yace "nima ban sani ba,just make sure u clean up my room malama sai ki koma dakinki ko?

Ficewa yayi da sauri kafin ma ta amsa shi komawa tayi kan pillown ahankli ta runtse idanunta cikin sauke ajiyan zuciya mai dan nauyi. lamarin yadda rayuwar ta yake tafiya shine yake nunawa cikin idanunta kamr wani vedio cassete wasu yanayin tasha mamaki wasu kuma inta tuna sai taji kamr ta rushe da kuka.

Wayarta ta jawo ta bude tay ta scrolling har izuwa kan lambar iyayenta cak ta tsaya tana kallon sunayensu wanda tay saving da sweet mum na baban nata kuma tay saving da papa, hannunta har kaikaiyi yake mata tanajin kamr ta danna musu kira ko iya muryansu kawai taji,
Ko da ta danna taji duk an datse layinta daga kiransu da alaman yana cikin block list, hawaye masu zafi atake suka taru acikin idanunta tay saurin sharewa tareda jin tsananin kewarsu na ratsa mata gangan jiki.

Tunani take with all this happiness and money data fara samu awajen mijinta, ayau da ko rabin kudin ta tura musu acan ai zai ishesu sudan rage zafi saidai tasan hakan bazaiyu ba tunda har sun furta cewa sun tsaneta sun rabu da ita na har abada koda tay musu wani aika bazasu kula ba

hawayen daya kara sauko mata ta share snn ta je kan lambar kakarta nan ma saida tay ta tuna irin maganganun data faffada mata akan auren Ahmed, murmushi tayi cos alhamdullh gashinan dai komi ya fara tafiya mata adede yadda tay tunani ba yadda grand ma take kallon abun ba.

Sauka tay akan gadon dan har Allah Allah take tay wanka ta fita domin ta je bank snn taje kasuwa dan tana son saita tura ma kakarta dan wani abu kafin nan ta kirata sugaisa koda ma zatasan da cewa aurenta da Ahmed is not a mistake as she tots.

Sassafe tun bayan sallahn fajr Alaji bello ya wuce gidan yan uwansa su anty moju ya samu ko farkawa abcci basu gamayi ba hakanan ya jirasu dan jiyan da tsananin frustration da fushi ya kwana aransa bazai iya yin sanya wajen sanin gaskiyar lamarin khadijatu akan yayansa ba.

Gabaki daya ji yake aransa kamr itace take qumsa masa dukkn wani baqin ciki da damuwar dayake ciki aynzu.

musammn ma dayaga duk abubuwan dayayi mata na cin amana bai sakata ta rude da borin kishi ta birkice ta shiga cikin halin kunci kamar yadda yay tsammani ba

Kowacce mace tana da baqar kishi barema yadda yasan matarsa khadijatu asalinta batason zama tare da kishiya arayuwarta yarasa toh meyasa tinda ya auro kafayat take nuna mishi kamar abunda yay mata baidameta ba.

She doesnt even care about him anymore wai duk ta debe kashinsa ta watsar abun sam bai je masa dadai akwakwlarsa ba, he just cant be feeling like the looser bayan ita dayayi macin amanan tana nan tana rayuwarta cikin ko inkula da abunda ake ciki dasu.

Tunani yaketayi Bayan ya jirasu sunyi ibada sun kammala shirunsu wajajen karfe bakwai da rabi na safiya suka wuce shatar mota.
Chapter 42 · 0% Book details