← Book details Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 49 OF 157

Sashe 49

Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Cike da nuna damuwa da ita Grand tace alwys Claim ur right with honour karki bari rawan jikinki yasaka yafara daukar nuna godiyan naki a matsayin kwadayin abun duniya dan tabbas kika saka masa hakan aransa wata rana zaizo ya raina ki akan abun hannunsa.

Ki kula sabida shima yazo yana respecting dinki, respect is evrything my dear, ko baki da komi mutuncinki zai iya baki kwanciyar gankli, kinga nan gaba wani raini bazai zo ya shiga tsakaninku ba.

Murya ciki ciki Adiaha tace thank u grand ma
But Ahmed dina fa ba haka yake ba..i knw him kece bakisan shi ba, bansan me sa kike ma tunani akan cewa zai disrespecting dina ba.

Grand ma kin manta he accepted me ayadda nake, ko judging past dina baiyi ba he is taking care of me kuma ma mum dinsa tace yay tunani akan abunda zanyi nan gaba..can u pls stop badmouthing him?

Grand ma taja wani hmmmmm cikin jimami snn tace shikenan i am sorry abt dat, kinsan bani da kow aynzu saike amma tunda kince bakison advice dina A kashe mota lpya okay my dear..

Tace thnk u grand ma.
Zan kiraki wani lokaci i have to think of abunda zan ma mijina yau dan yaji dadi.. grand ma any idea? Like inason nasaka shi yaji dadi yau..did u think i shud give a big threat?

...hjy hajarat tay murmushi tace do as u pleased my dear.

Adiaha tay rolling idanunta cikin jin cewa kmr Grandma bason Ahmed dinta takeyi haryanzu ba cikin jan tsaki aranta tay karamin yake tanamai cewa
"Bye grandma"

Ahaka suka katse wayar tare da sauke ajiyar zuciya ta wuce falon ta zauna tana tunani akan abunda grand ma ta gaya mata in a negative way.

Dan anata tunanin shine zata iya cimma burinta na samun babban gurbi a zuciyar mijinta ne if only she show him love irin sosai din nan aganinta inta nuna masa babu wani kamrsa a duk fadin duniyan nan he wll be attached to her bazai ma yi tunanin kalllo wata mace arayuwarsa ba har abada sai ita.

Dagata fannin Alhaj bello jimada kuwa tun da ya lura da bacewar matarsa kafayat a haraban wajen nan danan ya wuce sashensa agurguje.

Yana isa ya tarar da cewa harta kulle kanta a daki.

Kuka taci mai yawa na bacin rai da baqin ciki dan duk soyayyarsu da sukayi da Ahmed abaya bai taɓa bata motarsa tay driving koda na awa daya ba amma yau wai agabanta ya dau babban jeep dinsa mai kyau da aji ya mallakawa wata kuchakar matarsa.

Tsabar kukan dataci har jajjan zuciya takeyi bayan ta samu nitsuwa kadan ta kira mahaifiyarta suka fara tattaunawa as usual kullum maganan su awaje guda yake karewa.

Kafayat inta fara bori maganan nata kullum daya ne" ...Mumy i want Ahmed back to me, not this fucking old haggard alhaji bello. Nagaji, nagaji..nagaji..

Maman kuwa kullum ce mata takeyi bata da wayo Ahmed yana amfani da matarsa ne danyana cusa mata baqin ciki da wayo ya hanaga farinciki anata rayuwar.

Da kyar kafayat ta amshe hakan aranta tafara wann tunanin itama dan kawai hanklinta ya kwanta duk dama wani abu aranta na gaya mata cewa Adiaha ce ta kwace mata shi.

She hates dat girl with intense passion harji take kamar taje ta kashe ta har lahira kowa ma ya huta.

Hjy fatihat ta fara zugata tace "Abu daya ne zaki masa yy masa zafi.
Since he is using his wife kema kifara amfani da mahaifinsa agaban idonsa. Ask his father ya saya maki motor kema wanda yafi nata. Ta zuzzuga kafayat tare da gaya mata cewa hakan ne kawai zatayi ta rama wann abun.

Tun suna wayar takeji bubbuga kofarsa amma bata ko kulashi ba harsaida suka kammala taji ranta yadanyi sanyi kafin nan ta sauko akan gadon tazo ta bude mishi kofar.

Suna haɗe ido ya wani hantsalo ciki kamar zai rungumeta ta tureshi gefe a walakanci tayi wucewarta tana mai jan tsaki mai kara da alaman bacin rai a fuskanta sosai nan ya tsaya still yana binta da kallo.

Kafayat menene ya faru kuma? Why are u upset ko bakida lpya ne?

Matsowa kusa da ita yay ya sameta inda take zaune akan gadon ta harde ranta tareda dauke kai cikin gatsine...

Ya dada saukar da muryansa kasa kafayata kilode? I am talking to u

Wani irin ture masa hannunshi kasa tayi.
Dont u ever touch me wawa kawai marar adalci. Alaji bello ure wicked..tunda nazo gidan nan banda walaknci babu abunda nake sha ahannunka see i am tired ooo..ka sake ni nagaji da aurenka since im not important to u any more..

Jikinshi harna rawa ya biyota tsaye cikin sassauto da muryansa kalar tausayi

"Kafayat now? Haba!!
Meyasa kike cewa haka..
Ure my wife.

"I am not. Ta tsaresa cikin balbalin masifa da tsantsar tsaurin ido.

Me ka taba min? Tinda nazo gidan nan the only part u play well is waje cin gindina amma sauran duk banza nake ...see erhnn ka sakeni akwai maza dayawa awaje zanje na auri reall man wanda yasan darajar matarsa.

Baice komi ba Yay shiru yanata tunanin menene damuwarta dan shi haryanzu bai dago dalilin wann borin data tayar masa ba

Sai can ya soma tuna abunda malaminsu anty moju ya gaya masa na cewa ba ason ranta takeyi ba hjy khadijatu ne tay mata asiri dan karsu zauna lapiya da shi da ita.

Jawota yay jikinshi duk iskancin da izgilinn datake masa yahau rarrashinta kamar zai mata kuka duk dama ba ragar masa tayi kona minti daya ba.

Im tired of u, inhar kana son nasan kanasona toh nima ka siya min mota
And i mean big car, g wagon of 50 million, even dat small lancruizer of 35 million, ni ban damu ba just go and buy me a car kuma niyau yau nake so ba gobe ba.

Zufan dake tsatsafo masa ya share cikin jn bugun zuciya ganin yadda ta birkice masa dagasken gaske tana bori.

Muddin baka kawo min motar nan ba, Bazakayi bacci agidan nan ba ooo.

Ure playing with fire alaji bello wallh bakasan ni bane...na rantse da Allah sai ka kasa shan ruwa agida nan...bani ce abun walakncinka ...tafara kuka mai cike da bori.

See how ur sons are spoiling deir wives with money cars gifts baka ma jin kunya wawa kawai jaki alade i hate irresponsible guys..and ure just worst of them haaaaaaaaaa,... i am doomed ooooo.. bansan mesa na aure ka ba na kawo kaina cikin jaraba.

Alhaji bello yay sororo da baki yana kallonta idanunshi sunyi ja kamar wanda zai mata kuka duk gano yake kamr bayinta bane..to amma a ina ne zaije ya samu kudin da zai siya mata wnn motar bayan baida isashen kudi

Shikansa yayansa ne suke bashi kudi mai yawa na kashewa snn inhar zai siya mata irin motar datake so kenan fa saiya tattara dukan tattalin arzikinsa dake banki ya bayar.

Juyowa yay fuskansa gwanin ban tausayi zai soma mata bayanin cewa baida kudin ta daka masa wani irin tsawan da saida ya ja baya.

How dare u touch me _oya jade_ Get out of my sight bana son na kara ganinka face kamin abunda nake so..i am not a slave. Bazan yarda ba ka kawo min mota ko karka sake zuwa inda nake agidan nan.

Bayani ya fara mata kamar wanda yake jin matukar tsoronta amma batajinshi sai ma korar kare data masa a dakin tace masa yaje dik inda zaije amma karya dawo sai ya siyo mata babban motar G wagon jeep ko landcruiser karaminshi irin motar da gwamnoni suke shiga.

Haka ya fice kamar wanda ruwa ya kwasosa yana tafiya kansa a kasa yana tafiya kamr wanda aka shanyeshi gabaki daya.

Tsabar sihiirin da sukayi akansan yay tasiri snn ya ya kamashi gam gam a memakon yaji haushi sai yakejin tsananin tausayin kafayat gani yake duk borin datake masa sharrin hjy khadijatu ne.

Har waje bakin gate yakai baisan inda zai dosa ba gashi baida qwrin gwiwar kirar dansa kaxim da wann maganan duba da yanzun nan ya bashi cheque na isasshen kudi kuma ko kammala tashi hala jirginsa bai yi ba.....
[6/17, 10:19 PM] SURAYYAHMS: Hakanan alhaji bello jimada ya dinga wondering agari tareda jin nauyin zuciya yanamai tunanin ta inda zaije ya samo demands din kafayat.

Ita kuwa ko ajikinta ta cigaba da zaman diris inta agidan duk dama yau zuciyarta baya mata dadi sam tun akan batun motar da aka siyawa Adiaha...

duk ta kasa zama kishi ya matikar shake mata wuya sai zagaye take acikin bangarensu tana diri alo tsiya alo danja, tana jira Alhj bello ya biya mata bukatarta.

Yau koda ransa zaije ya siyar ya siyo mata sabuwar mota irin wanda take so bai dameta ba.

Ahakanma aranta tunani takeyi na hanyoyin da zata tursashi a kwace motar Adiaha tareda da hanata tukawa agidan gabaki daya. She have successfully charm her sosai ta gane hakan ayanyinsa na dazu tuni tasan da cewa sun riga sun gama dashi gabaki daya yanzu kam.

She believe dat salon makarcinta ne kadai zata yi uprgrading dan tafara masa wuta wuta babu sassauci ko tausayawa, buhun makircinta data shirya zata sauke akan Adiaha ma ya isa ya cika mata wnn burin nata muddin batay musu da wasa ba.

Hjy khadijatu ta tattara kayanta duka wanda zata buƙata ta sakasu a manyan trolleys lkcin babu motsin kowa agidan sai ita kadai

nan tasaka driver ya tattara ya kai mata quest sabuwar house din sisterta dake abujan dan ma kartazo tafiya gobe su Ahmed da brother hamzat suyii suspecting wani abu daga yanayinta.

She just want to leave this house for good danji take kamar ma tafi karfin wann dramar tasu da kafaya,kwana tay tana dandanasanin hakurinta duk dama sabida yaranta tay hakan sabida itakadai tasan kalar wahalan bada tarbiya datasha da su abaya shiyasa kwata kwata bataso ta zuba ido mahaifinsu ya rushe musu rayuwarsu akan kafayat ba, saidai aynzu gani take kmr ajinta ya wuce nan, der s alwys a way for a wise woman, bazata dai zauna tana rigima da yar cikinta akan ɗa namiji ba.
Chapter 49 · 0% Book details