Sashe 124
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
dan wani abu na matsalar zaman aure baiya faruwa dakai bashine yake nufin baya faruwa a duniya ba. The table do turns yau inya tsallake ka akan yarka ko jikarka zai faɗa,saidai alokacin bazaka iya yin shiru ba sabida dolene zai maka ciwo sosai.
I belive dat..anty reema bata fahimce halin da rayuwar ta yake ciki bane aynzu, cos she is now blindly and madly obsessed with him. Nide walhi nasan bazan iya zuba ido ina kallo ana cutar da innocent mutum haka ba. I will surely stand for her in my own way! Tunda bata son taimako na aynzu na amince, nima bazan takura mata ba cos its her life afterall, but I will make sure justice is served btwn them,ban damu ba koda daga baya zai zo ya zamto itace da gaskiya ko bata dashi ba.
A sanyaye Maryam tace hmmmm, i see ur point now..toh shikenan nide saidai ince Allah ya baki sa'a kawata. As for me i can't take panadol for anyone's headache espicially idan mutumin shiyake son shiga damuwa dakansa ba wani ke tursasa ba.
Yasrah batace komi ba har suka canza topic din daga bisani ta katse wayar ta fara shirin komawa gida agaggauce.
Adiaha kuwa tunda ta fice agidan ta bar yasrah aranta takejin kmr bata kyauta mata ba.
But what can she do duk kwakwalta abirkice yake
Yanxu haka bazata iya tuna abunda ta rubuta a letter bama dan muddin bata tare da Ahmed rasa nitsuwar jikinta takeyi gabaki daya, yau da ta farka aurenta kawai take tunani ayau tsabar yadda ta farka acikin yanayin nauyin xuciya da cirkewa tunanin atake takejin bazata iya zama ba dolene ta koma dakin mijinta ta lallaboshi.
Dake anguwar masu shine Tafiya ta dingayi akan street tana neman abun hawa, wanda Bata samu abun hawan ba sai can around 6:45 am .
Dubu daya ya amince zai kaita har kofar gidansu shiga tay ta xauna tay shiru, can after like 20 mint saigasunan sun iso
Gaban gidan jimada.
Sauka tay ta buga gate biodun ya bude yana mamakin ganinta ita kadai babu yasrah duba da irin nemansu da akeyi, bata kula gaisuwar sa bama tace ya bata aron 1k inta shiga ciki zataje ta dauka ta bashi bai
Batare da ya musanta ba yaje ya dauko ya damka mata ahannu ta amsa ta biya mai adedeta sawu ya tafi.
Tana juyowa taji jikinta ya dau sanyi tsoro da fargaba mai yawa ya fara lullubeta tanajin tsananin fargaban shigewa ciki.
Biodun nata kallonta baice mata komi ba harta karaso ta wajenshi jiki a sanyaye ta shiga cikin gida batare da tacemai uffan ba.
Tafiya take a dar dar tana waige waige kirjinta na tsananta bugu kamar wanda xai faso ta waje gani tay babu kowa a tsakar gidan probably bcos is too early.
sauri tay tana karasowa ta bangarensu da Mamakinta taga babu motar Ahmed anan waje.
Tunani tay ko neman ta yaje,nan ma tay ta xaton wai ko hanklinsa ya tashi ne da bata kwana agida ba ya shiga gari nemanta
Maybe he didnt even sleep well. Ai dama can aranta tasani Ahmed dinta yana sonta snn yana da tausayi.
Bata gama amincewa da hakan ba harsaida ta shiga gidan taga baya nan aciki.
Wani irin tausayinshi ta dingaji aranta tana tunanin halin da xai iya shiga ciki har kasar zuciyarta tana danasanin bin yasrah wani waje datay ta kwana gashi duk ya jawo hanklin mijinta yaxo yana tashi..
Tana shiga dakinta bata tabuka komi ba wayarta kawai ta dauka ganin an aje mata shi akan table ta daddana snn ta kira biodun tace masa yaxo ya amsa kudinsa data karba.
Dubu dayan ta lalumo ajakarta ta fito dashi waje ta tsaye abakin kofar bangaren nasu har biodun ya sameta awajen yana tunanin ya tambayeta inda yasrah take duba da yadda jiya aka dinga cewa itace ta gudu da ita, saidai rashin fuska da bata basa ba ya saka hannu ya amshi kudinsa kawai ya kara da gaba.
Yana kama hanya sai ga kafayat itama ta fito tsakar gidan tana waya acikin sirri tana kwashewa da muguwar dariya.
Takun Biodun din ne yaja hanklinta tana juyawa baya ta hango juyawar adiaha cikin gida.
Atake ta katse wayar jikinta na rawa ta koma ciki ta samu alhaj bello yanakan lazimi akan sallayarsa yadda ta shigo jikina rawa yasa shi mikewa tsaye kafayat wht is it?,
Tace Alhj bello u knw what? Dat ur evil doter inlaw is back!
Yace "eheeen? Are u sure
Tace yanzun nan fa naganta.
Yace "Alahamdullai"
Did she come back with yasrah?
Da harara ta bishi tace 'waye kuma yasrah abe ni bansani ba.
A gaggauce yace let me go and see by my myself.
Yana daga kafa taja wani irin burki agabansa tanamai dakamai tsawa gamida harara mai zafi.
" _Oya werey?_ are u mad
Wai Ina zakaje haka ina maka magana..
Kafin ya budi baki ta kaara katsesa cikin bori..i said ure not going anywhere. Call Damilare
Now, baka ko jin tausayin shi kana kallo ya fita nemansu agari tun sassafe yanzu hala bai ma yi bacci ba, just tell him to come back home. Wayarsa ta dauka ta dangwala masa a hannu tanakan bambami ta ciro nata wayar ta dannawa su anty mojushola kira tace musu su iso gidna yanxu marmaza ganan mayyar Adiahan nan ta dawo musu gida.
Sukam dama da shirinsu suka kwana dan jiyan bakaramin bori anty moju tayi ba. Babban Damuwarta shine kashe musu yaya har biyu da akace Adiaha tay acikinta. She slept while cursing her. Tana gama amsa wayar ta sako anty ramouto agaba tare da gangamin sauran matan association dinsu su wajen takwas da sssafen suka debo garin toka da ruwan fenti suka taho dashi direct gidan jimada wanda zasuyi disgracing din Adiaha dashi.
Adiaha na dakinta kanta adaure ta rasa me zata farayi guda daya tun kafin nan Ahmed ya dawo. Ta rike wayarta hannu jikinta na rawa tanata tunanin ta kirashi.
She is asuming cewa Ahmed ya huce hala yanzu nemanta kawai yakeyi sabida bata taɓa kwana awaje ba komin fadar da zasuyi.
Ata fannin Ahmed kuwa tun bayan sallahn fajr da ya kira wayar iyeyan nasa anan ne suke gaya masa cewa ai sunyi magana da yasrahn ma, wanda yasaka nan take yaji hanklinsa ya wani kwanta atleast dai nothing bad has heppen to them. Kasa zama yay ya fice agidan dan yazo yaji sauran karin bayani inta kama yaje dakansa ya daukosu ne sai yaje.
Ahmed nakan tuki daf zai karoro hanyar guest house din da su hjy maimuna suke kenan saiga kirar baban shi ya shigo wayarsa.
Daukawa yay yafara gaishe sa a ladabce .
Kai tsaye Alhaj bello ya gaya masa cewa ganan Adiahan ma ta dawo gida. Baice komi ba then He ask about yasrah baban yace baisani ba amma zaije ya duba yanzu. Ce masa yay okay toh gashi nan dawowa gidan shima.
Ata fannin su kafayat kuwa haka tay babakere ta hana Alhaj bello daga kafarsa daga sashensa ta umarce shi akan daya zauna anan itace yau xataje ta yi aikinta na matar gida.
Fita tay taje tay waya da mamanta tana dariya tana buga shewa, sai can snn ta fito waje tanamai kiran sauran matayen gidan waje tana ce musu sufito ga mayyar nan ta dawo, son raya gurmi yasakasu fitowa harabar gidan akan lokci, wanda basu dade da fitowa ba sai gasu anty mojushola
Da gangamin mutanen su.
Da kyar anty moju take tafiya sabida tsufa dik an ririiketa, da wakokin su na yarbawa sukaxo gidan bakinsu duk ahade.
Nan Kafayat ta wuce cikinsu tanamai ce musu suje suje gacan sashen Adiahan can aje aci mutuncinta mayyace.
Haka akayi yuuuu aka bi bayanta ixuwa kofar bangaren Adiaha wanda tunma kafin su fara buga mata kofa ta razana da jin hayaniyarsu a kofar sashenta.
Anty nurat ne ta kwala mata kira tanamai ce mata ta fito waje ko suzo su fito da ita.
Daga nan kuma Ahmed ya karasa parking kenan acikin sauri ya shiga cikin guest house bayan sun gaisa da iyayen nasa sama sama yake gaya musu cewa wai su adiahan ma sun dawo gida.
Jin haka yasaka Hajy khadijatu tace basuci ta zama ba suje gidan jimadan kawai dan ita kanta acike take da Adiaha. Nan suka shirya kansu tsaf ta saka wani abaya hajiya maimuna kuma ta saka doguwar hijabi coffee brown colour suka kamo hanya
Driver ne yake kan jansu motar Ahmed nabiyosu daga baya..
Suna shan kwanan anguwa sai ganan yasrah ma tana tahowa saidai nasu gane ta ba dake drivern gidansu fahad ne ya kawota a motar gidan sun dake ma yau sauri takeyi idomin ta dawo akan lokaci tun kafin su hjya su iso.
Isarsu Ahmed gidan ke da wuya suka buga horn aka bude musu gate tun ma ba a rufe sun karaso ciki ba suka tarar da ana hayaniya taciki...
Ɓari Adiaha takeyi kar kar kar ta kasa tsayawa da kafafunta jin hayaniya da kuma gangamin mata sun cike mata gaban sashenta ana kuwwan ta fito.
Kafayat ce ta zo dauke da spare keys na gidan a boye a jikinta,anata bugawa Adiaha kofa akan ta fito nan kafayat ta ciro wani key abakin zaninta ta miƙawa dayan matar tace a bude maza a fito da ita waje kar su shiga ciki ta tsafesu.
Ana saka keys Adiaha tafara jin kamar zata daki fitsari ajikinta tsabar tsoro dan already hawaye ya gama wanke mata saman fuskantar gabaki daya.
Wani bankade kofar akayi saida taji ta kara razana Kafin tace wani abu sai Yuuuu taga mata sun cakomota waje.
Da yarensu suke cewa
"Bazasu yarda ba, she must explain ur self to them ta gaya musu yadda akayi ta zubar da cikin damilare har sau biyu acikin ganganci.
Ita bama jin yarensu takeyi ba cos she is already terrified kuka kawai takeyi musu ga wani azaban tsoro da ya gama nakasata mata gangan jiki koinanta na rawa dan har hancinta takejin yadda yake kadawa.
Rike rike suka fito har waje harabar gida da ita hayaniya ya cikke wajen mata nata tuhumarta wann ta jata nan wann tajata can anata zaginta.