← Book details Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 157

Sashe 6

Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Duk ta rude ta kalleshi cikin tausayawa tace "kazim aida ba sai kazo a the way ba jikina fa da sauki. Hamzat wai baki fada masa bane.

Brother hamzat yace but mumy kona fada mashi ba bazai saka hanklinsa ya kwanta ba. Evryone is worried about u.

Cikin katseshi da hawaye taf idonta tace "a'a ,wann matsalata ce dana mahaifinku, ni sam Banji dadi dana taraku anan ba. Besides auren ai ba haramun bane. Tana fadin hakan hawayenta suka sauko mata ta share ahankli ta kalli brother kazim tace "i admit im shocked amma Ku kwantar da hanklinku.

Yace a'aa mumy, bake kadai ya tozarta ya walakanta ba hardamu muma..bazamu kyale shi ba. Koda kince auren ba haramun bane amma.

Cikin katseshi brother hamzat yace haramun ne ooo ..wann auren ai ba marabansa da haramun ace dansa ya nemi yarinya shima saiyaje ya aura?

Ta lumshe ido cikin rashin jin dadin zuciyarta ahnkli tace just let it be
Tunda komi ya riga da ya faru. Mafita dayane saiku kame kanku kazim kaine babba..duk abunda kayi kasaka hankli da tunanin ka aciki..nasan bazaku so asirinmu ya dada tonuwa awaje ba.

Baiko amsata ba sukaji an bude kofar babu excuse aka shigo musu ciki..

hajiya fatihat ne agaba tana taunar ci gam kas kas tun kayanta na wajen bidirin jiyane ajikinta tare da tawagar taja ta tsaya tun daga bakin kofa ta watsa musu wani irin kazamin kallo snn tace

"Officer This is the guy"
Ta nuna Ahmed.

He is our number one suspect Pls arrest him.

Nan take wasu jemammun polisawa suka tahota gaban Ahmed zasu jashi waje brother hamzat ya mike tsaye cikeda mamaki yana kallonsu.

What is going on here officer?

Police din ya kalle brother kazim sam da kasa yace aikinmu muka zoyi..

Ran Ahmed a mugun bace yace menayi?

Police din yace Inmunje station ai zakaji.

Brother kazim ya katkada kai alaman tausaya musu, nan ya kalli Ahmed tareda yi masa alaman yabisu yaje kawai, Ahmed bai musa ba yabi bayansu. Brother hamzat yana taredashi.

Duk wani habaici da kinibibin da hajy fatihat tayi awajen babu wanda ya kulata harsuka gaji suka fice sabida kuka sosai hjy khadijatu ta rushe dashi a dakin tanayi tana kiran sunan Ahmed musmmn dataga polisawa sun sakosa agaba har sun tafi dashi...

Brother kazim ya kammala danne danne awayarsa yataho ya sameta yanamai rarrashinta.

Kuka takeyi sosai tace na shiga uku kazim ina zasu kaishi waime yayi?
Sun walakantani hardana ma bazasu kyalemin shi ba?

Yace "mum pls kidena bata hawayenki akan wayann wawayen..
yanzun nan zakiga Ahmed ya dawo i promise u. Wayann polisawa kuma sun rasa aikinsu kenan....

who will gues the new drama in next page?...
[6/3, 2:54 PM] SURAYYAHMS: Cikin sigar rarrashi sosai brother kazim yace mumy nay miki Alkawari babu wanda zai kara sakaki xubda hawaye.

Hjya khadijatu batace masa komi ba ta cigaba da share hawayenta dasuke kan zubo mota da tunanin Ahmed acikin ranta. Basu fi minti ashirin da yin shiru ba sai ga sallama brother kazim din ne ya amsa, hajiya maimunatune ta shigo a sassarfe cikin wani irin yanayin sauri sauri da tashin hankli.

Brother kazim na kkrin gaisheta bata samu ta amsa shi ba tsabar rudewa, Da uban sauri taje ta rungume yar uwarta gam gam ajikinta ayayin da take sake fashe mata da kuka sosai.

Shafo kanta takeyi kmr wata yar karamar yarinya sigar lallashi tanamai cewa "Kiyi hakuri khadija kiyi hakuri kinji?

Da kyar tay shiru ta dena kukan snn ta budi baki ta dago suka hade ido da Addan nata, wasu irin nakasashun hawayen ne suka kara tsilalo mata.

Muryanta a dishe tace 'Adda Sunzo sun tafi min da ɗana Ahmed..

Da mamaki sosai Tace suka kaishi ina?

Wani sabuwar hawayen ne ya kufce mata tace oho nima bansan meya musu ba suka kaishi police station.

"Hjy maimunatu tace what?....karar bude kofar ne ya katsesu.

Brother hamzat ne ya shigo fuskansa babu alaman fara'a ya gaishe da hjya maimunatu ta amsa,hjy khadija ta tsura masa ido tana jiran ya gaya mata inda Ahmed yake" kus kus sukayi tsakaninsu shida brother kazim na mint biyu nn suka suka karaso kusa da ita.

Brother hamzat yace "Mummy nasaka an wuce da Ahmed gida Baba ne ya zo waiyana neman mu acan.

Hamdala tay snn tace what about the police case wai meya musu.

Kafin ya amsa brother kazim ya shiga mata bayanin yadda yay tackling din abun acikin sauki.

Yace mumy,kwararren lawyer na tura musu, shiyasa basu iyayi ma Ahmed komi ba, danko interogating dinsa basu samu damanyi ba sabida sun saɓa dokar aikinsu wajen zuwa arresting dinshi babu valid arrest warrant. Na biyu, basu da wani shaida akansa but they decide to treat him like a criminal da suka sakoshi agaba kuma a wajen aikinshi.

Na shigar da kara akansu ne akan harrassment dan sun shigo nan witout excuse bayan sunsan kina tare damu, for abuse of power too, false accusation on my brother and defamation of character at his place of work, daga lokacin da sukaga sun tsiyance wajen biyan fine na kotu zasu fara respecting mutane ,kuma wayancan polisawa inbasuyi hnkli ba they will be striped off their badge inna ga dama, daga yau in sha Allah ko a mafarki suka kara ganin damilare ahanya bazasu zo kusa dashi ba sam.

Hjya maimunatu dake kallon bakinshi tace da kyau, kaji dan halak..
wann yaro kamr ba bello bane ya haifesa wallh gabaki daya yafi ubanshi hankli sau dubu.

Murya a sanyaye hjy khadijatu tace haba Adda kidena cewa haka koma yayane dai mahaifinsu ne

Ta riko hannun kazim ahnkli tana kallonshi atausashe tace "my son, bana son naga kuna tashin hankli har haka dama kyalesu kayi tunda dai Ahmed din is fine ai shikenan..asalin masu laifin sune wanda suka kawosu nan sune yakamata a hukuntasu.

Cikin katsesu Brother hamzat yace Dats the problem mumy..Munzo da lawyr za'ayi bincike akan karar da suka shigar sai Baba ya zo yace wai abar maganan kawai za'aje ayishi acan gida...probably bcos bayason aci mutuncin new inlaws dinsa.

"Inlaws my foot" brother kazim ya fada rai Abace,.

Brother hamzat yace gaskiyan kenqn mahaifinmu ya tafi da Ahmed can gidane sabida yana son aje can a rufe maganan kar a fadi gaskiya agaban police cewa damilare baida laifin komi, shiyasa nake son muma muje kawai karsu je sutaru masa akai suyi frustrating dinsa.

A gurguje hjya khdijatu ta motsa jikinta tanamai kkrin saukowa daga kan gadon agaggauce tana cewa "kazim ka kaini gidan naku, banason AHMED yaje yay dambe da uban sa akan mace, I knw my son, ranshi ya riga ya baci wallh bazai nitsu awajen ba..i have to go and stop him right now.

Tana sauke kafafunta akasa hjy maimunata ta riko ta azafafe tanamai cewa babu inda zakije khadija..yo in Ahmed yaje yay dambe da ubansa akan mace saime? Bashi ya siyo raini makansa ba,ke ina ruwanki..in har ina raye bazaki kara taka kafarki gidan mutumin nan ba koda kuwa shine autan maza.

Su brother kazim suka hade baki sukace Big mummy dan Allah kiyi hakri karkice haka.

As far as we are concern She is our mother now saboda itama tasha wahala damu sosai.

Ta rufe ido cikin bori tace a'a, y'ay'an bello kufita a idona in rufe, ina ganin kimarku a idona shiyasa ma nayi shiru ban wargaje ma ubanku tun daga nan ba, jini fa baifi jini ba..ubanku bai isa ya walaknta min yar uwarta ina raye ba, karyanshi!! dan haka dolene ya sake khadja yau yau din nan nizan wuce katsina tare da ita.

Rokonta suka dingayi akan tay hakri ta basu dama daya tall suyi iya nasu dabaran amma taki sammm, duk hnklinsu ya tashi har kamar bazata taɓa amincewa ba amma tun dataga kmr hjy khadijatun tay sanyi duk tausayinsu ya rufe mata ido da alama ita kanta batason ta tafi ta barsu a hannun kafayat tay zama dasu amatsayin uwa agaresu cikin tozarta su yasaka ta sassauto tace ta basu dama daya tak idan har basu dauki gamsashen mataki wa yar uwarta yau ba toh zata wuce da ita katsina ubansu kuma dolenshi ne ya saketa kota daureshi har igiya yay saura.

Nan suka mata godiya suka dunguma dukansu hudun suka wuce family house din jimada.

Suna isa bakin gate aka ce musu ai duk sun wuce sabuwar gida anacan ana kkrin yin case da Ahmed akan abunda ya faru da su kafayat awajen hidima jiya.

Brother hamzat ne yake tuka motar amma ji yake kamar ya maidata ta dawo jirgi, within few minutes suka isa cikin anguwar tasu ta garki.

Daga cikin makaken harabar cikin tsakar gidan kusan kowa daga cikin ahalin jimada ya hallara, tun daga kan Alhaj bello jimada da Ahmed, anty adizat da anty nuratu, da hajy fatihat da wasu tantiran kawayenta guda biyu sai su anty mojushola da aunt ramouto da elder sistern Ahmed wanda yake bi wato anty zainab moturayo data ta iso gidan da sassafe itama

Kafayat ce agefen Alhaj bellon ta wani sha riga da skirt ta dame tana hura hanci tana jiran abude musu cikin gidan ashiga. Yau da safe suka tada bori harsaida alhj bellon ya gaji ya fito daga wajen dayake boye kanshi dan yayi avoiding fitinarsu, tun da suka sameshi sai azizita masa Abun sukeyi musmmn da sukaga anty mojushola ta karawa zancen sugar yay zaki sosai, dan itace ma ta dada azazzaba wuta wa salon makircinsun na cewa lallai Ahmed ne ya aiko jiya da daddare aka zanesu aka tarwasa musu hidimansu.

Kafayat da uwarta kuwa tunda suka samu hanyar makrici shikenan sai suka borance suka daga masa hankli akaan lallai sai ya Daukar musu fansa kawai sudai so suke yakoyawa yaronsa Ahmed hankli snn a nuna masa kafayat a matsayin uwarsa sabida a raba wnn rainin a tsakaninsu tun yau.

Adiaha kam tana can agidan anty adizat tare da yaranta yemi da su sulu suna dan debe mata kewa, saidai duk da hakan batajin dadi aranta sam sabida tsananin rudanin da ta shiga na tunanin ko itama ta shirya tazo cikin family ayi komi da itane kota tsaya anan inda take kamr yadda Ahmed ya umarceta.
Chapter 6 · 0% Book details