← Book details Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 157

Sashe 33

Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kaje ka kiramin uncle dinku dimeji.. tell him yazo nan da wuri ina nemansa. Inason in sani idan nurat ta hada kaine da adizat suna lalata ma yaranmu tarbiya agidan nan cos dis is disguisting

Jiki na rawa shehu ya fice yaje sashen anty nurat ya kirawo uncle hamzat anty nurat ta biyo bayansa agurguje sabida tsabar gulma.

Haka aka tutsiyesu aka ci musu mutunci agaban yaransu ,dake ma brother hamzat yana dan lura sosai ashe shi harya fara gane irin abunda suke yi wa adiaha sai ya dada kara tona musu asiri yace ai har gori suna mata suna zaginta akan kayan sawa.

Sunaji suna kallo aka zazzane yaransu agabansu harda su karimat da madinat, snn aka musu warning tare da gaya musu cewa Adiaha Antynsu ne kowani safiya zasuje su gaisheta snn zasu na kiranta anty duk abunda tace musu suyi na aika ko aiki agidan kuma dolene suje.

Bayan angama cin uban yaran aka koresu waje sukaje bawa Adiaha hakuri.

haka aka tsille uwayensu aka musu tasss tasss brother kazim gashi ya iya gori hakanan ya dinga goran ta musu yana tuna musu yadda aka aurosu suma.

Ranar sunci kuka suna neman gafara inka gansu abin tausayi kamar basu din ba.

Ahmed yana gama hada bomb din ya kama hanya ya tafi ya koma sashensa ya barsu suji da masifan mijinsu.

As usual anty adizar duk tafi kowa shiga uku sabida brother kazim inhaar ya dauke mata wuta ya dena mata magana acikin gidan yafara fushi da ita batajin ta da dadi.

Ahmed yana komawa ya samu adiaha na zagaye acikin dakin duk ta rasa abunda zatayi sai tafara shiri zata fito taje kitcyen din waje ta musu abincin safe.

Yana shigowa suka ci karo yace "ina zaki bana ce miki kijirani ba

Politely taja baya tace
Breakfast zanje na girka

Yace "let it be.
Karsu fito su nemi abunda zasuci su tsaya jiran housegirl. Samun waje kawai.

Zatay magana ya tsareta cikin masifa yanamai cewa meyasa bazasu raina maki wayo ba tunda kece asali kika basu hanyar rainaki. Wai uban waye ne ma yace miki dole sai kin fita kina dafa musu abinci agidan nan? Ni nace maki kiyiwa wata girki ne?

Bakinta na rawa tace sister zainab ce fa tace nice zannayi

Yace toh daga yau na hana, nine na auroki ba zainab ba..i knw its our cultural norm amma mu ba hakan muke so muyo anan gidan ba. Dan banga dalili da zaki zauna kullum kina musu girki suna ci suna raina maki wayo at same time ba, kece uwar aiki su yan jin dadin rayuwa ko..ke bakida dreams ne? Bakida abunyi ne kome? Ba aure ya kawoki gidan nan ba?..

Hawaye ne ya fara zuba mota ta sunkuyar da kanta can kasa jikinta a mugun sanyaye tuna duk shine silar dayasa hakan ya faru da ita tun farko dabai dauketa kom nashi ba.

Shiru yay cikin sassauto da muryansa kasa kasa tunma kafin tafara masa kuka tana tuhumar sa da laifukansa daya mata dan yasan bazai wani iya bata hakuri sosai ba tunda komi ya wuce.

Cikin waskewa ya kara sassauto da muryansa kasa kasa yace "toh meye ne na kuka kuma? Did i say sumting wrong..

Zatay magana cikin tsareta again yace
I knw bana samun lokacinki amma yanzu na samu kuma zan kula dake so what is the big deal.. .just chilll babe.

Shiru tay sai ta kasa ce masa komi duk dama zuciyarta sosai yake son ya amayo masa dik abunda ta gumtsa na bakinciki aciki game dashi..tarasa mesa baison afada masa laifin sa. He alwys expect forgiveness witou even asking for it..dats soo rude and inconsidirete.

Yasn bai kyauta mata ba amma sam baison ta tuhumeshi akomi so kawai yake ta mance da komi a lkci guda tay hakuri kawai basai ya bata hakuri ba

Ya riko hannunta cikin nashi atausashe toh share hawayenki mana babe. Tana sharewa yafara tayata, tare da janyota jikinshi ya mata kiss akan goshinta yace
"Oya will u go out with me today?...kinga yau sartuday ne lokacin nawa duka saina baki

Cikin jin tsananin farinciki aranta ta dago kai tana kallonshi tace are u serious? yace yesz ure my wife right, yana fada ya dora mata kiss akan lips dinta..

Dadi yasa Tafada jikinshi ta rungumesa sosai tace
Yes, ..i wll. I love you..

Murmushi mai sanyi yay mata baice mata komi ya kalli agogonsa lokacin karfe 8:30 na safiya.

Yace kiyi wanka ki saka kayanki saimuje mu gaida su mummy daga nan zamu fita ko?

Tana murmushi tace okay hubby..

Ahnkli ya saketa yanata kallonta harta bace ma ganinsa snn shima ya sauka yaje nashi dakin domin shirya wa.....
[6/11, 6:23 PM] SURAYYAHMS: Wajajen karfe 9 da rabi saura Adiaha ta kammala shirinta tsaf ko kwalliya batay ba sabida bata da kayan make up duk sun kare tasss, gyara fuskarta tay kawai da mai sama sam snn ta saka abayanta danshine kadai awanke sauran kayan duk sunyi datti bacin nan ma ta gaji da memetasu dan izuwa yanzu kowa yagaji da kallonta da kaya iri daya.

A falon ta tsaya tana jiranshi jim kadan sai gashi nan ya fito Cikin kankanin lokaci ya gama shirya kansa acikin wata maroon shirt mai button ata gaba da wandonshi black wanda take nan da strip din gold ajikishi yana kkrin daura agogonsa mai tsada a hannuñsa. Kallon shi ta dingayi kamr zata hadiye shi ganin inda yay kyau sosai sai tanajin duk ma bata dace dashi ba dan yafita aji da kyaun fuska nesa ba kusa ba.

'a sandare tace "U look..
Tun bata karasa ba yaja cheeks dinta playfully yace"its just for u babe"
Inna maki kyau shikenan
Sosai taji dadin hakan dayace, tana murmushi ahankli saita sunkunyar dakanta kasa alaman tanajin kunyar irin nata shigar.

Yana lura da ita baice mata komi ba yace muje ko? Tace okay tana ficewa yaja kofar ya kulle.

Nan Suka jera har ixuwa cikin main house direct dakin mamanshi sukaje suka sameta ta kammala shiri kenan ta saka agogo ahannunta zataje wani interview a offishin NIMASA. Sosai taji dadin ganinsu atare.

Bayan sun gaisa Ahmed sai tambayarta yakeyi mumy interview din me zakije yi?

Ayanayin bata son gaya masa Tace nima bansani ba, Adda maimune taje min naje dai na same director din yau..inna nadawo daga wajen shin kawai zamuyi magana.

Yace mata okay, muma ai fita zamuyi dama munzo gaishe kine.

Murmushi tay tana kammala shirintan ahmed yace toh muje mana mu ajeki kafin nna saimu wuce inda zamuje

Adan kunyacee Tace aa'..
Kuje inda zaku kawai karka damu da ni.

yace pls mum, ya zanyi na barki ki tafi ke kadai..
ya dube Adiaha da gefen idon muryansa kasa kasa yace babe kisaka baki mana. Nan Tay gyaran murya cikin magiya tace mumy pls.

tace to shikenan muje.

Daidai Sun fito kenan lokcin hjy khadijatu na gaba suna binta abaya ya riko hannun Adiaha ahankli suna saukowa daga steps suna kaiwa baki baki sukaji hayaniya na tashi

Kafin nan su hankara sai sukaji karar takalmi fuuu kafayat ce ta sauko cikin fushi kamr mahaukaciya tanata masifa "..

Ai Zakazo dakafan ka ka nemi ni ai mtschewww macuci kawai ..

Tana wucewa waje a fusace sai ga baban nasu ya fito shima.

Hjy khadijat ta masa kallo daya ta dauke idonta Ahmed da adiaha kuwa suka rusuna kasa suka fara gaishe sa cikin ladabi ya amsa musu babu yabo babu fallasa

Tunda ya amsa sai Ahmed baice komi ba yaja matarsa sukayi waje. Hjy khdijat ma ta bisu abaya cikin sauri aka barsa a tsaye kamr mutum mutumi.

Kafayat tana fita ta tsaya atsakar gidan tana huci ta kalli gabar da yamma ta rasa meyake mata dadi sabida alaji bello yaki ya hana yayansa yin bincike akan poison din da shafiu yasha wanda tasan inhar aka bincika toh tabbas asirinta sai ya tonu.

Tunda taji ance za'a binciko shikenan hanjin cikinta ya cure ta rasa kwanciyar hanklinta acikin gidan .

Tun safe masifa take na borin hauka da kunya
"Muda gidanmu sai ana kawo mana zargi aciki.
Tace karshen manai yayanka zasu daurawa kaifi zasuce nice na saka poison cos they hate me.
Duk wani abu mai muni daya faru yaranka zasu hada kai suce nine sabida basa kaunar aure na dakai.

Tayi ta memeta masa wann maganan har ta gaji, ita tun ma baa fara binciken ba tace sam makrici yaransa suke son suhada mata dan aurensu ya kare shikuma yaki amincewa da korafin nata shiyasa ta tsorata ta gudu zataje gida neman taimakon gaggawa.

Yadda tay tsayuwar daram tana bambami da masifa a tsakar harabar gidan zaka dauka dagske ne amma cikin ranta bakaramin tsorace take ba. Tasan asirinta inhar ya tonu toh babu shakka zainab saita mata rashin mutuncin da hankli bazai dauƙa ba snn sauran yayan mijinta ma bazasu taba yarda ba she must just find a way to shut this whole thing down

Tunanin abunda zataje ta fadawa mum dinta tafarayi dan batason tafara tuki cikin tashin hanklin nan datake ciki ayanzu.

Can saiga su Hjy khadijatu sun fito atare, ata can gefe ta inda bata wani kallonsu suka tsaya Ahmed yace musu su jirashi anan bari yaje ya fito da motarsa sai su tafi.

Kafayat har tagaji zata bude akwalar motarta na gado tahau sai caraf idonta ya hango mata wulgawar Ahmed

atake taja ta tsaya tanata kallonshi tareda jin kamar tay gudu taje ta rungumesa koda ma zataji sanyi sanyi.

Har yaje ya zaga yaje ya dauko babban jeep din DBX dinsa ya fito dashi bata motsa awajen ba

Yana kwaryo kwana da motar ta wani tsaya agabansa tare dayin banga banga a agaba ta inda motar zai wuce irin inyazo ya tsaya innan a gabanta dan tana sone tace masa ya rage mata hanya kodan ta samu dama suyi magana dashi koda fadane tana so suyi,cos she really miss him, and badly wnt his attention ko yay ne ma.

Bata damu ba danko da raping dinshi akace mata tay yau zata iya sabida sosai yay mata kyau har duk tsikar jikinshi suna tattashi tanamai jin tsinannen sha'awarsa acikin ranta kamar zai haukata ma kwakwlawa.
Chapter 33 · 0% Book details