← Book details Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 130 OF 157

Sashe 130

Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Su anty adizat suka hade baki wajen cewa _god forbid daddy, u wll not die, iwọ kii yoo ku bi eyi nipasẹ ifẹ Allah_

U will not die like dis by Allah's will.

Godiya yay musu kafin nan suka zauna nan duka atare da shi na dan wani lokaci kafin kowa ya watse aka barsa tare da hjy khadijatu a dakin suka dai.

Ahmed da yan uwansa duka sukaje duba reports na babansun a can cikin office dinsa dansu samu kyakkwan fahimta akan ciwon nn nasa musmmn ma dayace baisan komi akai ba bayan likitoci sunce indai ba case din delibertate attempt bane
To tabbas wani ne yay masa haka. Zama sukayi suna tattauna report din dansu tabbatar da cewa
Ba karya mahaifinsu yake musu ba.

Wani kwararren likitane daya shigo yake basu shawarar cewa inhar sun tantance shi da akwai wani binciken da za'a iyayi asan me aka masa ko meyayi amma zai iya daukar lokaci saidai muddin akayi bincike toh shikenan komin zai fito musu sarari.

Dagata dayan fanin kuwa sauran matayen gidan ne ajibge Inda suka saba zama ata waje lokacin Adiaha na tare da yasrah Su anty nurat duk sun dawo hayyancinsu suma sukazauna kusa dasu.

Anty ramotuo ne tay waje dantun dataga wahalan da suka sha kwana biyun nan akan dan uwanta bello taji gabaki daya ta karaya, tana kuka anty moju shola tabita har waje inda ta tarar da ita zaune agidin bishiya ata cikin harabar asibitin tana krkda kafafunta a masife.

Jikin tsufa yasaka dakyar Anty mojun ta karaso ta dafata ahankli atake wasu mahaukatan hawayen nadama suka zubo a idanun anty ramotoun tanamai sauke huci.

Anty moju ta dawo ta gabanta ta zauna cikin muryan damuwa tana cewa menene naki da kuka bayan Allah ya dawo mana dashi..
kamata yay mu gode ma Allah.

Cikin fixga da tsananin fushi anty ramouto ta kalleta a zafafe tana huci

Ranta a mugun hatgitse tace " _Anty moju emi ko le ṣe eyi mọ, is enough!!_
I cant take it anymore.

i dont want to do this.. Brother bello is dying slowly. We can't keep quiet.. _Emi ko ni dakẹ_
I am going to go and confront kafaya, am sure she has a hand in dis bakiga tsawon lokcin nan sau biyu kacal tazo asibitin nan dubashi ba ban yarda da ita ba ooo

Na tabbata itace da uwarta suke son su kashe brother bello.. dos women are evil and heartless how are we sure dat ba kashe shi suke sonyi ba. ..nifa bazan yi shiru yanzu ba.. i will expose, i wll tell brother that is all kafayat plans.. i wll tell him the truth we r hiding from him tuntuni. His life is more importan to us than kafayat.

Tsaye ta miƙe a rikice zata bar wajen Anty moju ta rirrikota a rikice _wait wait, temi oya werey?_
_are u sure ure not high?_
_Kafayat ké_ ?
That evil woman?
Ramouto zakije ne sabida kema ta samu wani waje ta gaftare a jikinki? _Ahhhhh Temi ṣe o fẹ pa mi?..Did u want to kill me.._ i am too old ooo, i am old ooo. Idan ta kashe bello tazo ta kashe ki ya zanyi da rayuwata _Ọlọrun ṣaanu fun mi,haahhh pls God have amercy on me._

Cikin tsananin rikici Anty ramouto tace nifa babu ruwana..i must stop her now.. mu fa ba mutanen banza bane. Lets face the truth once and for all kituna fa laifiin mu ne da muka nuna mata munajin tsoron tsafinta.

Nide walh bazan zauna ba zan tona mata asiri inyaso ta kasheni.

Nan Anty moju ta fashe da rikitaccen kuka mai tafe da tausayi da nadama sosai..

Cikin kukan tana girgiza kai tace Ramoutou bazakije wajen kafayat bafa.. i can't lose any one of u ure all i have in dis world. Zamu tona mata asiri amma dolene muyishi hankli. ki duba jikin bello yanzu, baida kafa baida hannu. Baya motsi...baida wani amfani..lets just make him happy kar mu kara masa wani damuwa aransa ayanzu..he needs us by his side, idan mukace masa mune muka masa karya muka rabashi da matarsa khadijat zai tsanemu har abada ko ma ya hadiye ransa ya mutu atake.

Kiyi hakuri i assure u dat kafayat and her mother will end mercilessly, her evil will surely swallow her.. _on o yi ni ijinle ẹṣẹ rẹ._

Jiki a mugun ragwabe anty ramatou ta zame ta zauna hannunta dore aka tana hawayen sosai...

What ever brother bello is going tru in his life _o jẹ Gbogbo ẹbi wa_ (its all our fault). We are d one that force kafayat into his life.. we brougt evil upon our own brothers life,ohhhh god pls forgive me oo.

Kuka sukeyi atare anty moju tanata cewa "I am soo selfish ooo.. _jọwọ dariji arakunrin mi_
_Ọlọrun ṣaanu fun mi_
God pls have mercy on me..

Haka rayuwar tafara tafiya musu a yadda komi ya sauya sanadiyar abunda ya faru da alhaj bello naban aljabi na mutuwar da yayi saiga Allah ya kuma dawowa musu dashi, they all become like on family once again kowa ya girgiza ya ahe baqin halinsa agefe an nemi gafarar juna.

Sun anty adizat atake suka rusuna suka nemi gafarar Adiaha suka shirya tamkar basu ba.

Saidai tun ana washe gari da kafayat tazo ta gane ma idonta abunda ya faru a asibitin sai bata kara dawowa ba dan aranar bakaramin baqinciki taji aranta ba kusan ma dambe taje tay da mahaifyarta ba.

Tace mata alhaj bello na raye bai mutu, ba kamar yadda suka tsara da likita ba, worst part ga kuma kudinshi har yazo hannu 200 million in chegue awaajen lawyersa gashi sun mugun kashe kudin su harda cin bashi a banki wajen tsara mutuwarsa ta hanyar hada baki da doctonsa ta yadda zai yi abun clean aga cewa mutuwar Allah ne bana makirci ba .shiyasa suka siyo wann allura da doctor ya masa kafin ya tafi tun daga india suka oder alluran aka masa kafin tafiyarsa ta inda Slowly slowky zaina nakasa shi har saida ya kammala nakasashi taciki kafin ya fara aiki, duk dan kar ace babu hannun su aciki koda za'ayi bincike toh gashi ahakan ma burinsu bai cika ba tunda bai mutu ba paralyse kawai yay.

Kusan kaca kaca Sukayi da uwarta da docton dan yanzu kam babu yadda zasu iya cin kudin bayan yana raye.

Su Anty moju atake suka dawo masu hanklii suka fara rokon hjiya khadijat gafara akan data dawo abuja ta zauna musu da dan uwansu bello, sunci kuka wajen nementa gafara suna dan danasanin abunda sukayi aransu batare da sun iya furtashi waje ba.

Tausayi yasaka Hajiya maimuna ta dada bawa yar uwanta hakuri akan data dawo Gidan mijinta tana kulawa dashi kafin asan nayi anan gaba.

Hakan ya kasance after 2 weeks bayan komi ya lafa nan aka dawo da alhaj bello gidansu na jimada hjy khadijat din tana kulawa dashi sosai

Brother kazim ya koma america sistr zainab ma ta koma dakin mijinta su anty moju suna kiransa akai akai suna duban lafiyarsan wata rana kuma sai suzo su dubasu.

Gidan jimada was very peaceful har saida rana daya kwasam sai kafayat ta dawo,koda ta dawo babu wanda ya kulata komi zatayi itakai takeyi gashi yanzu gani take duk matan gidan sun hade kansu, bayan ta dn samu nitsuwa ta kara harhada sabuwar plan dinta wandq zatay ta amshe kudin ita kadai amma batason tayishi da garaje dolene sai ta dan jinkirta izuwa lokacin da su Ahmed zasu dena bincike.

A fannin su Ahmed din kuwa rayuwar sa da matarsa Adiaha ya samu sauyin wata sabuwar salo dan tun bayan abunda ya faru da babansa yay makansa karatun ta nitsu ya dena cin mutuncin adiaha.

Zancen cin fuska, zagi, duka duk ya yaface shi acikin ransa snn ya fara kyautata harshensa akanta duk dama haryau ba wani sake mata yakeyi ba.saidai mafi yawa daga cikin Muguyen halinsa dake sakashi yay kama da jahili ya watsar.

Zan iya cewa cikin watanni ukun nan acikin zaman lafiya suke saidai haryau bata gane mashi intazo ta maganan nuna mata tausayi ko soyayya musammn ma datake kan facing matsalar bushewa da kuma budewar gaba da sauyawar halittar jikinta wanda ya kwarareba mata nonowarta da shpe dinta suka dawo da ita tamkar buguzuma.

Wann karon yasrah bata koma gida hutu ba, itace har ila yau take taya Adiaha wajen fannin business dinta ciwon alhajn nan ne ma ya dan sha musu kai but alhamdullhi komi ya fara tafiya musu dadai.

Bayan dan wani lokaci kwasam Adiaha tafara laulayin shigar sabuwar ciki a boye,tun lokacin ma ba'a awani dade da dawo da alhaj gidan ba,

Da mamkinta Kafayat ce ta mugun saka mata ido harya kaiga tace mata badai ta haihu agidan ba cikin habaici, aikuwa ciki bai wani jima ba ya sake kwabewa har yakaiga mahaifrta yana kkrin zai lalace gabaki daya.

Irin tashin hanklin da Ahmed ya shiga alokcin bazai iya misaltuwa ba saidai a wann karon yay ma Adiaha adalci,domin kuwa shine ya hana sam acire mata mahaifa da yaqinin cewa zata warke
Dan bazai iya bari ta samu nakasun rashin haihu na har Abada ba.

Depression mai tsananin yawa ne ya kama Adiaha ta shiga cikin kunci da damuwa marar adadi..

Duk da kkrin da Ahmed yay akanta wann lokcin na bata kulawa da kasancewa tare da ita
A duk sanda ta tuna likitan mata yace ta hakura da haihuwa aynzu tukuna sai taji kamar ta hadiye ranta ta mutu.

Sumtimes haka zata zauna tayi ta neman gafarar Allaah tana kuka

Kalaman yasrah na rarrashi ke yawan dawowa mata kanta duk sanda ta shiga wani damuwa inda yasrahn take cewa anty reema kiy hakri in lokcin haihuwar ki yazo tabbas zaki haihu
Snn Duk wanda baya ganin kmr akwai wani abu da ya cancanci ya saka shi yin murmushi a kowace rana saboda ƙuncin rayuwa da damuwa da yake ciki, toh ya rufe idanunsa na tsawon sakanni goma, idan yayi haka lallai zai gane cewa haske kaɗai da Allah ya bashi damar gani ya cancanci yayi murmushin godiya Allah".

Tace Alhamdulillah Allah mungode maka abisa ni,imominka garemu.

She desperatly want to give ahmd a child amma ina likita ya hanata aynzu.
Chapter 130 · 0% Book details