Sashe 59
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A wkend ya karayin tafiya abunsa yaje shi katsina da niyyan yin kwana biyu dan ya kammala final supervision na sauran Abubuwan dake gabansu
Kudin dayake samu akan lamarin shirya hidiman nan da aka daurasa akai yana gamayya da yan siyasa abun haryaso ya fi karfin tunaninsa shiyasa ma bai damu dan yana yin tafiya akai akai domin attending aikin ba.
Kwanansa biyu yay yana lura da komi daga nan yafara tunanin zuwa lagos a wknd wajen mahaifiyar sa domin ya duba lpyarta snn sadik ma yace masa anan lagos din zasu hadu da alaman shi zai riga su anty maimunatu xuwa nigeria sabida zancen aurensa duba da Ahmed din ne kawai dan uwansa na jini.
While Ahmed is in katsina Adiaha ta zauna ta fara tsara ababen datake son ta zuba a shagon ta kullum takanje amata gwaje gwaje na ababen da zai dace ta saka awajen dan tana samun kasuwa sosai.
Dawowarta daga shagon kenan duk ta gaji jikinta yay laushi tazo ta samu har Ahmed ya dawo, as usual bata huta ba sanda kammala masa dukkan abunda ta saba yi mashi.
Jikinta na mugun garata ta ciki kwana biyun nan amma taki ta kulashi sabida bata son Ahmed yaga gazawarta akomi...
Duk wani rashin mutuncin sa tana kkrin shanyewa musmmn kwana biyun nan datake matukar bukatarsa amma sai taga shikam ma kamr bai damu da ita bane ko kadan. Gashi duk ta rasa abunda yake damunta kwana biyu jikinta yana yin nauyi mararta na yawan mata ciwo, ta bar hakan ne a matsayin sha'awa dake kwana biyun sha'awarta yana karuwa sosai hartaji kamar zataci babu idan Ahmed baya gari. Gashi baiya taɓa amincewa ta damesa da kira acikin dare bare ma yaji damuwarta.
Washe gari tana da appoitmnt da wani luxury jewery brand owner na zirconia da su gold da fashion earings da designer watches da rings dan sosai take son taga ta zuba su a show glass din shagonta suna haskawa, but she want to be odering direct daga kamfani a kudin sari shiyasa da kyar ta samu lambar manager dinsu akan yau ne zasu tattaunawa suy closig duk wani deal din zasuyi.
Saidai yau din tunda ta farka zazzabi yake cin jikinta tafara jin mummunan kasalan da batasn daga ina yafito na.
Couple with mafarkan data dingayi sai tafara tunanin ko mayun kauyen su ne suka hango cigabanta basa son tayi arziki. Dake haryau tana da believe aranta then she decided to fight back saitaki sam ta nunawa Ahmed halin datake ciki na jin kasala da zazzabi.
Ya shirya tsaf zaije meeting ta narke mishi ta rokesa akan ya kaita wajen da zataje din dan itama tanajin kasala yau bazata iya tuki ba, shi duk ya dauka zumudi ne yake sawa take over working kanta shiyasa stressed ya kama mata jiki take abu sanyi sanyi kamar wacce bata da laka.
Around 7:am suka fita yaje yay droping dinta awajen jewries shikuma ya wuce wajen meeting dinsa a maitama.
Tun zuwanta bata samu ganawa da manager ba sai karfe biyu na rana sabida babban kamfani ne sosai, Bayan ta kammala yin meeting din amai ta dingayi a washroom kamr na wacce zata fidda hanjin cikknta, Daga nan kuma sai taji kamar kafafunta bazasu iya daukarta ba tsabar jiri.
Wani wajen hutawa taje ta nema acan sama inda ake siyayyan ring din aure ta samu lallausan kujera ta jingina kanta akai sanyin Ac na busata daga nan har bacci yafara daukarta awajen har karfe 4 yay bata farka ba.
Wata mata ce tazo ta tasheta tace mata wayarta yana ringing a firgit ta farka ta ciro wayar a jakarta tana mamkin irin baccin datayi.
Ajiyar zuciya mai nauyi ta sauke data gan Ahmed ne, tana daukawa tace masa tana wajen har yanzu yasha mamakin jin hakan amma bai tsaya wani tuhumarta ba dama kuma sauri yake yaganta dan yana son yaje shi lagos yau din acikin gaggawa jin mahaifyarsa nason ganinsa.
In 30 min yace mata zata gansa abakin store din dan haka ta miƙe taje ta washroom ta wanke fuskarta ta kurkure baki ta dan gagyara fuskarta da make up daga acikin bag dinta tay fess da ita ta fito tana tafiya acikin nitsuwa kamar na wacce batajin komi ajikinta.
Files dinta da duk wani tender of receipts data biya na registern fara business dasu ta riko.
Tafiya take tanajin kamar jinin jikinta ne yake tsiyayewa she is feeling really weak and dizzy harta fara ganin duhu duhu agabanta.
Tanakaiwa ta bakin kofar ficewa waje caraf sukaci karo da wata mata, suka irin buge kafadun junan su da mugun karfi duk files din Adiaha ya zube akasa akafar matar..
A hatsale matar ta dago
Zata tsula mata rashin mutunci suna hade idanunsu waje guda gabaki dayansu sai suka tsandare cikin kallon idanun juna acikin wani irin yanayin shock da tsantsar mamaki tareda tsoratar tsintar kansu da sukayi anan.....
#im having fever tun safe haryanzu so zai iya yuwa gobe nakai kaina asibiti🙏🏻
[6/20, 11:07 PM] SURAYYAHMS: Wani irin jirine ya kwashe Adiaha tay baya kamar zata faɗi kasa matar tay saurin rikota jikinta ta rungumeta dukansu hawaye yawani taru acikin kwayar idanunsu a lkci guda suna masu sarkafewa cikin kallon idanun juna.
muryanta na tsananin rawa tare da mamakin ganin kanwartan anan tace..URUA is dat u?Sister dan Allah kece ko dai mafarki nakeyi...?
Yar uwantata tana kan zubda ruwan hawaye masu tsananin sanyi ta dada rungumeta cikin sauke ajiyayyen numfashi snn tace "It is me sister Adiaha,..i...i cant believe i can ever see u again...
Adiaha ta dada rungumo ta sukayi gefe wajen parking space tana ce mata me too urua. Ive missed u soo much.
Ahankli urua ta kwace jikinta cikin katse ta snn ta dubeta awani irin yanayin na rashin jin dadi snn tace sister Adiaha why? Why sister.. wai meyasa kika rabu damu?
Why did u do this to the family...baki san kalar kuncin rayuwa dakika saka iyayenmu aciki ba what u did is soo cruel.
Adiaha ta lumshe idanunta hawayenta na kan diga batace mata uffan ba.
Urua ta fara kallon ta Tanakan maganan cikin saule hawaye tamata kallon tsaf sama da kasa tanajin tsantsar mamaki ganin yadda Adiaha ta canja,tay kiba takuma wanku fuskrta haf yana sheƙi..wani irin kulluton baqin ciki ne ya gulleta dataga mayafin dake kanta,acikin kyabe baki tace "just look at you sister, wat have u done to urself.. wato kina nan garin Abuja kina jin dadin rayuwarki kinma mnce da gida, bansan ya kike ji aranki dakika kibar su iyayenmu da baqin ciki da damuwa ba..sister Adiaha are you this heartless?..da can ina cin musu akanki,i use to fight on ur behalf na kance ma kowa cewa my sisters heart is pure..
bazata iya zama awani waje tabar iyayenmu acikin disgrace da damuwa ba. But righg now i think i am soo wrong....kin bi kincanza gaba daya da alaman kinajin dadin rayuwarki anan right?
Adiaha ta share hawayenta dake zubo mata cikin sauke ajiyayyan numfashi ahankli cikin sanyin murya tace....
"Urua,..baki san me kike fada ba..who told u dat na rabu daku ne dan bana sonku..? I care about home..i love my parent so much...amma meyasa bazasu bani goyon baya akan abunda nake so ba? Ahmed is the man i truly love with all my heart, in suna so na meyasa basu bari na aureshi ba..he is my biggest dream urua,
I love him, meyasa parents namu bazasu bani goyon baya akan abunda nake so ba? How is dat fair to me...ta karashe cikin muryan kuka.
Cikin datsar nunfashinta urua tace "sister Adiaha kikace su baki goyon baya, chaiii ure an ingrate..baki da godiyan Allah..kituna abubuwan da iyayen mu suka shiga ciki akanki..Papa yasha wahala yay aikin labourer yabiya miki kudin karatu har yasaida komi nashi akanki, mama kullum tana kai kifi kasuwa ko acikin ruwa ko ana rana mai zafi zataje kasuwa da kafarta tana siyarwa all for u, inna tuna maki tozarci da kika sakasu suka shiga ciki countless time da kike zubar da ciki abaya mezakice musu, sister Our parents are almost coverd in shame and insult now all bcos of u, ko yanzua basu da mutunci a idon elders na community.
..kowa na cewa our family is a disgraced and a curse..grand mother ta rabu da y'ay'anta taje tay musulumi, kema u did the same, kinzo kin zabi na miji akansu da suka sha wahala akanki
...Hmmm i still cant belive dis..,Sister Adiaha kin bani mamaki banyi tunanin zaki yi mana haka ba. Tafada acikin sanyin jiki sosai.
Hawayenta ta share cikin shanye maganar aranta da sigar nuna ko in kula tace "And why now urua? Meyasa zan baki mamaki
This is my life..abunda na zaba kenan and i am happy with it..
Ran urua yay matukar baci jin Adiaha ta furta wann maganan na cewa she is happy alaman bata damu da su ba kenan,a mugun zafafe ta goge hawayen dake kan fuskarta ta ɓata ranta sosai tanamai mata wani irin muguwar kallo..
Tace sister Adiaha abunda zaki ce min kenan?hmmmmmmm Chimooo,so ure happy?
"Wow!!! Uhum i cant belive dis.
Hannunta Adiaha ta kamo cikin son fahimtar da ita snn Tace yes urua im happy, mijina babu abunda bai bani ba, i mean love, money, clothes,car and he even got me a big business nan tafara kkrin nuna mata files din. Tun bata karasa ba urua ta fauce hannunta anata a mugun zafafe taja baya.
"So ure dis happy at the expense of our own parents happiness..
...Sister Adiaha,bansan ke asalin muguwa bace sai yanzu.
Adiaha tay rau rau da idanunta in an i dont care mode, tace Look urua bani da lokaaci da zamuyi wann maganan dake sabida naga da alaman bazaki fahimce ni ba. So how is mama and the rest?
Tabita da harara mai zafi snn tace bazan fada ba. "What did u care anyway? Kin taba damuwa da su ne?ki cigaba da rayuwan musulmunki mana,Sister har ki rasa wanda zakiyi betraying arayuwaki sai jesus?...hmmm ta karkada kai cikin jimami mai tsanani.