Sashe 131
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haka suke zama dashi na rashin jin dadin auren su gabaki daya dukansu auren ya fice musu akai.
Bangaren kafayat kuwa kullum shirye shirye take na inda zata kashe Alhj bello agidan batare da anganota ba gashi yanzu
An baza security camera akansa anata kan bincike file case na asibiti haryau ba a kammala ba.
Inkaga kafayat ta taho inda suke toh lawyersa ne yazo tajisu ana magana akan kudi.
Damuwarta kenan akawo takardan kudin gida amma babu mai kulata bare ya amshe shawararta yanzu haka neman boka takeyi mai ci wanda zai mata clean aiki ta inda baza'a ataba cewa itace ta kashesa ba.
A fannin Adiaha kuwa haka Ta cigaba da bauta ma Ahmed ,girku, wanki, kuka, wanke mota da sauran su, tana masa duk wani kalan nuna gata da aikace aikacen data saba yi masa adacan saidai baya ma kulata sosai, kuma baya hantararta kamar dacan amma tanajin tsananin ciwo aranta da matsanan cin damuwa sanin cewa bata da wani muhimmaci ko amfani acikin fadar zuciyarsa cos she cant even give him d joy of becoming a father.
Bayan wata daya da zuban cikinta na uku yasrah ta dauki hutu ta tafi katsina wajen hajy maimuna bayan sati biyu saiga Ahmed ya taho domin daukarta ta koma makranta.
Ita kuwa yasrah haryau abunda yayita ma Adiaha na mugunta da cin zarafi tareda kaskanci bawai ya fice mata aranta ba ne dashima take kan kallonsa shiyasa ma bata fiye son kasancewa a inda yake ba.
Yauma Zaune yake a garden din gidan haj maimuna da yamma misalin biyar da wani abu yana kallon tsuntsayen dake ta shawagi abunsu a sama, dan yanxu bashida aiki sai na xama da tunanin mafita.
wayarsa ne ya soma ringing ya sauke ajiyar zuciya ya dauki wayar ganin mai kiransa yasashi recieving cike da Mamakin kiran, daga daya bangaren hajy maimuna tace "Ahmed ka shigo ciki mungama magana da mamanka Ina neman ka ynxu.
daga haka ta katse wayar mikewa yyi da sauri ya nufi cikin gidan ya sameta a falonta ta zauna.
Bayan dan dogayen bayanan data masa ta gaya masa cewa aure suke son su daura masa da yar uwansa yasrah a wann karon kafin su shirya sukoma zama tare Abuja, magana ta masa anitse tare da masa nasiha mai ratsa zuciya.
Zufa yaji ya karayo masa
Dan baisan me zaije ba.
Nan Tabashi sati biyu akan yaje ya shirya da iyayensa akan da ya tafi kawai ya barmusu yasrahn anan sune zasu gaya mata dakansu.
Da yamma ya tafi Abuja duk haklinsa baiya jikinshi sosai dan kuwa maganan auren ne keta memetuwa a brain dinsa dan bai taɓa yin tsammanin jin hakan ba.
Saihar yau da akace zai aure yasrah kafin nan ya soma saka hakan aransa
Dagata fannin yasrahn kuwa ba agaya mata komi ba gani take kawai sunata shiri,bayan ita kuma jira kawai take taga Ahmed yace mata ta fito su tafi amma sai shiru haryau bataji duriyrsa agidan ba har akaci sati guda.
Anan Abuja kuwa tun bayan komawarsa familynsa suka saka shi agaba da maganan auren sa da yasrah.
Musmmn ma mahaifinsa
Da yake gaya masa cewa hakan ne daidai kodan shima ya samu haihuwa akan lokaci tunda sau uku kenan Adiaha tana samun ɓaro gashi likita yace yanzu kam ma sai ta huta kadan kafin ta sake iya daukar wani ciki.
Kusan kowa ya amince masa akan batun auren, kafayat ce kawai bata da labarin meyake tafe dake tay tafiya nemo magani acan kasar india wajen wani shahararren boka, wan karon abunda ya rage mata na gidan gadonta shine ta bada jinguna ma banki suka bata kudin taje neman asiri.
Duk tunaninta shine daga zarar ta ci nasara akansu duka 200 million will be hers dan bashikadai zata kashe ba harda yayansa zata nakasa musu kwakwalwa ta hnyar sihiri indan kudi na zuwa itace zata amshe 200 million din snn ta gudu dashi.
Bayan komi ya kammala na maganan hidiman auren yasrah da Ahmed kowa ya fara shiri sabida alhaj bello yace ayi mata hidiman biki mai kyau since she is young and its her first weding.
Komi anayinshi ne batare da sanin adiaha da yasran ba.
Ana saura sati guda a daura auren Ahmed yakai mamansa katsina nan ma yasrah tay tsammnin yazo daukarta ne dan iyanzu har an fara yin nisa da lectures fahad ne yake temakawa da bata nan wanda yasa dan dole tafara kulasu sosai shida maryam suka dawo kamr dacan suna abota.
Wann karon ma da hannu bibbiyu suka taru suka amsheta duba da yadda taja jikinta dasu sosai wanda yasaka basu ci nasara akan abunda suke shiryawa akanta.
Bata san yaushe Ahmed ya bar gidan ba, ya tafine sabida umarnin su hjiya akan yaje ya gayama Adiaha abunda ake ciki.
Isarsa abuja bayan kamr kwana biyu ya sauya mata ya dawo yana fara'a da ita acikin gidan
Tuna iyayen nasa suncemai yamata adalci yasaka ranar da zai gaya mata saida ya kaita outing tay enjoyin kanta
Bayan sun dawo ya bata kudi million shida kyauta.
Snn ya gaya mata cewa zaiyi aure zai auro yar uwansa yasrah..
Maganan cak ya tsaya mata a wuya, but she loves him so much tana ganin ya sauya fuska dan karta nuna kishinta a fili sai kawai ta dubi hallacin yasrah dana su hajy ta amince masa da zuciya daya.
Saidai kuma tun bayan faruwar haka ta kasa iyacin komi har tay kwana biyu kafin nan abun yazo ya saketa.
Nan itama tafada cikin shirye shiryen hidima wanda liyafa ne kawai babba sosai aka hadashi anan even center na Abuja...
Agabanta akayi lissafin kayan auren yasrah da sadakinta, taga komi na gata akayi mata shi, hatta akwatuna bazata ma iya tantance su ba. Ga sadakin ta mai tsada shima dan zai iya ruba nata sau hudu ko biyar ma.
Tun tana jin kishi kishi aranta har ta zo ta danne zuciyarta ta shiga taya mijinta shirya hidiman aurensa gadan gadan da zuciyarta daya.
Bai kuwa mata wani cin fuska ba,itama haka yay mata akwatuna set daya maidauke da boxes guda biyar..she tried her best wajen tayashi shirya komi duk da irin kashe kudin dataga akeyi wajen tsara bikin har saida su anty adizat suka jinjina ma jarumtarta.
Fannin yasrah kuwa duk shirin nan da akeyi batasan na bikinta bane
Dake ko lallen amare ba amata ba, hjy ce mai mata wayo anata mata gyara ciki da waje amma basu taɓa yarda sun nuna mata alaman aurenta ake shiryawa ba.
Duk da ma jikinta na bata wani abu amma She remain calm musmmn dataga yayanta sadik da matarsa anty Amal sun taho katsinan suma.
She is just enjoy the vibes of being with them da su farida da anty nafisa har aka shiryata aka mata shirin ciki dana waje na musammn duk ta dauka sauran ma haka ake musu.
Anan abuja ma komi ya dau zafi dan kuwa
Kowa cikin abokan Ahmed babu wanda bai hallara ba. Banji ma daga canada shida matarsa hidaya suka diro, shima harya samu haihuwa sun samu baby girl sunanta Ayshat Asake oyebanji.
Ranar daurin aure Ahmed da yasrah wani annuri ne na musammn ke fita a fuskansa, haka Ahmed yay wankan kece rain ya fito waje yay wani irin azababben kyau acikin fararen shaddar sa mai matukar sheqi da tsada abokansa sun sako royal blue yayunsa ma haka komi ya bada kala.
Tun anan Adiaha ta fara kasa iya danne kishinta amma tanata kkri cos the joy and excitemet yasata tunanin kodan rashin haihuwarta ne yasaka Ahmed yake ta zumudin zai kara aure.
Duk da haka tay yaki da shedan ta shiga hidima anayii da ita sosai.
Juma'a da misalin bayan sallahn juma'a aka daura auren su..
Ahmed Damilare bello jimada and his wife yasrah hussaini.
Hamdala yay jin Yasrah husaini ta zamo matarsa mallakinsa,kowa na masa murna akayi walima na zallan suyasu inda Adiaha ta saki ranta ta kwashe rawan yarabawa da su anty adizat da anty nurat da sister zainab dan kuwa bakaramin sharholiya akayi agidan ba.
Aranta She was suprise dataga yadda akayi al'adan auren yasrah a matukar mutunce cikin karramawa da daraja komi ana haba haba dashi dan kar aji kunya..
In dat moment she realised dat tayi babban kuskure arayunwanta data zubda nata kimar iyayen a idonsu ashe itakam ba a martabance ma aka auro ta ba.
Mahaifin yasrahn ma baya raye amma tana ji tana gani har wajen yan uwansa aka bisu can illorin akaje akayi duk wata al'ada na aure.
An kashe kudi anyi bugun girma takuma ga yadda ake a'lada na karban aure ba irin yadda akayi nata ba.
Kominsu na bugun girma sukayishi, She wished and wished dama itama haka akayi nata auren koma yayane..cos all this things datake gani na darajawa makes her feel really small,unimportant and trashy....
Atake tafara jimamin abunda tay ma iyayenta na zubar da kimarsu da darajarsu a lokacin datake cikin halin matsanancin bukatar ganin aurenta da Ahmed ya yuwu saidai abunda ya wuce ya riga ya wuce saidai ayita cizon yar yatsa cikin dan danasani.
She regreted evrything and even cried, harta gaji da danasani ta zo ta hakura kawai saita sakama ranta ruwan sanyi tare da fuskewa.
[7/24, 10:20 PM] SURAYYAHMS: Katsina state 3.00 pm na yamma bayan daurin aure.
Kuka sosai yasrah ke yi kanta kife jikin hjya khadijat dake hawayen ita ma, dagowa tayi daga karshe jin hajya ta ki cewa komai cikin rawan murya sosai tana kuka kamar zata hadiye ranta tace "mummy dan Allah mesa za a min aure nida ke kan karatu na?, mesa hajiya ta matsu inyi aure har tasa yan uwan baba na sukazo sukace ayi min kuma kuka yarda zakumin mumyy dan Allah ki tashi muje ki fada musu banason yin auren nan, idan baku yarda ba to dan Allah kuyi hakuri ku canza min wani mijin ba yaa Ahmed ba, don Allah don Allah, mumy ki tashi mu tafi nasan in kika fada musu dakanki zasu fi yadda nide bazan aure yaa Ahmed ba.
ganin hjya ta ki tashi yasa yasrah mikewa har lkcn tana kuka tana fadin "Nasan in na fadawa yaaa sadik zai yadda dani, kullum duk abinda nace mishi yana min, wannan ma zanje ince mishi yagamusu karatu zanyi kawai...."