Sashe 82
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wayarta ta jawo ta hau rubutawa yaa sadik dinta sako and to tell him how much she is missing him tana kammala rubuta masa sakon ta aje wayartan akan drawer kan mirror.
Trolleys din kayanta dake jibge anan ta jawo ta bude nan ta cire wasu kanyanta na amfani ta jibgasu akan gadon
Ta tattara hilimi guda na kayan wankanta sabulai shower creams gels da su scrubs dinta duk ta wuce dasu bathrum ta jerasu sukayi kyau kafin nan ta hada warm bath danta rage gajiyar dayke dawainiya da ita..
Ta jima anan ma cos she was busy thinking of how zata fara sake jikinta anan gidan tare da mutanen cikinsa duk kanta yakan daure sosai inta tuna cewa nasihar da hjy khadijatu take mata daban wanda hjy maimunatu take mata daban duk batasan wanne zata fara dauka ba.
Ganin duk babu na yarwa aciki yasaka kawai tay deciding bin ra'ayin kanta
Which is to respct anyone dat respect her too amma duk wanda taga baya kulata bazata bata lokcinta sosai akansa ba.
Da wann shawarar ta yanke hukuncin zama aranta bayan ta kammala wankan tayi alwalanta fito jikinta yana fidda qamshin sabulan wanka.
Sabon towel fari dake wajen ta dauka ta gogge jikintan da shi kafin nan ta shafa mai taji ana kiran sallahn magrib
Gaban madubin ta nufa sharp sharp ta kimtsa kanta tabi ta parking suman kanta in a messy bun snn ta jawo babban trolley na kayanta ta bude shi ta ciro dubai jallabiyar tare da jilbab dinta har kasa ta zura ajikinta..ga sallaya kam a dakin a naɗe a gefen kujera amma duk ta rasa ta inane ma gabar din.
Sai can wata basira tazo mata ta dauka wayarta ta yi amfani da islamici qibla compass ta canko inda alqibla yake a dakin.
Nan ta shimfida sallayarta a dede batako damu da shirun da gidan nasu yay ba dan dama bason hayaniya takey aranta ba.
Tafara sallan magrib din kenan saiga shi nan ya taho lokcin harya sauya kayansa izuwa simple casuals wani sassanyar qamshi nabin jan rigarsa ta t shirt din daya saka.
Kncking yay har sau uku jin bata bude ba ahankli ya tura ciki snn ya bude kofar ya hangota a tsaye harta tada kabbara tana sallah hanklinsa sosai ya dada kwanciya daya ganta tana kan sallah, sama sama ya kare ma dakin kallo yaga harta fara bude trolleynta yadda ta barshi a bude bata rufe ba idonsa ya sauka akan kayanta hadaddu dake aciki ya taɓe bakinsa baiwani jima ann ba ya bar wajen tareda ja mata kofarta ya wuce masallaci..
Ata fannin Adiaha kuwa wani irin baccin mutuwa ta kwasa sabida azaban murdawan da cikinta yakeyi tun 3pm har gashi six na neman gaucewa acikin wahalallen baccin kawai take samun nitsuwa dan batajin ko alaman motsin kowa agidan shikuma daya shigo baiga ta fito ba dakinsa kawai ya nufa yaje yay wanka yada huta kadan kafin nan ya fito.
Yasrah na idar da sallah bata bar wajen ba saida tay bitan karatun qur'anin yadda suka sabayi da yaa sadik dinta atsakanin magrib da ishai snn sai suyi addua akan duk abunda suke so arayuwansu.
Bayan ta kammala tay addua ma iyayenta da anties dinta da yan uwanta da alummar musulmi baki daya snn ta roki Allah nasara akan karatunta da zata farashi ranar monday dan babban burinta bashine tay aiki ma gwamnati ba burinta shine ta kawo adalci wa jama'a it doeasnt matter who dat person may be justice is alwys in her best of passion to serve.
Har tay ishai babu wanda ya kara lekowa hakan yasaka ta cire jallabiyar ta nadesu tsaf tare da jilbab snn ta dauko wani doguwar mickey mouse cotton rigar baccinta wanda ya wuce gwiwarta kadan dayay mata yawa tana yawo aciki ta zura ajikinta tabi ta turmusa sumanta in a messy bun sauran tsillin gashin da basu gama kamuwa acikin kamun cukun ba suka ssauka suna reto akan wuyanta da gefen fuskarta suka mata kyau sosai.
Yawo take freely acikin rigar dan shine kadai zai sata taji kanta a mugun sake.
Yunwa tafara ji amma batajin zata iya fita acikin dakin neman wani abinci duk dama tasan gidan yayanta ne, yo inta fita ma wajen wa zataje kuma me zatace Ganin ko lekata matar gidan batayi ba. Packets din twix cokolate da nutella milk choco ta fitar ta zauna tana budewa tana shan abunta dadinsa yana driving dinta crazy tana taunawa ahankli har tana lumshe idanunta
Arond 8 ta fara gaggyara hadaddun kayayyakinta tana jerawa a nitse acikin wardrob din dakin kowa ta sama masa mazaunin sa in a very neat way..
Jim kadan taji ta fara gajiya tana son tay baci
Dai ta daure tanakan gyaran dan baifi shoes dinta da tarkacen bags da jeweries dinta da su inner wears ya rage mata ta shiryasu ba.
Tafi awa awajen amma iya kayan sawanta kawai taci nasaran jerewa duka sabida uban yawane da su kuma daki daki take aje komi yadda take daukar kanta da mugun daraja kominta a nitse takeyinsa bata yin jeka nayika.
Bayan ta kammala jera kaya Zama tay Harta jawo jakar kayan make up dinta kenan ta bude su zata fara jerasu akan mirror sai taji wani irin kasala na dirar mata dan tsabar shan cokolate din datay cikinta har kugi yake mata alaman tasha dayawa wuce misali..
Kishingida tay waidan ta dan huta kafin ta hankara bacci ya kwasheta..
Wayarta yay ta ringing ma duk bata ji ba sai juyi takeyi acikin baccin abunda bata saba ba da alaman bata saba da enviroment din ba.
Dagata dayan bangaren kuwa Ahmed bai dawo cikin gidan ba har saida akayi isha'i prayer yazo ya tarda Adiaha tana kan bacci, takaici yasaka yahau tadata a fusace.
A mugun daburce ta farka ganin ransa har ya fara baci, duk tana son gaya masa dalilin dayasa tay wann bacci sai kuma taji Ciwon cikin ya dauke mata cak kamr batayi ba.
Tarasa me zatace masa ganin kanta garau tasan bata isa tace masa batajin dadin jikinta ayanzu ba.
Bambamim daya fara mata akan laziness dinta yasaka ta rude ta rasa mema zatay guda gashi batay sallan asr, magrib ga ishai ma ya wuce.
Da fushi ya bar mata dakin ta biyosa har falon ya tambayeta abinci tace masa abincin datay musu tun safene akan dinning din har yanzu bata samu daman dafa musu wani ba, takaici ya kamashi ya fice yabar mata gidan baice mata komi ba dan dama saida yace mata inhar bazata iya girki ba tabari masu girkin gidan suyi amma taki sam...
Wanka tafada jikinta a sanyaye tana ta Allah Allah ta kammala ta fito ta biya basukan salloli dake kanta ko indomie ta dafawa yasrah kafin ya dawo dan tasan yau badon albarkacin cikin shi dake jikinta ba da saiya soyata agidan da buhun masifa.
A gurguje tay wankan ta fito ko mai bata samu daman shafawa ajikinta ba ta zura wata straight gown tafara sallah wanda duk kafin nan ta kammala asr da magrib jikinta ya karayin wani irin mummunan laushi sai taji dik ta gaji.
Zata tashi tay ishai kenan sai taji cikinta yana sokinta ta ciki kamar ana tsikara mararta da allura mai tsini irin cakkawar mugunta innan.
Da wasa wasa har abun ya fara yawa ta damke cikin nata dam dam ta zube kasan tana ihu duk ta rasa meke faruwa da ita.
Dagata bangaren kafaya kuwa sai kallonta take a kwaryan tsafinta a room dinta, ta baje akan gadonta da kwaryan agabanta tana famar kwashewa da dariya wanda tin daga babban falon gidan ana jiyo muryanta.
wani doguwar kifiyar kitso ne a hannunta datake cakkawa acikin ruwan dake cikin kwayar daidai setin marar adiaha tana cakkawa tana kwashewa da dariyar mugunta.
Rolling adiaha take akan sallayar tana kukan da babu sauti tsabar azaban da hakan yake haifar mata acikinta har can saida wahala ya dameta ta daga kai sama kenan ta kalli frame na ayatul kursiyu wanda dama ta koyosa kwanan nan a islmiya azaba ne yasata tafara karanta shi batare da ta shirya ba.
Bata kammala ba bacci ya kwaceta snn ta denajin abun dake sokin ta.
kafayat dake kallonta gani kawai tayi ruwan tsafinta ya dawo wuta nan taja tsaki ta kashe wutar tare da tura kokon kasan gadonta snn ta kwanta bacci.
Ko isha'i adiaha bata samu daman cikewa ba ta kara komawa cikin wata duniyar wahalallen baccin ba ita da farkawa ba sai can wajajen karfe biyu na tsakar dare.
A mugun firgice ta bude ido tareda dirowa waje cikin sauri ta wuce kofar dakinsa kmr wacce zataci da bakinta tana taba kofar tajishi akulle ta ciki..
Wani irin bugawa kirjinta ya dingayi tanajin kanta wani iri dan tasan duk yadda akayi ran Ahemd zai baci sosai.
Jikinta a sanyaye ta juya tare da kurawa kofar dakin da yasran take ciki kallo. Da sanyin jikin ta karaso wajen shima ta taba kofar tajishi a kulle.
Dawowa cikin falon tay cikin rasa abinda yake mata dadi sai can taga Ledan abincin daya siyo musu akan dinning din kmr ma nata ne kawai awajen a ajiye.
Baqar Yunwa take ji kamr zataci babu amma tsabar rudewar dake tattare da ita bata iya cin abincin daya kawo din ba
Hakanan ta debe wanda ta dafa din tun safe duk ya haura sabida zufa tahauci da tunanin gamuwarta da ahmed washe gari.
Around 3.30am ta bar wajen ta koma dakinta taje ta biya sallahn daya rage mata snn ta kwanta shiru bata wani jima ahaka ba tafara jin sanyi sanyi tana rufe jikinta da bargo kuwa shikenan wani bacci ya sakeyin awon gaba da ita.
Wajajen 5.30am yasrah ta farka da tunanin yadda suka rabu da Ahmed jiya daya shigo mata dakin ta tana bacci ya tasheta yasata dole saida taci abinci tare dashi, idonta ne ya sauka akan sauran abincin daya rage taja karamin tsaki duk ranta saida ya kara baci tuna inda ya dinga tura mata a bakinta na dole.
Juyi tay zata sauka jin jikinta ya dau wani irin zafi ko inanta ya mutu musmmn ma tawajen cinyarta tasan ko ba a fada mata ba period dinta ne yazo.