Sashe 75
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
a baya ta bishi har suka isa inda motar ke pake yana mita aransa, gaban wata classic porsche maron mai tinted glass taga ya nufa, itama shi din tayi, sai da ya bude tukunna itama ta bude ta shiga, sai da ta zauna tukunna ya kunna yaja suka tafi, suna cikin tafiya turarenshi yayi mata yawa ta fara tari tana kuma sauke masa atishawa,tunda ta fara bai juyo ya kalleta ba sai da tayi na uku mai karfi.
juyowa yayi ya dubeta with soo much disguist and irritation tsabar takaici dauke kanshi yayi daga dubantan ganin kmr bata san yanayi ba.
Yana juyawa ta sake jero biyu atare dis time ma takanshi tay abunta ko ajikinta, ransa a bace yace what happend to handkerchief?bakida manners ne, cant u cover ko so kike kiyo spreading cutarki evrywhere wa mutane?..nan ya dauki wani abu a spray box kamar gaseous sanizer ya feffetsa a cikin motar.
Yasra bata ko kalleshi ba ta sake jero atishawa biyu mai kardi, ransa sosai ya sosu da bata amsa shi ba, kwafa yayi tare da kashe Acn din motar yasan ko ba komai shima yana kara mata jin sanyi duk ta kame jikinta yana kashewa kuwa ta rage yi sai dai jefi jefi inya taso.
A gate din wani private hospital dake yayi horn aka bude mishi ya shiga, reception ya tsaya zai yi mata folder, tay saurin rigasa tana cewa she can do it by herself.
Gefe yaja yana kallonta har tay magana da receptionst din ta fada mata sunanta yasrah Ahmed husain..aka mata komi ta bada katin ta biya snn aka turasu ciki inda tayi directing dinsu har office din wani consultant yanata mamakin ganin Ahmed a office dinsa dik da matsayinsa na babban likitan da yake tashe.
Acikin girmamawa sosai ya gaishesa ya amsa.
kujera ya jawo ya zauna itako tsayawa tayi bata zauna ba, likitan ne ya dubeta jiki na bari yace hajiya zo ki zauna mana nd relax and dont stress yourself.." ya fada cikin yana nuna mata kujer
Jirii sosai yake damunta dan Ko wani motsi batay ba Ahmed ya juya ya dubeta tareda watsa mata harara dauke kanta tayi ta jawo kujerar snn ta zauna shiru, tana zama doctor din ya juya yace mishi ya meyake damun madam dinka sir? Dago kansa yay dan ko kodan baiyi tsammanin yaji wnn tambayar ba.
Boyayyr ajiyar zuciya ya sauke snn ya daga kanshi ya sace kallonta dan yaga reaction dinta sai yaga itako kanta a kasa ma yake kamar bataji mesuke cewa ba.
Samun kansa yyi da gyada masa kai kawai snn ya fara mishi bayanin abinda ya kawosu atakaice, sai da ya gama mutumin yace musu mura ke son kamata sosai, ta guji duk wani abu mai sanyi sanyi sannan yayi musu prescribing drugs data zata sha. mikewa yayi suka sake gaisawa da likitan sannan suka fita sukayi hanyan pharmacy dake asibitin, da card din shi wnn karon yayi amfani ya biya duka kudin maganin sannan sukayi mota dan su koma gida batce masa uffan ba..
Tun a hanya wayarsa ya fara ruri ya dauki wayar hnklinsa na kan tukin da yake ya duba me kiran yaga Matarsa ce.
Tsaki yyi ya mayar da wayar ya ajiye gnin tana tasake kira yasa ya kuma jan wani tsakin ya daga wayar tare da yin shiru.
Daga can bangaren cikin sanyin murya tace "Gud morning hubby na, har yanzu baka tashi bane" a takaice yace "Na tashi how is ur health now?
cike da dan sautin kasala tace "we r fine and i am missing you ni wallh na matsu ka dawo hubby alot of ur pictures are trending ai jiya na fada maka and u dint even gist me who dat girl was kace zakayi bacci..
Ya lura duk ta fara saka abun aranta dan jiya har haushi ta basa da dare akan pics din duk ya yarasa wani irin mayyen kishine da wasu matan.
Shiru yay yana jinta da Kamar bazai ce komai ba can yace "Kinga driving nake zan kiraki we will talk later".. ta dan wara ido tace "Driving kuma da sassafe are u coming home?.
yace "NO "Na kai sister hospital bata da lfya" dan yatsine fuska tayi tace "ohhh is it the new girl? Hmmm this early harkana tare da ita".
Zai yi magana kenan yasra ta fara tari mai karfi tana kkrin covering bakinta da hannunta lkci daya ta daura fuskarta kan kafarta tana ci gaba da tarin ba kakkautawa.
Atake yaji hnklinsa ya tashi juyawa yyi yana kallonta ganin sosai ne take tarin duk yasake dawowa.
Acikin gaggawa ya gangara gefen titi ya tsaya ko kadan bai lura wayarsa na onn ba kuma Adiaha bata fasa jero masa tambya din da take yi ba jin shiru tafara helo hello, sosai yasra take shakewa cikin tarin har amai yana son ya taso mata nan tafara hawaye
A mugun shagwabe tace
"Wayyo Allah mummy!!
bai san lkcn da ya ajiye wayar hannunsa ya dagota daga kifen yana kallon idonta da yyi ja sosai ba.
har lkcn bakinta na toshe da hannunta, da kyar ya bude baki yace sannu" ta kauda kanta tana kkrin bude motar ahanklo ya jawota jikinshi yace cmn Ina xaki am a doctor u can tell me. Duk wann abunda yake din ba acikin hayyacinshi yakeyi ba.
Kanta ta girgiza snn ta masa alama da bakinta hkn yasa ya gane me take nufi ya bude lock din motar ya fita ya xaga ya bude mata, fitowa tayi daga motar tana layi ta nufi wani gutter ta tofar da khaki din bakinta snn ta juyo tana rike da kanta dake mugun sara mata yana mata ciwo sosai
Tana dawowa cikin motar ya rufe snn ya zaga ya shiga motar ya zauna shima dai dai lkcn da wayarsa ke katsewa dubawa yyi yaga miscals din matarsa har uku, ya ja tsaki zai ajiye saiga kiran ya kuma shigowa, dagawa yyi tace ive been talking ka shareni, ransa a harde yace baki ji me nace maki bane or are you deaf bakiji meyake faruwa bane" Shiru tayi zuciyarta na dan sosa yadda ya amsata amma ganin ransa ya baci yasa ta marairace murya tace Allah ya bata laifya.
Bai amsa ba yace we will tk ltr" yana kai wa nn ya katse wayar ya ajiye, snn ya tada motar tare da juyawa yana kallon ysrah da ta jinginar da kanta jikin kujera idonta a lumshe sosai tanamai sauke ajiyan zuciya.
juyawa yayi ahankli snn ya zubawa fuskanta mayun idanunshi she is flawlessly beutiful duk ma babu kwalliyar komai fuskanta daga dogon hancinta sai lashes dinta da suka kwanto a fuskan da dan karamin bakinta ya kai minti biyu yana kallon fuskanta ya ma rasa me yake kallo a fuskar gabaki daya daga karshe ya dan ja tsaki ya kara gudun motar sukayi gida.
tunda ta kwantar da kanta bata dago ba har saida suka isa, parking yayi da suka isa gida ya kashe motar, jin an tsaida motan ya sata bude idonta a hankali ta dubi side din da yake, maza tayi ta sauke idonta ganin kallonta yake shima bude kofa tayi zata fita, yabi bayanta da kallo har saida ta juya snn yace mata ke wa zai daukar miki maganin? bata wani kulashi ba ta dawo ta dauki ledan magani tayi gaba abinta.
Ya dade zaune anan yana wondering how he seems to find her attitudes sooo diffenrt kamr ita daban take acikn sauran matan dayake gani arayuwarsa ba..she is stubborn and snubby kome takeji da shi oho dan yaga mata ire irenta dat are not worth 20 kuma duk sun bishi amma bai kulasu ba.
Dakin hjy maimuntu ta nufa direct a hankali ta tura kofan dakin tasa kai, babu kowa a dakin sai kamshi dake tasowa ta kowane lungu da sako.
Nan ta zauna kan gado tare da jinginar da kanta a jikin gadon ta lumshe idonta sosai, numfashi take saukewa kamar wacce tayi wani babban aikin, bude kofan dakin yayi shima ya shigo ya same ta awajen, babu kowa face ita dayat jingine ajikon gado duk tay laushi ta shagwabe fuskanta sosai aransa yace damn dis girl is soo lazy jita wani narke kamar wacce tay ciwon shekara biyu.
tabe baki yyi bayan baiga alamam su hjya anan ba yaja kofan ya rufe, falon sama ya tsaya zai kira Sadiq ya tambaye shi inda suke yana ciro wayan kenan ya hango hjy maimunatu ita da daya daga cikin masu aikin gidan dauke da babban tray a hannunta na kayan kari suna hawowa sama
sai da suka karaso ta wajensa tukunna ya karasa wajen ta yace "mummy mun dawo" ba tare da kalleshi sosai ba tace good boy, toh mey suka duba sukace ya sameta. Kafin ya amsa tace muje ciki mana kafadamin agabanta kasan baji takeyi ba she wont tell me the exct thing kona tambayeta
Sam shi baya jin dadin yadda suke yi akan yarinyar nan he thinks sune ma kawai suke over pampering dinta too much shiyasa take ji dakanta, binta yayi shima ya shiga dakin, trayn din mai aiki ta ajiye ta juya ta fita,sai da ta fita tukunna ya zauna dan nesa dasu snn yace "ta rage shan abun sanyi sukace dan chronic murane yake son ya kamata sai ta rage yawan shiga ruwan sanyi da shan abun sanyi"..and also..katseshi tayi da cewa "okay wai iya shi kawai akace?..yace yes maam. Kyabe baki tayi nan Tafara tambayr yasra tana dan mata akan yawan shan su ice cream da kwana acikin A.c mai yawa. Yasrah batace komi ba kanta na kasa.
Nan Ta haɗa tea mai kauri cup uku ta miƙe masa ya amsa tare da french fries na squashes yam balls, badon ransa ya so ba ya amsa ya fara ci kadan kadan, dan Allah Allah yake yabar wajen amma yasan bai isa yay wani motsi ba.
Da lallami ta tursasa yasran tafara shan nata
Kowani loma uku baiyi ba tafara masa wa'azi tana cewa.