Sashe 144
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sauyawar Ahmed into a new sweet human being mai nitsuwa akan wata ƴa macen acikin sauki kuma acikin kalilan lokci yasaka tafara tunanin komi zai iya sauyawa anata rayuwar itama musmmn ma tsakaninta dashi. Bata taba tsintar kanta da kuma zucyarta cikin son tay tunani mai kyau wanda zai kawo sauyi wa rayuwarta ba sai ayanzu dataga tabbas hakan ashe yana iya yuwa tacikin sauki.
Zaune tayi agefen gadonta tanamai sauke ajiyar zuciya takusa tafi minta talatin batare da ta dena shafa kan cikinta ba,wani iriyar lumshe idanunta tay tsamm tanajin kmr shigar cikin nan nata is a sign from almighty god dq alamar cewa itama wahalarta agidan miji zai sauya ya dawo dadi snn wahalarta akan samun soyyayr ahmed yazo karshe,what remain now is to make the best use of her time amma kuma dolene ta sauya salo ko ta inganta salonta zuwa wani sabo.
Aranta tana sane da cewa tsakanin yasra da Ahmed har yanzu da akwai dan sauran aiki tunda yasrahn har yau a matsayin budurwa take awajensa bata amshesa a matsayin mijinta ba tukuna.
Hakan yakan dan cire mata fargaba sabida boyayyuwar kishi amma bawai tasaka aranta cewa hakan bazai taba yuwa bane tsakaninsu, she just want to enjoy the moment, tare da sani a kwakwalta cewa har yau dai itace cikakkeyar mace akan gadonsa ba kishiyarta yasrah ba.
Bata da wani mummunn nufi akan yasrah amma rashin dinkewar auren nasu da Ahmed yana saka mata kwanciyar hankli tareda rage mata fargaba snn a wani fannin tana Allah Allah ta samo wani mafita tun kafin lokci ya kure mata sosai. Bayan ta kammala tunanin yadda zatay ta tashi ta faɗa wanka abunta.
Fitowarta ke da wuya tazo ta samu wayarta yana ringing ta dauƙa hannunta harna rawa ganin kakarta ke kiranta murmushi mai faɗine ya bayyana akan fuskarta snn ta zauna tare da kara wayar a kunne.
Ata fannin su Ahmed kuwa tun isowarsu gidan suka raja'a a sashen alhaj Bello shima din dai duk ya sauya ya zamo kamr bashi ba sabida tun bayan nakason daya samu Allah ya ɗada karkatr dakansa izuwa gareshi,yanxu haka kusan yafi kowa kiyaye wa wajen komawa ga bautar ubangijinsa wanda ake ganin kmr sauyawar nasa nufine na Allah s.w.a idan yaso ba warsa da alheri sai ya jarrabeshi da wani calamity na rashi ko wani ciwo ko mutuwar y'aya ko yunwa da zaina kusan tasu, kullum alhaj bello yana cikin istgfr da jan jarbi yanamai neman nitsuwa da sassauci acikin alamuransa ta hanyar samun kusanto da ubangijinsa sosai.
Sabida sauyawarsan yadada sawa Kafayat ba wani son zama agidan takey da daddare ba yawanci ma saita bushi iska take zama ko kuma aganta gatsau da safe.
Tun Bayan dawowarsu yasrah daga katsina ayau da Alhaj bello yay musu nasiha sosai dukansu aka dan rarragu asashen
Kowa ya koma sashen sa aka barsu yasrah da adda nafi da shi ahmed din acikin main house.
Wajajen tara na dare Adda nafi tana daki tana taya hjy khadijatu shirya kayan da zatay tafiya da shi jibi dan tare da itane
Za'a kai mijinta alhaj bello final therapy dinsa anan kano state nigeria.
Farida da yasrah kuma suna can waje sashen anty adizat inda suka taru da su anty nurat da yaransu dukansu suna dan musu hirar dare duk dama bason ran yasran ba, saidain ta sake jikinta hjya ta tursasa mata akan cewa data shiga cikinsu karta kasance ita kadai. Anan sashen kuma alhaj bello ne da yaransa a falon sa atake yasaka Suka kirawo masa babban yayansu brother kazeem a video call domin su tattauna wata aba mai muhimmanci atsakaninsu wanda bai taɓa gaya musu ba.
Mutuwar hjy maimunatu sosai ya razana shi ta ciki,dan haka yaga ya kamata ya gaya musu wasu abubuwan da basu sani game da abunda yake ji aransa yanzu ba.
Shidai ce musu yakeyi duk karsu bi bayan kafarsa suyi makansu karatun ta nitsu suy adalci ma matayensu shidin ma yay nadamar lalata rayuwarsu daya auro musu kafayat a matsayin Abunda yaga yay ma zuciarsa daidai.
Misali yake basu na yadda ya zamo abar tausayi da bai sako adalci acikin rayuwar aurensa ba. Yace musu mace mai sonka tsakani da Allah ba abar walakntawa bace.
Yay musu misali da irin zamansa da hajy khadijatu, wasu abubuwa na walakanci da tozarcin data kwasa a hannun yan uwansa da shi kansa a ta farko farkon rayuwarta kasancewarta matarsa daya gaggayawa musu ayau sukansu basu taɓa tsammanin hakan ya taɓa faruwa ba.
Snn kuma saiga shi da lamarin kafayat, yace musu rayuwar nan sam bata da tabbas komi kayi inbaka sako adalci ciki ba, toh wallh bazaka taɓa ganin cigaba da haske acikinshi ba, snn karda ka taɓa sauya kywawan halayyarka don an maka butulci ko tozarci, ja da baya bayana nufin kay gaba ko fushi har ka rusa ladar hakurinka awajen Allah ba, iya jan baya da zakayi shine saidan in ka muna girma dakake bawa kanka amma bawai dan munin halin wani ya lalata naka mai kyaun din ba,yace musu da anbi ta zuciya da hjy khadija bata tare da shi har Abada, domin kuwa hannun da take bawa abinci shine yake cizan ta,saidai kuwa ta dora adalci sama da son zucyarta tay la'akari da hukuci Allah da kuma amanan da yar mata na y'aya'nsu, gashi lokci yazo mishi da yasaka shima ya gane kuskuren daya tafka akanta alokcin da baiyi mata adalci ba, koyau ya mutu yasan itace masa rufin asirinsa duniya da lahira.
Alhaj bello ya gargade yayansa da cewa kada suci amana bare su muzanta wa matayensu kamr yadda shima yay su dubesa a matsayin ishara mafi kusanci suy ma kansu karatun ta nitsu.
Duk sun nitsu sunyi sanyi tare da yin shiru jikinsu yay matukar mutuwa musmm ma da sukaga babansun yana zubda musu hawayen sa sosai.
Saidai Duk cikinsun nan babu wanda kalaman nasa suka taɓo masa kololowar zuciyarsa face Ahmed dayake cikin tunanin inda nashi rayuwar auren ya dosa dan yasani bai kasance namiji mai yawan adalci wa matarsa Adiaha ba.
Basuy sallama da mahaifinsun ba har sai wajajen karfe sha biyu na dare, kowa ya koma sashen iyalansa da zugin nasihar mahaifin nasu aransa wanda sosai ya taɓo musu wani sabuwar laɓɓon imani da nitsuwa acikin zukatunsu da kuma soyayyar mahaifin nasu da yaja baya adacan a zcyarsu suma.
Dukansu fatan samun sauki da nasara suke masa aransu badan komi ba saidan sudawo da wani sabuwar rayuwa mai cike da amince da farinciki acikin gidansu ta jimada.
Fannin Adiaha kuwa tun data kara waya a kunnen ta cikin zumudi suka fara hira da kakarta, nan ta sake dulmuya cikin wani shauki na son ta cimma qudurinta akan Ahmed na son itama taga tana da muhimmci arayuwrsa kamr yadda taga yasrh take dashi.
Saidai a wann karon iya gaskiyarta game da sauyawar Ahmed din take gayawa kakanta hjy hajarat amma kuma kakr nata bata yarda da ita ba dan kuwa tasan Adiaha farar sani bazata taɓa kushe lamarin mijinta Ahmed ko ta kawo aibunsa ba.
Jinta tana zakewa akan cewa auren yasrah ne ya sauya mata shi, yasaka kakar nata dada kin amincewa da ita, gani take kamar haryau jikarta jaka ce mai kwakwalr kifi batasan ciwon kanta ba shiyasa bata gane wayon da ake shirin mata ayanzu ba,tunani tay ko hala Ahmed din ya fidda wani sabon salo ne da zai cutar da adiaha dan kawai ta amshe zancen aurensa da yar uwarsa yasra..
Takaici da tausayi ma Adiahan take bata.
Anata tunanin Adiaha ta deban makanta ruwan dafa kanta ne data amince da cewa wai wata mace ce ta daban tazo ta sauya mata halayyar mijinta ya dawo mai nitsuwa da kuma sanin yakamata.
Hira mai tsayi sukayi da kakarta amma kuma kowa da abunda yake ransa acikinsu wanda tuni ya sha bambam.
Adiaha tay zaton kakarta zata amince da zancen auren yasrah da ahmed da yadda komi ya sauya amma kuma kakar gani take kamar wayo kawai aka kara yi ma jikarta dan ta amshi auren ta kuma zame musu jaka jakar uwar gida wanda batasan nata darajar ba.
Tun bayan wayar da sukayi Adiaha bata fahimce komi game da wasu zantuka da kuma ra'ayin kakar nata ba musmm ma datace mata karda ta sakankance tace komi ya wuce awajen ahmed shikenan nan.
Kakar nata tace mata ai ba asanin maci tuwo sai in har miya ya kare snn ta shawarce akan da ta saka ido sosai akan alakarsu na yanzu taga gudun ruwansa tukuna.
Haka suka karkare wayar kakan nata ma bata wani gamsu sam da zancen lamarin sauyawar Ahmed waidan ya auro wata mace ba musmmn ma da akace wai yar uwansa ce.
Tunani tay akan dolene ta tashi itama tay wani abu wnn karon, karda cin mutuncin yay ma jikarta yawa, musmm ma da akace an dawo mata da kishiya tausayinta takeji har ranta sabida tafi kowa sanin cewa wann yaron Ahmed bawai son jikarta yakeyi aransa na asali ba.
Haka daren ranan ya kasance kowa da abunda ya kwana da shi aransa.
Ata wani fannin shikansa Ahmed kwana yay da tunanin maganganun babansa aransa akan adalci daya gazayi wa alakarsa na aure tun farko.
Saidai bai wani daga hankli ba dan Gani yake kmr sauyawarsa wajen kawo gyara ma aurensa ba wani abu mai wuya bane tunda matar sa Adiaha ta kasance macece mai saukin kai da saurin yafiya snn yasan zata iya yin komi dansu kawo gyarawa acikin rayuwarsu ayanzu.
Babban damuwarsa aynzu yasrah ce data kasance tana da dumbin matsayi na rikon amana akansa shikansa yasan dolene ya jawota jikinsa domin ya kasance mata uwa da uba da aboki.
washe gari asabar tun da asubahi Su haj khadijatu sukay ma yasrah nasiha akan irin zaman aurenta da zata fara da kuma irin, duk suka taru suka mata fada mai shiga jiki tare da sassanyar gargadi akan yanayin irin sabuwar rayuwarta da zata shiga mai bukatar nitsuwa da kuma yawan hakuri. Tun anan ta sadakar tafara tunanin yadda zata share ma iyayen nata hawayen su duba da babban burin su ne ta kasance acikin inuwar rikonsu da kaunarsu har iyakar bakin rayuwarta.