Sashe 46
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ahmed yana kallonshi yay shiru Da kamar bazaice uffan Ba can yace "im being serious"
Wallh harna fara gajiya da auren, wai dama haka akeji ne? To be Alwys around a woman ana wani kakkameka kamar jariri....and all the bedroom stuff...yana furta hakan yana sosa keyar sa a shashance wani kallo Banji ya watsa masa snn yace hmmmm
Allah ya shiryeka damilare. Ai Nidama nasan kaikam ba'ayi maka wani gwaninta abunda ake so kai bashine kana soba, inba haka bakama Ga maza nan na neman matan da zasuyi worshiping nasu amma kai har kasamu harkana complain.
Yace yes.
Banji Meyasa?sau nawa zan maka bayanin cewa Aure ya wuce yadda kake tunani.
Yana dariya yace Ni wallh matsamin akayi nayi auren nan da bazanyi yanzu ba..
shiyasa haryau bana wanijin dadinshi like can can cikin raina kawai daurewa nakeyi.
Banji yace
"I know ..Ka daure din
Sann kana tunawa da situation na matarka.
She needs u more than anything.
Yace yeah, i will do my best about her, in sha Allah bazan kara repeating mistakes din danayi akanta a farko
amma truth to be told i still dont feel conected with her sumhow.
Banji yace saurin me kakeyi, i assure u with time zaka saba, Besides yau da gobe ai ya wuce wasa, zaku zo ayi ciki a haihu,iya wayann zasu iya ku shaku sosai..
Ahmed yay shiru yanata jin maganganun Banji dan kullum shine yake kara masa karfin gwiwa akan lamarin aurensa.
Suna cikin wann maganan wayarsa yay kara yana dagawa yaji sautin muryan dan uwansa sadik daga can turkey.
Cikin nitsuwa suka gaisa sadik dake kusan sa'a dashi, yace Doctor kenan ya kwana biyu? Ahmed yana murmushi yace lapya kalau, ya su mumy da Adda nafi ? ..yace dukansu lafiya badai kaki xumunta ba. Dariya yay yace "awajenka na koya"
Sukayi dariya dukansu atare.."mum tay maka magana akan prgram dinta? Yace yes ta bani numberka bansamu zama bane shiyasa ban kiraka ba, yace its okay.
Yanzu kana ina ne? Yace ina office ne, "When you have time zamuyi magana sosai sabida nima yanzu na dawo daga Malaysia zanje na duba su agidan. Ahmed yace to shikenan ka gaishe da mumy..daga nan suka katse wayar.
Tare da sauke ajiyar zuciya ya dago kai ya kalle banji "guy i need to do some reserch for the event planner masu kyau A katsina ko zaka tayani nema.
Banji yace why not?
Antynkun tay kusan isowa ne? Yace yeah ance ta kusa kuma waima a Abujan nan zata sauka intazo.,amma event din inaji aa katsina za'ayi shi agidanta, so I have alot to do, mumy tace zamuyi aiki tare da causin dina sadik akan hidiman sosai, dan basuson su bawa strangers azo ana samun dissapoitment. Banji Yace its okay In mun fita zamu fara tambaya i knw few contacts da zasu iya taimakawa, da haka suka cigaba da hirarsu daga bisani suka fita a asibitin atare dan shikansa banji maganan aurensa da budurwansa hidaya ya sako shi agaba amma traditonal weding zaiyi along with his work transfer dan zai koma aiki a kasar Canada shiyasa yake son ma yay aurensa acikin gaggawa shima basai anyi taro ko hidima ba. Duk wani shirye shiryen auren sunayinshi su ukune tsakaninsa da Ahmed dayan abokinsu bankole.
Ahmed duk yafi kowa jin nauyin abun aransa dan yasan idan banji ya bar zama a kasan nan baida inda zaina kai kukansa kai tsaye duba da dayan abokinsu bankole yanayin rayuwarsu dashi ta bambamta sosai musmmn ma ta wajen neman mata da amfani dasu.
Wajajen karfe biyu na rana Adiaha ta kammala cin abincin rana kenan saiga tailorn sister zainab ya zo, kai tsaye tay inviting dinsa cikin gidan yazo ya zauna suka gaisa snn ta tattaro masa kayan dinkin duka ta bashi, ya gwada size dinta ya rubuta,snn ta bashi rabin kudin dinkin sa dan da wuri take son kayan...
Har waje ta rakosa suna tafiya suna dan magana akan irin dinkunan datake so yay mata .
She is free and friendly ita sam bata iya jan aji ma kowa ba yau yau yazo amma kamar tasanshi da jimawa haka tasake dashi sunata hira
Duk abunda sukeyi Kafayat na gefe tana tsaye tanamai kallonsu.
Bayan ta rakasa har bakin gate ya tafi tana isowa dede ta kofar sashen nasu taci karo da kafayat, gabanta ne ya hau faduwa ganin irin kazamin kallon banza dana rainin hankli datake watso mata.
Cikin dauriya ta dauke kanta zata wuce ta wani sha gabanta suka tsaya hararar junansu kamar yayan kaji.
Cikin daka tsawa Kafayat tace ke wanene wancan mutumin da kika kawo cikin gidan nan?
Adiaha tabita da kallon sama da kasa tace ina ruwanki da tsabgata?
Tace akwai ruwana..
Tunda kika auri Ahmed kina zama dashi kikayi ruwana harda tsaki na
Sann inada ikon na tambaya sabida ni surkuwanki ne dan ubanki.
Adiaha tace ba ubana ba kam saidan ubanki, just mind ur own business naca bazan gaya maki komi ba magulmanciya kawai.
"Mani kike cewa magulmaciya? Tun Adiaha bata amsa ba Ta juya a hatsale tayi cikin gidan alaji bello,..alaji bello tafara kwala masa kira shima dawowarsa kenan daga gidansu anty moju yana kwance yana fama da ciwon bacin rai dake cinshi a kirji dan zuwansa can bakaramin kara daga masa hankli yay ba ga anty ramoutu akwance tana fama da jiki bata jin dadin jikinta tun bayan maaganin da kafayat ta watsa musu ajiki,shikuwa saiyake ganin duk dan rashin kulawar yayansa akansu ne yasa hakan yake faruwa dasu.
Akansa ta tsaya cikin masifa baiya ma jin metake fadawa tsabar hanklinshi baiya jikinshi.
Ce mata kawai yay suje ta nuna mashi wanda ta bata mata rai din
Masifar da kafayat takeyi
Ta inda take shiga batanan take fita ba shine yasaka anty nurat ta fito a gurguje dake ita karfe biyu tana yawan dawowa gidan daga shagonta dake itace take dauko yaranta daga makaranta kowani rana
Anty adizat dake aikin gwamnati takeyi yawanci sai 4 take tashi
Adiaha tana falonta tana zaune taji sautin buga kofarta bambam gabanta na fadi ta taho ta bude kofar. Da kafayar din suka fara hade ido kafin nan ta gano father inlw dinta, suna hada ido acikin sauri ta rusuna kasa cikin girmmawa tafara gaishesa, ya amsa sama sama snn ya fara tambayarta meyene yake faruwa...anty nurat ta tsaya kyam tana son taji gulma, Adiaha ta budi baki zatay magana kenan kafayat ta tsareta
Cikin nuna iko da gadara irin gata matar uba.
Nan ta soma harhada wani irin gundumammen sharri wa adiahan agabanta tace ai ganinta tay tana kawo maza har cikin gidanta shine ta tsareta tana tambayarsu ganin Ahmed bayanan kuma shine Adiaha ta zazageta tace mata karuwa magulmaciya.
Tsabar yadda take stressing kalman karuwan Har saida anty nurat ta tsoma musu baki.
Baki bude Adiaga ta dinga kallonsu fanin yadda suka daureta da jijiyar wuyarta. Ko bata daman yin bayani basuyi ba. Kawai sukace zata zubar musu da mutunxi ai tafara kawo maza cikin gidan lokcin da mijinta baya nan snn ta zagi kafayat.
Father inlaw nara bai taɓa mata fada acikin bacin rai ba saiyau yace mata karta kuma raina kafayat agidan nan.
Hawayen data farayi agabansu yasaka zuciyar kafayat yin fari tasss sanda ta tabbata sun kuntata mata sann tajashi suka bar wajen.
A tsorace ta zauna har yamma, by then anty nurat harta zazzaga labarin wa anty adizat bayan ta kara masa gishiri da magi da yaji.
Ahmed yana dawowa da yamma lis Anty adizat ta tsareshi da maganan tun awaje, ta dinga gasa masa maganan banza
Shi tun da akace kafayat ne yasan ba lallai bane komi da suka fadan ya zamo gaskiya amma a ransa yaji haushi da akace Adiaha tay inviting wani namji cikin gidnsa batare da izininsa ba.
Yau bada wani fara'a ya amsa mata gaisuwarta ba, ya fara tambayarta ko wayene ta kawo mishi gida?..
Bata boye masa ba duk ta gaya masa yadda akayi and he knws yasan bazata taba masa karya ba amma gudun kar sharri da zargi yafara shiga lamarin ya bata ransa ya wanke ta tasss yace mata bayason hakan ya sake faruwa duk wani namiji da zatat maumala dashi ko a ina ne tagaya masa kafin nan..
Da kyar ta lallabshi ta bashi hakuri duk da haka bai wani sake mata fuska ba, can bayan ishai yay wanka lkcin zaije ya gaishe da mum dinsa yaji lpyarta kafin yay bacci, yana fita Adiaha ta bishi abaya da niyyar bawa baban nashi hakri dan duk ta damu sosai.
Sashen mahaifyarsa ya nufa ya samu taba zaune tana hutawa, zama yy agefenta suka gaisa suka fara zancensu na hidiman dake gabansu baiko kawo mata hirar abunda yake faruwa ba.
Anan tafara tsakura masa lamarin komawa aikin nata, amma bata fito masa fili ba acikib sigar kila wa kala duk dama taga kamad zai bata goyon baya sosai shima.
Adiaha dataje sashen alaji bello banda walakanci da cin fuska babu abunda ta kurba awajen kafayat dab sosai ra gaggasa mata baqar magana gashi babu halin ramawa agaban surki. Alaji bello ya dauka Ahmed ne ya turo ta tazo bada hakuri duk saiyaji zucyarsa ta danyi sanyi hakan yana nuna cewa dansa is respecting him.
Bayan ficewarta a falon tana isa gidan ta sameshi har ta dawo daga wajen mamanshi.
Jin cewa taje ta bawa baban nashi hakuri yasaka shi ya dan sassauto ya sake mata fuska sukadan dawo daidai duk dama yaudin tasha fada hannunsa sosai dan ya tsane abunda zai na jona lamarinshi dana kafaya.
As usual yau dinma wani sabon salon romance din ta zuba masa, duk wani style na sex da ta iya acan baya tana mishi dan kawai yaji dadinta sosai shikuwa gani yake kamar sake mata dayayi shine yasata take iya bayyana rashin kunyarta a fili, duk tafishi zakewa wajen harka, tayi mishi wann tay masa wann
..bata damuwa da yadda zaiji feeling din aransa musmmn dayake mata kallon cewa ta saba da wayann abubuwan awaje tun kafinshi. Izuwa yanzu duk wani lungu da sako na jikinta a bude yake komin tashin daa jijiyarsa zaiyi a tsut kawai yake shigarta wani bin saiya matse da hannunshi kafin yakejin dadin sosai sabida ba amatseta ke ba duk dama tanada ruwan niima babu laifi.