Sashe 95
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Surutu ya cikata dash duk ya rude ganinta yar kyakkwa,bata kulashi ba har saida ta kammala rubutawa delivery station din Lambar gidan, bidoun yabi ya isheta da cewa "hajiya aika ne? Ni zan iya zuwa na karbo miki aikan basai kin bada Address dinki ba,..tana dago kai zata bashi amsa tun daga can sai taga kamar Adiaha ce a adedeta sawu tana tahowa dan yau da sukeje awu bada motar ta taje shago ba...
Rolling din idanunta tay a atakaice dan yau batajin nayin wani good girl gestures wamai attiddea dinnan..batama san me tay ma matar datake sha mata qamshi ba. Tsaki taja aranta, tay deciding ta koma ciki batare da ta gaisheta yau ba so she and her husband can go to hell.
Ta juya kenan ta kalli Abiodun tace idan an kawo aikan zanje abaka sai ka kawo min ciki..
Yana washe baki yace yes ma..ta wuce abunta yana binta da kallo.
Da sauri ta koma ciki direct ta shiga room dinta cikin rasa nayi ta dauko tarkacen da Ahmed din ya siyo mata ta fito dashi falon tare da dangwala musu abunsu akan dinning table ta koma dakinta ta kulle tamkar bata ciki.
Adiaha ta sauka a napep din da kyar jin mararta ya rike ga wani damshi damshi datake jiyosa akasarta duk ya tsorata ahankli ta sauka tana tafiya cikin tattali dan har wani dingishi dingishi takei dan kada ta motsa jikin sosai.
Biodun dake binta da ido yace "Welcome back ma"
Da kai kawai ta amsa masa ta shige ciki tanata tafiyarta ahankli.
Batasha mamakin samun kofarta a bude ba dan tasan za'ayi hakan..
Saidai koda ta shigo ciki taga kofar yasrahn a kulle sai tay tsammanin hala ba ita bace ta dawo duk sai taji hanklinta ya kwanta.
Dakinta ta nufa tana shiga ta yada jakarta akasa cikin gaggawa ta wuce bathrum direct dan taga abunda yake faruwa. Kafin ta isa taji fitsari yafara matsinta kamr wnda zai zubo daga jikinta tsabar ya matseta har kokowa takeyi wajen cire panties
Tana tsugunawa sai shaaaaaaaa tafara juyewa akasa tsabar tanajin wani irin relieve a mararta da bayanta saida ta lumshe idonta tana sauke ajiyar zuciya.
After like 2 mints ta kammala fitsrin daidai ta rangwafo kasarta kenan da alaman zata duba wajen kafin tay tsarki..
Abunda tagani akasa yana malala yaKusan sawa ta zame ta daɓu da duwawunta akasan tiles din da wani irin razanannen sauri tay maintaining balance dinta snn ta miƙe tsaye cikin tsananin kaduwa..
Kasa take kallo inda ta tsuguna, Mentally take tambayar kanta.
"Where is dis blood coming from?
Jini mai yawa bana kadan ba from no wher haka kawai sai yana sauka daga private part dinta amma idan anje an gwadata a asibiti sai ace lpyarta kalau,zuciyarta acike yake da wasawasi da tsoro, cikin wani irin rudani ta kasance..
Sharp sharp ta kunna heater ya dumama mata ruwan zafi ta wanke kanta snn ta zuba izal awajen data kore ruwan jinin ta koma room dinta ta zauna cikin yanayin damuwa.
Deciding tay data kira nurse dan tana jin tsoron yadda suka rabu da Ahmed dazu da fushi fushi ayanayinsa da alaman yan walakancin yau suna saman goshinsa.
Bugu daya nurse din ta dauka suka gaisa sosai tana mata godiyan arob kudin data turo mata dazu, babu bata lokci Adiaha ta gaya mata duk wani matsalar datake gani game da jinin.
Nurse dince ta kwantar mata sa hanklinta tare da mata bayanin cewa inhar an mata gwaji kuma ance babu wata matsala da babyn toh zai iya yuwa placental bleeding triggered by history of numerous abortions din data dingayi shine yake jawo mata haka acewar nurse din zaizo ya dena dakansa bada dadewa ba. Lokaci guda Adiaha taji hanklinta ya kwanta sosai saidai nurse din hanklinta sam bai kwanta akan bayanin Adiaha din ba, kawai dai tagaya mata hakan ne dan kartana damuwa.
Bayan sun kammala maganan sai Nurse din tay tunanin zuwa wajen bokanyar nan dantaji ba'asi..
Ata fannin Adiaha kuwa har wani sakayau takeji aranta da nurse tay mata bayani, canja kayanta tay izuwa simpl free gown ta saka hula akanta ganin har ana neman karfe biyar saita fito falon ta zauna da tunanin hala Ahmed ne yau zaije dakansa ya dauko yasrah.
Tana fitowa falon taji kamr an rufe dayan kofar data leka kuma sai bataga kowa ba tana tahowa tana satar kallon kofar dakin yasrah dan tabbas anan tajiyo karar rufe kofar...
Sauri tay ta kai bakin kofar shigowa cikin falo domin ta duba ko motar Ahmed na waje domin ta tabbatar ku sune suka dawo...
Tana lekawa sai taga babu kowa awajen sai biodun daya saka kai agaba yana tafiya yana kada kansa cikin yanayin nishadi da take away a hannunsa da alaman an masa kyautar abinci.
Kada kanta tay ta dawo ciki tanamai sauke ajiyar zuciya, tana isowa daf ta wajen dinning zata duba abincin rana da ake aje musu in wokers sun kawo daga main house sai bataga komi ba face ledar tarkacen da Yasrah ta aje musu awajen.
Zama tay a dinning chair kai tsaye ta hau bubbude abubuwan dake cikin ledan abinci duk taga kayan kwadayine aciki wanda atake ranta ya biya sosai akai dan koda suke shiri sosai da Ahmed dinta bai taba tunanin mata wann hadin makulashen ba.
Bata saka komi aranta ba kawai ta yanke hukunci cewa shine ya kawo to make her feel better,murmushi tayi
..jikinta na rawa ta saka hannu ta dauki chicken casserole ta fara taunawa abakinta dadinshi takeji yana tabo mata brain tana ci tana hmm hmmmm saida tay kusa karewa snn ta dau wayarta tay dialling lambar biodun.
Tana daukawa taji muryansa wani tumus da alaman shima warban abincin yakeyi duk santi ya birkitashi, yace "hello madam..tace "hy biodun kaine ka kawo pack din abincin nan yanzu ko?..
Yace Aaa, yes madam, i was asked to deliver to.....bata barshi ya karasa ba tace its okay
Eat ur food we chat later.
Sharp sharp Yace okay madam dan shima so yake ya cigaba da cin abincin da yasrahn ta bashi.
Shinkafa ne da namar kaza akai wanda har saida ta shiga dakintan kafin tay including aciki dan asalinta tana da son kyautatawa.
Ci yake yana mamakin kirkinta duk a tunaninsa acikin abincinta ta dauka tabashi kyauta..
Ita bata wani ci abincin mai nauyi ba,sharp sharp ta kammala cin abinda tay odering ya rage saura mata ice cream din wanda saidata zauna akan gadonta kafin ta fara shan kayanta hankli kwance.
Ata fannin Adiaha kuwa wani irin bararrajewa tay akasa akan carpet dan table din ma gani take zaina takurata, anan tsakiyar falonsun ta wage bakin ledan ta fiffito da abunda yake ciki ta kama cinsu ham ham kamr Allah ne ya aikota tanaci tanajin son Ahmed na wani irin ninkuwa aranta.
Gani take kamr wa ita ya aikowa abincin sabida ya lallashe zuciyarta akan abunda yay mata a asibiti dazu...
She thinks Ahmed is the weirdest husband on earth but she loves him like dat,sumtimes he is sweet,sumtimes he is not even sour, but bitter!!
Tanacin abincin yana satisfying cravings dinta tanajin bala'in dadi da kwanciyar hankli atake tabi ta mance da damuwarta kuma.
Bayan ta kammala cin abincin duka anan ta sake jikinta wagaga kafafunta a wangale tana lashe yatsun hannunta tsabar tay over feeding har da kyar take jan numfashi.
Jinginuwa tay da bayan kujera da alaman neman hutu kafin abincin yadna sauka mata tana jingina bayanta shkmn bacci yau awon gaba da ita.
Batafi minti biyar da runtsawa ba aka fara Knocking abakin kofar.
Kncking din yay yawan da har yafara damun yasrah daga ciki, tsaki ta dingaja kafin nan ta sauko duk a tunaninta adiaha tana nan why wunt she open d door.
Harta saka sleepers dinta zata fito kenan ta tsuguna tattara tarkacen datacin tabi ta dan tsaftace wajen ta fetsa turaren qamshi ta kata A.C dan inma Ahmd tasan zai iya binta dakin bata son yazo yaga dandanin kazanta bare ya raina mata wayo.
Lokci guda dakinta ya dau qamshi tare da sanyi mai ratsa jiki,
Tare da tarkacen abincin datacin ta fito ta kai used packs din cikin empty bin snn ta nufo falon kai tsaye,tahowa take tana mamakin yadda Adiaha ta sake baki tana bacci azaune ga empty packs din abincin agabanta ta babbaza bakinta yy mai mai hannunta ma bata wanke ba worst of all tanajan kwarti....
Dauke kai tay akanta snn ta wuce gaba ta bude kofar suna hade ido da hajiya khadijatu tay tsalle ta fado jikinta da wani irin shauki mai karfi itama rungumartan tay tanamai murmushin ganintan sosai
Koda yasra ta rungumeta tsamm tsabar murna sai dataji hawaye na neman taruwa acikin idanunta sai kuma kawai tafara kuka ahankli..
Hjiy khadijatu ta cirota ajikinta ahankli ganin tafara kuka har tana kin hade ido da ita.
Kafadunta ta dafa "Auta?
"Whats wrong..ko baki ji dadi ganina bane..i jst say let me suprise my princesss..kara rungumarta tay a shagwabe hawayen nakan fuskanta tace i am soo hapy to see u mumy
Wallh kamar mafarki haka naji dana ganki.
"So whay are u cryng then"..
Batace maata komi na ta turo mata baki..
Mumy bazaki shigo ciki bane.
Hajiya Tace okay lets go in..hannunta ta kama suka karaso ciki..sautin kwartin Adiaha yasaka hajya khadijatu tsayawa cak a falon tana dubanta.
Evrywher is littered agabanta da packs din abinci yadda ta bararraje gashi ta kwaye malalan cinyoyinta da already sun fara fidda strecht marks..
Yasrah was feeling very embrassed on her behalf kanta tamayar kasa tana taya Adiahan jin kunya aranta.
Ajiyar zuciya hjya ta sauke tare da shrubging shuldernta afterall ba ahaka tasan Adiaha ba yarinyace mai hankli so probbably cikin dake jikinta is bound to make her weird.
Cikin kyabe baki tace ohhh ashe Matar gidan Tana bacci no wonder nayi ta bugawa ba'a fito ba.
Yasrah datake son ta tashe Adiaha kodan ta gyara kanta tace uhmm, mummy in tashe ta ko?
Hjiya khadija Tace a'a kibarta tay baccinta babu kyau atakurata looking at her condition she is fast asleep, so lets just go in inta farka ma gaisa ai.
Tace okaay, nan suka wuce cikin dakin atare.
Hjiya khadjatu tana ta karewa dakin kallon ganin yadda waje yay kyau yana fidda qamshi