← Book details Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 136 OF 157

Sashe 136

Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

amsa tay ganin yadda ya sauya gabaki daya kamr bashi ba duk ya dawo wani mai sanyin hali, kullum wai shine da siyan abinci ma wata awaje babu saka doka babu tsawa daga haka taga ya maida kofarta ya rufe ganin har ya juya ya nufi dakin yasrah, yana shiga ya ajiye ledan hannunsan snn ya karasa kusa da gado ganinta kwance ya zauna daga gefenta yana kallonta yace "Tashi ki ci abinci" ba tare da ta kallesa ba tace "bazan ci ba i am OK, ka kai ma matar ka" dariya ta basa ba kadan ba yace toh ai sai da na fara kai mata kafin in kawo maki"

tace "naji, Nawan ma ka hada mata ta cinye tunda bakinku daya. Ure truly enslaving me in the name of this horrible marriage.

Dariya yayi ya dago ta yace sannu ko..wannan halin banaki bane u better stop it, kwace kanta tayi tace "Ni ka kyaleni" yace "toh Sakko ki ci abinci" tace "nakoshi nace maka, kafin ta hankara har ya sauko da ita yayi kasa ya jawo ledan yace "Look am not joking with u" bude kofa yaji kamr aka yi daga waje, yyi saurin mikewa yana kallonta yace "Kafin in dawo ki tabbata kin cinye" daga haka ya juya ya nufi kofa ya fita.

mikewa tayi da kyar ta koma ta kwanta don duk ta rasa me ke mata dadi ga haushinsa da yasa ta gaba,tana kwanciya bacci ya dauketa.

Washe gari Adiaha ta mike tana mitsika ido dan jiya bai wani kulata ba, tun zuwan yasrah a matsayin matar hanklin sa yake kanta ita daya yanata kkrin yaga ya shawo kanta, kallo yay cikin dare karshe ma itace ta kashe kayan kallon kwanciyar sa yayi a bedroom ya juya mata baya duk dama tay kkrin ta shige jikinsa saidai ko ta kanta bai bi ba ya lumshe idonsa yay bacci..

Haka tay ta hakuri dashi adayan bangaren kuma sai mamakin yadda yasra take walakanta shi takeyi batajin ko gizau amma sai taga baya mata komi.

Kwana biyu tana lura dashi a kullu yaumin Bayan asubhi inhar suka koma bacci yana jin alaman tayi bacci sai ya zame jikinsa daga nata ya mike daga gadon ya fita daga dakin kuma dakin yasrah ya shiga ya dubata,.

Kafin nan Bayan kwana bakwai kafayat ta diro garin Abuja a hatgitse tazo ta samu kusan komi ya sauya agidan bakaman yadda ta saba ba sabida yadda su anty ramatou suke komo suna kula hajiy khadijatu wajen ganin dan uwansu ya samo kariya da kuma sauki.

Tay tay tasamu hanyar shiga ta wajensu ta kasa, haka ma ta wajen yaƙi da auren Ahmed da yasrah amma sai tazo ta same su acikin wann yanayin da kowa baya cikin kwanciyar hanklin kulata, taga agidan ma har shakkar yasrahn magana akeyi bare sakata mata bautar al'ada akanta sabida shikansa Ahmed lallamata shikansa yake kanyi yanamai kafa kafa da ita kmr yar kwai.

Gashi ta tsani Adiaha ba abun taje tace mata ta hade kai da ita dn su wahalar ta yasrah ba tazo ta tona mata asiri

A birkice take agidan ko takan mijinta batayi ba, gashi aiki mai wuya aka bata akan cimma buri kanta na kwace kudin alahj bello. Saidai ayanxu Lamarin auren ahmed da yasra shine ya bala'in toshe mata kwakwalwa

Yauma a nutse Ahmed ya taho gikin gidansa dakin ya karasa yanata kallonta, kwata kwata bai ji dadin rashin cin abincin da bata yi agidan ba, zuciyarsa cike da damuwa ya zauna gefenta ya cire duvet din da ta lulluba da a hankali,

Sai kuma ya ji jikinta da dan zafi, ya jima yana kallonta sannan ya lumshe ido yayi pecking lips dinta ya mayar mata duvet din jikinta ya mike ya dauke ledan abincin da yasa mata a saman fridge har ya lalace ya fita daga dakin dashi yaje ya zubar.

Zama da yasrah a wann yanayi sosai sauya shi ya zamo dashi tamkar ruwa dan ƴa mace bata taba nuna mai tsana kamr ita ba. Saidai kuma tanayin hakan ne yanajinta tana dada shigewa cikin ransa for no reason..

Kamar yadda bahaushe yace ni,maza karankaf sun fi saurin jin kaunar macen da bata da saukin kai sosai. Tulin abunda atake masa baiya ma gani saidai yaji haushi ya sauko shikansa.ta zage sa tay mai rashin kunyar duniyan nan amma duk baya jin zafi hakan aransa.

Haka rayuwarsu ya kasance harna tsawon wata uku, babu wani abunda ya sauya face rikici da rashn kwancyar hankli da suke deba daga wajen yasrah wanda ta zamto musu tamkar ba ita ba.

Ata dayan bangaren kuwa Hjya khadijatu ce tafara shirin kai alhaj bello acan kasar waje a boye domin jinya ayayinda akekan kwakwalo asirin wanda ya aikata masa hakan dan kuwa likitar nan ya samu kwararren shaidar cewa ba dagske bane ciwon ya samesa dolene da akwai wanda yake so ya kashe sa.

Fannin Adiaha kuwa tana iya bakin kkri wajen ta kyautata zamanta tsakaninta da kishiyarta yasrah amma ina sam sam yasrah takisu yanzu.

Da kyar ma taso ta faraa sake mata fuska suna dan gaisawa amma ba har can can ba. Duk ma hakan da yasrah take yi ma Ahmed na nuna tsana kusan mq yafiye mata kwanciyar hankli dan kishi kusan halittane ajikin mata.

Fannin su fahad kuwa tun bayan faruwar attempt na guduwarsa da sukazo schl yay mata bayanin komi shikenan bata wani damu ba.

Itadai haryau Neman hanya take da zataga ta yaface kanta daga kangin zaman auren namiji irin Ahmed wanda tuni fahad din ya gano damuwarta.

Kullum Ahmed yazo daukarta a schl sai tay ja masa aji, inya isheta ta masa gori akan da ya saketa tabar masa gidansa inba tsoro ba amma baya taɓa kulata.

Duk wani abunda taga baiyaso aransa shi takeyi kawai bata damu da yadda yakeji ba, data zo ta fahimce yana mugun jin kishin ya ganta da su fahad shikenn koda bata da niyyar magana da kowa zata ɓari harsai yazo daukarta take fara hira dasu fahad da maryam.

Haka zaita mata bori amma bata bashi hakuri koma ta kulashi saidai inya kureta tacemai ya saketa mana ai ba dole aka masa ya aureta ba.

Wann zancen nata na sakin bakaramin damun sa yakeyi ba.

Yauma da haushin fahad din ya dawo gidan ganin dasune kawai yanzu take yawonta a schl, yauma fahad din ne ya kawota gida, yasrah na kallonsa tabe baki ta barsa awaje, dakinta ta shiga ta cire kayan jikinta ta shiga bayi ta sakar ma kanta warm shower, ta jima a bayin kafin ta fito daure da towel tana goge dogon gashinta da karamin towel, bude kofar aka yi ta kwalalo ido ta tsaya cak gabanta na faduwa, ahmed ya shigo dakin, kauda kai yyi da sauri suna hada ido yace ke ina maki magana

Shiru tayi sanin abinda yasa yayi still a wajen, ta ci gaba da goge gashinta ta nufi gaban mirror, bin ta yyi da kallon mamaki, ta ja kujera ta zauna tana ci gaba da goge gashinta.

karasawa gun mirrorn yyi ya fixgota ya juyo da ita yana mata wani irin kallo yace "banace ki fita tsabgar yaron nan ba.

ta wani hade rai tace "Toh ina ruwanka,ko ba'a abokai ne dan anyi aure? bude baki yyi yana kallonta da mamki, ta turo baki ta kauda kai

bai san lkcn da tsaki ya subce masa ba, yana kallonta a hankali yace "Me ya shigar dake motarsa dazu?" Ta bude ido tace ninace ya kawo ni.

Kallonta ya shiga yi daga kasa zuwa sama, ta dauke kai fuskarta daure, bata ankara ba sai ji tayi ya fizgo towel din jikinta.

A mugun tsorace ta rike gam gam ta xaro ido a tsorace Tace "meye haka ya Ahmed are u insane" yana mata wani irin kallo yace "da aurena akanki keke cemin haka? Waato dn kinga ina biye maki ko" ta bude baki xata yi magana sai gani tayi ya kuma fizgo towel din gabakai daya, a rikice tayi kasa danta kare jikinta ta what is dis don Allah nikabarni" bin ta yyi kasan yace "Sai kin gaya min uban me kike da wanda ba muharraminki ba" a rude tace oho...."

Janye towel din yyi gaba daya ta kwala ihu yyi saurin jawota jikinsa ya hade bakinsu waje guda a salon da bai taba mata irinsa ba, daukewa ne kawai numfashinta bai yi ba lkcn danji tay shocking nabin jijayr jikinta dundaga baya har izuwa dunduniya, shi kansa sai da yaji wani shocking a lkcn, ya lumshe ido a hankali ya shiga kissing dinta kamar zai hadiyeta.

Ba karamin rudewa yasrah tayi ba a lkcn, duk jikinta ya dau rawa sai famar tutturasa take tana neman kwace kanta amma ta kasa, gajiya tayi ta tsaya ganin ba saketa zai yi ba, banda hawaye babu abinda take masa, duk jikinta yayi sanyi, ko lura da halin da ta shiga bai yi ba don idonsa a lumshe suke, yakai minti biyar yana abu daya kmr wanda ya tuna abu ya zame bakinsa daga nata a hankali, sai dai ya kasa kallonta, kuka ta fashe masa dashi mai tsuma snn ta zame jikinta daga nasa tayi saurin janyo towel dinta ta rufe jikinta.

Bai bari sun hada ido ba ya fice daga dakin da sauri, kuka sosai ta shiga yi bayan ya fita tanajan masa Alllah ya isa, takai minti goma tanayi daga baya ta mike da kyar ta koma toilet ta wanke fuskanta, stool din gaban madubi ta jawo ta zauna jiki a sanyaye, kallon lips dinta da ya koma ja ta tsaya yi jikin mirror tanajin wani iri.

a hankali ta daura babban yatsan ta kai tare da lumshe ido hawayen dake makale idonta ya gangaro, bude ido tayi ta janyo man shafawanta, jiki a sanyaye ta gama shafa man taje ta sako kaya, har ta gama ta kwanta jin lips donta take ba daidai ba, gashi bata daina jin taste din bakinsa a nata ba lumshe ido kawai tayi ta kwanta.
Chapter 136 · 0% Book details