← Book details Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 36 OF 157

Sashe 36

Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ko ajikinta ta kwace wayar ta gudu dashi can gefe snn ta bude tex din da sauri sauri tana kallon amount din da Ahmed ya kashe ma Adiaha a mall kuwa ta sake wayar ahannunta ya fadi kasa ta fasa wani irin kara ta zube kasa in total nervous break down.
[6/11, 10:37 PM] SURAYYAHMS: Hajiya fatihat ta karaso kanta da gudu a rude tanamai tattabata kafayat arikice,kafayat meya sameki haka? Ganin ko motsi batayi yasaka ta rasa inda zata saka kanta kawai ta dauki wayar a rude ta duba sakon tana kalla saida idonta ya fiffito waje itama..

Ta rike baki"Haaaaaaa, tayi ihu tare da cewa 2.9 million just like that?..
aje wayar akasa tayi hannunta na rawa rawa..ta koma kan yarta kafayat da fuskat tausayi "kafayat pls wake up errh damilare bashine kadai namiji a duniya bafa
...kafayat Karki kashe kanki da baqin cikin damilare, dagangan fa yake mikii wann abu dan ya kasheki da baqin ciki ki kare alalace,pls dont mind him my doter he is a very wicked child..

Jin taki tay motsi yasa ta fice da mugun gudu taje kitchen ta debo ruwa tafara yayyafa mata da kyar ta farka tana bude ido ta fashe mata da wani irin ragwababben kuka mai cike da bakin kishi tare da saka tashin hankli.

Kasa iya controlling dinta tay saida suka haɗa da gadon asibiti..

Afannin su Adiaha kuwa yau daban take jinkanta dan suna isa gida daf ana kiran sallan magrib Ahmed ya sauketa adede bakin flat dinsun sann yay alwala awaje ya wuce masjid dinsu dayake ta can waje.

Hakan ne ya bata isashen dama tahau kwashe duk kayayankin ta daga booth ga nauyi ga yawa amma haka nan tayita dakonsu zuwa cikin room dinta, she was feeling really nostalgic, emotions dayawa suna mamayeta ta rasa yadda zatayi ta fassara irin azaban dadin datakeji aranta adede awann lokacin..

Tana kammala kai kayanta cikin dakin bata tsaya bude su ba taje tay Alwala tay sallan magrib sann ta jawo kayan jiki na rawa cikin zumudi tafara ciccire na cirewa tana jerasu a inda yakamata acikin wardrob dinta, kowani kaya in ta daga tagansa sai taji dadi tareda hawayen farinciki masu sanyi da suke saukowa da cikin idanunta. Haka Allah yake lamarinsa daga zero zuwa hero, dazu nan take kallon mata da kayaki masu kyau da tsada ajikinsu gashi yanzu itama ta mallaki irinsu even morethan enough dan kuwa kayan sawa kam an deba matasu ne isassahu kuma latest designs nagani na faɗa musammn ma laces dinta da duk babu na kasa da dubu ashirin kowanne yana shining gasu matured colours da design wanda tasan ko ita bazata iya zabar makanta mai kyau har haka ba.

Abayas da English wears da inner wears duk ta jeresu tsaf ajikin hanger na wardrb dan tarkacen wanda suke bukatar dinki kuma ta zabesu da dan yawa suma tabajesu agefe sauran kuma ta aje acikin wadrob wasu ta sakasu a jaka, dan har akwatin aurenta yasaka an dauka mata awajen siyen jakuna, irin fancy ecolac boxs mai set bakwai din nan.

Iya abunda taga zata iya kawai tay tabar sauran dan tagaji sosaai tana bukatar hutawa ga kuma
Tunanin yadda zatayi shiga mai kyau domin ta godema mijinta yadda ya kamata.

Duk ta rasa wani salo mai kyau da armashi zatabi domin ta nuna masa dumbin farinciki da godiyarta ayau game da alherin daya mammata..

Bayan ta tarkata sauran kayan agefe sallahn ishai tay akan lokci, nan ta mike tayi marmaza ta shiga bathrum tay wanka da sabbin sabulan wankanta masu azaban qamshi...

tana kammalawa ta fito ta shafe jikinta tsaf da mayukan gyara jiki snn ta shafa turarruka kamar kala uku ta zauna agaban mirror ta yi kwalliya mai azaban kyau ta shafa coil gel ata gaban gashin sumanta ya wani kwanta ya mata kyau sosai.

Wani hadadden nitie ta dauko baby pink colour irin kalar jambakin data saka ta feshe shi da turare mai sanyin qamshi snn ta saka ajikinta ta jawo sleeper tasa ta fito kitchen ta fara aikin juye abincin daya saya musu tum ahanya plain chips ne kawai da naman kaza anyayyanka shi yan dede nan tay warming dinsu qamshin abincin yafara aika sako yanabin ta kota ina.

Bayan tay serving dinsa tray nan ta debo isashen fresh hollandia milk acikin tumbler ta taho musu dashi.

Ata bangarensa kuwa har saida aka kammala sallan ishai yaje ya duba iyayensa yaga lpyarsu kafin nan ya dawo cikin gidan. Gajiya duk ya dameshi dan haka ya wuce wajen wanka,yana cikin wankan yana tunanin nasihar da Abokinshi banji yay masa dazu, the truth is shi bai taɓa kwanciya da wata ya mace ba, amma kuma yasan matarsa tasha kwanciya a waje da maza kala kala, duk shine yakesaka masa feeling din jin kasalar tarawa da ita da zuciya daya, he is soo scared of infection baison kuma yace zaiyi amfani da wani protection bare taji babu dadi aranta kotace masa bai yarda da ita ba.

Banji ya gaya masa cewa babu wani abin damuwa aciki yace masa Zasu iyayi suna treatment din ahankli harta warke inma bai yarda da ita ba. Its true dat he just cant keep sex starving her, tay kokri ma datayi hakuri da shi harta kai fiye da wata guda agidansa batare da wani abu mai suna sex ya shiga tsakaninsu ba.

Haka ya fito daga bayin duk jikinshi tadau wata muguwar qamshin turaren wanka hade da sabulan wanka yy wani fresh dashi fatarshi yana kyalli kamar wani sabon ango qamshin sabulan wankar lavender extract ta gama balbale gashin kansa data cudu da wanki tayi wani fessss tana sheki, tsaye yay agaban mirror yana kallon kansa kafin nan ya fara shafawa jikinshi mayuka masu taushi da qamshi yabi ya feshe koinanshi da turare.

Jim kadan sai ga Adiaha nan ta taho bakinta dauke da yar karamar sallama, A hankali ta bud'e kofar dai-dai lokacin daya d'ago kansa cikin sigan jan hankali yanami kura mata idanun nasa akan da nitynta daya mata kyau sosai .

She look really pretty and attractive today kyaunta ya bayyana masa yau fiye dana kullum yay rolling idonshi snn ya dauke kanshi yana murmushi ahnkli...

Wani sakaltaccen miƙa ya saki kass ashhhh babe wlh na gaji sosai ince dai kin iya body massage?

tray din ta fara ajewa tana murmushi batace masa komi ba.

matsowa tayi tare da fadawa jikinsa ahankli tanamai mannuwa dashi.
Lumshe idanunsa yay sosai cream din dake hannunsa ne ya fadi a kasa jin kalar rungumar da tama Masa mai zafi gabad'aya yaji ya fara d'aukewa.

nonuwanta ta fara goga mishi murya kasa kasa yace "babe is that a massage? Dariya tayi kafin ta hankra har ya juyo yanamai fuskantar ta,d'agota yai tare da d'aura hannunsa saman kukunta yana shafawa da hannunshi mai balain qamshin turare.

Yanamai kallon idanunta yace "U look beautiful"
Ta masa kiss abaki tanamai cewa just for u.

Dada kankameshi tayi turaren jikinsa na rouge wanda ya shigewa jikinsu yana gamutsata yana wani irin shigewa can cikin fatar jikinta suna dulmuya da zafin turirin jikintan a tare, d'aura bakinsa yai saman wuyanta wani i'rin rikitaccen kiss ya fara sauke mata ta ƙaƙƙameshi sosai tana Kara narke masa kamar mayya, kiss yake sauk'e Mata ta ko'ina jikinta ya fara mutuwa murus..

Tallafo fuskanta yai nan ya daura bakinshi saman nata ahankli kafin nan ta bude bakinta cikin amsar tashi, a hankali ya zura harshensa can ciki ya fara sucking lips dinta kamar zai cinye shi wani irin rumgumeshi tayi tana saukar da nishi mai uban zafi a hankali ya fara moving da ita har suka karasa bakin gadonsan.

kwantar da ita yai a hankali ya fara bin jikinta da wani irin rikitaccen salo na romance tare da zamar mata rigar jikinta ya saura daga shi sai karamin wando taciki a hankali ya zame bakinsa tare da daura bakinsa saman nipples dinta dasuka tattaso suka mimmike Haka ya ringa tsotsa mata kirjinta a hnkli yana cizawa a hankali ya fara bin lungu da sako na jikinta Yana lashewa sai da ya cire mata kayan jikintan tas sannan ya Kuma damkar nononta yana lagud'awa d'ayar kuma yana tsotsa sosai kamar zai shanye nonon sai zukowa yake yana mata wasa dasu dan suna da girma babu laifi.

Adiaha ta birkice masa sosai tana nishi mai karfi har wani shidewa takeyi sosai take jin dadin murzar da yake mata sosai yana matsewa sai Da yasha nonon ya laguda sosai kafin nan
Tahau kansa tana Shirin saka bakinta cikin nashi da sauri ya dakatar da ita a marairece takalleshi ya lumshe ldo ta daura hannunta saman nipples dinsa.."

"Babe lets eat and pray first"..ahankali yaga ta mike daga jikinsa tana tafiya tare da juya mai mazaunanta da suke kara rikita shi alokcin dakyar yake numfashi domin ya fara hawa can sama sosai binta kasa yay suka sauko wajen da ta aje abincin suka sauka nan tay serving dinsu suka faraci tana bashi abaki har suka koshi..

Bayan nan ta tattara wajen tazo ta samesa har ya shiga bathrum ya tsaftace jikinshi yana kkrin yin alwala, hakan itama tayi suka dawo dakin kusan atare ya shimfida sallaya yaja su sallah for the first time tayi sallahn kusa da mijinta, bayan sun kammala ya juya yay mata addua.

Da Hira ta fara jan shi ahankli ahankli suna dan hirar kayan da suka siya yau din she was very excited about evrything.

Sai kallonta yakeyi harya matso kusa da ita yana dan shafata ahankli ahankli, surutu takeyi shidai bama jinta yakeyi ba, jim kadan ta dinga jin wani irin abu yana tsarga mata a duk sansar jikinta tunda Ga tsintsiyar kafafunta har zuwa tsakiyar kanta most especially kasanta da kirjinta dake mata wani zafi zafi dan shafata yakeyi sosai har hirar tata ya fara fin karfin bakinta, kan gado ya dauketa cak ya direta.

kirjin sa tafara shafawa itama ahankli cikin natsuwa Tare da murza masa dan kadan din gashin dake kwance a faffadan kirjinshi cikin wani yasahiyar yanayi ta kamo nipple dinsa dake zagaye da gashin tana murza masa hankli..
Chapter 36 · 0% Book details