← Book details Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 137 OF 157

Sashe 137

Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A fanninsa ma kusan hakane yana daga kwance jin ya shiga wani hali dabazai iya tantance shi ba dan gani yake hala inyafara bida ita ahakan ne kawai zata dawo cikin hayyacinta.
[7/26, 9:24 PM] SURAYYAHMS: Hakan da Ahmed ya qudura aransa na kkrin samun kusancin aure da ita wai dan ta shiga hayyacinta yasaka ya fara tunanin hanyoyi na daban da zai iya bashi wann dama. Ata fanin yasrah kuwa bakaramin fargaba da takaici wnn salonsan ya darsa ma xuciyarta ba. Ji take kawai dolene ta kawo karshen wnn yanayin a tsakaninsu dan kuwa bazata iya lamuntar samun wata matsayi ko kusanci atattre dashi ba.

Bayan kwana biyu kurum batay tsammani ba sai Ahmed ya fara qaddamar da abunda ke ransa na kkrn farmata kowani lokci inya dawo..

Badama ya shigo dubata a room din saiya neme ya kusanci jikinta koda kuwa zata masa rashin kunyar duniyan nan ne bai damu ba.

Ahankli ahankli ya fara kashe ma zuciyarta karfi each time yazo ya tardata he wll romance and caressed her hard and manly and it seems like he is enjoying it so much dn baiya kyaleta koda kuwa ba ranar kwanan ta bane.

Saidai tay ta kuka tana jin ta kara tsanar komi, gashi yanzu bata yawan neman gidan sabida haryau gani take kamar hjy maimunatu tay mata tsassauran hukunci da kuma yankar kauna data aura matashi bada cikakken izinin ta ba dan batayi tsamminin acikin su akwai wanda yasan halinshi na can can kamr yadda take gani yanayi ma matarsa Adiaha cin kashi da rashin mutunci ba.

Sosai ta saka aranta cewa Ahmed ba mijin aurenta bane, snn tay taurin kai ta taurara zuciyarta da jin cewa bazata iya zama da shi na har abada ba,gani take kamar inta hakura da auren ta zauna dashi a bisa gaddara da biyayyar iyaye hala daga bisani zaizo ya maidata jaka jaka kamar matarsa Adiaha.

Ko aynzu da ba ragar masa takeyi ba amma bakaramin tausayi rayuwar Adiaha yake saka mata ba. Adiaha is now looking cold sabida yadda ya maida hanklin sa da nitsuwarsa gabaki daya akan sabuwar aurensa da yar uwarsan sabida yana matukar daraja yadda ya sameta da kuma mutanen da suka bashi amanarta wanda suke matsayin masa iyaye kuma abun alfahari.

Hatta iyayen nasu dashi yanzu sukafi shakuwa yasrah kuwa haryau bakai zancen su ta rarrashi da lallami takeyi har kwakwalta ba wanda ko yaa sadik dinta ma da suka shaku kmr yan uwan jini a yanzu taja baya dashi bakamar da chan ba, sosai fushi da sauyawar da yasrah tayi ma iyayen nata yake musu ciwo aransu kawai suna dan dauke kaine sabida dan kankantar shekarun ta sunata mata zaaton yarantane ita kuma har ranta kallon basu san waye asalin ahmed bane shiyasa suka lika mata shi.

shikuwa Ahmed yana kkrin kiransu akai kai suna saka mai albarka snn suna masa nasiha akan matayensa hannu biyu.

Adiaha ce kusan atsakiyar su dan bata da wani abunyi sai kallo ganin yadda mijinta ya sauya gabaki daya gashi haryau tana cikin tsananin zullumi da tashin hankalin sanin cewa bata da wani kwararren amfani agaresa face yana daurewa yana kashe sexual desires dinshi da ita. She deeply wish dat zata iya gyara wasu abubuwan kodama cikin jikinta ne dan dandano.

Ta lura da cewa Ahmed Allah Allah yake yasrah ta fara bashi haɗin kai agidan domin ya gujeta dan kuwa expression dinsa dake nuna mata na ya gaji snn bayajin dadin jikinta na nunawa ayanayinsa sosai duk ranar da suka kwana atare amma hakan dai take nunawa kamr ba komi bane sai tay shiru.

A fannin yasra kuwa sai har akan batun matsa mata dayakeyi yasaka suka dan fara samun kusanci da Kishiyarta Adiaha,dan kuwa wani bin in yasra taga ya dawo gidan saita gudu ta koma wajen Adiahan su zauna atare shine kadai ta tsira, wani bin ta zauna shiru, wasu lokutan kuma tace mata su kwana tare tanajin tsoro.

Duk dama Adiaha ta lura kmr yasrah gudunsa takeyi sumtimes aranta tanajin hakan ne yafi mata sauki sabida tanajin kishin mijinta sosai aranta, amma wani fannin kuma tana son yasrahn ta amshe auren Ahmed kodan su zauna tare ta samu saukin wani walakancin, sanadiyar yasrah yasaka yake dan mata wasu ihsani musammn ma idan yana son ta shawo masa kanta zaizo da fara'a da sakin fuska ita kuma abunda yake so bata iya ce mishi a'a duk dama yasrah taki tana kulawa amma kullum sai ya nemi Adiaha ta tayashi kkri.

Wasu abubuwan xumudin inyanayi har takaici da baqin ciki yake cusa ma zuciyarta batare da sanninsa ba. Shidai aynxu damuwarsa guda dayane, yana so ita tayashi shawo masa kan matarsa ta amshe shi a matsayin mijinta.

Akan hakan har saida ta koma harkan business dinta tanayi duk da ma bata da wani nitsuwa dan yanxu ne take asalin shan mamaki ganin sauyawarsa akan dukkan abubuwan da tay zaton cewa bazai taɓayi wa wata ƴa mace ba.

Kamr hakuri da lallami, sosai kuma ta fahmce cewa yana da juriyar walakanci, da kuma bada kulawa sosai. Dan kodede na rana daya bai taɓa yin sake akan mu'amalar zamansa da yasrah agaban kowa ba He wll alwys make sure she is fine koda bazata kulashi ba.

Aynzu Saturday sunday kawai Adiaha bata gidan dake tana zuwa islamiya wknds sai ta barsu agida duk dama hanklinta ba wani kwanciya yakeyi dashi ba, she wants to be soo close to yasrah domin tanason tana fahimtar abunda ke wanzuwa a tsakaninsu.

Ata fanninsu alhaj bello kuwa kusan ince reshe ne yay ma kafayat juyin rijiya, dan kuwa saida ta kammala wahalar kashe dumbin kudi wajen neman magani kwasam batay tsammani ba taji labarin cewa ai ankai alhaj bello wani waje neman magani.

Tayi borin tay hargagin amma babu wanda ya kulata, sabida yadda su anty moju suka juya akalarsu akanta yasaka ta dawo musu kmr tababbiya agidan,dan kuwa sosai suka boye mata komi daga lamarin alhaj bello duk dama basu tuba a fili ba.

Tayi tay su gaya mata inda ake masa jinyar amma sunki suce mta komi dan har bincikawa tasa anyi mata amma dk dai bata ci sa'a ba.

Gashi kishi da tsananin zaucewar hankli ya maidata zautaciya itakadai tana tafiya a gidan sai kaga tana ta surutayya kamr wacce take shirin zarewa na gaske.

Haushi take jin Ganin Daga yasrahn har Adiahan bamai kulata kuma taga kamr ita kanta Adiahan ma bata saka ma zuciyarta wani damuwa ba, a fili kowa ma zato yake cewa Adiaha ta hakura da zaman yasra a matsayin kishiyar kabilarta ne a matsaynta na wance bata da gata kuma mai daɓɓaka son mijinta aranta.

Hatta matan gidan kallon shashasha suke mata ayayinda take jan yasrah ajiki duk dama sun kasance kishiyoyi aynxu

Gani suke kmr tana jin tsoron taɓa yasrah ne dan kar asaketa sabida bata da wani daraja da gata agidan kamr sauran matayen gida.

Ita kuwa Adiaha hankline yake kkrin ya shigeta sosai amma babu wanda ya lura da hakan sai ita kadai datasan metake gani gameda rayuwa.

She started questioning herself within her heart alot bisaga sauyawar mijinta akan sabuwar matarsa dayake tafka rawan kafa akanta.

Bayan kwana biyu da yan wasu satikai fahad ya kammala hada shirinsa akan yasrah koda yaga cewa maryam tana dan jin dar dar sai kawai ya fara shareta.

Yau asabar Yasrah tana kan shirye shiryen zana wani jarabbawa da zasuyi na gasar dalibai tsakanin makarantarsu da wani makaranta acikin garin wanda hakan yasaka bata da wani makusanta na kud da kud sai abokan nata maryam da fahad kullum dai suna tare a schl suna nuna mata suna jin tausayin auren da aka mata bada son ranta ba, musmmn ma shi fahad din daya kasance wani gwarzo awann fannin duk dama zangonsa na karshe kenan a makrnta.

Ayanzu babban burinsa bai wuce yaga ya barraka auren yasrah ba, tunda yay abubuwa da dama bai ci nasara akanta ba,saidai ata wani fannin sosai maryam tafara lura da kamr intention dinsa is not good akan yasrahn, da can tana son ta kasance cikin clique din su na manyan yara ne irin maxajen da ake ji dasu a schl wnda shine yasaka take tayashi duk wani abunda ya zo mata dashi akan yasrah dake duk sunsan yana son yasrahn sosai amma yanzu da intention dinsa na lalata rayuwar ysrah ya soma bayyana mata atake taji tafara rudewa sosai dasu.

Kwanan nan yace mata zata masa wani aiki akan auren yasrahn amma bamai yawa bane kuma ba akan rabata da mijinta bane. Cewa yay wai taimako ne kawai da zu ma yasrah dan ta samu nitsuwa akan harkan karatu.

Tayita tsammanin cewa zai gaya mata full details na next plan dinsa akan batun kwato makansa yasrah amma bai fada ba. Snn Is like he want to have full copy of writing style na Ahmed saidai bata san mezaiyi dashi ba.

Kwance tashi har Bayan cikaken wata hudu da auren yasrah da babu wani sauyi ko kwanciyar hankli aciki wanda yasaka Ahmed ya fara shiga cikin matsanancin damuwa na guje masa datakeyi a duk sanda yake neman hakkin sa agareta.

Yasha kai kararta wajen iyayen acikin salo amma duk da haka saidai ma tay ta kuka tana ce musu ita bazata iya ba wanda sosai yake cusa musu matsanancin damuwa aransu sosai.

They kept asking him to give her time, abokansa har suka fara gane cewa ya sauya gabaki daya akan yasrah sabida itace mace na farko data nunamai asalin kyamata da tsanan da haryau bai taɓa cin karo dashi arayuwarsa ba.

Har mamakin kansa yakeyi yadda yake biye mata.. wani bin yay fushi harya sauko gashi bata bashi hakuri koda zai mata ihu dan ya bayyana mata bacin ransa ne.

and she is more closer to Adiaha than him itadai kawai xaman dole takeyi agidansa, gashi koda ya fara tursasa kanshi yana taɓa ta sai abun ya fara masa kamr ba daidai ba dan baison yaga tana kuka tana ce masa ya saketa tay rayuwarta ita daya.

Damuwa yasaka yafara sauke fushinsa da frustration har akan Adiaha da bata san komi ba akan maganan saki da Yasrah take blurting masa akan fuskarsa duk sanda ya taho gareta ba.
Chapter 137 · 0% Book details