Sashe 140
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Acikin kwanakin nn babu wanda yake bata tausayi aranta face uwar rikon ta wato hjy maimunatu data shiga damuwa akan batun sakin nan. Tanaji tana ganin tana son ta kallameta tay musu alfarma a rufe maganan amma kuma wakilan iyayenta sun saka musu ido sosai. Wani bin har ji take kamar ta hakura ta koma gidan ahmed kodan ta samar ma hjyarta kwanciyar hankli.
Saidai wani bin daga zarar ta tuna da wasu abubuwa game dashi sai taji nauyin furta mata hakan duk dama kullum acikin nasiha take mata gameda lamarin rayuwar duniya.
Dagata fannin su fahad din kuwa kusan kominsu ya kammala na raba auren yasrah da Ahmed saidai kawarta maryam ce babban matsalsu ayanxu dan batasan cewa haka abun zai dawo babban case ba tausayi da kuma tsoro yasaka tafara ja baya baya da lamarin wanda ya hanasu iya cigaba dan basa son ko kadan aganosu cewa sune suka rubuta sakin suka bata ta ajewa yasrah akan gado.
Gashi Sabida tashin hanklin da ake ciki ya saka Yasrah ta dena zuwa makarntan kwata kwata tana nan zama a katsina abunta. Ahankli har tafara neman xabin Allah akan lamarin ta hanyar ibada cikin dare har snn zuciyarta ya fara kasancewa cikin nitsuwa.
Ta dayan fannin kuwa Koda Ahmed ya nemi mafita a kowani siga amma bai samu ba gashi wajen iyayensan ma gabakai daya baya samun nitsuwa.
Yanxu yana da tabbacin babu hannun matarsa Adiaha haka ma kafayat sai ya rasa wazai kama gashi iyayensan ba kulashi ko bashi goyon baya sukeyi akan maganan sosai ba.
Shida kansa ya faray ma kansa karatun ta nitsu ya amshi tsohon shawarar Abokin sa banji dayace masa ya bar maganan neman mafita akan case din ya hakura ya shawo kan yasrahn kawai..
Ranar da ya fara raya wann tunanin aransa komi ya fara sauya masa tsakaninsa da matarsa Adiaha, she knw yasrah better dan him dan haka ta dinga taimaka masa wajen sanin wasu abubuwan daga halayyarta, abokinsa Banji dake can canada ma ahankli har yzo yana ta fahimtar dashi cewa yanayin zaman aurensq da Adiahq ne ya jawo yasrah ta kejin shi ba mijin aurenta bane.
Yay nazari sosai akan batun da Banji ya masa akan alaqarsa da adiaha, snn ya fara sauya takunsa da kuma akalarsa akanta ya dawo tamkar bashi ba wajen saukakawa da neman shawara daga bakinta.
Communication da expression daya soma wanzuwa atsakaninsu ya saukaka masa komi saidai the more yana sauyawa the more zuciyarta na raunatuwa tana ji aranta inama da ace akanta ne ya susuce haka yake neman mafitan gyarawa.
Sosai Adiaha ta sake ranta tahau mara masa baya wajen gudurinsa na dawowa da martabansa tare da yasrah acikin rayuwarsa dana iyayensa dan ita kullum abunda yake so shine agabanta koda batason abu badan komi ba saidan sabida tsananin son datake mishi aranta haryau bata fasa ba.
Ata wani bangaren kuwa kafayat ma neman yadda zata juya komi ya dawo kan Adiaha takeyi dan tun fadar da sukayi dashi ya bugeta take zargin ko Adiaha ce kawai ta haɗa mata waje dan ya walakantata.
Bahaushe yace mugu ne yasan makwancin mugu ita gani take kamr komi Adiaha ce take kullawa a boye dan haka ta saka aranta cewa itama saita tozarta.
bayan dan wasu lokci Ahmed baixo katsina ba sai kwasam yau da Karfe takwas da rabi na dare ya isa gidansu yasrhn da kyar ma ya iya ya fitowa daga motar abokinsa da ya zo da, ya nufi gunmai gadinsu don nesa da gidansu yyi parking suka gaisa da mai gadin snn ya gaya masa yana neman yasrah.
Komawa yyi ya jingina jikin motarsa yana jiran fitowarta xuciyarsa na bugawa sosai dan bai taba xuwa neman wani abu wajen wata ƴa mace ba, ba a dau lokci ba ta fito da hijab dinta har kasa da tunanin waye ne ke nemanta, asanyaye take tahowa ta kafa masa ido ganin ynda ya rame duk ya zama kmr bashi ba, har ta karaso inda yake bata san kallonta shima yakey ba don bbu wani haske gun da yyi parkin,gabanta na fadi ta tsaya dan nesa da shi ta rungume hannayen ta tace "gani. Dan Tun bayan faruwar abun tsakaninsu basu kara samun daman yin wata doguwar magana akai atsakanin su ba.
Kasa ce mata komai yyi, hkn yasa ta dago kai tanata kallonsa da mamaki cak taji komai ya tsaya mata tana kallonsa don bata taba tunanin gninsa a lkcn ba, nan da nn ta saka fuska ta juya dasauri xata bar wajen ya rikota da sauri ji tay kawai ya wani rungume ta acikin wani irin yanayin mai kashe jiki sosai.
Kirjinta taji ya buga take ta fashe da kuka mai sanyi a jikinsa har da yar shessheka, ya runtse idonsa don baima son jin sautin kukan nata, ganin ba shiru xata yi ba ya sa ya dago kanta a hnkli murya can kasa yace yasrah pls listen to me nasan Baki son ganina na sani amma ki tsaya kiji abunda nake tafe dashi ..." Da sauri ta mayar da kanta gefe tana ci gaba da kukanta, a hnkli ta ji yace "naxo ne nabaki hakuri..am sorry ni ban sakeki ba wallhi.
Why on earth will I do dat bayan nasan ina son zama dake har cikin raina, ke fa amana ce agareni da kuma iyayen mu duka. Kiduba halin da suka shiga ciki ki musu adalci kizo mu zauna i cant do this anymore.
Shiru tay bata amsa shi ba sakamakon jin shi datay yana sounding daban kamar bashi ba.
Yace I knw i was not a perfect husband to my wife, amma kiy hakuri mu gyara wann matsalar dake kkrin rushe dukn wata alaka ta farinciki arayuwar iyayen mu. Kasa ci gaba yyi sbda tokarewa da muryarsa yyi da kyar ya iya ci gaba yace nasan kin tsaneni baki son halayyana, but believe me ba haka nake ba, ina son zama dake blive me, kibani dama and i promise to change myself with ol my heart, I luv everything about us, and I knw I can Neva be without our parents blessings,rashn ki atare dani ya dauke dukn wani yarda da wasu walwaln dake fuskokin iyayen mu, wllh bazan taba rubuta maki sakin dan abani ke a saukake ba, you re still my wife and i value dat alot.
Yadda yake maganan tamkar bashi ba yasa tafara hawaye dan ta ma rasa me xata ce masa gabaki daya dan sai ya mata daban kamr ba shine arrogant and rude ahmed din data sani ba ..
Dago kanta ya kuma yi yana kallon kyakkyawan fuskarta da ya wanke da ruwan hawayen rudani.
Nan shima ta ga tsillin hawayen fuskarsa yasa hannu ya shiga share mata yanata bata hkri yana rokonta akan ta rufa masa asiri ta dawo wajensa koda a matsayin alfarma.
Share mata hawayenta yake yana kallon cikin kwayar idonta kmr wani zautacce, saidai kmr sake tunxurata yake tanaji aranta kamr bata aminta dashi har yanzu ba,sai hawaye take sosai lumshe ido yyi ya jawota jikinsa lkci daya ya saka bakinsa cikin nata a hnkli nn da nn kukan da take ya dauke cak ya juyar da ita a hnkli ya jinginar da ita jikin mota ya shiga kissng dinta kmr an aikosa.
kasa hanasa tayi ta
runtse ido lkci guda duk ya kashe masu jiki ganin tana neman sulalewa kasa don kasa daukarta kafafuwanta suka yi yasa yyi saurin dagota ya cire bakinsa a nata ya rungumeta ssai ita ma haka dn yabata tausayi sosai.
Sunfi minti biyar a hka idonta a lumshe a hnkli murynsa na rawa taji yace "ki tausaya min ki dawo gidana a matsayin matata in gwada maki na zanca halina da baki so din,im not a monster like u think,i truely value wat is btwn us.
nn da nn ta fara wani sabon hawayen mai cike da rudani tana tunowa da lamarinsa da matarsa adiaha sai kuma taji ta kara rudewa akansa sosai.
Dakyar muryarta baya fitowa tace yaa Ahmed ni bansan me zance maka ba. Ka tabbata Bakaine ka rubuta sakin ba? jinginar da ita jikin mota yana kallon fuskarta ta sun kuyar da kai da sauri yafara fayyace mata duk abunda ya sani aranar snn ya gaya mata tsakaninsu da Adiaha curently na samun fahimtar juna. He said he regreted his actions with her too kuma ya gane kuskurensa, Tay shiru kmr warce ta tuna abu can ta xabura da sauri tace "ni zan wuce kar a ga bana gida bata jira cewarsa ba ta juya da sauri Zata bar wajen ya rikota a sanyaye yace okay fine plss ki gaya min inda zan dinga samunki cos i have alot of queastions to ask u about dat day da kikaga takardan sakin a daki..
Ta daga kai tana kallon idonsa da ya kada yyi ja,
ta sunkuyar da kai da sauri, a hnkli tace "nima bansani ba amma ai zan dawo in rubuta exams dina a sch next tmrow kafin waliyyina su dawo Bata jira cewarsa bata fizge hannunta ta nufi cikin gidansu da sauri yabita da kallo.
Ahmed ya fi minti
goma agaban motar ya kasa barin wajen ya hade kai da steering yanata tunani daga karshe dai yyi karfin hali ya tada motar ya ja ta da kyar ya
bar wajen washe gari ya komo garin abuja..
Tunda ya samu bawa yasrah hakri ya dan samu sukuni aransa ayayinda ita kuma yasrahn Ta dan shiga halin rudani gameda sauyawarsan akanta.
Anan gefe kuwa Adiaha ce acikin wani irin yanayi najin tafara admiring din yadda lamarin yasrah yasaka Ahmed ya samo daidatu cikin lamuransa a lokci guda.
Hakan ya bata wani sabuwar dama na neman yancin kanta saidai batasan ta ina zata fara ba. Gabaki daya lamarin nan yasata gane cewa ahmed is capable of respecting and treating a woman right its all depend on his priorities.
Duk wani abunda yakeyi na kkrin neman dawowa da yasrah cikin rayuwar sa agaban idonta tana kallo tana kuma fahimtar komi snn sosai ta gane cewa daraja ce kawai bata da shi sabida batada wani tsayayye da zai amsa mata nata hakkin irin yadda taga ansaka masa zafi akan batun yasrah dayay humbling dinsa in no time.