← Book details Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 66 OF 157

Sashe 66

Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bokanyar tace mata iyayenta suna son su wargaza aurenta ne sabida ta dawo musu da kafarta tazo ta rokesu.

Jikin Adiaha yafara bari dan tasha mamki dataji ance wai iyayenta ne suke wargaza mata aurenta da Ahmed.

Bayan bayanin da matar
tayi snn tace mata "kudi ake bukata domin ayi mata aikin da zaiyi tasiri wajen nullifyn asirin da iyayenta suka mata..

cike da zakuwa Adiaha tace zata biya kowa Nawa ne kudin.

Matar tace dubu dari da hamsin ne kacal..

Batada cash ahannu amma haka tay musu transfer din 150k jikina bari sai aka dauki wani doli doli ajan kyalle akace intaje gida takai jeji ta konashi da wuta.

Snn aka bata wani garin magani akan tanashansa dan ta kare abunda yake cikinta dan shine abunda za'a iya amfani dashi wajen raba ta da mijinta dan cutar da ita.

Adiaha tay ma matar godiya snn ta fita can waje ta tsaya tana jiran nurse din nan ta fito.

Dagata dayan bangaren kuwa 1hr shoping kadai aka bar yasra tay sann suka dawo gida tazo ta samu duk an gama fitar da sauran luggages dinsu.

Sharp sharp itama ta shiga ta shirya nan ta kimtsa kanta cikin wata hadaddiyar peach colour valentino garravani long blazer coat suit daya mata wani irin azaban kyau,with white top ta ciki da wandon falazon sa mai budadden kafa kalar blazer coat din snn ta saka karamin white hijabinta akai tare da takalminta fari kall mai dan tudu kala daya da jakarta na Valentino G.

Hannunta dayasha jan kumshe ta mika a hankli ta dau wayar iphone dinta dake kan mirror ta hau fleeping dinsa izuwa twitter acct dinta dan ta duba wani tweet da ake kan yayi Ahankli take kikkifta idanuwan ta ayayin datake karanta zafafan coment din wasu mazan sukeyi suna kan blaming mata akan dukkan abunda yake faruwa dasu sabida maza..sai kaga celebrity woman da kudinta da pplaritynta amma kuma sai soyayya yasata dawowa kmr wata jaka wa wani shashashar saurayi.

She use detest ladies that fight over a man in anyway,dan aganinta duk namijin da yasaka ka a matsayin ta biyu baiyi deserving kasako shi a farko ba..

Sauka tay akan twitter ta koma IG dan bata fiye son kallon kayan takaici ba and dis bloody nigerian kamar ma wasu akayiwa twiter din.

Zuwa 10am suna cikin Turkish airpot tare da hajy maimunatu daa security gurds dinsu dake binsu.

Turkish,IST airflight to Nnamdi azikwe airpot Abuja is 6hrs 20 mins 10:30am jirginsu ya tashi ana tsammanin zasu iso Abuja around 3:45pm.

Tunda suka bar turkey yasra take jin ciwon kai mai tsanani tare da bugun zuciya irin wanda batasaba jinshi arayuwarta ba.

Duk sai ta barii akan rashin son datakeyi wa kasar ne yasata takejin kanta soo irritated and weak, zuciyarta yabi ya isheta da bugu haka ta kama addua a bakinta tanayi har suka iso garin Abuja..

Dadai time din da akayi harsashen suka iso lokcin motocine dayawa suke jiransu wanda sukazo taransu.

Mutanensu na siyasa da Securities ne gabaki daya a airpot din sanin cewa tana da matsayi babba a idon jama'arta har saida aka tabbata ta isa guest house dinta lpya sann aka dan watse.

Wanka yasrah tay ta canja kaya bayan tay sallah ko abinci bataci ba tafara bacci sabida mummunan ciwon kan data kwaso acikin hayaniyar mutanen da suka tarbesu tindaga airport.

Hjy maimunatu kuma ta wuce wajen meeting dinta wanda shine ya tabbatar wa manema labarai cewa ta dawo nigeria na dindin..

A ta fannin Ahmed kuwa duk zakuwarsa saida ya tsiyaye wajen jiran jirgi gashi already ya riga da yay booking,tun zuwansa nan ake ce masa bad netwk har yakai 12am na rana basu tashi ba kawai saiya hakura ya shiga tsabgar dake gabansa.

Sai can Around 2pm aka nemesa aka ce masa weather is clear jirgin su zai tashi in 30 minutes kafin nan ya ci sa'a ya samu ya kamo hanyar Abuja.

[6/22, 6:36 PM] SURAYYAHMS: Bangarensu Adiaha kuwa tunda ta tsaya awaje babu abunda takeyi face tunanin abunda tsohuwar can ta gaya mata, gashi haryanzu nurse din nan bata fito ba bare su koma asibiti duk dama bata expecting din cewa wani zaizo mata da safe ya dubata inba father inlw dinta ba.

Dagata cikin dakin nurse din ta fara tuhumar matar akan bayanin dataywa Adiaha a farko bayan expression din fuskarta daban yake da abunda take cewa.

Ita nurse din sam bata wani amince da zancen tsohuwar matar ba dan taga alamomi dayawa na nuna cewa tana boye musu wani abu...

Budar bakin tsohuwar matar sai tace mata ai dolene ta gaya ma Adiaha hakan, sabida tasan inhar tace zata gaya mata gaskiyan abunda yake shirin faruwa da ita aynzu toh bazata iya barin wajen nan da kafafunta ba..

Besides yara marasa jin maganan iyayensu irin Adiaha maganinsu kenan abarsu da duniya, shi duniyan ya garasu..

A mamakance nurse ta hau tambayar matar abunda tagani game da rayuwar Adiaha.

Nan ne matar ta zauna ta fara gaya mata gaskiyan magana game da abunda ta hango acikin tukunyar tsafinta daya saka tay ma Adiaha irin wancan kallon.

Tunda ta fara bayanin nurse din nan take gwalo ido waje cike da mamaki musammn ji datayi cewa duk abunda aka gaya ma Adiaha baizo daya da abunda yake faruwa da ita ba.Banda mummunan baki da tsinuwan nan dai babu abunda iyayenta suka mata. Her problem is within herself and kafayat buraimo.

Jikin nurse din yay mugun sanyi tayi shiruu sai can sann tace tabb di jam. Yarinyar nan da ace tasan fitinan dake jiran rayuwarta anan gaba da tay hakuri da yaron nan tun a farko cos its not even worth it.

Tsohuwar matar tace
"And U have to keep ur mouth shut, kafin nan kema sudawo ta kanki.

Yaran zamani kenn they think betrayal is for evryone..

They think they are alwys right when it comes to love.

Hmm we shall seee.
Destiny has already spoken bad energy for her..

Ta canja addininta, dat one is not a problem oo, amma dolene fa zata biya iyayenta bashin wahalan da sukasha akanta in a bad way. Negative energy is all around her for inflicting them with soo much pain and anguish. Bazata ji dadin rayuwa ba fa, Enermies dinta zasuci nasara akanta kuma zataji babu dadi sabida batayi adalci ma iyayenta ba.

The gods themselves are angry at Adiaha, iyayenta sun sha wahala sosai akanta but she did not consider thier feelings for once,she is all alone, wata rana zata fahimce hakan,snn ranar data koma calabar neman iyayenta gafara dats the day she is going to die.

A tsorace nurse din tace Ahhhhhh mama mekike cewa ne haka,why now.?
Yanzu laifi ne dan tace tana son shiga wani addini snn zatayi aure aciki?

Tsohuwa matar ta girgizakai snn tace "Wann ba shine matsalar ba..bariki kiji, Zancen gaskiya ma idan baki fadesa ta hanya mai kyauba yakan dawo zunubi.

Misali, kinganni ina zina,
Memakon ki kirani gefe kimin nasiha in dena amma saida kika tara mutane kafin nan kika min fada, and ur reason is gaskiya kike fada min.

Now did u think dat gaskiyarki zaiyi amfani agareni ko a'a?

Cikin tunani nurse tace a'a..bazaiyi amfani ba saidai ma ya haddasa gaba da rashin yafiya.

Tace good, kamar yadda yarinyar nan tay ma iyayenta kenan which is is very bad. She betray them, tay musu karya, wanda yasaka mutuncin su ya zuba duka, All in the name of standing up for gaskiyarta.

Idan tana tsoron cewa bazasu barta tay abunda take so ba, da duk da haka saita gaya musu in a repectful way.

Inyaso koda ta gudu akan hakan bakowane zaiji abunda ya faru ba.

But she draged them uptill the moment aka kaita fattening house inda ake shirya amare but only for her to conspire with her grandmother to disgrace her parent..baki san damuwa da wahala da kunya da zagin da hakan
Ya jawo musu ba fa..

Babu wani iyaye da yay desrving lies and betrayl daga wajen yarsa haka barinma wanda suka sha wahala sosai akanta suka karar da duka arzikinsu akanta tay karatu.

gaskiya nake gaya maki
Abunda nagani kenan..
Is not me dat created her story is her sturbboness dats going to ruin her life for her..

Ko ALLAH dakike gani yace idan kana son wani halitta fiye da kima zai kyaleka da abun ne ya zuba maka ido yaga gudun ruwanka dashi, dat girl is not in love she is obsessed and just foolish..young girls of now adays cannot even control they obsession for better life.

Loving sumone is when u are sure that person can love u just the same, sadaukarwanka bazai cika sadaukarwa mai amfani ba har saika tabbata da acewa shin shima zai iya maka abunda kayi masa ko a'a?How much does that person respect u sef? Is ur problem his problem?
Is ur pain his pain? Can he also love u above his parents will? If no, then u have no reason watsoever to secrifice ur peace and to love that person like dat..amma yarinya wann bataji sam sam.

Now she have given a man the "peace" of her whole life in exchange for nothing..

Sadaukarwanta agareshi na banza ne ooo..

Barikiji, kinga shi kwanciyar hanklin nan yafi komi da zaki samu a duk duniyan nan.

If not meyasa masu blood money basa jin dadin rayuwarsu? Like wise masuyin asiri su auri namiji basa taba cin moriyar auren, the same thing if u decide to trade ur peace for a man then u will forever be betrayed by him.

I dont even pity dat girl,yanzu ta fara gani, ni kudinta ma zanci oo cos kafayat has already tie her womb in seventh rivers of goddes of revenge,.the blood and flesh of her womb is already secrificial to the goddess, da tanajin shawara da duk hakan bai faru da ita ba, for the sake of her parent i wll also betray her..let her learn her lesson the hard way..badon tana sa pure heart ba da bazan mata addua mai kyau ba, but i pray destny will turn out good for her befor its too late oooo, but wat will happen to her will surely happen. It is in her destiny!!
Chapter 66 · 0% Book details