Sashe 115
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gashi ya kwaso haushin masifar da mum dinsa tay masa akan cewa dayayi wai zai rabu da Adiaha sabida dan iyayen ta sun daga mai hankli.
Itama anan tace mishi bata amince masa ya kara cewa zai saki Adiaha for any reason irin wann ba.
Hajiya maimunatu ne tay masa nasiha ahakimce batare da tay masa fada ba,tace masa Kawai Ya rike Adiahan tsakaninsa da Allah kodan canza Addinin datay ta biyosa inyaso daga baya zasu duba lamarin sugani.
Dagata fannin su Adiahan kuwa Kamar yadda suka tsara komi haka ya wakana
Adiaha ta dinga kuka tana rokon tsohuwar akan ta taimaketa akan zubar jinin nan batama son mijinta taji labari.
Matar batace mata uffan ba saida ta debo wani gari ta kullashi a leda ta mika ma adiaha tace mata inhar tana son jinin ya tsaya zatayi wanka da ruwan maganin for 5 days.
Tace Amma wankan daf ana kiran magrib ne zata nayi idan waje ya fara duhu duhu Snn tace mata ba ayin wankan abayan gida.
Waje zata fito daure da zani a kirji snn idan zata fita kartasaka komi taciki sai taje can bayan dakin ta inda ba aganinta ta tube tsirara ruwan maganin zata na jikashi ne a sabuwar bokitin karfe.
Zata cika bucket din ne tam da ruwa snn ta debe maganin kadan ta zuba ta gauraya sauran tay hayaki dashi snn ta nemi kwarya wanda dashine xatana kwarara ruwan ajikinta tun daga tsakar kanta har zuwa kasa ta tabbata a fili tarwal zatay wankan batare da anganta ba har na tsawon kwana biyar.
Godiya Adiaha tay tsohuwar matar ta cagesu kudi dubu hamsin Wanda yasaka ta kara realising cewa acct balance dinta yay kasa sosai amma yanzu lamarin cikin nan yafiye mata komi.
Tun ahanya sukayi siyayyr bokitin karfe da kwarya tun fitarsu a asibitin sai wajajen 12 suka dawo lkcin yunwa ya gama galabaitata.
Nurse tay ta zauna suci abinci amma taki sam tace mata zata koma gida tun kafin nan Ahmed yazo ya tarar bata nan dan kwana biyun nan bawai sake mata fuska yakeyi sosai ba.
A tsatsaye sukayi sallama da nurse snn ta kama hanya har saida ta iso gidan kafin taga tarin miscalls dinsa.
Gabanta na faduwa ta dauka tanata dialling lambar tasa anace mata switched off, kawai tunani tay ko hala yana hanya ne.
Da sauri ta shiga gida ta aje bucket da kwaryan in a safe place inda bamai gani.
[7/18, 7:43 AM] SURAYYAHMS: Bayan nan Adiaha tay wanka ta shirya kanta kafin nan ta nemi abinci tahau ci hannu a baka kmr wacce tay shekara bataci ba duk jikinta ya dau zafi sabida azaban yunwar data bar cikinta dashi na tun safe.
Tun da safen, wajajen 11 da rabi su Ahmed suka iso garin Abuja da shi da yasrah,direct ya wuce da ita office dinshi ta zauna aciki tanakan jiranshi sabida wani emergency operation da zasuyi har sai yamma bayan asr snn shida yasrahn suka iso gidan jimada..
Samu sukayi har Adiaha ta shirya musu abinci kala kala masu dadi duk dama Ahmed ya hade rai yanata mita akan hanata aiki dayay amma bataji shi ba.
Hakan yasaka yay fushi bai wani ci abincin dasu sosai ba ya koma room dinsa behaving quiet weirdly kamr baison yau adamesa da surutu.
Hira suka sha kafin nan yasrahn ta koma room dinta ta dan gaggyara tay wanka snn ta kwanta bacci.
Sai Can cikin dare ya fito snn yazo dakin ya dubata yaganta tana kwance peacefully ya dade yana kallon kyakwan fuskarta kafin nan ya rufe mata kofa ya wuce wajen matarsa Adiaha..
He is feeling horny he wants to have sex yana isowa ya haye saman gadon ya sameta lokcin harta fara barcin itama.
Cikin gigin bacci tajishi yana sarrarafata but she cudnt do much sabida nauyi da jikinta yay haka yay har ya samu nitsuwa snn ya kwanta bacci.
Washe gari tun da asubahi taji ya sake lalubarta saidai wann karon ta cije tanamai maida masa martani.
Romancing din junansu suke har Saida takaishi wani duniya na daban daf yana cikin matsuwa zai shigeta taji cikin ta na wani irin murdawa da ababben karfii da alaman jini zai sauko..
Da wani irin karfi ta turasa ajikinta kamar wanda aka tsikareta.
Tsabar tsoron kar asirinta ya tonu Bata tsaya jin meyake cewa ba kawai ta fice a room din taje kitchen ta kulle kanta aciki dan batasan ya zata fara masa bayanin jinin ba.
She thinks is all her fault and dat she wll bother him da abunda tasan itace tajawo yake faruwa dasu. Da ace bata da wayann arbotion history din da hakan bai faru ba.
Nannauyar ajiyar zuciya ne ya kufce mata tana mai tambayar kanta
Why must her past mistakes begin to taunt her present? What have she done? Who did she kill? Shin ita kadai ne a duniya tay irin wnn rayuwa abaya? Meyasa bata da sa'a kamr kowa ba?meyasa babu albarka da haske acikin nata rayuwar? It feels asif her life itself is a purnisment to her" but why thou? Da karairayyar zuciya take kan raya hakan aranta hawaye na zubowa daga cikin idanunta sosai.
Saida tay kukan ya ishe ta cikin wani irin zazzafar huci data fetsar take tunanin cewa fitowq fili da gayawa mijinta Ahmed matsalartan kwata kwata ba Adalci bane musammn data lura kamr yana matukar son haihuwa bana wasa ba cos she cud rember how broken he was the day she lost his first baby.
'Besides is not fair at all tafara girgiza kanta cikin jin tausayinshi..aganinta yay kkri wajen respecting cewa tana past a daren aurensu but what about now da past din yake neman dauke masa wani abu na silan farinciki a rayuwarsa? Sulalewa tay kasa cikin jimami..ta lunshe idanunta thinking she just have to solve dis problem queitly dan shine kawai mata mafita
Tsawon lokacin nn Ahmed yana kwance yanamai sauke numfashi fuskansa a murtuke da alaman ransa sosai ya baci data katseshi yana tsaka da neman biyan bukatarsa, nishi ya dinga saukewa shikadai har saida yaji sha'awar ta dan sakeshi snn ya sauko ya saka kayanshi ya fita. Dakinsa ya wuce direct baiyi wata wata ba ya fada wanka.
Jin rufewa kofar dakinsan yasata ta dan leƙo waje duk jikinta na rawa sosai, koda ta tabbata ya koma room dinsa da gudu ta taho nata room din ta kulle kofar tasaka key aranta tanajin baqin cikin abunda tay masa na hanashi biyan bukatarsa da ita.
Tay hakan ne dan ta rufawa kanta asiri ta kuma kare aurenta dashi batason wani abu dazai shiga tsakaninta dashi har abada.
Hakan yasa ta fara jin zimman yin wankan maganin nan kawai domin ta huta ma ranta har Allah Allah take magrib yay.
da Sassafen yasrah ta wuce schl shikuma ya tafi aikin sa aka barta ita daya agidan.
Yau gbki daya acikin jinin take bai dena zuba mata ba duk ta damu.
Saidai ba sosai ta wani daga hanklinta ba sabida yadda da maganin tsohuwar nan datayi dan gani take kmr daga zarar ta fara wankar komi zai kare.
Yaune Ranar farko komi ya tafi mata smooothly tay yadda akace saidai fa cikin dare karfe 10 nayi tajita ajike da jini Still yau dinma haka ta guje masa bata bashi haqqinsa ba.
Washe gari ma haka abun yafara damunta wayarta ta dauka sukayi chatting da nurse ta gaya ma nurse cewa the more tana wankar the more jinin na xuwa mata kuma baya tashi zuwa sai acikin dare.
Nurse tace mata karta damu ta daure ta cike kwana biyar din dai snn sugani.
Haka ta danne hakan aranta altho she was restless dansau uku Ahmed yanazuwa mata da dare dan ya kwana da ita tana kin tarawa dashi sabida dan batason ya fahimce halin datake ciki.
Arana na hudun taji abun ya fara isarta babu wani canji gashi da kyar da dabara take fita sabida by dat time ne ma Wani bin Ahmed yake dawowa gidan daga wajen aiki, she have to be extra sneaky,kusan kullum ma kamr barauniya take ficewa,ga nauyi dan is not alwys easy for her tana fita waje da full bucket of water da kwarya da kuma daurin kirji.
Hatta yasrah ma sai ta mata dabara snn take zamewa ta fice agidan batare da taganta ba..
Ranar na biyar din ta farka tana murna yau zata gama ta huta taga me kuma zai faru?...
Toh ranar Neigbor dinsu ta haifi yan uku sai su anty adizat suka kirata akan su shiga su gaishe su sumata barka.
Hijabinta ta saka dogo snn ta kwankwansa ma yasrah kofa lokcin karatu take tace mata tazo ta rakata suje makwabta dan tasan idan suka fita tare da su anty adizat bawani kulata zasuyi ba.
Kimono yasrah ta daura akan hadadden skirt nd shirt dinta snn ta saka wani flat shoes dinta golden too march ta fito suka samesu suna tsaye a bakin gate.
A ladabce ta gaishe su suka amsa mata da fara'a,ita da Adiaha ne abaya abaya,sunajin su sunata gulman tsadar takalmintan da yare har suka kai gidan dazasuje
Gidan yan uwansu yarobawa ne dan haka su anty nurat suka dinga surutayya da sauran mata wanda ya jawo suka jima anata hira awajen ana raha..
Sunsan Adiaha batajin me suke fada amma bashine yake hanasu kirar sunanta boldy acikin hirarsu ta gulma ba. They will talk and talk about her misfortunes and laff it out kamr su dij basuda wani aibu duk inda suka zauna sai sun tona mata asiri,zasuyi habaici da raha su zubda mata mutuncinta a idon mutane.
Kowa kallon shashasha marar aji yake ma Adiaha cos they were all told dat iyayenta da rayuwarta na baya tay ditching ta biyo namiji dan kudinsa.
Tana xaune cikinsu bata san me suke tattaunawa ba duk dama jikinta ya riga ya bata cewa gulmanta sukeyi agabanta da yarensu.
Anty nurat tace Adiaha is desperate to have a child ma damilare sabida tana son ya axurta ta..
Wata mata acikinsu mama Jide sai cewa take sukara saka ido akanta, dan ire iren su scammers ne, yanzu hqlq tazo ne tana playing innocent a idon kowa daga bisani inta haihu dashi zatazo tace arzikin Ahmed din ma nata ne.