Sashe 67
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nurse din duk ta rasa na cewa cikin yanayin jin tausayin Adiaha sosai krm zatay kuka tace Mama please now,ahh dis is too bad for this poor girl, kiyi hakuri mana ko raba auren kiyi since the marriage is the only problem..yarinyar tana bani tausayi. Biko pls do sumting mama.
Tsohuwar tace hmm
Der is nothing we can do
Goddess is everywher, dat kafayat is everywher, kema yanzu kika sake kika fada mata gaskiya goddess wiill make u blind and dump kafin ki tashi anan wajen, abi u wan ruin ur life for that cursed and stubborn child sake?..cmn allow her to face her destiny joor..
Nannauyar ajiyar zuciyane ya kufce wa nurse din cikin jimami tace toh shikenan mungode mama
Tsohuwar tace okay u can leave now karki damu, you can bring her here duk sanda tace miki zatazo innaga zan iya wata rana zan dan temaketa.
Nurse din tay mata godiya tabar wajen ta fito duk zuciyarta a karye dan abubuwan da tajin yasata tanajin tausayin Adiaha aranta sosai amma kuma batason ta saka kanta acikin wani jaraba.
Tana isowa gaban motar ta waske batare da ta nuna mata komi ba suka kama hanyar komawa asibiti.
Abun nata damun nurse din aranta, dake ta dan girmeta kadan aranta sai tace bari ta gwada yi mata faɗa hala taje tayi tunani akan rayuwarta koda wani abu zai ragu.
Yanayin Adiahan na nuna jin haushi da fushi da iyayenta yasaka ta samu daman janta acikin maganan.
Adiaha ta fara ranting cikin jin haushi tanamai fadar munann magana akan iyayenta da cewa basa son cigabanta sunaso ne kawai sugata ta wahala ta mutu dan kawai batabi ra'ayinsu ba tazo ta musulunta tayi aure...
Nurse din bata kusheta ba amma acikin salo ta dinga cakka mata baqar magana, tana ce mata Namiji ai ba a yi masa dis much of a secrifice she con tell her say she fucked up...
Sotake Adiaha tafara gane cewa matsalar daga choices dinta ne amma ina kanta tamkar acikin buhu yake, she thinks wat she did is 100,% right, kawai musulunta tay ta aure wanda take so shikenan bata kashe kowa ba.
But the nurse is tryng to tell her dat yanayin yadda tabi da abun shine matsalar bawai dan ta musulunta tayi auren ba, tanata son adiaha ta gane cewa duk wani abunda zata gani agaba sakamakon actions dinta ne amma ina. Tace mata kowani abu mai kyau idan zakayi a duniya akwai hanyar daya dace kayishi harta bata misali da recent fadan da tay da mijinta tana ce mata mafi yawa laifinta yafi yawa aciki sabida itace ta bashi cikakken daman dayafara raina mata iyaye har yasa baiji nauyin zaginsu ba dan itace ta nuna masa cewa yafi mata su daraja arayuwarta tun farko.
Adiaha tay shiru musmmn ma data farajin kamr nurse din nan tafita gaskiya awann fannin
Is true Ahmed ko fuskar iyayenta bai taba gani ba bare yasan ya ake darajasu,komi a saukake ya samu ata wajenta
Harda sadaukar dasu da tayi dominshi, she did it witout scnd tot or even lttle hesitation ai dolene ma ya daukesu bola marasa kima bare ita kuma.
Nurse din tay ma Adiaha
Nasihar daya kamata ya shiga brain dinta har Abada amma suna isa asibitin baifi da awa biyu ba saiga Ahmed din ya shigo lokcin ita kuma nurse din ta dawo kenan zata gama evening duty
Ya jima da shigowa abuja amma baizo asibitin ba saida yaje yay mata lavish siyayya yakai mata gida wanda zaiyi suprising dinta dashi
Yana sallama Adiaha ta zabura ta miƙe zatayo wajensa jikinta na bari ,Nurse din ce ta tsaya daga gefe tana ta kallonsu da sigar mamakin Adiaha.
tana haɗe ido da mijintan taji kmr komi da aka gaya mata akansa ya zuɓe shaff kanta ya dawo empty musammn data kalle kwayar idanun sa taga yadda yazo mata tareda zumudin sanin cewa he is going to be a father yanamata murmushi kmr bashine ya kwasheta da maruka shekaran jiya da yamma ba.
Jikinshi ya jawota ya rungumeta jin ta kankamesa tana sauke ajiyayyan numfashi shafa kanta yakeyi ahankli dan yasan hanklinta sosai ya tashi dabatagansa ba.
Sikinini nurse din ta dauki jakarta batare da tace musu uffan ta kama gabanta tana asalin shan mamaki, saikuma ta tina abunda tsohuwar nan ta gaya mata cewa duk wani abunda yake faruwa da Adiaha arayuwa is as a result of her insensible choices and weak heartdesires.
Harsaida nurse din ta fice kafin Adiaha ta dawo hayyacinta tadan janye jikinta anashi tanamai duban bakin kofar koda zata ganta ganin wajen babu kowa yasata tunowa da ababen da suka tattauna...ajiyar zuciya tayi taciki thinking dat it doeant really matter, Beside bokanya tace ba laifin Ahmed bane yake behaving haka iyayenta ne ma sukeson su rabasu.
Tana cikin juya maganan azuci taji hannayensa akan cikinta yanamai zagayeta dashi..
Lumshe idonta tay tsam tare da jingina ajikinshi abubuwan daya faru tsakaninsu na dawo mata ahankli sai taji hawayenta suna shirin zubowa.
Juyowa tay da niyyar fuskantarsa zata bude baki kenan, ya tsareta tareda saka hannunshi akan lips dinta tareda mata wani irin maitar kallo mai ragwabar da gabobon jiki..
Sulalewa yay ajikinta hannunshi nakan shafa kan mararta haryakai kan kafarsa snn ya rungumeta sosai daga tsugunen, ita kuma sai kallon tsakar kanshi take tanajin kamr zata hadiye shi dan wani irin maitar so take masa marar fasaltuwa.Da yaudarren muryansa dake fitowa daga can cikin kasar makoshinsa cikin sanyi
Sosai Yace "Baby i hurt u, i knw..kiyi hkri kinji?kin yafe min?..
Wani irin sanyi taji aranta dataji ya furta mata hakan duk sauran zazzabin datakejin ma sai taji yana washewa cos she loves it wheb he apologises to her dan aranta tariga tasan ba haka yake ba.
Hawayen ta dake sauka ta share snn ta dan hada fuskarta irin itama bari tayi fushi irin na mata din nan.
Nan Tafara masa magana cikin muryan kuka..tace "hubby u hit me, saika tafi kabarni, if not bcos of abiodun dabansan me zai sameni ba fa, why didnt u even think of me. Hannunta ya rike daga nan yana kissing muah muah muah dan ya sanyayata acikin sautin kiss din yana cewa"karki ce haka mana babe, babu abunda zai sameki fa, look ure fine now..and i am here zan kula dake.
Ta dada tulo hawayen
"i dont knw why u enjoy hurting me...jiya baka kirani ba, and u dint even come to the hospital to check on me..
Tsaye ya mike tare da ita ajikinshi yafara share mata hawayen dake zuba
Daga idanunta tareda tallabo fuskarta da tafin hannunshi yana kallon cikin kwayar idanunta wanda atake kallon dayake matan yake sakatajin ragwabewar jiki..
Cikin sautin lallami sosai yace Pls"Hear me out first,..I was just angry, so i over reacted with u okay..amma nayi miki alkwari bazan kara ba, ya saka hannunshi a wuya looking cute snn yace "i swear on my bbys life, bazan sake magana akan parent dinki bama. Nayi kuskure kiyafemin undeir behalf inkuma baki yarda ba call ur sister sai inbata hakuri. I told u nayi regrting action dina.
Batace komi ba ta tsaya kallonshi dan duk abunda ya faɗa bata musu saidai taji ta amince dashi.
"Ina kaje jiya toh?..
Cikin sauke ajiyar zuciya yace ina lagos,Ranar nazo zan gaya maki cewa zan tafi and then ur sister just spoil my mood. Nayi nadaman abunda nayi muku.
"Dat was childish،... immature, i am sory!
Gyada kai tay snn Tace okay, i hope dai kadena fushin yanzu? Nima nagane laifi na I wll not allow my sister talk to dat way..
Shashantar da maganan yay kamar baiji ta ba a bazata taji ya raɓata da kasa izuwa kan gadon asibitin,yana murmushi sosai yace its okay, now abar maganan tunda ya wuce, tell me about my baby, will you?
Dariya ta fashe dashi tanajin tsananin farinciki na mamayeta yadda yafara nuna obsession dinsa da abunda yake cikin nata...
Wani irin dadi taji dataga alaman kamar Ahmed yana mutuwar son haihuwa..
Jin hannunshi tay akan cikin wanda yasata lumshe idanunta sosai
Rangwafowa yy ahankli snn yakai Bakinshi kan mararta hartana shako saukar zazzafr numfashinsa ayayinda ya sauke ma shafaffen marartata kisss mai zafi..
Idanuwanta a lumshe taji yana cewa im soo happy baby..this is the best thing dat can ever happen to me.......
[6/25, 12:27 AM] SURAYYAHMS: Sosai hanklin Adiaha ya kwanta dataga irin zumudin Cikin da Ahmed yakeyi wanda yasaka murnansa da farincikinsa baya boyuwa ko kadan.
He sounds and look happy dayaji cewa tana dauke da cikinshi although all he truly care about is his baby haka kawai ya dingajin yana mutuwarson samun haihuwa..lokaci guda suka dawo daidai tamkar basu taɓa samun sabani a rayuwar aurensu ba.
Tun anan Adiaha tafara samun wani sabuwar kulawar daga garesa irin wanda bai taɓa nuna mata a rayuwanta ba wanda yasakata acikin wani yanayina farinciki nadabanan datakeji yana mamayeta dukkan gangan jiki, yau har abaki yana bata abinci, ya rakata toilet, ko zama zatay saiya rikota jikinshi dan kartana wahalar masa da babynsa Sosai yake zumudi akan cikin.
Hjiy khadijatune ta kirasu kafin nan Da yamma can wajajen 6 saura aka sallamesu ya dawo da ita gida at same time jirginsu hajy maimunatu tare da yasra ya wuce da su can lagos bayan ta kammala meeting dinta anan Abuja da manema labarai kusan tsabani ma sukayi dashi dan baisan suna Abujan ba suma basu san ya dawo ba.
Bayan komawarsu jimada mansion nan kowa ya dan shigo sama sama aka leƙasu aka mata sannu da dawowa tare da ya jiki...
Adiaha tafarajin sanyi aranta sabida kalar kulawar dataga anfara bata dagata kowani bangaren, ga iyayen mijinta ga yayunsa gashi kansa duk suna zumudin cikin tamkar ba'a taba haifar musu jika agidan ba,they are soo proud of zuriarsu,shiyasa a duk sanda akace zasu samu karuwa bakaramin sakasu cikin nishadi hakan yakeyi ba.
Yau tamkar wata sabuwar darece awajen Adiaha wanda bazata taɓa iya mancewa da shi a tarihin rayuwarta ba ganin yadda Ahmed ya sauya gabaki daya ya zamo mata kamr bashi din datasani ba..
Har mamaki takesha intaga yana mata wasu abubuwan wani bin kuma sai tayta harsashen ko tsohuwar matar nan ne da ta taimaka mata shine komi ya dawo daidai.