Sashe 32
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sulu dake kuka sosai Yace sau uku uncle Dami ..uncle sir..
Daga yau saiyau idan na kara jin wann dogon bakin naka yanace ma wata housegirl agidan nan saina maka shegen duka, infact i will fry and roast u,or even toast u like a bread and also drink ur blood, idiot. Ya kai masa rangwashi akai tare da jefar dashi kasa kamar dan kaza
Get on ur kneels close ur eyes and raise ur hands up.
A rikice sulu yakai kasa rigijib jikinshi na rawa yay kneeling hawaye na zubo masa zirrr ya rufe idonsa ya daga hannunsa can sama cikin shehhka
Tausayin yaron duk ya gama nakasa Adiaha duk dama yaron yafi kowa rainata acikin yaran gidan ta tsaya ta jikin windonta tanata kallonsu ..
Ahmed nata neman bulalan da zai zane shi awajen cikin mita yana cewa "Shey ure mad ni? _iyawo mi ni o n pe ọmọ ile-iṣẹ sulu emi ko da ọ lẹbi_
"It is my wife you are calling housegirl sulu i dont blame you,..ba an haifoka kazo ka tarda uwarka a matsayin housegirl ba dole ne kacewa kowacce mata housegirl wawa kawai. Karka damu idan nagama cin ubanka anan bazaka kara cewa matata housegirl bama did i look like ur mate?
Yana cikin mitar yasamo wani bulala acan kasa gindin bishiya ya dauko kenan saiganan adiaha ta fito cikin sauri
Da sauri ta karaso wajenshi ta taresa da yanayin magiya..
"Hubby pls kayi hakuri,ai yaro ne.
Ya harareta matsa min da Allah ,haka kuke fada sai yara suna fetsa muku rashin kunya ana musu shiru.
Bangajeta yay ya wuce ta bishi da sauri Pls dan Allah karka bugeshi he is already scared. Beside bafa laifinsa bane.
Yace ohhh nagane laifinkine tun farko dayana ce miki housegirl baki bugeshi bako?
Murganta a sanyaye Tace a'a ,Its his mum dat usually says it. Itace ta koya mashi cewa hakan. Da bata fada masa ba aida bazaina kirana dashi ba.
Yy shiru baice komi ba ya wuce ya karasa gaban sulu.
Toh ai shiknn,bari na zazzaneshi idan ya koma wajen uwarsan yana kuka next time bazata koya masa kalman da inya fada a waje za'a bugeshi ba.
Tun kafin adiaha tay magana Ahmed ya finciko sulu ya zazzane shi a jikinshi ciki da bai snn ya sakeshi ya ruga aguje zuwa bangaren su yana ihu kamar an yankashi tsabar razana har yay fitsari ajikinshi.
Adiaha ta kama hanya da sauri zata bi bayansa Ahmed yace "ke? Tana juyowa yace get back inside jorr, da nite gown din ne zakije..ki shiga ciki kijirani ina zuwa.
Jikinta a sanyaye ta koma ciki shikuma yabi bayan sulu.
Tun abakin kofar ya ci karo da muryan sulu a inda ya rungume jikin mamanshi yana rabzaa kuka yanamai maida mata dik abunda ya faru
Sosai ranta ya harzuka dan ta tsani abunda zai taɓa mata sulu harji take kamar zuciyarta aka taba mai gabaki daya.
Does Dami want to kill u jifa inda ya kumbura maka baki..just see ur body?duk dan shegiyar matarsan nan jaka data hada maka sharri lallai yarinyar nan yar iska ce wato dan jiya jiya an sake mata fuska shine zata fara sauke bura ubancin makircinta da muguntar ta akan yaro na, it wil not work..wallhy bata isa ba.
Zo muje ni zan rama maka dukanka akanta waye ita shasha ma kazama wanda mijin ma baisan da ita ba..i wll show her place today
Ta jawo hannun sulu kenan zasu fice tana huci tana daga kafa taci karo da Ahmed yana tsaye.
Kallon kallon suka watsawa juna dukansu babu wanda ya saki fuska acikinsu banda harara mai zafi da ya watso mata wanda yasaka gabanta ya tsinke sosai.
Wani irin kallon rainin wayo yake mata tun ma bata daga idanunta sama ta kare masa kallo ba.
Sulu ne yay gudu ya koma ciki ayanayin tsorata yana kuka sosai hakan saiya daga mata hanklinta sosai, A mugun fusace tabm juyo tace Damilare what is the meaning of what you did to my son?
Ransa a murtuke Yace uban me nayi masa?
a kufule tace Ka buge shi mana..meya yay maka..i dont like this kind of bully oo... meya sulu ya maka dn Allah..komi ne da matarka tafada maka saika yarda..What if ita babban munafukace
..this is not fair gaskiya
Yace "so u knw what is fair and what is not amma kike kirar matata da house girl agidan nan kina koya ma yaranki su kirata ahaka?..
Ta budi baki zata sharoro masa karya cikin katseta da masifaffen yanayi yace madam rike karyanki naji duk abunda kike cewa agabana kuma agaban danki kina zaginta har kina ikirarin zakije ki rama masa dukansa gani na kawo miki jaka saiki je ki daketa kiga ko bazan rama mata ba nima..
Or bcos u think danke matar yayana ne shikenan bazan iya dukanki inkika shiga gonata bako, okay just try me..Wai menene kike koya ma danki anty adizat, ya raina na gaba dashi kome?
Ranta a mugun bace har bakinta na rawa tace sulu bai raina kowa ba, what is der dan ya kira matarka da housegirl
Ba wasa ne mukeyi mata ba kuma naga aikin datakeyi kenan agidan nan she doenst even look like a wife, tafada cikin katse..
Cikin katseta Ahmed yace oooohhh, snnu mai kama da wife, oshey abeg get out ko kunya bakiji, wasa kuke nine zankawo muku kayan wasa? Any ways ba dake zanyi ba dan kinmin kadan wallh..excuse me
Ya bangajeta da yanayin raini ya wuce cikin gidan daidai lokcin shehu da femi sun fito kenan kukan sulu ya tadasu a barci .
Suna ganinshi suka tsuguna har kasa suka fara gaishesa bai amsa ba cikin daure fuska yace
Shehu go and call ur dad hurry up
A tsorace shehu ya wuce ciki domin kiran babanshi..
Jikin anty adizat sai rawa rawa yake ga haushin rainin Ahmed, gashi tsoron mijinta dan duk abunda takeyi wa Adiaha bata yarda mijinta ya sani dan a kullum saiya mata nasiha akan ta kula da Adiaha sabida canza addini datay da kuma rabuwa da iyayenta datayi bata da kowa.
Duk ranar da ya dawo daga aiki sai ya tambayeta ko tana kulawa da Adiaha and her answr was alwys yes.
Kirjinta ya dinga bugawa tana jeka ka dawo ata bakin kofa ta rasa wani karya zata gunduma wa mijinta idan Ahmed ya tona mata asiri. Gabaki daya sai ji take cikin ta na kugi yana curewa.
Tafara mita ita kadai muryanta na rawa kamr zatay kuka ga Ahmed ba mutum mai saukin kai ba bare ta lallameshi a kashe maganan.
Jim kadan sai ga brother kazim ya fito sanye da jallabiya ya kammala karatun qur'ani kenan ya fito..
Ahmed ya bata ransa yace obafemi go and bring out sulu, da sauri femi yaje ya tsamoshi.
Ahmed ya gaishe da brother kazim cikin girmamawa, da mamaki yace Ahmed lafiya kuwa naganoa da sassafe hope ba wata matsala da matarka?
Kafin ya amsa anty adizat harta mannu da bango jin kirjinta yana bugawa kamr zai fita.
Nan saiga sulu ya fito tare da yayansa obafemmi duk sun tsomare sunajin fargaba
Brothr kazim yana kallonsa yace A'aa sulu
Meya faru dakai idanu yy jaaaa kamar barkono baki yay dogo kamr jelbe?Meyasameka haka
Ahmed yace nine na bugeshi brother.
Brother kazim ya girgiza kansa yace "ahhh good for him" .Yaje yay maka rashin kunya ko?
Yace no brother pls ka tambayeshi da sauran yaranka duka menene mamansu take koya musu akan matata, im suprised to find out that anty adizat ce dakanta take neman lalata ma yaran nan tarbiya agidan nan...it pains me shiyasa nace atashe ka bansan ko kaima kasani ba..
Brother kazim ya kwala mata kira..."Adizat?
Razana tay daga bakin kofar saida tay hadiyan yawu kusan sau goma sann ta shigo ciki jikinta a sanyaye tana murtuka fuska tana kananan maganganu aciki ciki.
Suna haɗe ido da shi yace menene ya faru?
Tay masa shiru, sai ya juya ya kalli yaransa yace shehu, femi and sulu what is going on? Sulu menene kayi ma uncle dinka da matarsa
Kan sulu na kasa yana shehshkka ya tsuguna kasa cikin barin baki yace im sorry dady, im sorry uncle dami
Mum ...mummy ne tace naje na kira housegirl so i went..tiryan tiryan ya fara bawa babanshi labari bai bata kalma ko daya ba harda abubuwan datazo take fada
Baki bude brother kazim yake kallonsu duka
So all this while house girl kuka cewa aunty dinku agidan nan? .
Kafin su amsa Ya bisu tassss, tasss, tasss, ya wnka musu maruka a fuskokinsu. Oya kneel down and raise ur hands up..dukansu suka zube kasa kowa jikinshi na rawa sosai
Snn ya juya kan anty adizat dake rawa rawa
Yace and you adizat Haaaaaaaaaaaaaa adizat kin bani mamaki
...ashe abunda kike koya ma yarana kenan, so uve been lyieng to me adizat?
Bayan kin dawo makaryaciya..kinason ki bata min tarbiyan yarana idan zakiyi rashin kunyarki bazaki ke kadai ba saikin haɗa da yarana dn baki da imani?...ure heartless adizat.. ban taba sanin irin goyon dakike bawa yara na ba kenan ? How will u be insulting an elderly person agabansu haka, they uncles wife for that matter..
Yarinyar nan itace take taimakonki tana miki abunda yakamata ace kece kinayi agidan nan ma yaranki, she cook 3 times snn ta kawo maki kibude gandan bakinki kici kiyi mini tusa da dare, harta wanke ma yaranki kaya, amma sai ki rasa sunan da zaki gaya ma yaranki suna kirata dashi sai house girl? "House girl, adizat "oya werey? haaaahhhh, lallai duniya juyi juyi...
hmmmm ba kinzo gidan miji kin goge ba? Toh Meyasa baki gaya ma yaranki cewa kema kinyi aikin housegirl alokcin da uwarki ta mutu a illesha ba,dont u think they deserve to knw u as former housegirl in har abu mai kyaune sunan?
..i'm highly disapoitend in u...
Kuka ta fashe da shi sosai gwanin ban tausayi kanta na kallon kasa batace mishi uffan ba dan sosai cikinta ya duri ruwa kirjinta na bugu dan tasan inyay fushi da ita baiya saukowa da wuri.
Tsawa ya daka ma yaran nasa yace "Shehu"
A rikirkice babban dan nasa ya mike ya tsaye yace yes sir.