Sashe 4
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bakinta har na bari ta bude zatay magana acikin tsareta da fushi ayanyinsa yace "enough, just go,ke kenan bazaki iya amsa umarni na da toh ba sai kinyi min wani musu?
Wani abu taji mai zafi ya ratsa mata magworo jikinta a sanyaye tace shikenan im sorry,bai amsa ba tace bari naje saida safe. Muryansa ciki ciki Yace mata gudnite.
Acikin sauri ta fice awajen sabida yadda ranta yake mata zafi
Tana wucewa waje su anty nurat sukadan firgita suka lekota daga inda suka laɓe ata bayan kofar sunajin dukkan conversation dinsu.
Kallon junansu sukayi ayanayinsu na kwararrun magulmata suna masu cewa hmmmm kowaccensu tana kyabe baki basuce komi suka bi Adiahan abaya.
Awaje suka sameta tana tsaye duk hanklinta baiya jikinta sosai,sukayi kmr basu san metake ciki ba suka hau mata murmushin yake.
Anty nurat tace ahh ahh su Iyawo kenan,sharp sharp haka har kin gama tattaunawa da angon naki kenan? are u sure ure done telling him gudnite. Kodai zaki koma ki tayashi kwana ne?A kunyace Adiaha tace no anty yace he want to be alone for now, Anty adizat tay murmushin manya tace toh mesa "kike bata fuska, hmm maybe ure ur not done with him yet ko, nurat kigani fa duk ta bata fuskanta da fushi hmm su amarya manya.
Atare sukayi wani irin murmushin makirci tsakaninsu snn anty Adizat tace karki damu indai mijinki ne zaki gaji dashi harsai kin rame.
Sukayi dariya suka dan tafa, Adiaha sai taji kunyar abunda sukace din sosai, wanda hakan yasaka ta sake fuskanta takau da damuwar at once dan karsu sake dagowa da maganan.
Tunda suka shiga motar anty nuratu banda shan cikin Adiaha babu abunda sukeyi, wani abun idan suka fada sai tajishi gatsau kamar wani zagi ko habaici amma bata cewa komi saidai tay murmushi ta amsa su atakaice.
Ita kadanta tasan meke mata ciwo aranta duk kanta ya daure dan batay tsammanin Ahmed zai gaya mata wann bakar maganan ba.
Gidan anty adizat anty nuratu takaisu ta ajesu a bakin gate snn ta koma nata gidan dan ta kula da yaranta.
Sunriga sunyi akan da cewa bazasu je tsohon gidansun ba hakama bazasuje sabon gidan ba bare kuma family house wajensu anty moju har sai hjy khadijatu ta farfado.
Tunda suka shigo gidan anty adizat ta nuna mata gues room sai bata kara kulata ba, sai can kafin ta aiko mai aikinsu mai suna josephine ta kawo mata abinci da kayan bacci ta damka mata ita ma ta kara da gaba
Sama sama ta taɓa abincin tanaci ne amma sam batajin taste dinsa abakinta sabida tunanin maganganun ahmed da ya cike mata kirji har yasaka batajin sha'awar cin komi, bayan nan ta shiga wanka, ta kunna shower akanta ruwan dumi na tsilalowa akan fatar jikinta.
wasu irin nakasashun hawaye masu dumi sune suke shiga sauka daga cikin idanunta data lumshe su sosai tanamai sauke ajiyan zuciya mai nauyi.
Tay tsammanin yau ne dare mafi dadi da saka nishadi a tarihin rayuwarta.
Yaune daren dataci burin cewa ita da masoyinta Ahmed bello jimada zasuyi nitso acikin duniyar soyayya dana shauki,zasu kuma juya junansu iya san ransu acikin tafkin jima'i mai dadi har izuwa safiya,sai dai ina hakan baiyuba.
Ta dade acikin bathrum tana jimamin hakan tsikar jikinta duk sun tattashi sabida tsananin kaunar kasancewa da mijinta datakeyi acikin wann daren.
Jiki a muce ta dawo dakin,bayan ta gogge jikinta tay kan mirror taga wani moisturizer ta shafa sama sama akan farar fatar jikinta sann ta saka kayan baccin ta nemi waje ta kwanta akan lallausan gadon dake wajen duk dama ba awani masa shimfida ba.
Juyi ta dingayi da tunani akan kalaman Ahmed akanta Dayake ce mata wai saida tazo gidansu snn komi yafara lalacewa. Kenan Ahmed yana blaming dinta akan abunda ya faru tsakanin iyayensa kenan kome?
Tasan yana cikin tashin hankli da fushi amma His words make her feel really awful about herself
tayaya ne zai ce mata ta dena nuna fuskarta acikin family sabida akanta ne komi yake faruwa dasu.
Shiru tay cikin rashin sanin mafita,fargaba mai karfine yake shigarta game da furucin nasa, dan Memakon maganan ya cigaba da bata haushi duba da shima yaki sam ya amshe blame din rabuwa da iyayenta datayi akansa sai kuma tafara tunanin abunda kafayat din tagaya mata na cewa ita bazaman aure tazoyi ba tazone ta dauki fansa akansu.
Maganganun kafayat din sune suka shiga caza mata setin kwakwala.
"Its sumhow a prove dat komi zai iya kasancewa laifintane"
Tafara juya maganan kafayat din aranta sai taga ashe dagaskiyar Ahmed dayace itace badluck dinsu sabida auren nasu ne yasaka kafayat tay dragging iyayenshi zuwa ga cikin wann yanayin da suka shiga ciki.
Juye juye ta dingayi tare da saka tunani kala kala aranta gameda furucin Ahmed akanta wanda yake saka mata jin nakashuwar zuciya da jiki,da nazarin maganan kafaya aranta tayita juyi har saida bacci barawo yay awon gaba da ita.
Daga ta fannin Ahmed kuwa sai can da waje ya lafa, jikin mahaifyarsan yanuna masa alaman cewa she is stable, snn ya hakura ya fito waje ya same brother hamzat dimeji daga nan sukaje suka zauna acan cikin private office dinshi inda yasan bamai jinsu inma maganan famlynsu zasuyi.
Anan ne brother hamzat yafara bashi labarin Abunda yaje gida yay ma masu biki snn ya gargadesa akan karya fadawa kowa tukuna sujira suga abunda babban yayansu brother kazim zaiyi.
Sosai Ahmed yasha mamaki aransa jin irin abun rashin kunya dana rashin tarbiya da su kafayat sukeyi da sunan mahaifinsu.
Basuyi wani ja hirarta ba suka fara tattaunawa akan mahaifinsu kowa dai yana son ya fahimce mene dalilinsa na auren kafayat dan bai taba nunamusu alaman hakan agameda kafayat ba tunda suke dashi.
Anan ne Brother hamzat yake gaya masa cewa conspiracy plan ne tsakanin anty mojushola da hajya fatihat.
yace masa sun hada kaine suka tafka wann abun kunyar dan son zucyarsu na batun nuna kabilanci, Bai dai bude masa komi filla filla ba sabida bai wani gama tabbatarwa ba amma tabbas yana da yaqini aranshi nacewa su anty moju ne sukayi komi na gameda lamarin hada auren kafayat da kuma mahaifinsu.
Hirar iya family issures dinsu kawai suka dingayi tsakaninsu harsaida bacci ya kwashe Ahmed din abazata sabida gajiyar dayayi sosai.
Can wajajen gabanin Asubahi hjy khadijatu tafarka jin kanta na mata wani irin ciwo da uban nauyi, ahankli ta bude idanunwanta sai ganin kanta tay acikin wani yar daki da drip ahannunta, nan tay kkrin mikewa a gaggauce saicin karo tay da hasken wuta ta lumshe idonta ahankli tanamai sauke ajiyar zuciya sai can kafin nan hanklinta ya dawo jikinta ta fahimce cewa agadon asibiti take kwance.
Komawa tay kan pillown ta ta kwanta ahnkli bata iya kawo tunanin komi ba kawai ta bige da addua tanamai nanata la ilaha illah anta subhanaka inni kuntu minazzalimin hasbinallahu wa neemal wakeel..tana fada idanunta na lullumshewa harsaida taji dama dama snn ta samu nitsuwa har tayi shiru
Hawaye masu dumi taji suna gangaro mata data shiga tunowa da dukkan abunda suka faru kafin akawota nan.
Hotonan Fuskar Kafayat kawai take kallo acikin kayanta na aure ayayin da suke tafka rawa agaban idonta yanamai mata yawo a brain dinta.
Hawaye masu zafi take zubarwa dan Babu wani abunda take gani agabanta sai gizon memoryn nan nasu da yaketa maimutuwa mata a idanunta da kwakwalrta harsanda hawayenta suka tsananta sosai Wani abu mai nauyi taji ya riƙe ta gam gam akan kirjinta ya kuma shakure mata nunfashinta sosai.
Ragwababben kukane ya kufce mata wanda batasan daga ina ya fito ba,tayishi kamr zata cire ranta, cikin rasa nayi ta cigaba da ambaton Allah harsaida kukan dakanshi ya tsagaita.
Zazzare roban ruwan tay batare da kulawa ba da kyar ta tare wajen jinin sann ta wuce bathrum tay alwala tazo ta dauki hijabinta da aka kawota dashi ta cikin nitsuwa tafara biyan sallolin dake kanta na magrib da ishai da batayisu ba.
Bayan ta idar ne ta haɗa da nafila wanda acikinshi
Ma saida tay kuka sosai dan sosai damuwa ya shiga ranta yanamai saka ta tanajin tsananin bacin rai da gushewar hankli sosai.
Tunda ta zauna awajen datayi sallahn ta rafka tagumi snn tayi shiru hawayenta na zuba dan babu abunda take tunawa aranta sai yadda ta rike kafayat tamkar yar cikinta wanda ko kadan bata bambamta da danta Ahmed ba..badan zafin kishi ba shikansa wnn lamarin akwai cin fuska da kaskanci aciki sosai.
Cikin tunanin haka ta dingajin tsananin takaici da bacin rai, sai zuciyarta yafara ingizata tanajin kamar ta rabu da mijinta
Kawai shine mata mafita inyaso ya zauna tare da kafayat din yay fama da abun kunyarsa shikadai tunda burin yan uwansa kenan ya auro musu bayarbiya yar uwarsu.
Duk sai taji ta gaji da auren ma gabaki daya Sosai shaidan yafara cin galba akanta tafarajin babu abunda zai hanata ta neme saki kawai gani take in bata fice agidan alhaj bello jimada ba hanklinta bazai kwanta ba.
Ta dade tana wann tunanin aranta wanda yakaiga harta yanke wann hukuncin dan aganinta shine kadai mata mafita dan zama da kafayat a matsayin kishiya tasan bazai mata sauki ba, har iyanzu kallon yarta na cikinta take mata, tasan kuma dolene acikinsu akwai wanda zata tsaneshi har abada..
Snn koma wayene zuciyarta zai tsana acikinsu bazai kyautu ta cigaba da zaunawa acikinsu bayan tanajin fushi da tsanansu acikin ranta ba.
Ana daf za'a kira sallahn fajr taji ta kasa samun nitsuwa nan ta lalume wayar landline dake wajen takira babban dadarta dashi,da kyar ma ta samu aka dauki kiran dan hjy maimunatu babbar mace ce mai dukiya idan bata san waye ke kiranta bama bazata so daukawa haka kawai ba, tana dagawa kuwa taji sautin muryan yar uwnta,nan da nan ta warware tass ta mike zaune kamr badaga bacci ta farka ba.
Idonta nakan agogon dake jikin bango tana mamaki aranta Cike da fargaba, Hankli atashe ta tareta da cewa "khadija lpya kuwa kika kirani da asubah meyafaru?
Hjya khadijatu duk da tay tunanin dazu tay kuka mai yawa hala komi ya wuce mata kenan amma tundata tsinkayo muryan yar uwarta haka kawai taji wani sabuwar kukan ya barke mata mai zafi kuma marar kakkautawa.