Sashe 61
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yanzu ne lokacin daya dace ki barshi kizo muje gida...sister pls..
Lumshe idanunta tay tay tsammmm dan maganganun urua din ya taɓa ta sosai musmmn ma datakeyinsa acikin yanayin saka tausayi da magiya da roko sosai..
Saidai haryanzu bata jin akwai wani dalili da zai sakata ta iya rabuwa da Ahmed...dis may be a set up, tafara tunanin wayasan ma hala aiko uruan akayi tazo ta rabata da shi.
Aranta tace babu yadda za'ay ace ita dakanta ta tsallake rayuwa mai kyau irin wanda Ahmed yake gina mata snn ta koma zama a can calabar cikin wahala agaban iyayensu.
No matter wat her freedom here is better than living in bondage of porverty..
Haka kawai taji bazata iyaba, tafara girgiza kanta ahankli harta yaface hannun urua ajikin nata, ahnkli ta dubeta, snn tace im sorry sister amma bazan iya binki ko ina ba...Ahmed is my life..ur tricks will not work on me..dama inayin mafarkin cewa wasu suna son su rabani da mijina..im not sure about this....amma sister can u pls let me be? I want to live my life with my husband okay? Inma dan ya zagi su mumy ne ni zanje yanzu na masa magana ai zai bada hakuri, besides kece kika jawo dukkan abunda yay mana yau, ure just too stubborn,u provocked him, ke kinsa shi fushi. I am sorry but i have to go.
Kamar kungi hakanan urua ta tsaya tana kallon Adiah harta tari abun hawa ta barta tsaye awajen bata samu kalman da zata mata magana da shi ba acikin tsananin ragwabewar gabobin jiki ta kafe awajen ko motsi bata iyayi.
A fannin Ahmed kuwa ba gidansa ya wuce direct ba ganin yamma yafarayi kuma yana son ya kama hanyar lagos komin dare Agaban wani hadadden restaurant yay parking yay oder din pper chicken da fried patotoes snn ya dawo gidan dashi..
Dawowarta kenan bata wani jima ba saigashi nan ya dawo..
A tsakar falonsu ya sameta tana ziriya cikin yanayin damuwa da tashin hankli...
sallama yay Suna haɗe ido ya wani daure fuskansa ganin itama fuskanta ba a sake yake ba, shareta yay zai shige ciki kenan tayi sauri ta sha gabansa a borance.
Wani irin muguwar kallo ya mata, Hawayen da bata san daga ina suke ba sune suka fara zubowa mata dan babu abunda take tunawa face kalaman da yar uwanta ta dinga fada mata ɗazu...
Tsabar ranta ya baçi da ihu da tsawa da bori ta fara masa maganan cikin bacin rai tana cewa..
"wann wani irin walaknci ne haka Ahmed..why wud u insult my parents like dat?..meyasa, meyasa..u dont respect me iyayena ma bazaka darajasu ba?
Who are u? See I will not take dat from you,baka isa ba, bazaiyu ba, d fact dat na barosu dan na zo nan na aureka bashine zaisa kayi tunanin bana son su ba...i only married u bcos i loved u..i dont care wht u said about me but u cant disrespect my parents like dat..iyaye na ba abun wasan ka bane, ina son su. I swear to god if u repeat wat u did today saina...
Bata ƙarasa kalman ba taji ankwasheta da wasu irin walakantaccun maruka tasss tasss har guda biyu dasuka kaita har kasa jin kanta kawai tayi akan floor tana rolling cikin wani irin azaba.
Atake wani irin duhu ya mamaye ta wasu irin stars kawai take gani suna mata yawo yuuuu a saman kanta dan harga Allah batasan lokcin da marin yakaita kasa kamr matacciya ba..
Taɓata dayay da kafafunsa yasaka ta dawo hayyacinta ta farajin muryansa dake fitar da amonsa kamar na mala'ikan mutuwa..
Da wani irin iko da izza yake maganan bai wani daga muryansa sosai ba
Yace "ure very stupid you cant speak to me like dat, mutuniyar banza mutuniyar wofi.."da can iyayenkin sunfini ne da har wata yar iskan kanwarki zata tsaya agabana tana gaya min baqar magana akanki kina kallonta bazakice mata komi ba?ko ce miki akayi bansan kimar kaina ba?how dare she insult me by calling me a mad man eyeeee?
Hannu ya daga cikin kafa mata wani irin federal warning!!
Yace "idan iyayenki suna da daraja awajenki and u feel like kina son su fiye da aurenki kofata abude take ai saiki tattara kayanki kibarmin gidana yanzu..ya lumshe ido yabi ya buɗe snn yace "Ohhh i forgot u have nothing to pack.. So u can move out from here inkinaso..kije cann ki zauna tare da iyayen naki yar iskan yarinya kawai jaka move out from my way joorrr..
A mugun tsorace ta matsa ta bashi waje dan karya tattaka ta, nan ya wuce cikin dakinsa direct tare da bangin kofarsa ya barta akasa nan tanata kuka sosai, ita kanta bata san awowi nawa tay tana sheka kuka awajen ba.
Da kyar ta tattara kanta takai daki gabaki daya kuma sai taji batajin dadin jikinta kona minti daya,tana zama sai tafara jin zuciyarta na tashi cikinta na hautsina
Karshe amai ta rinƙa kwazawa a bayi ita kadai taci kuka dan batasan yawan mintina nawa tay awajen tana aman ba..
Data kammala da kyar ta samu ta daddafa izuwa room dinta inda ko karasawa tsakiyar daakin batay ba ta faɗi akasa ta suma...wann sauran na niyane nace bari na turo muku, and jiki alhamdullhi am just weak sabida ciwon kai mai tsanani dayake sakani agaba...
[6/21, 8:10 PM] SURAYYAHMS: Tunda Adiaha ta faɗi kasa ta suma bata sake yin koda kwakkwaran motsi awajen ba har yamma ya rufa lisss ana neman kiran sallahn isha'i tana kwance ta dukunkune kanta waje guda.
Lokacin already Ahmed ya shirya kansa cikin nitsuwa ya bar mata gidan, 7:ckl pm na yamman lkcin yana zaune acikin waiting area na airpot yana jiran time din tashinsu izuwa lagos yay, agogonsa yake ta dubawa yana Allah Allah lokcin tashinsu yay dan duk sanda yay juyi awajen saiya tuno da abunda ya wakana a tsakaninsa shi da Adiaha.
Shiru yay cikin nisan tunani dan tabbas aransa yasani sarai abunda yay mata yaudin sam bai kyauta mata ba,saidai kuma har iyanzu acikin ranshi bayajin wani tausayinta, its her fault, dan akan me za'ana tsine ma rayuwarsa akanta itadin wayene, shi yafi sone tasan matsayinta agidanshi tun kafin nan suyi nisa tazo ta fara daukar kanta wata abar a duniya..
Kuma da tasan da cewa shikadai ne yake da ikon yinwata magana agidan sa ita kuma bata da tacewa face tay masa biyayya. Bai damu ba, Even if she is going to leave let her just leave, tun da abokinshi banky yay ta masa dariya akan behvrs dinta yaketa jin kamar zaman takura kawai yakeyi da ita,cos dats not how he wants his wife to be.
aransa kullum sai ya dingajin kamar he is not her mate, ajinsu sam baizo kusa bama, yana ganin yafi karfinta takota ina, kmr ma taimakon rayuwarta kawai yakeyi acikin gidan nasa sabida babu wani abu guda daya ajikin Adiaha dayazo daya da ire iren Abubuwan dayake mugun so ajikin ya mace musmmn ma rashin sanin darajar kanta da batayi ba haryanzu..
Yau da ace tadanyi fushi tace mishi zata rabu dashi dayaji dadi aransa sosai da saidai ma ya kara mata kudi dan taje ta daga rayuwarta awani waje har Allah ya kawo mata wani wanda zai sota ahaka yadda take But gosh she still chose to stay, abun ya bashi mamakin yadda wasu matan basu san self worth dinsu ba.
Kusan kowani lokaci in ya tunacewa tabar komi nata ne ta biyosa duk sai yaji babu dadi acikin ransa cos the feeling is soo depressing.,ji yake kmr daureshi kawai tay da jijiyar wuyarshi he is traped ya rasa mafita kufcewa..
Inda ace tasan darajar kanta after today da ta rabu dashi iyakacine ya bata kudi da dukan wani abunda zai ishe ta yin rayuwa mai kyau amma ba a matsayin matarsa ba cos he still cant stand her sumtimes shikansa yasan baida kirki most of the times musammn akan abunda baimasa aransa ba.
Yana cikin wann raye rayen aransa aka fara summoning dinsu duk passengers na lagos sun fara shiga yana zaune..
Wayarsa ya ciro acikin aljihunsa yanajin kamar yay dialing lambarta sai kuma ya fasa ya kira mai gadin gidansu.
Yana daukawa ko amsa gaisuwarsa bai tsayayi ba da yarensu na yoruba yace Abiodun kaje ciki kaje wa matata ta fitar da sauran abincin dana ci a room dina tabaka kaci sabida bazan dawo ba kar abarshi awajen ya rube.
A ladabce biodun ya amsa yanamai masa godiya. Bayan sun kammala wayar ya miƙe ya wuce jirgi ya samu wajen zamansa a first class inda ya kama dan baison hayaniya.
Biodun bai shiga gidan ba sai can bayan ishai ana neman wajajen karfe takwas, ya samu kofar falon a bude saidai sallama ya dingayi amma baiji motsin kowa ba. Yafi minti 10 haka yana mamakin shirun da aka masa, dama can yaji ana gulman cewa Adiaha yar walakanci ne, toh ga kwadayi na damunsa yasan dai duk abunda oga Ahmed yaci zaiyi dadi so yake ya taɓa dadin abakinsa Shima.
"Hello? Is anybody here?
Sai shiru, can kawai ya yanki draw ya shiga daga cikin falon abunsa.
"Hanty reema?..hanty reema...na oga wey send me oo...hanty.
Nan ma yy kmr minti 10 baiji motsin kowa ba.
Wani zuciyar nace masa ya hakura ya tafi wani kuma yana bashi strong feeling nacewa akwai wani matsala na daban.
Kallon kofar dakinta yay sai kuma ya kalle kofar waje aransa yaji gara kawai ya zabi hanyar waje cos he cant afford to loose his job,dan kowa yasan how sentimental Ahmed can be, karyazo yace masa dan iska ya shiga masa dakin matarsa witout his permission ya koreshi agidan.
Agurguje ya juya zai bar wajen sai wata basira ta fado masa yace toh bari ya kirashi ya gaya masa
Yana dialing lambarsa yaji shiru alaman yana flight mode, sai kawai ya lalumo lambar Adiahan ya danna,nan danan wayar yafara ringing acikin dakin wanda yasakashi dawowa ciki ta bakin kofartan ya tsaya.
"Hanty reema are u sleeping? Mamaki ne ya cikashi karfe 8 ace hartay bacci..
Deciding din yay ya dan leƙa, kirjinshi na bugawa sosai da matsancin tsoron karda aka masa ya tura kofar ahankli acan ya hangota akasa sumammiya har bakinta yay fari alaman bushewa.