Sashe 148
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kwana biyun nan ta gama lura da cewa da take yawan bawa Ahemd tough time wajen karban hakkinsa shine kadai iya samun nitsuwa da kwanciyar hanklin adiaha sai taji tana mugun bata tausayi.
Ita kanta yasrah ta rasa shin menene zatay masa domin ta samarwa Adiahn yancinta dan kuwa tagama lura da Ahmed a mugun zaƙe yake yana jirane ya sameta ya mance da Adiaha.
Domin kuwa jarabbiyar bibiyarta da rawan kafa da fushin dayake mata har tsoro yasoma mata ita kanta tunani take inhar ta bashi kanta sula fara shifida rayuwar aure anya kuwa zai taɓa iya yin Adlci tsakaninta da matarsa Adiaha kuwa?.
Ita kanta tafara gajiya da hakkinsa datake dauka na hanashi kusanci da ita amma lamarinsa da Adiaha yana mugun saka mata fargaba snn yana damunta sosai aranta.
Tana matukar tausayawa ma rayuwar Adiaha, gani take bata cancanci ko wani irin nauin cin fuska daga garesu duka ba wanda hakan yasaka ta kara rike masa hannu tanamai ja baya baya dashi dan adiahan tana samun nitsuwa.
Tun baiya fahimta haryazo ya soma ganewa amma kuma dake shi namji ne sai abun mai making masa senses ba. He belive that dukan wani abu dake tsakaninsa da matarsa Adiaha is purely out of choice. Babu ta inda ya taɓa mata dole so babu ruwansa da cewa dolene zai datse nashi farinciki akan nata.
Ita kuma yasrah gani take kamr Koda Adiaha bata cancanci wani nau'in sadaukarwar daga garesa ba, duba da dumbin wahala da sadaukarwar data masa masu matukar yawa da muhimmanci tabbas ta cancanci yayi mata ADALCI. domin kuwa mutum baiya wuce zanen qaddararsa ta so, da mutuwa, da kuma jarabawar rayuwa.
Hakan yasaka kwana biyu suke yawan samun sabanin fahimta atsakaninsu.
Duk sanda yazo mata da maganan hkkinsa ta aure akanta tay ta kuka kenan tana rokonsa danta hanashi tabata tare da kawo masa maganann yin adalci tsakaninta da Adiaha har yagaji ya dau fushi wanda shine ya saka Adiaha taji sakat da kishin dayake cixon ranta na sabuwar soyayyar su datake harsashuwa.
Saidai ko jimawa a hakan ba ayi ba lakanin kafayat ya kuma dawowa mata bazata jiya tay mafarkin an tumbeke wani abu akan mararta washe gari ta farka taganta tay ɓarin cikin dake jikinta.
Adiaha Tay baqinciki sosai da cikin nan nata ya kara zubewa cikin kan kanin lokci amma dake wann karon yasrah tana nan tana saka masa ido a cikinsu sai yasaka Ahmed yay reacting diferntly with the situationn ya ba da Adiaha kulawar datay desrving a matsayinta na matarsa ta hanyar kaita asibiti da tsayawa akanta na ranar har ta samu lafiya.
Bayan kwana uku da barin datay nan Kakarta ta kira waya tanamai suggesting cewa Ahmed ya bar ADIAHA tazo ta yola domin ta shiryata itama, tun a lokcin zubar cikin suketa juya wann maganan tsakaninsu amma sam sam hanklin Adiaha bai wani kwanta akai ba badan komii ba saidan dumbin tsoro da fargaba data cusawa ranta najin cewa daga zarar ta ɓar mijinta tare da yasrh agidan sukadai da yuwar wani abu na alakar shaquwar aure zai iya gudana a tsakaninsu halama kafin ta dawo Ahmed ya mance da ita.
Wann tunani yasaka taki sam ta bada muhimmnci akan batun kakarka na dawowa yola hutu domn a kimtsata itama.
Duk wani bayani da hikimar dake ciki tsohuwar ta fayyace mata amma ina gani take kamar tana kyale mijinta da yasrah sukadai agidan to babu shakka ta rasashi kenan na har abada.
She suddenly bcome insecure and over protective akansa musmmn ma dataga yafara bata cold cold attitudes na cewa tana bukatar gyarar headqtr na niima da kuma matsi yanzu kam datagama buduwa taciki.
Babu dama tajisu shiru agidan musmmn ma da dare sai ta daddafa ta fito waje neman yasrah acikin wani salon makirci danta tabbatar Batare da Ahmed take kwana ba ita yasra kuwa tausayi ma take kan bata.
Kakan tay tay daita har tazo tagaji hartay shiru daga bisani Harsaida Ahmed din ya tsoma baki tareda bata umarni snn tay zuciya ta amsa masa da cewa ta amince zata je yolan tay kwana biyu.
Da kyar ta shirya tafiyar dk hanklinta baya jikinta akansu, har tasoma kular dashi da ire iren silly tambayoyn datake jefa mai akan ita tafi yolan hutu to wazaina kula mata dashi duba da iyawa ysrah tayi ba, yasrah kuwa data gama gano damuwarta kawai tanason ta zaune ne shikuma bayason haka sai tat kkri wajen raba musu musu kawai sai tacemai su kaita har yolan atare.
Dake yasrah ta sako bakin kuwa haka Ahmed dan dolensa badon yana so ba ya shirya akan suje garin yola din, nan suka shirya suka kuma haɗata da goma na arziki suka wuce yolan da sassafe su uku a jirgi.
Ita kanta kakar nata batay tsammanin hakan ba amma datagan su duka sun rakota gidan Sosai tay farinciki snn ta jinjiina ma irin hankl da kuma nitsuwar yasrah.
Wunin ranan gabaku daya a yolan sukayi.
It was fun and relaxing duk dama iya zamansu anan din karantarsu kawai kakar Adiahan takeyi a boye dan tuni ta soma gano dukkan wani halin damuwa da rashin nitsuwa da jikatta take ciki akan boyayyar alakarsun dayake damata taciki.
Dashi da yasran Basu tashi barin yola ba sai can da yamma, nan Ahmed ya cewa Adiaha she can take as much break as she needs from him wanda zai isheta ta kimtsa kanta ciki da waje kafin ta dawo garesa but unfortunatly batare da niyya ba sai maganan nasa yay mata mugun ciwo da radadi acikin zuciyarta bana wasa ba.
tun bayan tafiyarsun ta rasa gane ma kanta kawai saita shiga ciki ta kulle kanta a dakin kakarta ta kara fashewa da wani irin kuka mai radadi danji take kamr ma kwace mata shi akayi mai gabaki daya.
Kakar nata tay tay ta fito suyi magana amma ina kuka take tanamai cewa ita sam bataso zuwa yolan ba gani take kmr koratta kawai Ahmed yay dan ya samu daman da zai shaku da kishiyara yasrah kuma hakan bakaramin bazarana bane agareta dan itace kadai tasan sauyawar da tagani atattare dashi wanda dacan koda dukk duniya zasu taru su fayyace mata Ahmed zai sauya akan wata ƴa mace irin haka bazata taba amincewa ba koda mutuwa zatayi.
Bayan tafiyarsu Gabaki daya ta dagawa kakar nata hankli da koke koke.
Duk nasiha da tausar da tsohuwar take mata akan data kwantar da hanklinta subi abin ahankli Adiaha tace sam sam bata iyaji ma sabida taba matsanancin son mijinta and she just cant calm down barinshi tay a Abuja da yasrah su biyu.
Haka kawa ta birkice ta kwayance tacewa kakarta itakam ma tafasa zaman gyaran aai dama ba dole bane itakam she must just have to go back to abuja and be with her husband dan bazata iya sadaukar da komi nata mashi snn rana daya yazo ya zuwa mata baya akan wata mace ba.
[7/31, 9:39 AM] SURAYYAHMS: Borin kishi da Adiaha ta dingayiwa kakarta a yola sosai bayan wucewarsu Ahmed da yasrah abuja ya razanata sosai awani fannin kuma abar takaici wani fannin kuma tabbas abar tausayice sosai..
Snn Naka nakane dan haka lamarin Adiahan ya mummunan taɓa zuciyar tsohuwar dake kuma shi inyamurin mutum asli yawanci yanada mugun son kansa sosai, wanda tun bata ganin alfanun rikicin da jikarta takeyi har son kai ya fara rufe mata ido saita fara jin kawai gara tay wani abu akai itama domin ta taimaka ma jikatta ai hannunka bazai rube ka yanka ka yar ba.
A daren ranan haka duka suka zauna cikin wann yanayi basu samu wani kwararen bacci ba dan da saida ta sha baqar wuya kafin ta iya danne baqar kishin yasrah dake cin zucyar Adiaha, da kyar tay convincin inta tace mata akan ta nitsu zasuje wani kauye wajen wani malami dazai basu wani lakani na temakon samun karin dandanon ni'ima da soyayyar miji kafin ta kyaleta ta koma abujan kamr yadda take sodin agobe.
Sassafe washe gari haka Adiaha taki sam ta saki jiki da yunwa acikinta suka shiga mota sukaje neman mai maganin gyraran aure sedai dake wajen yay nisa dan dole ta kara jinkirta tafiyarta Abuja zuwa gobe.
Abuja:
Washe gari da asubahin fari bayan dawowar su yasrah sai gashi ya shigo nan lkcin yasrah tana kan baccinta Karasawa yayi bakin gadon yasa hannu zai yaye bargon sai kuma yaga small figure dinta na bacci very peacefully a dan takure,hadadden gyaran da aka kara yi mata ya rufe rabin fuskanta, ya mata kyau bana wasa ba, dan tabe bakinshi yyi ya bugi gefen gadon da nufin tada ta amma ko motsi bata yi ba.
cire bargon yyi lkci daya ta mike xaune da sauri ta shiga komawa da baya kamar taga dodo dan tsaki yyi aransa yace Kin ma sha maganin ki jiya kuwa?..
Kai ta gyada ba tare da ta kallesa ba,tasan zaiji haushin rufe masa kofar datayi jiya da wuri,ita duk kunyane toh ya isheta yadda jiyan yayta nuna maitarsa akanta musmn ba da bbu kowa gidan ynxu saisu biyu.
shikuma baya gajiya da sintirin zuwa inda take a kullum, jiya yana sane data kammala al'adarta harta fara sallah aransa yana lissafi yace "Gud, saiki tashi ki koma kitchen ki sama ma kanki break fast don kinji abunda nace u have to eat ealier an always.
Jin bata ce komai ba ya duka kusa da ita har tana iya jiyo numfashin sa da kamshin turarensa da ya cika ta, cikin kaushin murya yace "Hope am clear ko?" Kai ta gyada masa tana kkrin mayar da kasalanta cikin gigu kawai ya juya ya fice daga dakin yabarta.
Bata sauƙo wajen ba kuwa harsai can ta shirya akan yau zata wuce schl snn itama tayi wanka shap shap ta shirya fito sukayi sallama.
Haka yau ta dingajin kewar anty reeman ta zaman kadaice yasaka ta rinka jin babu dadi ajikin ta gashi tun safe shima bai leko ba, ganin kamar ma bata ta isa leƙa koin ba yadada satajin harta gaji.
Duk sauran mutanen gidan sunacan bangaren su acikin su kuma tasan babu mai ƙara lekowa tanan .