Sashe 57
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Satin bikin Banji haka ta dinga cusa musu kai harta shiga cikin hidima anayi sosai da ita ata fannin ango dake suna zuwa ziyara family house din su banji harta dan fara sabawa da mum dinsa hajiya qudirat balogun tana son Adiaha ne dan taga ta sake jiki tana tayasu shirya komi tamkar wata yar uwansu.
Kullum cikin yabonta akeyi. Ita kuwa aranta Duk tana hakane sabida ta dada burge mijinta duk dama ta lura kamr baisan tanayi ba dan hanklinsa yanaga kan Abubuwan dake gabansa ne yanzu.
sumtimes in taje gidansun tayasu aikin biki ta dawo gidanta agajiye intana masa complain din stress baiya ce mata sannu ko ya yabeta saidai yabita da maganan banza ko yace mata ai ita taso wahalar dakanta tunda babu wanda yasaka ta.
Wani gagarumin cocktail party aka haɗa na bikin banji wanda shine kadai event din da za'ayi na rana daya bayan an daura musu aure.
Ana saura kwana uku da bikin banji Ahmed ya koma zama tare da Abokansan su ukunsu agidan banjin sunata shirye shiryen su kamar dai yadda suka masa anashi bikin duk takurin Adiaha haka ta gaji ta kyaleshi dan tunda ya shiga hidiman bikin abokansan sai ya dena kulawa da calls dinta ta dawo ita kadanta take shirinta abangarenta.
Blue and white shine dress code na hidiman by now kusan kowa yay anko dinsa,su anty nurat da anty adizat kuwa sun dinka ankonne kawai amma bada zuciya daya ba saidan sabida su nuna ma Adiaha cewa ita karamar yarinya ce awajen iya daukar wanka
Duk sukabi sukayi aron gwalagwalai na gold masu kyau sukayi hiring din mai kwaliya har gyaran fuska saida sukayi, ayadda suke shirin bikin banji gadan gadan kamar na dan cikinsu abun haryaso ya dame brother hamzat duk dama yasan da cewa oyeBanji ma tamkar dan uwan Ahmed ake daukar sa agidan nasu sabida shakuwarsu tun na primary schl daya saka suka dawo kamar yan uwan juna.
Duk baqin halin kafayat din nan dataji banji zaiyi aure itama ba'a barta abaya wajen shiri ba, cos she knws in her heaet dat banji shine yafara bata goyon baya akan yuwar soyayyarta da Ahmed tun suna yara yan kananan bakamar dayan abokinsu banky ba,besides koma yaya ne tasan dai a duniya bata da wasu shakikan amainai kamarsu, dan haka ta yanke hukuncin cewa she wll return dis favour to him, dama kuma duk shine mai hanklin cikinsun sosai.
Itama kalar ankon tay ta dinka wata arniyar blue lagos lace mai stones tasaka aka mata dinkin buba da zani da tunanin zataje tay musu kininibin nuna cewa ta dawo wata big madam ta wuce sa'arsu yanxu.
A fannin Adiaha kuwa ita din ma zagewa tay ta ciro wani royal blue material lace daga cikin kayan da Ahmed ya siya mata a mall yar 75k irin sharara din nan ce wanda take zuwa da embroidery da silver stones all over jikin material din aka mata dinkin dubu ashirin ajiki.
Duk ta rasa yadda zatayi ta burge itama, damuwar rashin ganinsa na kwana biyu wanda duk shine ya toshe mata brain, idean ma duk sai taji ya dauke mata akanta, gashi tana son ta fito tay kyau sosai sanin cewa yanzu ne mutanensu dayawa dake Abujan zasu ganta tare da Mijinta Ahmed for the first time dan asan da cewa ita matarsa ce.
She want to dress to kill, aranar hidiman ta kira shi awaya da safe bai dauka ba ta tura masa text messge around 10 am tana zaune cikin tunani sai ga mai gadinsu ya taho.
Buga mata kofar dayake yasata ta fito a gurguje suka gaisa yace mata tayi baki wasu yan mata suna nemanta awaje, tanata mamaki dan tasan batasan kowa anan Abuja ba, kawai dai sai tace masa yace su shigo ciki tun da mata ne, bkin door din bangarenta ta tsaya jiransu kirjinta na bugawa dan batasan suwaye bane sukazo nemanta, wasu yan mata ne marasa jiki su biyu suka shigo da manyan jakunansu ahannunsu da rigar kamfanin su na kwalliya ajikinsu sunyi rolling kansu da mayafi
Sai aka ci sa'a lokcin babu kowa gidan duk matayen gidan sunje wajen kwalliyar a kasuwa.
Tun daga nesa adiaha ta dinga kallonsu ganin bata gane fuskan ko daya acikinsu ba...
Cikin girmamawa suka gaisheta suka ce mata suna neman Mrs Reema matar Dr Ahmed bello
tana washe baki tace musu itace nan babban cikinsu tay mata bayanin cewa shine ya aiko matasu akan su tayata shiryawa suka nuna mata ID card dinsu na make up brand dinsu.
Ji tay kamar zata fige sama tsabar murna harta kasa boyewa ayanyinta cos it gives her soo much joy idan ya mata Abu unxpected haka..Allah Allah take ta koma ciki ta kirasa awaya. Ta dube yan matan tace..
Come, come in tay allowing dinsu ciki.
A falo ta barsu ta karasa cikin dakinta da wayarta ta kkirashi still bai dauka ba ta tura masa text na godiya with alot of love emojis then after some minutes sai yay mata reply da cewa yana shiri idan aka kammala daurin auren zaizo gidan ya dauketa suje wajen hidiman tare ta jirashi kawai. She was soo happy batama iya rufe bakinta harta fito ta same make up artist din sun kammala shirya komi nasu standby suna jiranta. Tana da saakin fuska shiyasa lokci guda suka sake da ita sosai har ta gane cewa dayan stylist ce aikinta kawai awajen shine ta daura mata dankwali snn ta tayata saka kaya ajikinta ta kuma zaɓa mata correct shoes and accesories din daya dace da shigarta.
Adiaha ta kasance mai son riko da Addininta duk wautar ta bata wasa da sallah dan haka tajanye ra'ayinsu da hira suka jirata har saida suka ci abinci tay alwalan sallan zuhr kafin nan suka zauna aka fara zuba mata kwalliya.
Sunci kusan awa ana cancada mata ado tay masifar kyau sabida yadda aka kwashe mata gaban goshinta da gel aka samata red lipstick a bakinta yaji, kwalliyar nata dai baiyi yawa ba snn shiba light make up ba,Sai kikkifta Lashes din nan takeyi tana jin kanta kamar wata sarauniya.
Bayan an kammala aka fara tayata saka hadadden kayanta dan dake material lace ne flowing fitted gown kawai tasaka amata ajiki mai wani irin falling neck ya kama mata shape dinta damas an masa wani irin dinkin kece raini ajiki ita kanta sai gushing takeyi akan dressing dinta
Takalmi da clutch purse
Din duk stylist din ne ta zaɓa mata suna ta kyalli iri daya da stones din da aka zuba akan material din. Bayan an kammala daura mata head dinta blue ta sallamesu.
Duk kuma Hanklinta sai ya fara komawa izuwa bakin kofa tana jiran ganin shigowar Ahmed kodan yazo yaga yadda yau ta fito na daban ga wayarta baida wani tsada sosai duk hotunan datake daukawa makanta zata tura masa basa mata yadda take so sosai..
2'oclk za'a fara hidiman tanaji kusan kowa ya fice agidan da iyalansa su kafayat da anty nurat da wuri suka isa wajen dan asan da su..
Ita kuwa har wajajen 2.15pm tana zaune tana jiran Ahmed bai shigo ba
Sai can karfe Biyu darabi ya dawo tana ganin sa yadda yay masifar kyau acikin wata embroided agbada full babban gare royal blue colour da hulan sa mai tsada.
zuciyarta ne ya daka tsalle a 360 ta tazo ta rungume shi da gudu ganin yanata kallon ta cikin sauke malalatan smirks da alaman he is impressed da outlooks dinta dan duk baison yaje cikin mutane da itane yau aje arainashi shiyasa ya daure ya nemo mata masu kwalliya suka shiryata, yasan kowa zaisu yagan matarsa musmmn ma colleque dinsu na wajen aiki da kuma sauran yan mata da suke crushing akansa baison Adiaha ta dawo masa abun gulma.
This is more about protecting his ego then spoiling her kamar yadda itake take tunani.
Dan a nata fassarar ta dauka duk so da kulawa ne yasa ya aiko mata masu gyara domin a shiryata, anashi mind din kuma ya mata hakan ne kawai dan baison ya fita da ita cikin mutane yaji kunya.
Har gaban mirror ya jawo ta, tare da zaunar da ita akan stool tanata kallon kanta tacikin madubin, gabanta ne ya shiga bugawa dan batasan wani surprise ne zai mata ba, tana zama ya fidda wani hadadden box daga Aljihun babban garensa ya bude ahankli snn ya fidda wata muguwar dubai golden jeweries dats so classy, ya cire na wuyarta data sakaya kwar gefe, snn ya saka mata shi wann din a maimakonsu da chain dinsa tare da bangles dinsa guda uku to march.
Bakaramin kyau gold din ya kara mata ba kuwa.
Asif is not enough ya dauki iphone 13 pro max dinshi na ɗa ya bata yace tafara amfani dashi...
Jikinta har rawa yake tsabar murnan data tsinci kanta aciki ta mike tsaye ta rungumesa kam kam tana gode masa jin kamar ta fashe masa da kukan farinciki duk ta dabaibayeshi da murna dan kamr zata cinyeshi da godiya haka ta kankame masa jiki.
Kiss yay mata asaman goshinta snn yace mata bayason ta bata make up dinta tabari sai sun dawo saita masa godiyan sosai. Yabi ya bata bunch din 200 da 500 notes na manni ya kuma gaya mata yadda yake son tay behaving awajen.
She was busy blushing and blushing ta kasa dena iya murmushi dan ji take kamar tay tsalle ta taɓo saman gajimare dan tsananin farincikin dake mamayeta.
Hannunta sakale anashi suka fice har izuwa wajen hidiman a sabuwar motarsa suka samu lokacin hidima ya fara zafafafa kowacce mata tana baza rigimarta da jiji da kanta a fili kowa na nuna cewa ya haɗu.
Tun fitowarsu Adiaha tafara jin bugun zuciya musammn yadda taga idanun jama'a yuuuu ya dawo kansu, lura da hakan yasaka Ahmed ya kamo hannunta cikin nashi ya fara tahowa filin hidiman tare da ita.
Fiye da yadda idanunsu anty nurat yay jajir da baqin kishi hakanan na kafayat ya kama ci da wuta tanata kallonsu daga nesa tanajin kamar zata koñasu gabaki daya da wutar boma bomai.
Colleque dinsa da sauran mutanensa kuwa sai zuwa wajensu suke ana gaisawa da Adiaha.