← Book details Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 88 OF 157

Sashe 88

Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

wani lumshe ido tayi tana tunanin abinda ya faru yau gaba daya acikin four days din nan tun farkon zuwanta schl da yakaita ya sauketa ya bata kudi da kuma tafiyansu gidanshi mai kyau da abunda ya dinga mata na kulawa, lumshe ido tayi tana tuna duk event din da ya faru yau wani iri ta dinga jin kanta gaba daya ta kasa daina tunawa.

Sai can ta mike ta jawo Hijabin daya dauko matan jin kanshin turarenshi ne ajikin kayan tana shakarsa wani irin kasala taji kafanta ya fara,a hankali ta mike zaune kan gadon ta zauna har lokacin hijab din na rike a hannunta sai can ta ajiyeshi gefe.

After some min ta mike ta janyo towel ta daura ta fada toilet, nanma tafi 15mins cikin bathtub din da ta cika da ruwan zafi, sai da ta gaji da zama dan kanta ta mike ta fito daga ciki,alwala tayi ta canja pad dinta its been four days jinin ya fara tafiya sai littel stain.

Bayan ta fito a gaban table dinta ta zauna ta fara shafa mai ajikinta slwly harta gama snn ta fesa turarukanta masu sanyin kanshi sannan taje closet dinta ta ciro kayan baccinta masu kyau long sleeping gown pitch color da fuskan gameshakers daga gabanshi ta saka...

Kwanciya tay har sai da ta karanta Qur'an a wayarta sannan ta ci abincinta har saida taji ta koshi snn ta kwanta bacci hanklinta kwance, ta dade kwance sai juye juye ta ke ta kasa bacci ta rasa dalili,sai kusan midnyt bacci ya dauketa.

Ata fannin Adiaha kuwa duk sai tayi abu sai abun yazo yanata damunta aranta,gashi har dare ya rufa sosai Ahmed bai kulata ba yay ma kamar baisan metakeyi ba.

All her insecurities are eating her up so badly yau dinma saida ta tuna maganan nurse din nan data ce mata acikin habaici macen da bata samu zuciya da kulawar mijinta ba itace take zamowa a dame kuma a tsarge agaban duk wata macen data rabe mijinta amma macen data yarda da kanta bata damuwa da presence din kowa no matter how close dat person yake da mijinta. .

But she just cant bring her self down to admit dat lallai tanajin tsananin kishin ganin Ahmed yana bawa wata ya mace attention dinshi even fiye da ita.

She started feeling like dis tun ranan data gan hotonansu yay trending a social media duk coment din mutane ya stucking mata a brain dinta she just cant forget yadda akayi hypig ana cewa sun dace da junansu ita kadai tasan abunda taji awann lokcin.

Dacan ta dauka zata iya daurewa amma zuwan yasrah da ganin yadda Komi nata ma kmr Ahmed ne kawai keyi dakansa sai abun ya fara shake mata wuyar she just cant help dis feeling gaskiya..

Washe gari da sassafe yasrah ta kammala yin Addua kenan ta shiga bathrum ta cire kayan jikinta ta shiga bayi ta sakar ma kanta warm shower, ta jima a bayin kafin ta fito daure da towel tana goge dogon gashinta da karamin towel.

Knockng aka fara tay sauri ta jawo wata over sized bathrobe daya kai mata har kusan kasa ta saka kafin nan ya bude kofar ahankli ya shigo jikinshi sanye da jallabiya alaman daga masallaci ya fito.

Hade ido sukayi ta kwalalo masa nata idon ta tsaya cak gabanta na faduwa,sallama ya mata batace mishi uffan ba har ya shigo har cikin dakin ko gaishesa batay ba, kauda kai yyi da sauri suna hada ido yace "Erm my....my phone, ina wayata? Bata amsa ba ta nuna masa jakarta na schl alaman yaje ya dauka dakansa,ya kada kansa ba tare da ya kalleta ba ya nufi jakar ya bude zip din ya fiddo wayar dakan sa yanata mamakin yadda ta rainasa, kunnawa yyi yaga blank screen sai wall paper bbu photonsa dake gaban screen din kallonta yayi kafin ya shiga gallerynsa ya duba yaga ta goge su kaf.

Fuskarta ba asake ba sanin abinda yasa yayi still kenan a wajen, ta juya taci gaba da danna towel din acikin gashinta dan ya tsantsane ta nufi gaban mirrornta, bin ta yyi da kallon mamaki har ta ja kujera ta xauna tanamai ci gaba da smooching din gashinta acikin towel din gently.

karasawa gun mirrorn yyi tare da fixgota ya juyo da ita yana mata wani irin kallo, ta hade rai, yace" ke, wai yau baki gaisuwa ne koni sa'arki ne? Kafin ta amsa yace wayace ki cire min hotona agaban phone.. ta wani hade rai tace "Toh na sani ne, ko ba mistake bane.?" bude baki yyi galala yana kallon karamin bakin ta data turo ta kauda kai irin yana damun tan nan, bai san lkcn da yay kwafa ba. Wani tsaki ne ya subce masa yana kallonta a hankali yace "Me ya saki taba min hotuna ma tukuna,batare da ta juyo ta kallesa ba tace "Mistake I said!" Kallonta ya shiga yi daga kasa zuwa sama, ta wani dauke kai fuskarta daure dan batasan meyake nufi ba does he thinks wai ya gama haduwa ne ko me?

Tana cikin raya ahakan aranta taji muryansa yana cewa.

Get up!.

Yi tay kamar bataji shi ba bata ankara ba sai ji tayi ya fixgota jikinshi, ta xaro ido a mugun tsorace Tace "meye haka yaa Ahmed" yana mata wani irin kallo yace "kikace Mistake? ta bude baki xata yi magana sai gani tayi ya kuma fixgota jikinshin da dan karfi saida ta mannu dashi a mugun rikice tayi kasa tace "Nashiga uku, don Allah stop this,ya Ahemd nace bana son kana taba ni, kadena bana so".

bin ta yyi kasan yace "Sai kin gaya min me hotona ya tsare maki a waya da kika goge.." atakaice tace toh Don Allah hoton wani abune..its freaking ugly
..dis..quist..daukewa ne kawai numfashinta bai yi ba lkcn dataji ya fincikota tsaye jikinshi ayayin da towel din dake rufe da kanta ya subuce zurr ya fadi kasa sumanta mai tsayi da qamshi ya bazu tun daga kan fuskarsa har kan kafadunta ya musu rumfa su biyu.

Rikota yay dam har numfashinsu na gogar na juna, wani irin piercing looks yake aiko mata dashi in btwn her wet hair strands, bugawa kanta yakeyi, tanajin kmr kafarta duka na shaking, shi kansa sai da yaji wani shock a lkcn, yabi ya lumshe idonsa a hankali ya shiga kallonta ahaka yadda tay masifar kyau yafarajin kamar wani wanda zai hadiyeta,Ba karamin rudewa tay ba a lkcn jin yadda ya damke mata hannunta duk jikinta ya dau rawa sai kkrn tutturasa take tana neman kwace kanta awajensa amma ta kasa, gajiya tayi ta tsaya cak ganin ba saketa zai yi ba.

Dayan hannunshi dake sake ya saka yafara maida mata suman nata baya baya ahankli wanda yasaka dukansu suka lumshe idanunsu sosai cikin jan shauki dan bata da wani weak point din daya wuce sumanta musamn ma da lallausan hannunshi yake bita cikin gashin very gently sai taji kamar shafawa yakei ba tattare matashi baya ba.

Shikansa baisan mai yakeji ajikinshi each time yazo kusa da yarinyar sai yajishi daban kamar ba shi ba,janye jikinta data fara tana nesa nesa dashi yasashi bude idon shi slowly still ita din yake kalla, bakin kofar take kalla ahankli cikin hadiyan yawu kmr wata munafuka ta fara sadda kanta kasa.."tace "let go off me, har ya bude baki zai magana wani irin Karar rufuwar kofa ne ya firgitashi ya juyo a firgita saidai baiga wanda ya fice din ba.

A mamakamce yake kallonta tay shiru batace masa komi ba..

Ya kalle kofar snn ya bi ya kalleta yace what?..
"Who was that?

Karamin bakinta ta tura tace oho, i dont knw.

Wani irin kallo ya mata yace ina wasa dake ko?

Shruging shuldernta tay ashagabe tace Toh nifa bansani ba.. but i think is ur wife..ai tun dazu tazo nan tanata kallonka.

Yace..... 'what?..
Batace mishi komi ba sai ya juya aggauce ya fita.
[7/5, 7:48 PM] SURAYYAHMS: Adiaha na komawa cikin room dinta ta fada kan gadonta ta fashe da wani irin sassanyar kukan da bata san daga ina ya fito ba,isowarsa bakin kofar kenan yaji alaman tana kukan sai ya tsaya tare da bude kofartata ahankli batare da ya shigo har ciki ba..

Lokcin Kanta akife yake bata san da isowarsan ba, wani shafa kansa yay ya tsaya awajen batare da sanin me zai ce mata ba,kwafa yayi irin to me ma taga yanayi da har zata fara overreacting shruging shuldernsa yay ayanayin ko in kula dan ganin inya kulata haka abun zai cigaba, tsaki yaja ya bar wajen tare da komawa room dinsa kai tsaye، yana isa ya fada wanka da tunanin fara shirya kansa zuwa kai yasrah makaranta.

Adiaha bata san meyasa ba amma dik sanda taji zucyarta ya sauko zata kama kanta sai taje taga Ahmed yana aikata wani abun da dolene zai taɓo mata kishinta,wani abu mai nauyi taji ya qulleta aqirji tay wani tsam tana kukan ahankli hartana fidda shesheka.

Allah Allah take taga Ahmed din ya shigo dakin amma sai shiru ta dade ahaka har zuciyarta yay sanyi tay tazo tay shiru dan kanta.

A fannin yasrah kuwa tun bayan fitarsa bata tabuka komi ba har saida taji babu motsinsu akusa tukuna, zama tayi ta janyo man shafawanta, jiki a sanyaye ta gama shafa man taje ta sako kaya, har ta gama ta kwanta jin zuciyarta dake bugu ba a daidai ba lumshe ido kawai tayi ta dan kwanta for a while kafin can ta tashi ta shirya cikin wata turkishi abaya golden colour mai masifar kyau.

Karfe bakwai da wani abu Adiaha ta sakko snn ta fito duba shi ganij bai biyota ba da mmkinta sai tagansu subiyun a zaune babu wata alaman cewa sun san tanayi.

Wani gulluton takaici ne ya wuce mata a wuya, Karasowa tay wajensun jikinta adan sanyaye tana lura da yadda sukabi suka basar da komi sai tafarajin zuciyarta na karyewa da yanayin sun sosai msmmn ganin duk borinta Ahmed bai san tanayi ba.

Azaune ta same su shi da kanwar tasa kan dinning suna breakfast da aka kawo musu daga main house and he dint even call her out to eat hmmmm...
Chapter 88 · 0% Book details