Sashe 23
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A fanninsu anty mojushola kowa duk a tsarge suke da tunanin abunda zai iya biyowa baya har yamma ya rufa suna dar dar da basuji an nemesu ba. .
Hajy khadijatu taji babu dadi aranta ammq bata yanke wani hukunci har sai washe gari bayan ta samu nitsuwa ta nemi shawara awajen babban dadarta hajiy maimunatu.
Dacan anata ra'ayin tay tunanin kawai tabar musu gidansu inyaso sai babansu ya kawo musu matarsa suzauna tare tunda dama dan itace duk akeyin fadar akai, tasan kuma idan ta umarce yaran da suyi hakuri suzauna da ubansu kobabu ita zasu iya mata biyayya duk dama zai musu wuyan amincewa.
Tana kammala fadawa
Hjya maimunatu plan dinta tace mata sam bata amince mata ba dan inhar ta tafi tabar gidan shirinsu ne zai lalace, haryau tanakan bakanta na koyawa alajo bello wayo acikin ruwan sanyi. Gani take kmr in har sukabar yar yarinyar nan ta kore yar uwarta a dakin mijinta acikin sauki haka sunyi abun kunya.
Zama tay ta gaya mata yadda zatabi da komi dalla dalla bata boye mata komi ba snn sukayi sallama.
Bayan tay wasu tunani na wasu yan awowi sai can wajajen bayan ishai ta aika aka kirawo mata brother kazim ta zaunar dashi a falonta tay masa nasiha sosai snn ta umarce shi akan da ya dawo da mahaifinsa kawai ita batada wani matsala dasu.
Acewarta da ace sutaru suna tonawa kansu asiri har ana neman a lalata wa familynsu suna awaje gara kawai su hakura su hade kansu su rufawa junansu asiri da dadi da babu dadi duk bamai jin kansu awaje.
Dakyar tay convincing dinsa ya amince waidan ma tace masa inbai amince ba zata tattara kayanta ita tafi tabar musu gidan..
Tunda ta furta hakan yasan baida wani zabi face ya aikata hakan
Ransa baiso ba amma hakan ya amince.
washe gari sassafe ya turawa babansa sakon text messge yace masa an bude masa sashensa inya shirya ya dawo gida.
Sosai alaji bello yaji haushin hakan dan so yay ace dukan yaransa sunzo har gabansa sun rokesa, duk ya dauka duk plan dinsu anty mojune ya tsoratasu baisan duk aikin banza yakeyi ba.
Dacan Harya fara girman kai zaiyi gardama da niyyar kawo borin cewa bazai koma ba sai sunzo dakansu sun nemeshi gafara ya yafesu kafayat ta tubure masa tace masa sammm bai isa ba ita batason bata lokci kawai da yamman nan zata shirya su koma mansion batason jin wani magana daga bakin shi. Tunda ta samu tana dan bashi jikinta yana lasa Gabaki daya sai tabi ta raina shi bata ganin girmansa sosai.
Daga nan mansion din kuwa tunda brother kazim ya tarasu duka afalo ya gaya musu cewa su kafayat zasuzo kowa yafara shan mamakin wann lamarin nasa.
Nan da nan gulma ya fara tashi ana rade raden dawowar kafayat cikin gidan dan kowa yasan cewa bana alheri bane
Adiaha ta farajin kamar wani sabuwar jarabawar rayuwar Allah ya kara aiko mata, gashi duk ta jejjeme damuwa yafara nunawa ajikinta gashi wai kafayat zata dawo zama agidan tare da su.
Haka kawai taji tafara firgita, sai tana zaune kawai sai ta tsinci kanta cikin tunowa da abunda ta gaya mata ranar biki nacewa daukar fansa ne ya kawota gidan ba zaman aure ba snn zatazo ta kwace mata Ahmed dinta.
Yaune rana na farko a rayuwarta da taji bata kaunar dare yay bare ace mata Ganan kafayat tadawo.
Yau Kwata kwata Ahmed bai dawo gidan ba dan tin safe da'a aka gama rikici yaje aiki basu karajin duriyarsa ba.
Matayen gidan ma duk mazajensu sun musu warning akn kar wacce ta fita waje tarban kafayat kowa ta zauna asashenta.
Kafayat kuwa tsabar zumudi da murna harji take kamar yaune ranar daurin aurensun yamma nayi jikinta yafara rawa rawa wani sabuwar shafin soyayyar bogi tafara nunawa alaji bello.
Bayan magrib Tay wani irin kwalliya ta saka jan kaya mai tsada da kyau tay rufi da doguwar veil dinta mai sharara. Su anty ramotu ne suka taho tare da su.
Duk horn din da motarsu ya buga abakin gate da surutunsu anty ramouto babu wanda ya leko waje. Kusan ma kofar kowani sashe a kulle yake kirif kmr babu mutane aciki. Sun kira layin anty adizat yaronta na tsakiyar obafemi ne ya dauka yace musu tana wanka. Anty nurat kam ma bata ko dauki kirar ba..
Ahmed kuma duk sunsan halinshi shiyasa Basa kwatanta wann iskancin dashi.
Haka suka ci tsayuwarsu awaje da sukaga babu mai kulawa dasu sai kawai suka rako kafayat din cikin sabuwar sashenta sunata famar rangwada mata guda aciki gidan waiko dan ajisu afito amma sai shiru danko motsin mutum daya basu gani ba. Ahakan sai shirun da aka musu yay musu mugun ciwo aransu sosai, musmmn ma ita kafayat dan tasone tazo ataro ana kallonta tana baza yanga ana kallonta ana nunata da baki dan taji ajikinta cewa ta isa.
Haka su anty mojushola suka karaci gulmansu suka tafi kafadarsu a dage duk sun dauka iyawarsu ne yasaka aka dawo da dan uwansu alaji bello jimada tare da matarsa kafayat cikin mansion din.
Tunda suka aje kafayat suka awatse a dakin mijinta take kwance tana wani irin juyi na nishadi tana waya akan makaken gadonsa tanata kulle kullen makirci tareda mahaifyarta awaya anata gaya mata yadda zatay dealing da kowa..
Sai Can cikin dare kafin nan su brother hamzat suka dawo gidan kowa yay parking motarsa alaji bello dake zauna akan kujera a tsakar gidan yana hutawa yanata kallonsu daga nesa wajen parking duk yy tsammanin zasuzo su gaishe sa, sai shiru haka suka wuceshi basuce masa uffan ba kowa yay kamar baigansa awajen ba.
Tura bakinsa yay cikin jin tsannin takaicinsu, Yay ta saka ido koda zaiga shigowar Ahmed bai gani ba. Har wajajen karfe daya da rabi na dare. Duk kuma sai yaji ya shiga damuwa cos he care about his children aransa sosai, kwanan biyun nan da ya zauna acan gidan babu su saida yaji kamr yay karamin hauka musmmn ma da kafayat take dada haukatashi cikin salo.
hakayau bacci ya dauke cak acikin idanuwan Adiaha dan daga ta runtsa sai taji ta firgita ta bude ido dan kuwa babu abunda take tunawa sai maganganun kafayat din akan aurenta da ahmed
tun shigowarsu gidan ta labe ajikin window ta dinga kare musu kallon tsaf taga kamar ma da karfin gwiwarta ta dawo gidan ba laifi.
Ahmed bai dawo gidan ba awajen abokinshi Banji ya kwana.
Washe gari da suka farka saida banji ya dadda jadadda masa shawarar daya bashi akan kafayat ranar, yace masa duk rintsi duk waya karya sake yace zai nemejin bayanin Dalilinta na cin amanansa datayi idan ba hakaba zata rainashi sosai zata kuma sakashi a matsaloli masu yawa.
Adiaha ta farka ta rasa wani kaya zata saka ajikinta, tanajin muguwar kishin kafayat din aranta dan sosai take son mijinta Ahmed, duk tsoronta ayanzu shine kar kafayat tazo ta raina mata wayo kamr yadda su anty adizat sukamata afarko afarko, gown din atamfa data saka ranar daurin aurenta ta saka ajikinta dake atamfar yana da kyau da tsada tay kwalliya dan dai dai ta wuce kitchen dan gani take da kafayat ta ci mata mutuncinta agidan gara ta saka kowani irin kayane ajikinta tay girkin dashi inyaso ayi gulmanta ace tay over sabi duk dai bazai dameta ba.
Haka ta zage tay musu moi moi da kunan kamu sann ta dafa taliya da sauce da stew din busashen kifi tay tea snn ta dafa indomie noodles ma yara. Kafin nan ta raba duka sai wani basira yazo mata tace bari taje ta tambaya hjy khadijatu taji kozata iya kaiwa hardasu kafayat abincin aynzu dan bata taba shiga ta sashen mai gidan ba.
Tray mai shegen kyau ta dauka snn ta deba ma hjy khadijatu na ta abincin ta shiryasa tsaf yay kyau afararen dinner set masu daukar ido.
A mind dinta tana ta kokonto, She was busy contemplating na yadda
Zata sako maganan cikin saukin harshe karya zama tay insulting din mother inlw dinta batare da ta sani ba.
Ahankli ta dinga takawa harta isa sashen hjiya khdijatu wanda yake tashi da wani irin daddar qamshin turaren wuta na kasar sudan as usual ko ina yay sanyi yana baza wani irin dadddann qamshi mai shiga jiki da ratsa kwakwalwa.
Har wani sauke ajiyan zuciya Adiaha takeyi batare da ta shirya ba tsabar yadda dadin iskan wajen yake ratsa mata jiki yana sakata tana jin bacci bacci da sassanyar muryanta tay sallama, aka amsa mata ta shigo dauke da tray din ahanun ta, mamaki ne ya tsareta tun abakin kofa kallon datay wa hajy khadijatu tana waya cikin fara'a sai sheƙa dariya takeyi kamar babu abunda yake damunta a duniya.
Tsayuwar datayi agefe tana jiranta babu abunda takeyi sai admiring din imani da karfin zuciya irinna wann matar Dan tasan hala da itace mijinta datakeso ya auro mata budurwan dansa ya kawo mata gida barinma yarinyar data raineta tamkar yar cikinta hala da yanzu ta haukace.
Tarasa yadda akayi wasu matan suke iya kama kansu subasar da komi dan kaucewa daga raini da shan walakancin maza. Sosai wasu matan sukasan darajar kansu، ta inda wani abu waishi soyayya sukam baya rufe musu idanunsu koda na shekara nawa ne
Ahankli Ta kalli kanta sama da kasa mentally sai ta fara ji tausayin kanta sosai dan tana sane da cewa Ahmed shine babban rauninta a rayuwarta duba da duk tulin walakancin dayake mata amma wai koda sau daya aranta bata iya jin cewa zata iya rabuwa dashi ba duk rintsi duk wuya. A kullum ma sai dai taji kamr tana kara susucewa ne da shaukin soyayyarsa. Tunani take koda Allah zai kawo mata wann ranan itama arayuwarta da zataga wai iya fidda damuwar namiji aranta kamar na hajy khadijatu. Kyabe baki tay a mind dinta tace Anyways su sun tsufa sun riga sun more junansu a kuruciya hala shiyasa ma abun bai wani dameta ba.
Tana cikin wann tunanin har hjy khadijatu ta kammala wayar tana ta kallonta ganin yadda tay zurfi acikin zancen zuci