Sashe 2
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Anty adizat din ne ta rungumota sigar rarrashi tanamai cewa nurat pls control urself. Da harshen yare anty nurat ta bursting cikin wani sabon kuka, tace ahhh abun da zafi fa,ko ni nn nazo gidan jimada ina amarya na samu kafayat lokcin bata wani girma ba matarnan itane take ta dawainiya da ita amma kiga abunda ta saka mata dashi?kai duniyan nan abun tsoro ne,kafayat is heartlesss!!! All for what? Wai dan akan Ahmed bai aure ta ba?Nasan duk wann abun daukar fansane anty adizat, but how cud she do dis game with this innocent woman's husband..ai ko mutuwa na kunyar idon uwa.
Anty adizat ta rikota suka zauna ahankli duka jikinsu yay sanyi sosai tanata rarrashin anty nurat da abun ya bala'in ci mata rai.
Adiaha ta rasa me zatay dan bajin yarensun takeyi ba ganin sunki suyi hausa ko turanci kwata kwata awajen barema tasan mezataje musu itama.
Agefe guda ta tsaya da tunanin lamarin aranta itama duk dama bawai sanin komi tay akai sosai ba.
Saida suka dan samu nitsuwa snn ant adizat tace "nurat,wann lamari ba zallan daukar fansa bane..Asali kafayat yar iskan kanta ce,see Im sure she has been crushing on father inlaw.
Itama babban Munafuka ce kamr uwarta, both of them are evil..mugayene sosai.
Cike da mamaki anty nurat ta kalleta tace ant adizat har kina tunanin dama shirya hakan sukayi ne?but why I cant believe dis oo, ni dama dai nasan kafayat sai tay wani abu mummuna akan batun auren da Ahmed yay bai aureta ba.
Anty adizat tace just leave dat talk Abeg,in fada maki tuntuni da hakan aranta, kudi suke bi, wai tuntuni bakiga murnan da kafayat takeyi akan komawa sabuwar gidan nan ba? inba hakaba revenge kawai bazai saka yarinya shar da ita ta auri tsohon mutumin da kwanan nan zai kai shekaru saba'in ba. Kafayat bazata taba amincewa ba. Saidai Suna dawani dalilina yin auren nan. I think They are planning sumtin with her mother, .suna son ta samu share a familyn jimada ne am sure this matter is big for them. Dole ne mu musan me zamuyi,cos time of trouble has already come oo..
Tunda anty adizat ta fadi hakan anty nurat sai taji ta kara tsorata da lamarinsu kafayat gabaki daya sai bata kara cewa komi ba.
Haka suka zauna acikin jimami sai can da Adiaha ta fita waje taje ta siyo musu ruwan sha ta kawo musu suka karba suka sha..nan itama ta nemi waje kusa dasu tazauna ta rabza wani irin uban tagumi dan yaune daren aurenta na biyu wanda da alama shima bazaiyu ba.
Daga ta can gidan kuwa banda hidiman kawo amarya babu abunda suke yi,duk dai abun bai musu dadi da kowa ya tafi asibiti aka barsu sukadai acikin gidan suna shagalinsu ba, abun dai bai wani musu dadi ba sabida babu wanda zasu iya bawa haushi dan haka suka yanke shawarar yin rawa a tsakar gidan har izuwa washe gari.
Hjy fatihat da kawayenta dake gewaye da ita suka fito fili anata buga musu ganga ana musu ikirari na manyan mata.
Wani irin shiny blue colour shadda na madam getzner mai dan karan tsada ta saka ajikinta,sai yauki take tana yatsine, kayan nata yasha wani irin wasan zare daga samanshi har izuwa kasa an mata dinkin buba da zani ta kafa wata arniyar golden goggorin ture kaga tsiya
Takalmin kafarta da jakarta iri dayane suma golden colour kawayenta kuma duk sun sako leshuna masu manyan holes kowa tasha riga da zani ma buba sun cakkare da gwaggwaro
A tsakiyar filin gidan alhaj bello jimada ta tsaya tana hura hanci tanajin kamar harsun mallake gidan ita da yarta.
Tace Kafayat is my only doter, dan haka Auren yata dole ne mu sashe asha rawa. I wnt to celebrate my doters weding to the fullest.
Yau zamuyi rawan murnan kawo yata gidan mijinta, gobe ina gayyatar kowa party anan gidan cos my doters weding must be one in town.
Nan aka hau ihu ana mata tafi Masu gangan suka fara bugawa ana wakar yorubawa, mata kala kala yan kanzagi na juyi suna rawa atsakiyar filin ana karkada duwaiwaka anata nishadi a tsakar gidan kamar ba gobe.
Daga asibitin kuwa Ahmed ne zaune agefen mahaifiyarsa ya kammala mata komi yana jiran yaga abunda Allah zaiyi, hade kanshi da jikin gadontan yy zuciyarsa na breaking into million pieces yayi ta fushi yanamai dora laifin akan mahaifinsa da kafayat amma hakan bai saka yaji sakat a zxyarsa ba, har ya gaji ya fara jin cewa duk wani abunda ya faru da mahafiyarshi ayau ba laifin kowa bane face laifinsa.
Dan ata dalilinsa ne kafayat ta shigo cikin familynsu, snn son da mahaifyrsa take masa ne yasaka tun farko ta dauke kafayat din kamr yarta na cikinta ta raineta amma a karshe waiyau sune suka sakata acikin wann mayuyacin halin datake ciki ayanzu.
Aransa sai yafarajin inama da ace tuntuni hakura kawai yay ya aure kafayat din kodan ya raba mahaifyarsa da shiga wann mummunan qaddarar da suka jefata aciki na zama da kafayat a matasyin kishiyarta. dan Akan farinciki da samun kwancyar hanklin mahfiyarsa yanaji acikin ransa zai iyayin komi, yau da ace yasan da cewa mahaifyarsa zata zo tashiga wani hali sabida shi daya gwammaci yay zaman rashin jin dadin aure da kafayat na har abada.
Saidai aynzu me faruwa ya riga ya faru babu mai canjawa dan har videon daurin auren ya kalla a gossip blog dazu da abokinshi banji ya dada tabbatar masa.
wasu silent hawaye masu zafi ke gangarowa acikin idanunshi suna sauka kasa musammn dayake tuna cewa shine silar faruwar komi.
Shine ya zamo silar samun wani dalili na bakin cikin zaman auren wa mahaifiyarsa ayau.
Hawaye masu zafi ke sauko masa dan Yasan bazai iya goge radadin nan dayakeji aransa ba kamr yadda yake cikin rudanin sanin wani mataki ya dace ya dauka akan hakan dan yaji sauki aransa shida mahaifyarsa.
Ata fannin brothr hamzat kuwa ji yake bazai iya hakuri ba dan abun kunyar ya dameshi bana wasa ba, yasan mutane zasuta magana akan familynsu game da abunda babansu ya aikata as old as he is in his late 60s daya dace ace ynzu yana fafutukar neman aljannarsa ne ayanzu.
Yasan aure ba haramun bane, and it knws no age amma kafayat? Why kafayat in ba neman fitina da neman raba kan familynsu ba, abundai da abun kunya aciki ace dansa ya nema shikuma yazo ya aura, ransa sosai yake konuwa musmmn idan ya tuna cewa anty moju and anty ramotou are soley behind it yasan dolene ma akwai dalilin dayasaka sukayi hakan.
Family house dinsun direct ya wuce dan yaje ya tuhumesu koda ma zai dan sauke fushinsa akansu ya huce, nan yaje ya samu babu kowa sai masu aiki sunakan hada sauran kayan lefen auren kafayat da za'a wuce dashi sabuwar gida
Acan gefe ya tsaya da mamaki yanata kare musu kallo jikinshi atake ya bashi cewa da sannin su anty moju akeyin komi na auren babansu da kafayat. Har ya juya zai bar wajen sai ya ci karo da wasu tsoffin mata suna shigowa da alaman sunzo ganin kayan ne.
Tsabar gulma koda ya gaishe su basu amsa masa akan lokci ba sai zancen bikin kawai sukeyi kasa kasa suna ta gulman yuwar auren.
As usual daya tana kushewa dayan kuma tana cewa hakan ne daidai, cak brother hamzat ya tsaya ata gefe yanamai jin zancen sun dan shikansa bai dada tabbatarwa da cewa da hadin bakinsu anty mojushola akay wann auren ba saiyanzu.
Dayar matar datake aminiyar anty mojun anace mata maman wasiu, tace sam wnn hukuncin da su anty mojushola suka dauka baiyi kyau ba,tace Auren kafayat acikin famlynsu bazai amfane rayuwar alhaji bello jimada da komi ba sabida ba zai jawo masa rigima da iyalansa da rashn samun zaman lpya da kuma ruguzewar alakarsa da manyan yayansa bayan gashi kuma ya fara tsufa kwanan nan zaizo ya bukaci kulawarsu.
Dayan tsohuwar mata tace sam awajen ta komi yay dai dai , yatsine take tana cewa ai Yin kishiya wa bahaushiya shine daidai sabida hausa women basu iya rike maza ba saida kayan mata da malamai, a cewarta ai tunda hjy khadijatu ta shigo gidan su anty mojushola duk yan uwansu yarbawa suke shan wahala ahannunta sabida yadda take juya kan dan uwansu bello dan haka sunyi daidai da suka saka aka mata kishiya bayarbiya..
..daga jin yadda suke ta maganan zaka san cewa su kawayen su anty mojushola ne na kud da kud dan sudinma shekarunsu yaja sosai kuma babu abunda basu sani game da bikin ba
Brother hamzat yasha mamakin zancen su da sukeyi, so this isnt about Aahmed alone, su anty moju sun hadakai ne dan su cutar da hjy khadijatu waidan sunajin kishi da muguwar haushinta akan mahaifinsu.
Ransa a tsananin bace ya juya bai tsaya ko ina ba sai sabuwar gidansu
Daga bakin gate yaji tashuwar kida dim dim speaker yana kara da loud yoruba music ana shagali tamkar ba dare ba.
Daga waje ata gaban makaken gate dinsu yay parking motarsa snn ya shigo ciki yazo ya samu ana hayaniya an dulmuya acikin wani irin biki bidiri a tsakar gidansun ana sharholiya mai zafi sai rawa ake ana ganga.
Koda ya tsaya agefe babu wanda ya lura da shigowarsa, yana kallon inda su anty mojushola suka rufe kafayat suna mata mannin kudade.
Har wani zugata suke akan cewa itace zata kara haifo musu next generation of jimada.
They ar just making fun of it harsuna tunanin irin sunan da zasu saka ma yaron kafaya da baban su alhaj bello,daga inda yake ya tsaya cak yanajin yadda mata ke auna shewar rashin kunya da sunan suna gayawa kafayat yadda zata sarrafa mahaifinsu a kan gadonsa.
A tsakiya ana rawa, agefe kuma manyan mata suna ta tafka hirar rashin kunya da kafayat, musammn ma kawayen mahafiyarta dake koya mata kisisina da salo salon sex style da dattijai irinsa suke so acikin mutane suna yi suna shewa da sunan wayewa.
Suka ce ma kafayat she is no longer a baby, ta zama uwaga kartin maza dolene ta fara daukar kanta babban mace ayanzu barinma datake da kishiya sa'ar uwarta.