← Book details Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 155 OF 157

Sashe 155

Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Saidai wann karon brother kazim da familynsa duka ya wuce kasar wajen wanda dama babban burin anty adizat kenan kullum taganta kusa da mijinta. Agidan sai Ya dawo daga su anty nurat sai Su anty mojushola da suka dawo zama dasu suna masu occupying dayan sashen cikin main house da kafayat ta bari abisa adalcin hajy khadijatu ta kara amsarsu agidan hannu bibbiyu aka fara shimfida wata sbauwar rayuwa mai tsafta cike da girmama juna.

Sosai su anty ramatou suka dawo suna nunawa yasrah gata mai dumbin yawa da tsantsar soyyaya barinma datake dauke da dan karamin cikin dansu Damilare kusan ayanzu itace star girl shalelen gidan gabaki daya,s osai yasrah ta sauya tay bulbul ta murje ta kara haske tay kyau sosai kamar ba ita ba domin kulawa kam tana samunsa ba laifi ganan ahmed bai kyaleta ba hakama iyayen nasa.

Dadei gwargado Adiaha ma tana mai kara samun daraja da daukaka a idanunsu musmn ma da haryau suke kan gode mata akan tono asirin kafayat datay abainar jama'a data tashi kashe musu ubansu.

Saidai yau da gobe ya wuce wasa, zuciya akace tsoka ce bata da ƙashi.

Duk da warwaruwa da kuma maslahan matsaloli dayake addabar familyn jimada bai hana zuciyar Adiaha raunatuwa akowani dakikianin rana datake kallon mafarkinta akan masoyaninta Ahmed yana dada rugujewa ba.

Dan a komima yadda takeson taga tana dannewa wani abun yana mugun mata ciwo yana kuma taɓa mata saitin kwakwalta musm ma da cikin yasrah yafara kwari sai ta duba taga kamr gabaki daya rayuwar Ahmed dinta, farin cikinsa da dariyarsa da kuma annashuwarsa, tare cikekkn nitsuwarsa, da kwanciyar hanklinsa gabaki daya yanaga kan yasrah ne ayanxu.

Just like the way she just can't control her undeyieng love for him sai taga ashe hakane shima yake ji akan matarsa yasrah.

Wani irin rayuwa mai azaban dadi mai cike da shaukin romansiyayya wal hakikiya take kallo yakeyi da yasrahn wanda haryau ita bata ji qamshin samun rabin wann matsayin a zucyarsa ba koda kuwa zai tursasa kansa sai dubune ta san bazai ma taɓayuwa ba.

She have to carry the budern of watching the love of her life with the love of his life living the exct same life she is dreaming to live with him all her life.

Yasrah bata cutar da ita amma Abun sosai yana mata ciwon ganin dukan mafarkin datay akan rayuwarta da Ahmed shine yake faruwa zak zak ata fannin yasrah ba ita ba..

Ahmed is now a very soft and romantic husband wuce mislin yadda zata iya misaltawa wa wani dan adam ya fahinceta.

Kwanan nan ma Har girki da aikin gidan taga duk yana koya sabida dan kawai yasrah tay farinciki sosai dashi. Komin dare in yasrah tana bukatarsa he wll alwys be der kamr fatalwa pampering her and assuring her that he loves her dearly and openly and genuinely bai damuba.

Adiaha ta shiga wani mayuwacin halin da ita kadaice tasan metakeji aranta dan kuwa harta fara tunanin ta kashe kanta kawai ta huta dan batasan ina rayuwarta ya dosa ayanzu ba.

Kusan dolene taga Ahmed yake waiwayo gareta, even thou yana kkrin yin adalci ne amma bata iya tantacewa ko dan sabida ita yake adalci genuinely ko dan kawai dan yasrahn ce take son yana treating dinsu haka. His life is now revolving around yasrah's comand and wish wnn kam tasani babu karya aciiki.

"But what's really her stand in his hear and his life?...shiyasa duk wani kudin hasafi da abun duniya dayake bata itama dan ta sake fuska da su ayanzu batama jin dadinsu komi ma dai baya burgeta.

Duk dare inta mirgina ta tana tunanin abubuwan shashanci datay domin ta samu soyayyar Ahmed she usually ends up with a strong depression nd a suicidal tots. Musmmn yadda ta sadaukar masa da komi nata tun daga kan iyaye, addini da kuma kabilarta ta biyoshi nan da sunan soyayya.

Day by by day cikin yasrah yana dada kara kwanaki sedai agaban idonta tana kallon yadda Ahmed is just growing more craizer in love with evrything about his wife abun na mata mugun zafi da ciwo aranta bana wasa ba saidai batasan wa zata saukewa fushin akansa taji tadan huce ba.

Tasha yin kkrn neman shawarar kakarta akan yadda zatay amma ina lisafin baiya tafiya mata daidai cos with the way Ahmed is super craxy about his love story with yasrah wanda yasa takey ma rayuwarta kallon rayuwan datayi shi acikin asara da kuskure gabaki dayanshi.

Ahanki tafara realising kuskurenta, like how she make a big mistake by loving sumone dis much dat she found out later dat person will neva love her back in return no matter what she secrifice in life for his sake.

Not even her self worth.

Her religion, her parent, or her identitity.

Nobody owes her any pity or any explanations or sympathy duk abunda tay sai take ganin kamr ma tsantsar son zuciyarta ne kawai ya jawo mata shi ba makuhuwar soyayyar Ahmed data dorawa kanta ba.

Da kyar ta ita gane cewa love is not won like a war in a battle field, cos love simply earned by matual acceptance and pure show of respect for each others feelings.

Aranta Tayita ayyana mugayen tunani kala kala kamr na cutar da yasra bada sannisu ba da drugs, ta sha son ta hada mata ruwan wanka da electri shocking, taso jin kawai ra kashe yasrah in an accident na gobara akitchen. Hakama tasha son tana serving dinta abinci da Poison. Kai Hatta attempting din Turata akan matakala tay dan tay bleeding Ahmed ya rasa cikin Duk da haka komi baiyu ba.

After like 7 gud month Da ahmed yazo yace zai kai yasra kasar waje tay hutu duk ta dauka ko wasa yake mata saidai Batama hankara ba kawa taji harsun tafi ita kuma aka barta anan tana fama da shagonta duk dama harkallanta ya dada buduwa tana samun kudin sosai sedai batada dandanin nitsuwa da kwanciyar hankli.

Gashi yanzu da tafara ganewa bata da space azucyar Ahmed take ta fara tunanin abubuwan datay ma iyayenta na tozarci da kunyatarwa akansa kullum ta tuna su sai taciji yatsarta sosai tay kuka mai yawa mai kuma cike da nadama da danasanin wann rayuwar son zuciya data debar makanta.

Wata biyu masu kyau su ahmed sukaje sukasha a new zealand acan kan pacific island sunda suka murje kansu shaukakkiar soyayyarsu har cikin yasrah yakai 8 month snn ya dawo mata shi kadai batare da ysrhn ba.

Adiaha was sumhow upset da batasan inda aka kai yasran ba dan daga bisani ne ma takeji ana rade rade ana cewa ai yanada gidan kansa daya aje matarsan aciki.

Its hurts her soo much da Ahmed bai taba kaita asalin gidansa ba duk tsawon zamansu atare a matsayinsu na maaurata

So when she found out tru his friend Banky then sai taji kawai inbata koya ma Ahemd hankli ba hala bazata taɓa hucewa ba.

She started planing a silent kidnaped har kuwa tay nasarar sace yasrahn da tsohuwar ciki batare da anmayi suspecting inta ba.

Lokaci gudata jefa Ahmed cikin wani irin mayuwacin hali na damuwa,anata zafafa bincike Ahmed ya dawo baya bacci baya cin Abinci,dataga kamr bankyn ma zai kawo mata matsala shima nan tasaka shi a comma, Kullum zataje sace ciki taje mabuya suyi hira da yasrah tana gaya mata yadda takejin radadi daa ciwo akan Ahmed har tana hanata ruwan sha saita roka tana kuka tana mamankin zucyar Adiaha aranta sosai.

Ahaka tay shigar mace mai fuska biyu wa familynta dan kawai taga tanacin uban Ahmed yadda yakamata, hakan nan ta tsime tana mai sakawa men dinta suna de-de-ta masa kahon zucyarsa da tulin fargaba da tsoron rasa muradin ransa yasra da abunda yake cikinta daya kwallafa ransa akai.

Sati biyu Adiaha ta deba tana aikata masa hakan amma bakaramin wakalantashi tay ba saida ta maida zucyarsa da yanayinsa ya dawo abar tausayi .

Abu dayane ya kawo mata wato raunin zuciya dataso tafara jin tausayi sai kuma taji inama acr ace ta dauki advantage nashi tay cikin itama ta zauna tare dasu.

Ranar Ahmed yay mafarki yasrahnsa ya tashi yana mata kuka, ta lallameshi har ta rinja yeshi sukayi sex taji dadi sosai. Suna bacci can cikin dare sai kawai yaji ta cikin dare tana wayar akan cewa zata fita da dare sabida yasran tana son tafara ciwon nakuda kuma batason wani abun ya samesu ahaka.

Baima iya amincewa da hakan akunnuwansa ba, but He gather courage ya fito yy following inta abaya secrtly yaje ya laɓe abaya yaganta tare da goons din da take sakawa suna razana shi.

Tunda yake bai taɓa tsorata da lamarin mata irin na ranar ba, jikinshi atake ya dau karkrawa yafara rawa atake ya zulle yaje ya kira brother hamzat ya gaya masa acikin daren.

within few minute bata lura ba cos operation dinta was too clean babu hayaniya dake kowa ya gama amincewa da ita anata mata kallon mai tausayi da hakuri wanda babu wanda ko a mafarki zaiy tsammanin cewa itace ta sace yasrah da tsohuwar cikin nan snn tay shiru tabar Ahemd da kuka, da ciwon zuciya da muka dukan famlynta acikin matsanancin damuwa da tashin hankli

Wajajen 3:30 na dare lkcin itada men din nata duk sun sakankance suna zancen yadda zasuyi kwasam Akayi ambushing dinsu adede sunasonsu gudu da yasrahn, duk dai tabi ta galabaita cikinta na mata tsinannen ciwo tanata kuka sosai dan yau din ne ta cika satin ta biyu hannun Adiaha.

Red handed aka kamasu awajen, fadin irin abunda Ahmed yay ma Adiaha na tozarci awajen bazaima fassaru ba,dan atake atake saketa saki uku ta dinga birgaima tana kuka tana riko kafarsa tana cewa sharrin shedan ne.

Daga nan aka wuce da yasrahn emrgency aka fara dubata acikin gaggawa anamai bata temakon gaggawa sabida azaban yunwar da Adiaha take mata horo dashi ga tsohuwar ciki.

Washe gari unfortunate news na abunda Adiaha tay atake ya karade gidan alhaj bello jimada hjy khdijatu tsabar fushi da mamakin abun adiaha har saida ta rabza mata mari agaban hukuma kowa a famly yay Allah wadar da ita.
Chapter 155 · 0% Book details