← Book details Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 129 OF 157

Sashe 129

Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sai can bayan wasu lokuta masu tsawo kafin nan hanklinsa ya dawo jikinsa amma still idonsa a rufe yake ya kasa iya budewa, kusan ma rudewa yay dan Sama sama kawai ya dingajin muryoyin y'ay'ansa dana matarsa hjy khadija dana yan uwansa sunata kuka akansa kamar ana kukan mutuwarsa...
[7/23, 5:09 PM] SURAYYAHMS: Haka Alhaji bello jimada ya dingaji ana wann kukan mutuwarsa akansa amma kuma sam ya kasa bude idonshi daga kwancen..

Matsanancin Tsoro ne yaji yafara mamayeshi ahankli yafara furta la ilaha illahi ya hayyu ya qayyum harna tsawon lokaci kafin nan wani niimtaccen bacci yay awon gaba dashi.

Bayan dan wasu lokuta ya farka daga baccin dayakeyi din Ahankli ya shiga bude idanunshi ganin inda yake ya kusa zautar dashi dan bazai iya tuna yaushe yazo nan ba. "Ji kawai yake ana hamdala akansa" wani dishi dishi yake kallon wajen dayay masa kama da asibiti cikin ICU saidai kmr ba akasar daya kwana jiya ba. He cant even remember anything" and the funny thing is dat he cant even talk to the doctor dake tsaye a gabansa yanzu yana masa murmushi kawai dai kallonsu yakeyi.

Alhamdullhi alhaj is back! this is truly a miracle Allahu Akbar khabeeran..

Alhmdullahi
Alhamdullhi
Alhamdulli

Kusan Duk wanda yake wajen haka yake cewa musammn ma likitocin dake aiki a asibitin dake zagaye dashi wanda sunkai su hudu.

From their badge ya fahimce cewa he is in Abuja doc hassan's hospital inda dansa Damilare yake aiki.

Tuna hakan ya saka shi yafara yunkurin zai miƙe a rude, yana yunkurawa kuwa yagane cewa wasu gabobin jikinshi basa motsi.

Jikinshi na rawa ya kalle wajen wani zufa ne ya karyo masa ganin daga duka kafafunshi da hannayenshi sun riga sun shanye,yanata kallon shanyayyun wajen da wani irin matsancin mamaki immidetly yafarajin panick attack yanamain tason masa numfashinshi yafara sama sama kamar zai tsinke sabida matsancin tsoro da shock ya shiga ciki, anan take likitoci suka rirrukeshi...

Sai har da aka rirrikeshin kafin nan yaga dansa Ahmed ya shigo wajen arikice da mugun gudu sanye da labcoat ajikin shi hannunshi dauke da wani small physiotherapy machine.

Yana isowa ya aje abun akan table a wargaje nan take sauran likitocin suka bashi waje yataho wajen mahaifinshi a rikice ya faɗo jikinshi tare da sake mashi zazzafar hawayen bazata ajiki.

Yin hakan da Ahmed yay ya dada ruda alhaj bello dan haryanzu baisan meyake faruwa dashi

Cikib wani irin karyayyr murya mai cike da tsananin fargaba yace Alhamdulillahi, Alhamdullhi,
Alhamdillh.

_Baba O wa laaye?take kuma sai jimamin nashi ya dawo farinciki, yana mai cewa "Ure alive, i tot ive lost u.._ Allah Akbar!

Ahankli snn ya dago kansa ya kalle baban nasa da jajayen idanunsa zaiyi masa magana cikin katse shi alhaj bello yace _Damilare Kini o ṣẹlẹ si mi? Meya sameni haka_

Kasa cewa komi yay sai ga zugar family sun shigo,alhaji yay ta kallon su da mamaki suna shigowa daya bayan daya, gani yay babu wanda babu acikinsu brother kazim su anty moju hajiya khdijat da dukan surukunayensa da jikokinsa, they all looking very emotional and weak wasu idanunsu ajike da hawaye wasu nasu cike da damuwa.

Hajiy khadija ta iso gefensa ta tsaya idonta rufe da mayafi tanata hawaye yar uwanta hjy maimunatu ne ta riketa cikin rarrashi sosai.

A rude ya kalle matarsan yaga yanayinta na nakaso da sanyin jiki sosai, kasa ce mata komi yayi jin koinanshi yay la'asar, Suna haɗe da Anty mojushola yaga itama ta fashe da kuka sosai, kusan a rikice yace can sumone xplain to me?

_Sister moju Kini o ṣẹlẹ si mi ooo?_

Ya kalle yarsa zainab yace Moturayo?,..seinab, my child why are u crying like dis.

"Kazim".."hamzat"..."Damilare,"khadijat bazakice min komi ba?

_arabinrin rahamatou ohun ti n ṣẹlẹ si mi_
Pls What is happening to me.

Cikin karkada kai tana hawaye ta shiga cewa _jọwọ farabalẹ brother bello, Pls farabalẹ,_ Calm down pls.

Su Brother kazim din ne suka karaso duka suka zauna tare dashi.

Cike da dauriya Ahmed ya fara masa bayanin abunda ke tafiya da harshen yarensu.

Saidai tunda yafara masa bayanin Acikin mamaki kawai yake kallon bakinsa jin Ahmed yana ce masa wai yana cikin watan sa na biyu kenan akwance baya motsi anan asibiti bai kuma farfado ba snn harma jiya da daddare around 3:am na dare anyi declaring dinsa dead body, da safen nan ne akaga kamr jikn nasa yafara responding shine matarsar hjy khadijaat ta nace saida aka sake sakashi a engine don asake tabbatarwa..

He was shocked to hear dat he was found half dead akan gadon hotel dinsa ranan da aka kammala program a kasar waje, Wai kuma zuciyarsa ce ta kumbura snn hawan jinin shi ya tashi yakai 200 + snn saida aka masa jinya na tsawon sati biyu a kasar waje tare da brother kazim da sister zainab snn aka dawo dashi nigeria wajensu Ahmed a emgercy plane.

Ahmed yace bincikensa ya nuna cewa da akwai wani abunda yasha bai sani ba wanda shine ya rikita masa setin zuciya dana kwawala.

Sum doctors said dat wai hala kashe kansa yake sonyi dakansa.

Nan Alhaji bello ya dinga musu rantsuwa yace shidai baisha wani maganin mutuwa ba snn baima san ya akayi komi ya faru dashi ba. Infact saida yaje ya duba lafiyarsa asibiti kafin ya wuce kasar waje awncan lokcin.

Kamr zai haukace yake musu bayanin saida hajya khadijat ta taho cikin sassaitashi ta gwada masa cewa sun gamsu da bayaninsa sosai ba tuhumarsa sukeyi ba kafin nan ya nitsu dan karamin rudewa yay ba.

ace daga kwanciya sai ka bude ido kaji anacewa har anyi kusan cikq wata biyu cikin tsananin ciwo baka farka ba?

He also came to knw dat he is paralysed bazai iya daga hannayenshi ba hakama kafufunsa duka biyu basa motsi.

Lumshe idonsa yay yanata zubda hawaye masu cike da rudani yana ambaton Allah azuciyarsa.

Yasha mamaki matuka najin cewa daga kwanciya bacci sai ace masa all this things have happpen to him harna tsawon watani biyu amma bai sani ba.

Jinjina kai yaya da mamaki ayanayinsa Babban rudanin dayake ciki aynxu shine yasan baisha wani abu ko yay makansa wani Allura mai illa ba bayan wanda likitarsa yay masa na saukar da hawan jini aranar da zai wuce kasar waje.

Tsabar yadda da likitan nasa da sukayi daga shi har yayansan ko zargin sa basuyi ba sabida he was here trout shima babu ranan da baiyazuwa asibitin wajensu domin dubashi.

Ya kara duba yanayinsa na yanzu cikin lumshe ido yace "Qaddarallu maiin yasha'u wa yubdi man yasha'u. Hala haka Allah yaso yagansa.

Nan kowa yazo ya fara gaishesa, kowa na masa sambarka ana gode ma Allah daya dawo musu dashi cikinsu duk da jiya da aka gaya musu halij da ya shiga ciki bakaramin cire rai da kukan mutuwarsa sukayi ba.

Cikin yayansa kowa idonsa cike yake da hawaye.

Shikuwa atake ya nitsar da zuciyarsa tare da amsar qaddararsa run bayan dayaji bayanin abunda ya afku dashi.

Jimami yake ayayin da sister zainab ta kwanta ajikinshi, Ahmed shima yake sauke hawaye ya fara lallashin sa da cewa he will do evrything dan yaga ya warkan dashi.

Tausayi ma suka koma bashi yafara lallashin Ahmed _Da mi kigbe jade Damilare.._ da muryan tausayi sosai yace dami Pls stop shedding tears for me ehn,Atleast i am not dead. Am alive!

Ahmed din baice komi ba ya share sassanyar hawayensa dan tunjiya dayagane ma idonshi mutuwar babanshi sai jikinshi yay sanyi sosai

Can Ya kalle brother hamzat _Ahh dimeji paapaa iwọ?_ Even you? I believ damilare is still a child but wat about u cikin lallami yace musu duka Abunda ya faru ya riga ya faru kuyi hkri wann rasa gabobin jiki danayi jarabawa ce.

Brother hamzat ya gyada kai a sanyaye baice komi ba ya share hawayenshi shima.

Ya kalle babban danshi
"Kazim kazim ..pls come and hold me. Anan take Brothr kazim ya karaso kusa jikinshi asanyaye ya rikesa yanamai cewa _baba mi wa nibi_
Relax we all with u in this okay?

Murmushi mai ciwo alhaj bello yay, ganin kan y'ayansa ya hadu nan ya fara musu sassanyar nasiha mai tsayawa arai yanamai kwatanta musu how short life can be, just like a blink he went out batare da sanninsa ba, yace musu duniyar nan ba komi bace. La haula wala kuwwa ta illa billa. Mutuwa zai iya tarar mutum a lokcin dabai shirya ko yay tsammani ba.

He emotinally begged them for forgiveness akan abubuwan daya faru tun daga cikin kokon zuciyarsa babu wani jin kunya.

Aganinsa hakan ne dede dan kada wata rana makamncin irin hakan ya kuma faruwa dashi ace ya mutu gabaki daya baisamu daman neman gafararsu ba.

Sann ya dubi hjya khadijatu gabansu ya dinga neman yafiya daga gareta akan duk abunda ya faffaru abaya.

Haka Ya juyo ya roke su anty moju..

The whole moment was soo emotional dan ya bala'in girgizuwa da ikon da Allah daya gwada akansa dan awajensa kawai bacci ya kwanta yi amma sai gashi ance masa yau wayansa biyu kenan bai farfado ba, if not Allah waye yake da ikon aikata haka?jiya da dare izuwa yau da safe har anyi kukan murtuwar sa amma wai sai gashi har Allah ya dawo musu dashi araye.

To almighty Allah be the blessings.

He requested them to all forgive each oder and let them live in peacefully henceforth, snn yace ma kowa yayi kkri ya gayra hallayarsa ya zamto mutunin kirki sabida abunda ya faru akansa tamkar aya ne agaresu yace musu su gane cewa mutuwa bata sallama bata neman shawara bata uzuri kawai intazo dolene sai ka tafi ko a shirye kake ko baka shirya ba.

Su anty moju babu abunda suke sai hawaye

anty ramouto ko magana bata iyayi sabida zargin kafayat dayake mata zagaye a brain dnta.

Alhaj bello ya dubi yaransa duka ganin yadda suka mugun damuwa dashi, yace musu _Ọlọrun bukun gbogbo awọn ọmọ mi_ Atare duka Sukace Aaamen.Ya kuma cewa God bless all my children Karku ga kamar dan na samu wnn nakason kuce bani da amfani agareku I sweaar and o promise i wll alwys cherish my family till d day i died.
Chapter 129 · 0% Book details