Sashe 146
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kusan ma Adan dolenshi kawai yau din ya hakura ya bawa matarsa Adiaha kulawa sosai inda suka dulmuya cikin raya wann daren duk dama rabin hanklinsa baya jikinshi ayayin da ita kuma take ta zumudin neman wani kyakkwar hanyar da zata fara gaya masa zancen shigar sabuwar cikin nan nata dake tattare da ita.
Lokci guda Rayuwar su ta zaman auren ta sauya gabaki daya ta zamo wata iriyar sabuwar kal wanda shikansa Ahmed da kyar yake iya fahimta.
Zuciyarsa acikke take da wani irinyar jarabben zumudi da marmari da kuma zakuwar son yaga shida yasrah ma sun zamo abu daya amma sam sam ya lura kamr haryau tana jajjan baya dashi sosai hanklinsa ya mugun tashi ya rasa ta inda zai bullo mata ta amshe shi haryanzu.
Daga dayan gefen kuwa gani yake kamr matarsa Adiahan ma bakaramin shigewa lamuransa take ba dn ya lura kmr so take itama ta samo wani babban gurbi aransa ta hanyar sakalta masa yasrah shikuma aransa so yake da ta kyalesu.
A duk sanda yasrah ta juya mai baya Adiahar ce zata zo jiki na rawa tayi masa abubuwan daya kamata duk dama bajin dadin hakan aransa yake ba.
Taki ma ta gaya masa zancen cikin dan A tunaninta saita janye hanklinsa izuwa kanta har sai tasaka shi yaga bambamcin ta da yasrah wajen iya rike miji snn ta gwada hanklinsa ta gani
Karankaf satin Haka ta sakalta yasrah da busy bodynta, izuwa ynzu duk kowa ya dauka halin kirki ne irin nata da tausayin halin rashi da yasrah takeciki yasaka Adiaha ta dauke mata komi batare da sanin wai neman waje takey makanta itama a zucyar mijinta ba wai koda ma zai gane cewa ita tadabnce mishi acikn sauran mata.
agidan sam bata barin yasrah tay komi gata da dan karamin ciki amma haka zatay ta musu share share da kimtse kimtse ta musu girki kala kala suci atare suna hira cikin raha da annashuwa kamr basu ba, snn bata fasa sauran xtra aikin datake masa kamr su loundry wanke mota da rakiya har waje ba.
Shikansa Ahmed har mmki dabiar Adiaha yake basa ba duba da ayanzu alaqar kishiyoyi ne ke tsakaninta da yasrah amma saiyaga kmr ma tama fishi zakewa wajen sakalta ta sosai itadai komi itace mai musu agidan.
Wani bin haka zasu ta kumsha mata baqin kishi musmm gani datake yadda Ahmed din yake mugun nuna maitar son ya kasance tare da yasrah akan shimfidarsa na aure amma ahakan take dauke kai tay ta dannewa aranta tana dan basarwa tanayi kmr batasan meyake nufi ba.
Yawan Gudunshi da basar da hakkinsa da yasrah takey har acikin zuciyarta shine mata kadai kwanciyar hankli wanda dukansu basu lura ba shiyasa aduk sanda ya bi yasrah daki zakaga itama ta biyoshi cikin sauri tanamai saka wani fuska da sigar makirci na daban na nuna masa cewa bai dace ya tursasa ma yasrah kansa forcefly ba kodan sabida jimami rasuwar hjya duk dake yasran ma baso take yi ba ahaka karshenta haka zai fice bai samu daman ganawa da ita ba.
Yau suka kusan cinye sati biyu ahakan ayayin da cikin datake dauke dashi yake kkrin shiga kwanaki 32 saidai wani dan banzan laulayi ne ya fara kawo mata cikas ta hanyar sako mata yawan kasala da baccin safe..
Sosai Adiaha ta fara daga hanklinta da tunanin laulayin nata bazai kyaleta tana yin wasu abubuwan yadda take so ba saidai abunka da wanda ta saba wahalar dakanta haka take quqqusawa tayi.
Wani abun mamki the more tana cusa kai d more tana fahintar cewa hanklin Ahmed ayanzu gabaki daya naga kan yasrah ne ba ita ba.
.
Tasan shi da saka ido da lura sosai amma har yau da laulayinta yadan fara wataya ta is like baima shaida canjin datake fama dashi ba..
Ata dayan fannin kuwa sosai yasrah take ganin kkrin ADIAHA ita dai tausayinta takeji har cikin ranta musmmn ma taga irin maƙudar bauta wa Ahmed datakeyi agidan tana treating din sa da matukar nuna zakewa irinta soyayya da muhimmanci da rawan jiki inya dawo haka zata kasa nitsuwa tay wann tay masaa wann kamr taga Allahn ta.
Shirun datay ta ja baya tana zaune bawai na rashin son ta tashi tsaye akan lamarin aurenta ba saidan gani take kamr gabaki daya harta mutu ta komawa ubangijinta bazata taɓa zubda kimarta waidan bautawa namiji kamr yadda taga Adiaha takewa Ahmed ba.
Tana mugun daraja halayyar kirki da nagarta da kuma saukin kai irinta Adiaha amma salonta ne na riƙe miji sam batajin zata iya daukawa.
Iya kwanakin nan da Adiaha take daukar mata ragamar komi na lamarin auren anan itama tafara kkri wajen nemon taimako da wasu shawara ingantattu daga wajen wanda tasan zasu iya tallafawa.
Yanzu da zamani ya kawomu neman ilimi yay sauki ta hanyar kafafen sada zumunta.
Tunani tay mai zurfi dan ko ba dade ko ba jima Allah zai tambayeta akan lamarin hakkin mijinta agareta dan haka dolene kawai ta shirya tarbansa ko tanaso bata so watarana.
Snn Babu tantama Idan har mace ta zamo ta biyu agidan miji dolene ta zo da shirin sanin cewa TARBIYAN MATARSA NA FARKO dolene ya kasance ajikinshi sabida da ita ne ya fara dandana zaman aure a farkon rayuwarsa, dan haka dolene wasu abubuwan bisa tsarinta aka ginashi wanda canza shi izuwa wani tsarin dolene sai ansamu cikakken kulawa da kuma nitsuwa.
Shiyasa ake cewa uwargida itace ran gida badon komi ba saidan itace jigo datake fara dora tubalin halyyar mijinta, uwar gida itace ginshiki da zata nutsar da shi hanyar daidai ko akasin haka..misali idan kikazo kikaga yadda ta tsara masa lokutan cin abinci, wanka, da sauran su kai hatta yadda yake tafiyar da lamuran yan uwansa da abokansa da kyautawar dake gudana tsakaninsa da mutanen waje da mkwabata wani bin dolene kibi irin nata salon sabida abune wanda aka ginashi kai tun farko.
Wani hikima da mata dayawa suke mancewa a rayuwa shine namiji yafi ta mace lagbwonci sabida shi mutum ne marar karfin iya daukar Abu mai rauni. Ba kamar mace ba da zata iya karfin juriya tare da shanye baqinciki ba.
Namiji kan iya sauyawa adn kankanin lokaci ya zamo maki kamr bashi ba, sabida su din maza yanson suga sunacikin sauyi ne a rayuwarsu shiyasa abu mai wuyane ke mace kice kaikadaine zaka riƙeshi kara zuɓe batare da wni dabara ko nitsuwa ba.
Duk da kasancewar yasrah yarinya amma sosai ta zauna within these days tana tufka da warwara akan yanayin tarbiyan da Adiaha ta bawa mijinsu Ahmed na sakalci da rashin sanin darajar auren sa.
Tun bayau ba ta gane haɗarin dayake cikin nunawa miji irin Ahmed tsantsar soyayya da sadaukrwa abayanne.
A iya experience na zamansa da Adiaha Ta kuma fahimce cewa shi namiji zumane da wuta kawai ake iya shansa.
Deciding tay data nemo makanta nata sabuwar salon domin kuwa zamowa kishiyar Adiaha ba shine zai saka itama ta maida masa kanta kamr adiahan ba.
Hakan yasaka ta riƙe hannunta tana jajjaan baya sosai dashi komin bori komin fushi haka takekin sakewa da shi haryau har kwanan gobe.
Kwana biyun Bayan yan shawarwarin datake samu awajen adda nafisa har Online classes da akeyi na matan aure ta sakata tashiga tana biyan kudin register inda ake musu lectures sosai gameda abunda ya shafi zaman aure da kuma rayuwar mata gabaki daya. (Surayyahms chat 08060712446)
She become so addicted musmmn ma data shiga 2 weeks exlusive online classes na *Diary of Idle woman*"Na Wata shaharriyar marubuciya
*Surayyahms*
Inda take tsintar abubuwan daya dace masu matukar amfani wanda ta rikesu aranta domin kyautata mindset dinta a matsayinta na ƴa mace mai sanin ciwon kanta da darajar kanta.
Dubu daya kacal ta cire ta yi register ta shiga amma bakaramin karuwa datay da ilimin dayake cikin lectures din ba
Yauma tana kwance wajejen karfe 8 da rabi bayan tayi sallan isha'i kayan baccine ajikinta doguwar wando da yar riga, kan gadon nata duk ta baje takaddu da mac book dinta daga gefe da milkshake bowl dinga ta janyo tana zuƙar madaran dake ciki tanamai cigaba da karanta abubuwanda fasihihiyar marubuciya SURAYYAHMS DIN take cewa.
Yau din ma kusan Wani muhimmyar lectures ne
Akeyi mai nunawa mata cewa botsarewar namiji agidan aurensa mafi yawan lefin na matarsa ce.
_Surayyahms tace:_
An ce, hanyar da mace za ta bi ta mallaki zuciyar namiji biyu ne: cikinsa da shimfidarsa. Ni na qara da daya, sun zama uku: kunnensa.
‘Yar uwata namiji wawa ne. Namiji soko ne. Namiji gaula ne. Amma fa a gaban matar da ta san kanta, ta yarda da kanta, kuma ta laqanci mijinta. Lura da kyau, ba cewa aka yi mace mai kyau, asali ko ilimi ba, a’a, macen da ta san ita mace ce, ta kuma yarda da hakan, sannan kuma ta karanci dabi’ar abokin zamanta. Irin wannan mata, ita ce ke zama ji da gani da kuma tunanin mijinta.
_Surayyahms tace_
Na san cewa kin san duk yadda za ki inganta biyan buqatar cikin mijinki da shimfidarsa, don haka ba sai na ce komai a kai ba, musamman saboda ma na san cewa, dubban masanan da suka fi ni cikin mata da maza sun gabatar da bayanai a kai da dama. Inda kawai zan dan qara, shi ma ba don ba a yi ba, sai don ba a cika yi din ba, shi ne bangaren gamsar da kunnuwan mijinki da hira.