← Book details Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 154 OF 157

Sashe 154

Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Adiaha sai tay shiru ta dauke kanta akai duk dama abun na mugun taɓata azurtar, ahankli tafara shigewa jikin kafayat din da wayo dai tanata shan cikinta ta fara nuna mata kamr ta dawo agefenta sabida son Ahmed da kowa yasan tanayi, habamana kafayat kuwa inaka saka.

Batay aune ba Adiaha ta maida kanta wawiya sosai tay kmr batama san yadda ake shirya mugunta ba harsaida ta gama fahintar cewa asalin kafayat ne take da hannu acikin xubewar cikinta itama.

Lokacin sai ya zo ma kafayat din da fitina sabida binciken da akeyi akan alhaj bello jimada shima ya zama ready ya kammala brother kazim kawai ake jiran isowarsa domin a hada kowa a falo a toni asirin komi.

Tunda haka ya faru Kafayat bata kwana agida tanata kkrin yadda zasuyi su kawar da likitan da yay ma Alhaj aluran dan kar ataba samun evidence mai shegen karfi akansu

Koda Adiaha taga haka sai taji wani irin dadi aranta cos tunda sukayi bincike da kakarta take neman befitting muguntanr da zatama kafayat wanda zai sakata taji tsananin radadi da ciwon data yaba ma rayuwar aurenta itama.

Since dat dat day she took it upon herself to seek revenge in a benefiting manner.

Dan haka tay amfani da rudanin da kafayat take ciki ta shige mata har saida ta samu bayanai na recording abakiinta game da shirinsu da likita akan alhaj bello.

Washe gari Ana gobe ne za'ay case brother hamzat ya kawo police security ana gadin sashen babansa kafin isowar su sister zainab da kuma brth kazim.

Dake ta gama rainawa Adiahan haka ta bata magani akan ta sawa alhaj bello aruwan shansa sabida yay buying musu time akan yasrah haka Adiaha ta saka hannu ta amsa.

Likita na zuwa gidan kuwa Adiaha ta taho ta kai masa maganin tace masa Kafayat ce tace mata ta bashi ya sakawa alhaj just to buy them time ta masa wayo dake duk a tsorace yake yaga police a gidan shikuma ya saka hannu ya amsa ya shiga ciki da shi.

Bayan ta yi hakan baatay kasa a giwa ba tace ta gayawa surukuwanta hajy khadijatu cewa taji kafayat da likita suna hada baki akan alhaj bello jimada zasu kashe shi.

Abunka da ansan Adiaha innocent ce atake aka yarda da zancen data kawo aka kira police a sirrince aka ce ya tsare likita awajen alhaji snn karya barsa ya bawa alaji ko ruwa snn karya fita.

Hakanne ya faru gida ya dada rikicewa around 10 am na safiya y'ayan alhaj bello jimada tare da surukunanyensa da yan uwansa su anty moju suka hallaro gidan aka taro akay fall

Kafayat duk ta gama sakankancewa akan
Komi inya fashe ai zata juya akalar maganan ne kawai wajen dora sharrin ya koma kan Adiaha saita kashe tsuntsu biyu da dutsi daya.

Kenan Idanta juya magana aka xo aka kama Adiaha da laifin sakawa alhjj maganin a ruwa har in yasha mutu tasan karshen zamanta da Ahmed yazo kenan iya abunda ya rage mata bai wuce ta gama da yasrah ba.

Tsabar kafayat ta yarda da kanta har uwarta hjy fatihat taje ta jajibo agidan akazo tonon asiri.

A babban falon jimada aka taru, yasran na zaune kurkusa da Ahmed sai Adiaha ta zauna agefen hajy khadijatu.

Borther hamzat da sister zainab suna tsaye suna jiran ayi bayanin komi dan da wani irin shigar rashn mutunci yau sister zainab tazo dan ko dariya batayi anan wajen.

Nan da nan lawyers din alhaj da police suka fara waina takardu da evidences aka fara tonon asirin likita tukuna, can sai ga bayanan Adiaha ma ya fara fitowa kawai aka ga kafayat tafara zaucewa tananeman cewa wai tana da tsofin aljanu dataji adiaha ta kawo zancen recording na mutuwa abainar jama'a.

Tashi sukayi da uwarta zasu ma Adiahan cahaaa aka hanasu akace toh in lallai in dagaske sukey suna da gaskiya to kafayat ta bawa uwarta ruwan data aiko likita dashi tasha.

Ranar ne kafayat ta soma gane waye ne Adiaha , dan kuwa tsabar asirinta data tonosu masu yawa yau agaban mutane in a innocent manner har saida ta kawo maganan yasrah aciki ta kara daureta gam gam. Gashi saida ta saka akasa kafayat ta bawa uwarta hjy fatihat ruwan poison agaban kowa tasha hakan ta dinga bikigima tanata fama da azaban ciwon ciki tana aman jini kafayat tay kmar zata haukace

Da kyar ma Ahmed ya hakura dan kiris ya rage ya zuke numfashi daga kirjin kafayat dayaji wai tanason ta kwabar ma yasranshi cikinsa.

Atakaice kafin agama warware wnn case din sister zainab ta zuga ma jikin kafayat dorina daya kwana a mangwada mai barkwano wanda tazo dashi ajakarta yafi sau hamsin ajiki.

Kamar da wasa aka toni asirin kafayat tsafff tsaf wanda Adiaha ce ta tono rabin muguntarta wanda ba'a sani ba case din ya dadayin tsauri sosai akansu kamr batun zancen kisan kai dasuke son yi Adiaha ta bata shaida akai.

Atake akama kafayat da uwarta fatihat data kusa mutuwa aka jasu cikin haukar ture awajen akay watsi dasu waje sunata ihu suna kuka walakanci da basu taba cin karo dashi a rayuwarsu ba shine ba suka kwasa a gidan jimada, nan aka kamasu da laifuka manyan manya kamr na attempting kisan kai da sata, da sauransu, bayan an dankara mata bugu ga saki uku, snn haka aka wuce da su gidan tsaro ita da likita da mamanta.

Bayan nan komi ya lafa, gidan alhaj bello jimada bello ya dau saiti kmr ma ayi ba, nan su anty ramoutu suka sauke kansu sosai sukanemi yafiyar hajy khadijat aka yayyayafe juna.

Kusan kuwa sati guda aka dauka ana zuwa kotu ana case kafin aka yanke masu kafayat final hukuncin su kowa dede gwargadon abunda ya aikata. Bayan shanyewar jiki da kuma sudden news na mutuwar hjy fatihat rayuwar kafayat ta rushe gabaki daya,.

Ahakan ma bata tashi zaucewa ba saida ta fahimce cewa revenge ne kawai Adiaha ta dauka akanta akan abubuwan hana haihuwa datay mata danata rayuwar agidan Ahmed.

Daga nan cikin yari take fama da tabon hankli muraran tana hauka tare datunanin rayuwarta dayazo karshe sabida aljanun dasuka shiga jikinta suna azabatar da ita kowani rana ..

Tabbas dan hakin daka raina wata rana shine zai tsole maka idanunka.
Littafi *IDLE WOMAN BY SURAYYAHMS*
BOOK 1. LITTAFI NE
ne mai dauke da *SIMPLE* home BUT VERY *EFFECITIVE*
remedy na KUSAN DUKANIN WOMEN PROBLEMS.

Idan period dinki is too DARK kuma yana wari sosai. KO KUNA FAMA DA KAIKAYIN GABA DA VAGINAL DISCHAGE DIN DA BAKISAN KANSU BA

KO PERIOD baya zuwa da yawa ko yana zuwa over dose koma fallobian tube ya toshe baku daukar ciki ta dadi, KO kina FAMA DA shegun toilet INFECTION DA SUKA GURBATA MIKI HAR CIKN JININKI BAKISANI BA, PELVIC OR SEXUAL TRANSMITED DISEASES NE MASU TOSHE BAKIN MAHAIFA, I MEAN KO WANI IRIN CIWON INFECTION NE JUST NAME IT.

HAIHUWA NE BAKIYI SABODA👇🏿

FIBROID

CIKIN BAYAN HAIFA

YAWAN ƁARI

LOWS cervical fluid
COUNT

CYSTIC INFECTIONS?

KINASON KWAN HAIHUWAR KI YAY KARFI DA QUALITY?

STRONG VAGINAL INFECTION FLUSHER?

LOW LIBIDO NE?

KO KUWA SEXUAL WEAKNESS?

*BA ANAN LITTAFIN "IDLE WOMAN BY SURAYYAHMS YA TSAYA BA FA*

DA AKWAI KARAMIN E-BOOK PACKAGE NA DEDE SHIDIN ZALLAN *TOILET INFECTIONS NE* MAI DAUKE DA 5# GUD HOME REMEDIES DA SUNAN ABUNDA AKE BUKATA NA HADAWA DA YADDA ZAKU HADASHI DA CUTUKKAN DAYAKE MAGANCEWA .

PRICE DINSHI IS
*800 NAIRA KACAL*

SAI KUMA
*GOLDEN PACKAGE*
MUNA DA KALOLIN EFFECTIVE TOILET INFECTIONS FIYE DA BIYAR ACIKI, INFECTION FLUSHERS, DA SEXUAL PROBLEMS, DA REMEDY MATSALAN RASHIN HAIHUWA DA HADIN MAGANIN MATA YADDA AKEYI DA CUTAR DAKE MAGANINTA DATAKEY.

PRICE DINSHI 1,500 NE KACAL

AKWAI
*EXCLUSIVE PACKAGE* WANDA YAKE DA FULL PACKAGE HADDA SIRRIKA MASU DUMBIN YAWA WANDA HANNUNA BAZAI IYA RUBUTO DUKANSU BA
EXLUSIVE PACKAGE KANKAT NE SHINE NAKE KIRA DA BODY ENHANCER GALLERIA E-BOOK NE AMMA SIRRIN CIKINSHI SAI WANDA YA SIYESHI KAWAI.

3K NA ZALLAN MAGANI

5K HARDA SEXUAL ENHANCERS.

EVEDY IDLE WOMAN BY SURAYYAHMS E BOOOK SERIES ZAI ZAMA AVAILABLE ON *10TH AUGUST IN SHA ALLAH* DUKA CATEGORYN DA MUTUM YAKE SO ZAI SAMU.

PAYMENT VIA *0152983148*
MOHD SURAYY SULE *GTB CHAT* 08060712446.

U WILL NEVE REGRET BUYING THESE E-BOOKS.

@25th august completed book released WRITING BREAK BONUS!!!!!!!
Talla tallah tallah.....
*🪄"AUREN MUTU KA RABA....!*

By surayyahms

*"Mijinta ne dan ra'ayi cikakken dan boko,koda sukayi aure a farkon Auren ya nuna mata baya bukatar haihuwa. Koda tay cikin zaisaka ta zubar kotana so ko bata so,sai gashi rana daya kwasam tay asarar mahaifarta na dindin din shikuma yay mata Alkawarin zama da ita "MUTUKA RABA". Shin menene zai faru anan gaba da Allah ya zubawa zuciyarsa wata sabuwar sha'awar samun haihuwa..?*

Wnn littafin sabo ne fill fill angamashi tun tuni Saura ayi editing ne asakashi a document so it Will be AVAILABLE to readers ONLY IN COMPLETED COPY ON 25TH AUGUST IN SHA ALLAH duk mai so bini anan 08060712446 Chat.
[7/31, 2:48 PM] SURAYYAHMS: Kwance tashi Hakanan rayuwarsu agidan alhaj Bello jimada ta fara kasancewa mai cike da wani iriyar sabuwar salo mai azaban dadi da sauki ga kuma yelwan arxiki da zumunci dan kuwa tun bayan warware dukan wasu matsala dake tafe da cases na kafayat da akayi agdan saiya zamto kamar wani babban gajimaren duhu ne aka yaye akan saman gidan nasu daya dade yanaha nasu samun dukan nutsuwa da kwanciyar hankli.

Bayan case din saida aka hada babban shagali mai ji da lafiya akay colourful ashoebe, with touch and sparkles of owambe no ogara ogara, domin kuwa hidimace irinta asalin exlusive yoruba party scater na babban family get together na re union aka yi sadaka aka ciyar da mabukata da almajirai akay having long lasting and memorial fun activities akay hotuna na soyayya da yan uwanta aka aje tarihi kafin nan su brothr kaxim duk suka koma bakin harkoknisu.
Chapter 154 · 0% Book details