← Book details Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 156 OF 157

Sashe 156

Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Later akay case dinta akotu aka kulleta for 6 gud months agidan gyaran hali duk dama yasrah da hajy khadijatu harda alhaj bello jimada haryau suna nan makale da ita aransu dan kuwa haryau kallon mai rauni sukeyi mata har kasan ransu sunason suga suna taimaka mata ta dawo jikinsu dan sunsan wacece adiaha.

Kuma dama adam dama dolene wata rana ya gaza amma rikicn mutane irin su sister zainab da anty moju yasaka aka dan dakata kadan.

Within wayann lokutan bakaramin wahala Adiaha tasha ita kadai ba. She lost all her good reputations and trust a idon mutane da yawa.

Saidai ata dayan fannin tausayi da kuma halun imanu irinna matansa yasrah sosai yay rinjaye akansa wajen nutsar da zuciyarsa akan case din Adiaha da aka rufe neman kirif sabida babu wanda yazo nemanta daga gidansu acan kauyr haryau bare atayata fighting case din a kotu asaketa, she is just being put into awaiting trial inda ake aje marasa gata da galihu. kakartan kuma tana matsanancin ciwo anata harsashen waiko ma ta rasu, bayan sun haihu yasrah ta nemesu aboye sosai amma batasa mesu ba.

Duk da hakan batayin kasa agwiwa wajen yawan masa tuni da masa nasiha tare da tuno masa da nashi irin gazawar da kuma kuskuren daya tafka akan rayuwar adiaha.

Kullum suka tada maganar saita tuhume shi da tambayar shin menene kskuren dan mutum Allah ya jarabce shi da sonka haka?

Duk wani abubuwan da Adiaha tayita gaya mata lkcin data dauketa saida ta gagagaya masa tun abun bai damesa ba har yazo ya fara damunsa sosai yana hanasa bacci saiyana tonuwa da kukan datakeyi masa mai karsashi inatana gaya masa tana azaban sonshi bazata rayu inbabu shi ba har agaban iyayenta yasan tay masa haka sai kuma yaji tausaynta yaji kamar bai kyauta ma rayuwarta ba.

Adan dolensa ya sauko yay nadama snn ya neme mata lawyer dakansa musmm ma dayaga iyayensa ma haryau basu samu nutsuwa a zcyrsu akan lamarin Adiahar ba.

Saidai Banda Su hyjta kadija dasuke zuwa gidan gyaran halin akai kai sunadan dubata as her family suna mata nasiha suna bata comforts Ahmed bai amince ma yasrah tana xuwa wajen ba.

Ata fanninsa tun kafin asaketa suka hada kai tare da matarsa yasran suna masu mai aika ma iyayenta abubuwan abinci dana masarufi kusan kowani wata batare da sanninsu ba dan kyautawawa.

Sai can daga baya data fito a prison din take shan mamaki ganin yadda duka familyn jimada suka yafe mata suka amsheta suka kuma rakota har garin calabar, anan gaban iyayenta aka je gidan sarkin yarensu akay magana ta fahimtar juna da dattako, snn aka shirya tsakananinta da iyayenta suka yafe mata da kyar snn suka kyaleta dan tay sana'arta da kuma Addinin datake so din anan Abuja.

She was sooo suprised to see dat Ahmed ne ya fara nemanta gafara bai barta tacemai komi ba musmmn ma akan Irin zaman da sukayi snn yace mata ba laifinta bane akan dukkan wani abunda ta masa shima din yay nadama kuma yasani cewa ya tafka mata kuskure masu yawa danata rayuwar.

Tun bayan hakan daya faru tsakaninsu Adiaha ta samu relieve acikim zuciyarta da rayuwarta sai taji ma ko mai sunan Ahmed bata sha'awar ji a kusa da ita bare taso shi.

Its indeeed a day she wll neva forget in her life.

Familyn jimada sun bata gurbi na zamowa musu tamkar yar uwa amma kunya da sanin kimarta kanta datay ayanxu yasaka bata yadda ta zauna atare dasu ba.

Saidai sosai tay farinciki jin da suka ambaceta a jerin wanda suke daukawa matsayin yarsu ta jini na har abada.

Business dinta na Abuja da Ahmed ya bata shine ta bawa iyayen nata takaisu abujan suna zama ita kuma fara saita rayuwarta ahankli daga bisani ta koma lagos state tana zama tana huzling sosai harta bude sabuwar rayuwarta mai kyau da tsafta acan.

Irin soyayyarta datake muradin bai jima ma ta sameshi awajen lawyen da Ahmed ya sakashi ya fito da ita during her court trial.. basu wani ja neman ba sukayi auren su ta shiga gidan a matsayin scnd wife dinsa shima musulmi ne na kwarai, jefi jefi haka tana keeping in touch da familyn jimada ana dan gaisawa.

After 1 year 6 months.

Daga cikin makaken hadadden gidan Ahmed dan karamar yaro ne namiji fari sol dashi da baza gaza 1 yr 3 months ba mai azaban kama dashi kamr an tsaga kara an tsaga yake bacci akan lallaunsa gadon crdle dinsa iyayen nasa duka biyu suna masa adduar bacci akansa.

Bayan sun kammala saka little Adetola othman Damilaren su bacci haka ya dinga kallon shafaffen cikin yasran yana murmushi, can bata hankara ba sunkuce matarsa sukay saman yana mai cewa I want my baby to stay clean", yasrah ta tsuke baki jin yace babynshi tace "ni banyin wankan kuma sai anjima" baibi ta kanta ba ya cire duka kayan dake jikinta sai nonnokewa takeyi wai ita kunya ya rage daga ita sai inner wears ya janyo towel ya daura mata, cak ya dauketa yayi hanyan toilet da ita sai da yaje ta bakin toilet ganin da gaske yake tayi maza ta sauko daga jikinshi har cikin ranshi yaji wannan wuntsilawar da tayi yayi saurin rikota ya hade rai yace "kinada hankali kuwa, bakisan da wani Babyna a jikinki ba, I will shock you next time you try dis zumburo mishi baki tayi tace Toh zanyi wankan da kaina nace.

Kwafa yaja ya kamo hannunta suka shiga toilet d'n, tana nan tsaye har lokacin yana rike da hannunta daya ya hada mata ruwan wanka a bathtub din, ya juyo zai cire mata towel din tayi maza ta riqe da karfi tayi raurau da ido tace "Dan Allah mana love zanyi da kaina nace, kallonta kawai yakeyi ganin yadda tayi maganan har idonta ya cicciko da shagwaba ya janye hannunshi a hankali yana kallonta yace "to be careful.

ajiyar zuciya ta sauke ya janye mata curtain din bayin gida yaje ya zauna daga gefe yana jiran ta gama bata fi 10 mins ta fito daga cikin abin wankan daure da towel dinta, da sauri ya mike ya dauketa cak yayi waje da ita, kan chair ya ajiyeta, itakam sai mamakinshi takeyi gaba daya ganin ya janyo wani dan box ya fidda hand dryer a ciki

Wai yaaa Ahmed din ne mai yin duka wadannan abubuwan da zucyarsa wani part din zuciyarta kam dadin abinda ya ke mata ta dinga ji, a hankali ya shiga drying gashin kamar mai tsoron tabawa itakam har wani lumshe ido takeyi dan jin dadi, sai da ya gama drying ya dauko man gashinshi ya shiga shafa mata su yayi parking mata gashinta

Dariyar yadda yayi parking gashin ya bata, murmushin shima yayi, yana gamawa ya shafa mata nashi man jikin ya fesa mata cool turaru kanshi, tana zaune ya bude wardrobe dnshi ya fiddo wata shirt dinsa red mai dogon hannu da boxer dinshi shikuma white sabbi duka ya mika mata tasaka shi da kanshi mamakin kanshi yakeyi kan abinda yake aikatawa yau he never tot he will be doing abubuwan nan for a lady, wara mishi ido tayi tace

Na meye?" Yace "Wear them, tace "Ai zan saka", mika mata yayi ta karba a sanyaye tace "toh nikam ka rufe idonka", dariya ta bashi yace "in karba in saka miki kenan da sauri ta girgiza mishi kai, da murmushi a fuskanshi yace "Then wear them", kamar zatayi kuka ta shiga bare boxer daga cikin leda, shi ya karba ya bude mata su ya miko,da sauri ta juya zatayi toilet a guje yayi maza ya fizgota, hade rai yayi yace "ban hanaki tsalle ba", ta marairaice tace "toh bazan sake ba.

ganin ya tsareta da ido ta fara saka kayan shiko sai muguwar smirking yakeyi baisan lokacin da ya furta "Wow" ba bayan ta gama saka kayan, itakam kasa dago kanta tayi ganin yar rigar iya cinya, takowa yayi yazo har gabanta ya dago habarta yana kallonta, daidai fuskarta ya sunkuyo yace "You look cute wifey ya mata kiss asaman goshinta itakam kasa dagowa tayi ta kalleshi sai ji tayi ya dagata yayi gado da ita.

a jikinshi ya kwantar da ita ya warware gashin da ya tufke da kanshi ya shiga kwantar mata da gashinta,a hankali ya rada mata a kunne "kiyi baccinki kinji, kamar ya sani kuwa bacci ne ke fizgarta,kamin yace komai har tayi bacci a jikinshi, ido ya tsura mata yana kallon sexy figure dinta dake kwance.

a hankali ya sakalo hannunshi ta cikin rigarta yanata shafa kan cikinta da yake a shafe tareda lumshe ido yana jin wani irin exceptional feeling na kwanciyar hankli wanda daban da bai taba experiencing ba, da sauri ya dan dage rigar yana kallon flat tummy dinta, wai wannan cikin ne yanzu mutum xai fito a ciki, murmushine yayi escaping lips dinshi, a hankali ya daura lips dainshi kan cikin nata yayi kissing yace Yasrah i just can't wait to see our second baby, I wish she will be a girl so that love her till my last breath", da sauri ya dago kanshi jin yace her, wa yace mishi mace zata haifa, kai ya kada yana murmushi jin kasalallen muryanta cikin bacci tana cewa "I want a baby girl tooo.

Yay smirking yace yeah, just like you ya kalli Face dinta dake kwance har ta fara baccinta peacefully ya daura yatsunshi kan face dinn nata yace
Including your cute lips Baby sai ya tuna ranar ma cewa take in mace ce sunan anty reeman ta zasu mayar mata kodan babanta ya zamu mai bata soyayyar da anty reeman tay deseving.
Chapter 156 · 0% Book details