Sashe 38
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tun daya tsuguna ya gaishesu anty mojushola take kakalo kukan makirci tanata tambayarsa dashi wai ko dan ya tsanesu ne yasaka yaji da ya basu kudin abinci da na siyen magani gara ya kasheshi abanza akan matarsa
Duk kansa ya daure da zancenta sabida yadda suka maida maganan ya dawo babba kamar irin ya tsallake su ne suna cikin wahala yace yay caca da kudinshi.
A farko ma Yace shi bai fahince mai suke nufi ba, wani kudi ya kashe kuma aina sukaji labari? Haka fir sukaki su ambato inda sukaji labarin komi dake kafayat da uwarta sun gargadesu sosai.
Ahaka suka dinga shigo da maganan shoping din jiya da sukaje da Adiaha har ya soma dan dagosu bakaramin mamakin yasha aransa daya fahimce inda suka dosa ba.. Da can kowa awajen ya nitsu ne yana jin korafin su cikin jin tsananin tausayinsu sabida korafin da suka kawo na rashin abinci da magani, amma da aka soma fahimtar inda suka dosa kowa sai yay shiru aka dena basu hakuri.
Ahmed bai kara tuhumarsu inda sukaji maganan shoping ba yay shiru har Saida ya bari suka fito da maganan acikin fili cewa jiya an gaya musu ya kashe kudi mai dumbin yawa ma matarsa har ma yaje yawo agari tare da ita .
sudai damuwarsu shine yaje ya kawo musu mace bare daga wata kabila na daban ba nasu ba, snn yaxo yana fifitata sama dasu. A kowani magana dai saukayi sai sun sako musu kishin kabilancin da nuna fifiko..
Alhaj bello baice komi yau ba dan shima jira yake Ahmed yay musu sauran bayani dan shi bai gane komi ba.
Saida suka kammala harhada makircinsu tass snn Ahmed ya murtuke fuskarsa ya dubesu dan dama niman hanya yake wanda zai dakatar ma kowa akan batun Adiaha.
Shi namiji ne dayake son yaga yana kare iyakarsa shiyasa bai fiye son shiga tsabgar kowa ba harsai an taboshi. Ya gama lura tun da ya sake musu fuska a farko shikenan kowa yake son ya fara shige masa hidiman aurensa a duk yadda yaga dama wanda abune wanda yasan bazai iya daukawa ba.
Su anty moju da suka kawo korafin da kansu ya fara tsula tsiyarsa, babu wani hayaniya ko fushi atattare dashi ya soma musu tambayar da gabaki dayansu suka kasa amsawa. Yace lkcin da yay aurenshi iyakan yayunsa ne kawai suka tsaya masa da iyayensa
Snn koda yazo da matar gida su biyun sun nan babu wacce bata kushe shi ba snn babu abunda suka masa na al'adan aure instead ma hadakai sukayi suka watsar da lamarin matarsa agefe domin sunason suyiwa dan uwansu alhaj bello auren makirci. Acikin ruwan sanyi ya fayyace musu cewa basuyi wa Adiaha komi na al'adan aure ba bayan kowa yasan yadda akaje aka daukota bata da komi bata da kowa.
Bawanda acikinsu manyan yace bari yau atara kudi ayi mata kayan akwati ko wani abu na ihsani da akewa amarya..Yace shi bai damu da inda sukaji labarinsa ba, kudi nashine zai iya kashewa wa duk wanda yake so. kuma na jiyan yay amfani dashine domin ya siya ma matarsa abubuwan da take bukata na rayuwarta dan haka basu binshi bashin wani bayani tunda basu dauki nashi auren da daraja ba.
Duk sun dauka su kadai suka iya makirci Ahmed saiya juya maganan cikin salon nuna cewa a matsayinsu na jagororin gidansun sune suka fara walakanta martaban matarsa kuma in bata da shi sune suke zaginta afili...yace ai har ma ubansa ma sun hada wa kayan lefe kuma sunyi ma amarya kafayat walima amma shi sun hada ma matarsa ne?
Saida ya gama tsillesu cikin ruwan sanyi kafin nan yafara tada bori yace an raina masa wayone dan anga shine karami shiyasa za'a na takurawa rayuwarsa ana bibiyar abunda yakewa matarsa
Cikin salon hakan yafara tsoratasu da kalman cewa shi inhar haka za acigaba da muzanta shi da sakama aurensa ido agidna toh zai iya tattara kayansa yabar musu gidansu mai gaba daya tunda bawai rasa muhallin zama yay ba.
Tun ana saka masa baki ana sassaita shi har kowa ya dawo anata bashi hakuri, musammn ma da brother hamzat ya harzuka yq haura kansu anty moju da tuhuman aikata son kai da nuna son zuciya.
Alhaj bello baice komi ba dan saida akayi maganan tukuna ma abun ya fado masa aransa cewa babu abunda sukayi ma Adiaha na aure face biyan sadakinta da akayi
Brother hamzat dake cike da su haka ya dinga tuna musu duk kudin da suka kashe na auren babansa wajen yin kayan lefe ma kafayat da irin badakalar hidima da sukayi..
Brother kazim ya maida abun ya dawo lamarin Addini, yace musu ai kamata yay ace sune duka manyan famly su hada hannu su yi ma Adiaha komai na kayan sawa kodan shahadar datayi. Hakanan Ya dinga fassara su a matsayin maci amanan Addini.
Su anty mojushola sukayi tsomo tsomo jiki yay sanyi daga nan basu kara budan baki ba sai abun yay kamar kawai kawo kansu cikin masifa sukayi.
Yaran bello kullum sai sun gasa musu magana sun goranta musu akan auren nan da suka kulla tsananin babansu da kafaya, iyakar zancen auren Ahmed suka kawo amma kafin kace wani abu yayan bello sun juya maganan sun dawo da shi zancen auren kafayat ta inda su anty moju shola basuda wani bakin magana face sai sunkuyar da kai da jin kunya.
Anan ne Ahmed ya samu daman bude musu iyakar abunda yake cikin ranshi
Yace inba rainashi akayi agidan ba yakamata adena kaskantar masa da matarsa dan kowa yasan da cewa shi baida dan danin kunya zai iya takawa kowa burki musammn idan aka nemi shigewa cikin hidimar rayuwarsa.
As usual Yan uwansa suka goya masa baya, har suke lallabashi da cewa suma zasu kawo gudumawarsu na siyen kayan lefe ma Adiaha danyin mata hidima tamkar yima Addini hidima ne. Haka aka taru aka bawa Ahmed hkuri
Brother kazim ya dada tsura musu ruwa aciki dayace yana nan zai saka a aiwatar da kyakkwar bincike akan masu musu binciken sirri acikin gidan dan kwana biyun nan yaga da alaman cewa akwai munafukinsu acikin gidansu,snn duk wanda suka kama shi yana aikata makirci da leken asiri kotu ne kawai zata rabasu koshi wayene....
Damuwa yay ma alhaj bello yawa duk surutun nan da ake yi baice musu uffan ba har saida aka kare akayi shiru, nan ne ya bawa su anty moju hakuri akan sharesu da akayi kwna biyu, snn ya bawa Ahmed din shima hakuri, shine ma ya fara fito da dan abunda yake dashi na kudi dubu hamsin yabayar yace ahada ayima Adiaha duk abunda take so na zaman gidan miji.
Brother hamzat ma ya bada dubu dari uku, sai brother kazim yaje ya fito ya bada dubu dari biyar, snn ya bawa su anty mojushola dubu dari biyu ahannunsu yace su siye magani. yace Idan ya koma america next week zai turo masu na abinci.
Tunda yay musu hakan
shikenan kuma sai bakin gulma ya rufu kirif suka dawo basuda ta cewa sai suka komayi sum sum kamar ruwa ya kwasosu.
Fiye da yadda baqin ciki da tsananin kishi yaci tsuliyarsu anty adizat jiya
Hakayau ma suka kasa ko yin yake bare kuma murmushi, kallo daya zaka musu kasan cewa abun nan ya mugun taɓasu aransu, magana ne ya tada magana gashi yau Har Adiaha ta tashi da cash na dubu dari takwas da hamsin dede.
Tsabar bakin ciki da makirci anty adizat ta jawo nurat gefe tace mata lallai su shawo kan Adiaha su rudeta su cinye kudin da sunan zasu tayata siyayyan kayan lefe.
Anty nurat kuwa hassada da kishin yamata yawa aranta, ji take kmr bazata ma iya cewa komi yau ba duk tunaninta daya shine Adiaha zata wanku zata fara saka kaya irin yadda suma suke sakawa.
Hakanan taro ya watse burinsu kafayat bai cika kamar yadda suke son ba,anty ramouto dataso azo da tashin hankli dik baiyuba toh gashi sunbi salon makircin kuma Ahmed yazo yay outsmating dinsu tare da juya maganan akansu.
Hanklin Kafayat kuwa na matukar kwance duk ta dauka izuwa yanzu ana can anata taɗa kura akan Adiaha.
aranta ta gama yadda da haukar kabilanci da kuma wawancin su anty moju tasan ayadda ta pumpan sun nan tana da tabbacin cewa komi zai iya tafiya mata daidai dan haka hankli kwance tay wanka tabi bayan mahaifyarta suka wuce wajen jakadiyar goddess wanda itace ake yawan gani da rana ko da safe da daddare kuma shine asalin goddes din take fitowa.
Tun isarsu wajen aka basu wajen zama ba'a wani kulasu ba dai can can da yamma.
Nan ne jakadiyar goddes takeyiwa kafayat bayani tare da gargadin cewa muddin tana son sihirin su ya dinga ci dolene sai tayi hakuri ta shaƙu da alaji bello snn ta kasance tana zama kowani lokci atare da shi.
Kafayat tace sam sam bazata iya hakan ba sabida bata kaunarsa ita Ahmed kawai take so acikin aranta.
Yau babu irin lallamin da basu mata ba anma tace samm ita dai Ahmed ne kawai damuwarta a duniyan nan inhar bata rabashi da matarsa ba hanklinta bazai taɓa kwanciya ba.
Taurin kan kafayat din ne yasaka jakadiyar goddess ta cire hannunta akan case dinta tace mata saidai in zasukai dare agidan su jira har goddess ta bayyana snn tay mata korafin dakanta.
Haka suka nemi waje suka zauna jiran goddess hjya fatihat tay surutun harta gaji amma kafayat bata dawo hayyacinta ba.
Shiru shiru basuji anty mojushola sun kirasu ba wayar anty ramoutu datafi kowa cika musu baki akan cewa zasuje su dauki matakin ma duk a kashe. Kafayat bata wani damu ba amma sosai hjy fatihat ta saka wani abu aranta game da ikon da yayan alhaj bello suke dashi tasan ba lallai bane ire iren waynn makircin yay tasiri akansu.
Ata fannin Adiaha kuwa tun ficewar Ahmed take sharara baccinta batama san meyake faruwa acn cikin gidan ba harsai da Ahmed ya dawo daga sashen maahaifyarsa ya taho cikin gidan.
Baice mata komi ba har ta koma room dinta tay wanka ta saka english wear riga da skirt mai kyau tay kwalliyrta mai kyau tay fes fes gwanin ban sha'awa da ita.