Sashe 104
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tana tsayen batasan me zatace masa ba jim kadan taji hannunshi yana mai kkrin lalubar nata hannun wani yar sukaji yanamai bin jikinsu atare, adan tsorace ta juyo ganinshi daf da ita ya matso kamar zasu goge juna. Tsorata taji tay da ganin irin kallon dayake aika ma ilahirin jikinta, wani abu ta dingaji yana mata yawo ajiki Acikin wani irin yanayi na mutuwar jiki ta juya zata bar wajen ya riko arm dinta abazata
Wata shagwabbiyar Kara ta sake mishi wanda yajishi har tsakar kansa yay saurin saketa tare sa jawota jikinshi a dame duk ya dauka ko fama mata hannun yayi..
He was totally carried away by her emotional blackmail. Yace "I am sorry did i hurt u..baya ta ja ta rike hannun tana hawaye batace komi ba ..hanklinsa ya tashi fiye da yadda shikansa yake zato, yace lets go to the hospital sai aduba inbaiyi ba nida kaina zan gyara maki hannun sai muje gida ko?
Ahnkli Tana share hawayenta cikin turo masa baki gaba tace wani gida nifa bazan bika ko ina ba ai ba kaunar ganina kukeyi a gidan ba
Yace amma ai zamuje asibitin yanzu ko???
Tay shiru yana rikota yafara kkrin duba hannun ta kwala masa ihu tafara cewa ohhhhh yaaa banace maka zamuje ba nide ka sakeni karka tabamin hannuna..Bana so bana so..yaaa Ahmed
Hjiya khadjt dake jin hayaniyarsun atake ta shigo cikin dakin ta samesu waje guda suna kan rikici, tsayawa tay daga nan tana kallonsu.
Yace "Ke hannun kawai zan gani"..
Tace Ai nace maka bana so..stop it!! Yana min zafi ni ka kyaleni.
Yace "Zafin zan gani"
Sai musa pain relief sai muje asibiti daga nan sai mutafi gida kin manta exams dinki na gobe ne.
Shiru tay hawayenta na sauka ahannunshi yafara kkri zai cire bandage din
Da karfi ta wafce hannun ta anashi taja baya ta inda taga hjya na tsaye.
Da mamaki ya tsaya yana kallonta yace ya akayi kika kwace hannun ciwon haka bayan kince min karyewa kikayi..
Kanta akasa tanamai langwame murya tare da turo baki tacce "ai tun jiya ya warke kaine bakaji ba dana faɗa.
Baki bude ta barsu dukan su sunata kallonta.
Duk dama hjya na sane da hakan dake tagaya musu da safe but she was left amused da dramn nasu da yasran
Ahmed ya kasa cewa komi cos She left him feeling suprised and embrasssed at the same time musmmn yadda ya tuna irin masifar da aka masa da kuma magiyar da yay mata yana bata hakuri yana lallabata ynzu wai dan duk yana jin guilt din ya karya mata hannu.
Ficewa yay adakin after yasrah ta gama bayanin shirmenta afterall she is all fine babu abunda ya samu hannun kawai matse mata yay da karfi jiyan taji aranta bazata kyaleshi ya tashi a banza ba ga zagi ka tsinka jaka ina bazaiyu ba shima dolene ya ji babu dadi.
Tsakin takaici ya dingaja aransa tuna jiya baccin shi ma rabi da rabi yy duk akanta yana cewa Dis girl is surely a drama queen yanzu akan shirme saida ta jawo na kawota har lagos acikin dare...
Tsaki ya dingaja aransa ya rasa haushinta ma zaiji ne koko takaici gabaki daya ta dagula masa kan saitin kwakwalansa alokci guda yafarajii kunyar kalaman daya gaya mata aciki lallashin daya dingayi mata dazu.
Tun lokcin sai bai kara sake mata fuska ba har hajiya ta sakata agaba suka fara shiryawa dan su dawo Abuja ita kuma zata wuce london for 1 month seminar da united nation amma a lagos din jirginta zai tashi
Ita tafara wucewa kafin su yasrah suka wuce suma sabida ta shirya ma exams dinta na gobe.
10:30 am suka kamo hanyar Abuja daga lagos yasrah taci kwallyarta ta saka doguwar abaya peach colour mai ratsin gold dayay mata masifar kyau tun da suka fito her beauty have been drawing his attention a duk da baiso ba saiyana tsintar kansa da satar kallonta duk dama ba kulashi takeyi ba.
Ata fannin Adiaha kuwa
Anan falo inda ta kishigida tana jiransu ta kwana tsananin ciwon ciki mai azaba shiya farkan da ita a mugun wahale ta bude ido jim bazama ta iya daure azaban datakeji acikinta ba yasaka ta kwala ihu mai kara ta damke cikin tana ta birgima..
Jim kadan jinin dake zubowa ajikinta kamar an kunna famfo ya fara wanke kasar tiles din falon ga wani irin tsinannen azababben ciwon ciki mai taɓa kwakwala.
Har Wajajen takwas saura tana birgima tana Ihun babu wanda yajita
Sai can da anty nurat ta fito zata wuce shago tafara tsinkayo ihun da kadan kadan.
Saida ta tsaya ta tabbata muryan Adiaha takeji kafin ta je tay shela acikin gida duk tunaninta duka ahmed yake mata
Gulma ne yasaka matan gidan har da yaransu da suka gama shirin schl suka rugo wajen a guje banda kafayat dake daki tana wankan fita daga aikinta na sihiri.
Jiya cikin dare ta kammala komi yaune zata fara asalin rayuwarta na saka kaya mai kyau da yin kwalliya tare da fitowa cikin jama'a.
Tsabar farincikin datakeji na cikar burinta har wasu wake wake takeyi acikin gidan wankan koda ta fito tay kusan awa guda tana tsantsata kwalliya uwa wacce zataje gidan biki ta sako wata maroon colour lace bubu gown ajikinta ta watsa gwagwalai duk murnan cikar qudirinta ne shine fall yau acikin zuciyarta.
Da mamaki su anty nurat da anty adizat suka same Adiaha tana rolling acikin jini tana ihun ciwon ciki...
Kowace cikinsu saida ta razana ganin yadda jininta yake malala akasa kamar an yanka rago
Take anty adizat taji ta karaya da mugun gudu ta koma cikin gidan cikin tashin hankli ta kira alhaj bello da sauri sukayo waje tana masa bayani da yare kafayat na ganin hakan tay wani irin kayataccen murmushi suna karasa ficewa waje ta kwashe da wata iriyar mahaukaciyar dariya mai kara..
Jikin anty nurat sai rawa yake tahau kiran mijinta duk da baqin halinsu amma sosai suka tsorata hankli tashe tafara gaya masa halin da Adiaha take ciki...
Neman Ahemd yake tun bai taso ba amma dake wayarsa na flight mode sai bai shiga ba.....
[7/12, 8:53 PM] SURAYYAHMS: Daga ta can gidan jimada kuwa kusan hanklin kowa ya tashi dan alokaci guda su anty nurat suka rufu akan Adiaha dake murkususu acikin jini anty adizat dake da saurin karaya tuni tafara kuka jikinta na rawa tana dora hannu aka sabida tsananin tausayin Adiaha dataji cos no woman in her right senses zatay tsammanin rai wa Adiaha bare kuma zaman cikin dake cikinta cos the blood flow da kuma azaban ciwon ciki datake sha is visbily too much.
Alhaj bello sai jeka ka dawo yake yana surutu da yare, kansa yay zafi kamar ma shine mijin nata, koda aka dauko Adiaha ruwa ruwa aka sakota a mota shima kusan a rikice yake kkri dan ya binsu asibitin wani wuff Kafayat tazo ta janyeshi tana cewa bazaije ba sabida zatay baki kuma tana son ya kasance agefen ta..
dan karya bata musu lokci wajen masifa kawai ya hakura yabiye mata haka ta janye shi cikin gida su anty nurat suka kai Adiaha asibitin da Ahmed yake aiki cikin gaggawa a emergency aka amsheta aka fara bata taimakon gaggawa
Kafin nan doc bankole har shima ya taho.
Cikin ran kafayat sai dariya take ganin ko motsi Adiaha batayi da aka fitar da ita..
Daren Jiyan Was so perfect for her sabida Adiaha ta saukaka mata aiki datay contaminating hrt dinta da jelousy akan yasrah snn ta kwanta da damuwa,dats why babu kyau azahirance mutum yana kwantawa bacci da tsananin fushi ko damuwa aransa cos of evil jinns dinsa na jikinshi anan ne suke tashi su kasance tare dashi musmmn idan baiyi wata addua ba, ita kuwa acikin tunanin Ahmed din ta kwana harma batayi sallahn ishai da kyau ba sann batayi Adduar bacci ba daukarta kawai baccin yay. Shiyasa da kafayat da mukarrabanta suka aiko mata da final strike dinsu daga tukunyar tsafi sai yazo ya shige ta sosai ya kamata da kamu mafi muni.
Rai a hannun Allah aka shigar da ita emergency
Alhaj bello da brother hamzat sai neman layin Ahmed sukeyi gashi babu wanda yasan inda yaje..
Tashin hankli yasaka Alhaj bello yabi kan yan uwansa anty mojushola da anty ramato duk ya kirasu ya gaya musu Abunda ke faruwa dan shikansa bai taba ganin jini irin haka ba, shifa tsoro ma yakeji kar ace Adiaha ta mutu azo ace za'a kama danshi ace shine yaje rabata da iyayenta sunzo sun kasheta a Abuja.
Damilare is a stubborn child amma yana son danshi sosai baiya son dansa ya shiga cikin wata matsala na marital problem ko ya fada hannun calabar family crosshairs yasan suna da tsafi and he cant afford to losse his son ooo, saidan in jini za'ayita zubarwa har abada..
Lokaci guda su anty mojushola suka lallaba jikinsu suka taho gidan jimada suka sameshi a falo tare da kafayat, duk maganan nan da akeyi batacewa komi sai dai tana tura baki tana kyabewa.
Anty ramatou duk ta motse ta dawo kamar ba ita ba sabida ciwon dake fitowa a tsakar kanta yanzu ma is like tsoron magana sukeyi da kafayat knowing very well dat she is wicked beyond expression.
Brother kazim dake can America shima lkci guda aka tada mai hankli da maganan, ya kikkira wayar mumynsu hajiy khadija ma lkcin tana cikin jirgi itama layinta bai shiga ba.
Daga brother hamzat sai su anty adizat abakin ward na asbiti kowa yana jimamin halinda Adiaha take ciki kowa na tsoron kar ace musu ta mutu..
Jim kadan dayan doc ya fito yace musu ana son karin jini lucky tana da AA nan brothr hamzat ya biya aka nemo screened blood har leda hudu wanda za'a kara mata.
Masu aikin gidan jimada Alhaj bello ya kira snn ya saka suka hau tsaftace falon inda jinin Adiaha yay malala akasa.
Karfe sha daya ya wuce da minti kadan Ahmed ya diro Abuja tare da yasrah dake binshi abaya..
Har yanzu wayarsa akashe nata ne ya fara ringing da mamaki ta dauka sai ganin lanbar alhaj bello ajiki dan shikadaine take da lambarsa agidan sabida shirin da sukeyi.
Tana daukawa tace salam alaikum Hello sir