Sashe 87
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Murmushi tayi ta isa wajen su yasra daidai lokcin da fahad yake amsar lambr wayarta.
Bayan nan suka bar wajen suka isa wani cookie shop waiter dake aiki a wajen yana tsaye ata kusa da ita yafara tambayar me xai kawo mata, tace 'frapuccino da milk cookie, mutumin ya juya yana kallon maryam yace "you ma'am?" Tace "Same also! Juyawa yayi ya tafi kawo masu.
Da sigar jin baki Maryama tace "Shine kika tafi kika bar ni acan koh? kodan kinga fahad.
Yasrah ta kalleta murmushi dauke fuskarta tace ai naga you were busy ne, ni bana son surutun yaran nan, maryama tace "ok amma ko gaisawa ne ki dinga yi da mutane don ku saba mana" dey are the hot guys of thia schl, sun san kowa da komi they can help us alot. Yasrah bata ce komai ba sai juya wayar Ahmed dake hannunta take.
Maryam din ta ce "friend Kawo wayartaki nima in sa maki digit dina mana naga har kin bawa fahad lambrki aini ma it's gud ace mun yi exchanging ko? mika mata wayar yasrah tayi ta karba ta kunna dan dama akashe take bari intana schl din sai an tashi take yawan kunnawa.
wayar na kunnuwa kuwa maryama tasa wani irin ihu, wanda ya jawo hanklin yasrah kanta.
Ohhhh"Woww wooooo is this ur boyfriend on the screen...ohhhhh my goshshhhh,kai kai he's so handsomly beautiful wallahi,harya aka yi kuke kama haka.?
Wani hade rai yasrah tayi ba tare da tasan ta ma yi hakan ba,don ko lura da hotonsa dake screen din ma bata yi ba kawai tsabgarta takeyi na kira in ya kama sai tay yan kalle kalle.
Maryam bata damu da shirun da yasrah tayi mata ba tayi ta koda kyan Ahmed, daga karshe ta sa mata nmbrta tayi mata saving da besty ta mika mata, tana karban wayar ta maida jakarta snn ta maida hankalinta kan àbun da aka dire masu gabansu batace mata uffan ba, ta riga maryam gamawa snn ta fiddo wayar don hoton ya tsaya mata a rai haka kawai, kare ma hoton kallo kawai takeyi data tuna halinshi na ji dakai bata san lkcn da ta ja wani karamin tsaki ba,Maryam ta kalleta tace "Ya dai" yake tayi tace "Naga time ya wuce ne,..maryam tace ohh yeah, baxa kiyi sallh ba?yasrah tace "No ban fara yi ba. Daga nan bata ce komai ba ta shiga gallery ta goge hotonansa duka snn ta nemi wani hollow wall paper ta canja pics din jikin screen din,.Tana gama hakan ta fiddo kudi jakarta tace "Tambayar mana bill maryam, maryam din ce ta tambaya mma ita ta biya kudin duk yanda maryam ta so biya bata yrda ba, suka mike don komawa Dept.
Wajajen Karfe hudu da wani abu suka fito daga lectures dinsu dukansu agajiye, maryam tace "kinga tare da omar xa mu wuce gida anguwar mu dayane gashi can yana jiirana, zaki bi motar fahad ne ko zaki tafi dakanki ? I dont want to leave u alone here is not safe, Yasrah tace "No karki damu ai xa'a xo daukana ne daga gida yaanzu, tace "sai gobe, karki manta Karfe 8 muke da lectures din gobe fa" yasrah tayi murmushi tace "Insha Allah ki gaida mum din ki" maryam tace "zata ji, nima ki gaidar min da mr handsome din ki,so fyn da shi dan Allah kice masa hi, ina nan ai wataran zan gansa..
Ysra tayi kmr bata ji ba har maryama ta bar wajen, waje ta samu ta xauna abinta, ko minti biyar bata yi a gun ba sai ga wata benz ta karyo kwana tun daga plate no din tagane fahad shagari ne aciki...Attitude din yasran sosai take son ya janye hanklinsa gabaki daya izuwa gareta duk dama ba al'adarsa bane bibiyar mata acikin schl saidai yasaka su subishi.
Daidai inda takey ya tsaya da motarsa tare da winning down in glass ya wani toshe hadadden fuskansa da wata spec mai azaban tsada datay masa masifar kyau..
"Hey.. u wanna come in?
Kallo daya tay masa snn tace "no thanks"..
Zaiy magana kenan wayar jakarta ya shiga vibrating ta ciro atake, dagawa tayi daga daya bangaren Ahmed yace "Are you done for today? Mikewa tsaye tayi tace "Yes!" Ya katse wayar, ta juya tana kallon fahad, "i'm off".Baiji dadi aransa ba amma ya waske tare da shruging shulders dinsa Yace its okay next time.
Karamin murmushi ta masa snn ta nufi inda tasan xata gan motar Ahmed din,fahad bai bar wajen ba shima idonsa nata can inda ta dosa.
Sauke glass Ahmed yayi tun daga can yanata kallonta batare da ya kula da motar fahad dake wajenba,can sai kuma ya fito ya bude mata back door sanin gaba zata taho kuma matarsa Adiaha tana zaune a ciki dan daga office direct yaje ya daukota cewa datay motar ta ya baci bazata bi na kasuwa ba.
Inhar kaga Ahmed yana sauke mata kai yana abunda take so to akan abunda ya shafe bbyn sa ne dake cikinta..
Tun ficewarsa a motar ta bi sa da kallon mamaki baki bude don da can kawai so tayi yasrahn ta zagayo ta bude ta ganta a zaune sai ta ga yanda xata yi.
Lekensu take ta madubi taga ya riko hannunta yana tahowa tare da ita har ya zo ya bude mata kofar motar duk Adiaha ta kasa nitsuwa, kan yasra a kasa ta shiga motar ta zauna, kasa komawa seat dinsa yyi ba tare da ya kulle mata motar ba duk da ganin irin kallon da Adiaha ke yi masa samun kansa yyi da rufe motar a hankali, snn ya juya ya koma seat dinsa ya zauna shima ya kalleta atakaice yace ya lectures din? Ataikaice Tace mishi lpya sai basu kara cewa komi ba.
Banda xufa babu abinda Adiaha ke yi cikin motar duk da Acn da ke kunne,
yasrah tayi mamakin ganinta duk dama she is not sure amma jikinta ya bata ita wacece sai a sannan ta gane me yasa ma ya bude mata baya.
Dan murmushi tayi tana kallon Adiahan ganin ko kallonta batayi, tay karamin gyaran muryan snn tace "ina yini anty? Da kyar Adiahar ta Hadiye wani abu da ya tsaya mata a saman makogwaro tace "Lfya!"
Daga nan bata ce mata uffan ba yasrah ma tay shiru abunta.
Ahmd ne ya dan sata kallon Adiahar ya kada kansa kafin nan ya tada motar suka bar wajen,sai da ya fara biyawa wajen siyen abinci dasu yana isa yyi parking ya fita baice musu komi ba.
Adiaha da ke cika har lkcn tana batsewa ta bude motar ta fito da rawan jiki wai ita ma zata bishi dan ji take kamar cinye mata mijin ta za'ayi
Yasrah dai ta bi su da kallo ta glass, kallonta Ahmed yyi yace "ina zaki ? Turus ta tsaya ta budi baki zatay magana kenan, cikin katseta yace No no,in wani abu kike so ma ai ba saikin fito ba kiyi zaman ki a motar kawai yadda kika saba whats all this...i tot u said ure stressed out meye zakina bina kamar wutsiyarki?
Da sauri yasrah ta dauke kai ata wajen dan duk tanajinsu sao takoma kallon dayan windown na dayan ta gefenta tana danne dariyar takaici da ke shirin taho mata ganin yadda Adiaha tay da fuska a kunyace, bai damu da halin da Adiahar ta shiga a lkcn na kunya ba, ya juya ya bar ta nan yayi gaba abunsa ya shiga babban mall mai dauke da inda ake abincin, after bayan kusan 12 mins haka ya fito rike da kwalayen pizza da wasu ledoji har biyu, dayane me dauke da cold stone ice cream sai take aways dayay musu.
Shikansa yayi mamakin ganin Adiaha tsaye har lkcn kmr wance ruwa ya kwasota, bai kulata ba ya bude back seat ya ajiye ababen hannunsa kusa da yasra, snn yacema adiahan "get in", yasrah dai har lkcn waje take kallo bataga komi ba.
Nan Adiaha ta bude motar kamar mara laka ta shiga ta zauna, shi ma ya shiga ya tada motar suka bar wajen, tafiyar wasu mintina sukayi suka iso gidan nasu yasrah taji wani dadi aranta atleast she wll get to use her phone and her stuffs.
Lokcin yamma ne dan haka kusan duk yaran su anty adizat suna waje suna wasa duk suka tsaya kallonsu.
yana gama parking Adiaha ta fice tayi cikin gida kamr xata tashi sama tana tafiya da sauri sauri dan tasan yanzu gulman su anty adizat zai tashi, yasran ce ta fito ta fara tayashi suka kwashi kayan, yabi booth ya tarkato mata hijabinta data bari acan gidan iya hijabin kawai ya dauko sauran kayan dik nacan snn ya rufe motar ya fara tafiya, bin bayansa tayi har suka shiga falon.
a tsaye suka tarda Adiaha a tsakar falon yasrah ta ajiye duk kayan hannunta shi ma ya ajiye wanda ke hannunsa
kwashe kayan duka gaba daya Adiaha tayi za ta nufi ciki dashi irin ta nuna iko da kayan miji in nan, Ahemd ya bi ta da wani irin kallo yace "Heys! Yadda yafada da rainin wayo yasa ta tsaya cak, tana juyowa yace "meye haka, ya zaki kwashe duka, leda Guda kadai ne naki a wajen nan,and the ice cream is also not fo u.
Yasrah ta kauda kai tana ta shan mamkin Adiaha ganin yadda take turo baki tana mis behaving wani iri bacin mumynta tasha gaya maya yadda take da kirki bla bla ta dangwala kayan duka awajen taki daukar ko daya,suka bita da kallo, har ta bar wajen bata ce musu uffan ba, wani sabuwar takaicine ya gumeta dataga baiko bi bayanta ba
Instead ma sai Ya juya yana kallon yasra, ganin ta atsaye a gefe, yace what are u waiting for ko za ki tsaya da yunwa ko kuma ki shiga kitchen ki girka abunda kike so?
..hanyar kichen din tabi da ido snn ta girgiza kai ta dauki nata package din cikin ta tabe baki ta wuce room dinta tare da masa godya atakaice.
Tana shiga dakin ta dauki wayarta ganinsa a kashe ta barsa haka ta jonashi da charge tare da system dinta snn ta fada akan gado.